← Book details Abunda Ke Boye Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 146 OF 161

Sashe 146

Abunda Ke Boye Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

ayaanah ta gaisa da su sunata tsokananta tana murmushi dake zasuje sallah ne yanxu sai ya barbaza mata abincin da suka kawo yace taci tay sallah anan dan yana dawowa zasu fita...

lkcin already uncle moh ya sauko kasan yaxo ya same maigadi yafara tmbayarsa ko nan in hotel ne, yana so yaji dan shima ya shiga ciki, yace ma gate man wai yanxu yaga wani dan saurayi yanxun nan ya shiga ciki da wata karamar yarinya yar budurwa..

maigadi felt offended da irin tambayar amma sai bai dau abunda zafi ba yace masa nan quest ne na wani dan cikin sarkin zazzau snn is a private property ba'a barin kowa ya shiga ciki.

cikin kyabe baki uncle moh yace hmm guest house!! kasa kasa yace makansa hmm iskancin ma wato da manyan gayu ynx akeyi kenan
,
ya kalle mai gadi da bakar kishi a idonsa yace malam nikam koh biki akeyi aciki ne da zaku bari balaggen namiji ya shige ciki da yarinyar da bai aureta?

mai gadin yace kaga mallam ni bansani ba, nan kuma ba gidan yan iska bane, u got to leave kona kira ma security...

jin gate man yace secuirty maza uncle moh ya kama girmansa baice komi ba ya koma cikin motarsa da wani irin matsanancin kishi me hade da fushi ya kama hanyar gida agaggauce

yana barin wajen bada jimawa ba su ibaad da jamal da prince suka fito a motocinsu kusan ajere ajere suka wuce gidan bapla zaidu dake hanya daban sukabi sai basuga uncle moh ko da a ahnya ba. a anan ibaad ya jasu sukayi mgrib da isha yakaisu ciki suka gaida bappa zaidu yasaka musu albarka snn suka dawo quest house yasamu iyaka sallalolinta kawai tay bata wani ci abinci ba haka yazauna ya bata dakansa saida taci sosai ta koshi kafin sukay sallama da aboknsa ya dauketa suka fita wani wajen very private nd quiet suka zauna sukayi hira
for quiet sometime sai can wajajen 9pm suka tafi wani designer store atare.

suka samu ankawo all this exclusive weding dresses na yaran masu kudin nan ranging from millions uptil a billion irin designer wanda ake saka kanana diamonds stone ajiki innan anakan sorting wasu za'a akai babban store na can lagos wasu abuja, sosai store in ya cika da kaya iyakan ganin idonka saidai me karamin canji bazai iya daukar ko abu daya anan ba. yana biye da ita suka je wajen shoe nd bags ta dauki few colours dataga sun mata kyau da irin rare sleek clutches innan Rose red da wani silver, ibaad yatayata xaben designer shirts da jean da fallazos da flair skirts that are hand stitched daga india wasu multi colours wasu plain da few jeweries nd make up, tana tsaye taga ya saya mata one very fine pure red weding dress fitted riga da bajajjen skirt da yaji kwalliya da sharasharan veil dinsa dogo har kasa da jewris dinsa duk ya hada mata acikin tarkacen kayan shoping dintan, shi baidau komi makansa ba banda wasu turare da zai bawa kanwarsa safiya dan bai fiye son siyan kayan sawarsa anan nigeria ba kuma now dat he is officially a doctor he mustly will wear suits nd casuals to work kuma baison ready made suites yafison asalin tailored designer da suka saba sakawa.

they came out with almost 3 big big shoping bags ahnya ya siya mata tarkacen kayan ice creams da chokolate wanda zata sha gobe, almost to 11pm ya dawo da ita gida, ya bude mata kofar motar ta fito duk tagaji sabida uban shoping dn da sukayi

hannunshi cikin nata ya ya karbi bag dinta then he took her inside uncle moh yana can sama yanata kallonsu kamar kansa zai yi tsawa d wutan kishi dana fushi

gashi tun dazu daya dawo gidan yaxo zai gaya ma hajya mairo labarin abunda yagani sai kuma yaxo ya samu sunata magana da ammi karama hjy takira kawunan ammin na can garin maidugurin awaya anata gaggaisawa..ga hjy da shegen son hira, yay musu xiriya a falon har ya gaji ya hakura ya bari saida safe kawai zaizo ya sameta dan ransa a mugun dagule ya dawo jin cewa ya kori dansa har china akan ayaana amma wai duk bai haifar masa ɗa mai ido ba gashi ta ɓalle ta dake cigaba da badalarta da ibaad.

