Sashe 73
Abunda Ke Boye Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
dama kuma kayan kawai takejira mai aiki tana miƙa mata batare da ta budesu ba maza maza ta sallemata ta fita dan bata san kowa yaga meyake ciki, wasu dan uban sun manyan atampopi ne sunkai kala goma da suka hada kudi suka siya tare da ita da ammi babba a asirrince badan komi ba saidan kullum sukaje kasuwa ko sukayi oder atampa aka kawo musu, toh idan sukazo sukaga wanda yake jikin ammi karama kuma sai duk suji hankalinsu ya tashi sabida ita awajen vendor guda daya talll take sayan kayanta da jeweries da lafaya wata shahariiyar hajiya ana ce mata hajiya zainab ceo na mum ramlat collection authentic clothing brand ne da aka riga akay registersa da gwamnati, babu wani social media da zaka duba bazaka same mum ramlat collection ba. kayansu sun aje reputation na quality na originality har kiga kamar bazaki taba samun irin kalar tasu a kasuwa ba (readers mum ramlat collection is real oo...inkema kinaso kaya na kece raini da luxury veils nd everything clothing u can imagine me mugun girgza zuciyar mahassadanki chat her asap 0703524 1209)
Akwai laces kamansu hkg which is among the most expensive laces currently, Akwai mayun swarovski, voile laces manya Akwai Harish laces direct from Dubai suma very high quality ne kuma suna da kyau da tsada dede amare da hajiyoyi da uwargidaye masu capacity, Akwai kuma moderate ones irin su cotton laces haka,Swiss lace,applique atamfa wanda itafa har ordern su direct vendorn tana sakawa ayi, banda uwa uba very classy embroidery ankara da masu gold suma sun kai hawa biyar kowanne price ne kawai yake banbantasu, hakama kayan maza finest nd highest quality ba abarta abaya.
wnnn vendor itace tall acikin garin kano da take kawo ma ammi karama kowani irin kayansa sawa da veils da jeweries, wanda sai ammi karama tay makq shekara da shekaru ma bata san hanyar kasuwar kwari ba, duk sanda ta saka kayan ajikinta kuwa bakaramin girgiza zuciyar mahasadanta takeyi ba. barinma Ammi babba da abun yake cimata rai sosai shiyasa datagaji da jin kunya sai tatsiri saka hijabi musmn indan zasu zo family house kowani lokaci,
shigar yau ta rana ta musmn ce dan haka tun last week suka hadakai da anty safeerah taje tik tok ta kwakwalo musu mum ramlat collection din nan suma suka siyo wasu mayun atampopi suka dinka su suma aboye, yau za'a baza capacity uwar miji zata diro gari kowa so take agansa fesss kuma ace burge idon kowa fiye da ammi karama. tunda ta ciro ta raba kayan take ta xuba uban murmushi tana shafa laushin atamfar kankararru ne guda hudu nata, ammi babba kuwa guda bakwai cass tasiya ta dinka tsabar hadama kuma tafi kowa son kar aji zancen nan awaje dan kar ace tana copy copyn ammi karama..
Sharply anty safeera ta fara saka daya daga cikin kayan ajikinta babban aplique atampa ce royal blue colour aka mata dinkin maiduguri style gata fara soll siririya sai yamata wani irin mayen kyau da ke ita takware iya kwalisa da kwalliya. sumanta ta parke shi duka baya ta cakare da black ribbon tanakan fetsa turare agaban mirror sai ga nan sultana da kulthum sun shigo da sallama abakinsu
suna hade ido taga duk sun bude baki da alaman tq musu kyau wani dan uban murmushi tamusu nan suka fara gaisheta kusan atare ta amsasu tana mai cewa yanaga kamar bakuy wanka ba kunsan ynxun nan su ammi babba zasu iso duka ayi breakfast kuma babu wanda zaije mana table da tsamin jiki..
kulthum tace mama munyi wanka fa, sultana ne tace muzo mu gaishe ki kafin muje mu shirya..tace okay, ina ita kuma bakuwar naku? caraf sultana tace ynx ta farka mun barta acan tana wanka..tace ohhh inace dai batare kuka manna jiki kuka kwana akan gadon ba, nide i am cautiounin you guys about skin infections kunsan ai ance daga can kauyen fulani da buzayen nan tazo kuma suna da shanaye shanayen su suna da cutar kirshi da kazuwa abi u guys baku san ciwon nan bako? to wallah idan ya kama jikinku sai kun gwammaci borin jini sau dubu akansa ..sultana zata bude baki kulthum tay saurin cewa kai mama yanzu mune zamu guje kwanciya da ita ko itace ma zatace bazata hada jikinta da mu ba, kin ganta ne?..i told the girl looks exctly like a fallen angel, her skin is soo smooth, gata kyakkwa, kinga dogon bakin kashinta kuwa mama har kan waist dinta fa yake kwanciya?.
cikin yatsina fuska anty safeera tace kai enuf of this hype muje nikam inganta daga can ma sai muyi kwalliya zan zabar muku kayan da zaku saka dakaina kafin kuje kusaka wasu shirme hajiya mairo tazo ta tsigeni.
da murna suka juya suka fita a dakin anty safera ta sakosu agaba, suna zuwa kan stairs sultana tace mama barin je na dauko kayan da zamu saka nida ayaanah acan a dakin ammi... cikin gyada mata kai tace toh, nan da nan sultana ta sauka tay hanyar sashen ammi karama da sauri tama zuwa ta samu safiya ta musu firo dakayansu duk ta zubar a tsakar dakin...
anty safeera da yarta kulthum suka wuce dakin suka samu dede ayaanah ta fito a wanka kenan jikinta daure da oversize white towel ruwan showrr ya gama jika mata suman kanta tabi tazauna shiru agaban madubin tanata tsoron ta taɓa ma kulthum kayan shafe shafenta tuna cewa ibaad yariga ya hanata taɓa duk wani abunda banata ba
suna shigowa tundaga kofa anty safeera tay freezing in wowwww tanata kallon iya yawan suman ayaanahn kawai yadda yawani mannu akan fatarta yamata wani irin kyau ga fuskrta yay fresh sosai...
kulthum ta karaso da sauri suna kallon juna tana dan murmushi tace sis ya naga kin zauna shiru ko baki ga hair hair dryer bane? .ahankli ayaana tadago tace eh.. ji tay ance "masha Allah" muryan anty safeeran ne ya tsareta ta mike tsaye da tsoro sai kuma tay shiru ta zuba mata ido...
da wani irin baqar mamaki anty safeeera ta kalli kulthum tace wannan ne ayaanah?
kulthun ta fara dariya tace "mama ai nagaya miki toh ya kika ganta?
ahnkli anty safeerah tace ohh my God, but she is a goddess. atake ta wani riko hannun ayanahn da fara'a tace yan mata sannu da zuwa kinji, i am kulthum's mum, toh ya kike ya jiki kuma? ahnkl ayaana ta kalleta da murmushi me sanyi snn tace "da sauki, ina kwana mam..a..anty safeerahn tashafa kanta tace lafya my darling..toh zauna na bushar miki da kanki mana kar sanyi ya kamaki..
ayaana tana gyada kai har cikin ran anty safeera take cewa da tasan haka yarinyar take da mayen kyau duk tsiya ita ta karbeta tazauna agabanta ba ammi karama ba.
ayanaah tana zama agaban mirror anty safeera ta amshi kayan gyaran kai tay blowing mata suman ta gyara mata shi in a very well maintained style, ta shafa mata mayukan kai masu qamshi da tsada sann ta tattale gashin duka tay mata Ariana grande's pony tail hair style dashi jelar data nadeshi sau biyu haka ya zubo har kafadunta
the room was so lively sabida sake fuskan da anty safeera ta nuna ma ayaana sosai, sultana ta dawo musu da kaya dake ayaana bata da wani atampa they both decise to wear abaya kowa da kalan nasa, ayaana ta saka pure black cikin wanda ibaad ya siya mata, kulthum tasaka maroon sultana kuma ta saka kalar ruwan toka, anty safeera ta musu light make up, ayaanah ce karshe tanakan mata saiga safiya ta leko basuma lura ba tatsaya cak daga kofa ganin yadda duk suka tsaya akan ayaana suna gushing akan beautynta anty safeera tarike fuskrta da hannunta gently tana mata kwalliya yasa safiya ta kara jin tama tsane yarinyar sosai.
dama batay niyyar xuwa ba kadota ammi karama tay akan tazo ta bawa sultana hakuri akan wurgi data musu da kwatinsu ta zubar musu da kayansu a daki dazu.
tana ganin yanayin su ahaka ta juya sadaf abunta ta koma dan haryau bata gama jin haushin yadda sultana take yawan nanike ma amminta ba kawai kuma sai gashi wai ankawo wata me kama da aljanu.
ana gama ma ayaana make up mai aiki ta kira anty safeera akan ana nemanta a kitchen da gaggawa,lkcin kusan 8.40 ne tana fitowa harabar gidan kuwa suka ci karo da bataliyar bappa zaidu duk sun iso suma ko karyawa basuyi ba, as usual ammi babba ta sha wani irin bakin hijabi dogo har kasa. maheer da ibaad ne abayanta shikuma bappa zaidu ya tsaya a kofar masallaci tare da uncle mohammd suna tattaunawa a tsaye.
da fara'a ta tunkarosu tana cewa oyoyo ammi babba, both maheer da ibaad ne suka fara gaisheta ta amsa su sama sama dake suna sauri sauri zasu shiga ciki,"anty safeera tace aah ya haka? ammi babba tabi bayan su da mugun kallo taja tsaki "kyalesu zasuje kwadayi mana kinsan uwargijiyansu ai tana cikin gidan suna sauri sauri zasuje su fadi kasa su lashe kafarta tasaka musu albarka koda zasu ga haske a rayuwarsu.
karamar dariya anty safeera tay tace "kai ammi..just let them be ni wallah bakisan dadin ganinki danaji ba..
tace "kai safeerah nice dai zance haka, kinga kyan da kikayi kuwa?? lallai wann atampar ta dauke ki wallah.
anty safeera tay wani irin murmushi murya kasa kasa tace "ainagaya miki kayan wancan matar bawasa bace dinkin mun mq da safen nan duk aka kawo mana naki nacan daki wallah bakaramin kyau sukayi" da murna ammi babba tace Allah ki? toh muje mana in gani safeera bana son wancan yar rainin hanklin ta dau wanka ta fito ta ganni haka duk ban shirya kaina ba
..anty safeere tace " kai ammi gaskya bana tsammanin zata fito yanxu dan kinga chops small small local dishes, da sauran drinks da su salads duk ita takey a sashenta. its a lot of work gara da kikazo kar aikin da akabar mana ya lalace masu girkin suna can baya.