yau babu kalar mugayen zaton da bai kawo akan ayaanah ba, at some point yay tunani aransa cewa kawai ayaanah ce bata da kamun kai cos he tot it will be just mujaheed ga kuma ibaad kuma duk tahadasu tana fitan dare dasu..yanxu sanin how many times ibaad ya kaita quest house din nan ma bai isa ya kiyasace a ransa ba. amma yana da yaqinin koma meye yake kaita yana mata awajen da sannunta kuma bazai wuce suna morar juna ba.

gashi dama abokinsa daxu ya gaya masa ai dama yarinya karama mai kayan marmari irinta dole ne jikinta yana mata kaikayi shiyasa hala take bibiyar yara wanda zasuna latsata

abokinsa yay objectifyn inta matsiyan yar iska

shikuma he directy sexualize her in his mind yafara raya cewa dama wann saurin girma da cikowar nono da kuma faffadan kugu da ayaana tay must have to do with wani namiji daya ke latsata awani waje shiyasa tay bul bul komi ya fito ya tsaya kyamm.

kalar fatarta da dirin jikinta is very atrctive babu karya nonon ta ko tasaka riga zaka iya ganin shatin tsayuwarsu kyam suna da shape ne kamr an hula balloon kawai gani yake dolene zataso a latsa mata sexy jikin nan nata no matter what kai dolene ma ta zama fasika.

his suspision only bcom more intense dayaga ta fito a motar ibaad dis late nd looking very tired kuma ya riko hannunta da jakarta ya kaita ciki

he instantly believe he must have fucked her,maybe ya rage zafi da ita ya gama gajiyar da ita ne ya dawo musu da ita

tsabar zuciyarsa na tafasa ji yay kamr zai sauko kasa ya kama ibaad din da dambe

ganin ibaad ya dawo yazo ya fito da shpping bags zai kai mata ciki kawai ya wani buga hannunsa akan bango yace inaa baxai iya rainon yarinya wani kato yaxo ya more jikinta abnza agaban idonsa haka batare da aure ba..

kamar iska ya fito fuuu zaizo fada da ibaad yana sauka da stairs ma sashensu caraf sika hade ido da anty safeera ko lura da mood dinsa batay ba
ta jawosa tace "ya zaka barni akan gado inata jiranka kazo waje ka tsaya? ni wallah bacci nakeji u gat to make me sleep
...fuskarsa a takune yahau cewa safeera agajiye nake kawai kije kiy baccinki mana, ko kulasa batay ba tajawosa suka wuce dakin ayanaso bayason haka saida ya mata yadda takeso acikin daren nan

after the sex with his wife bacci ne ya dauke sa bai kara sanin meya faru a fanninsu ibaad ba. daga ta fannin ayaanah kuwa ibaad yana kawo mata bags din bayan sunyi bye da juna tamasa godiya sukay bye ya wuce gida shima aggauce akam zasuyi waya gobe da safe..

their were both happy nd relieve ya jima baiyi bacci me nisa ba kamr nayau ba, haka itama kishi ya ragu mata sosai dan tana da yqinin cewa itace kawai sarauniyr zuciyr yayanta ynxu bata damu ba tasan he can still marry her as his scnd wife duk dama sam sam bataso ace zata zauna agidansa da wata kishiya ba..

bacci mai dadi tay da tunanin kalamansa aranta washe gari bayan sun farka tana idar da sallah ita tafara kiranshi suka gaisa snn tay bitar qur'ani tay wanka taxo tafara ciccire kayan bags din, kirjin safiya yabi ya cika da ruwan kishi kmar zata fashe tarinka kallon ayaana a matsayin gold digger tazo musu gida taxo tana cin kudin yayanta abanza..

tsabar kishi bata jira tagama kallon kayayyikin ayaanah datake jerewa a wardrp inta ba ficewa tay taje gaishe da ammi tanata kumbura fuska tana cewa ammin saidai tasaka yayanta itama yakaita shoping

har saida ammi ta dauko bag din daya aje jiya akan table dinsu da sunan ta ajiki ta bata taga ya sissiya mata perfumes masu tsada aciki itama kafin hanklinta ya kwanta tafara washe baki...

ammi tace hmm kedai safiya baqin hali da kishinki yayi yawa wallah, shikenan yayan ki bazai siya abu ma wata ba saike ko???

tana turo baki tace Haba ammi amma ai abin yay yawane inbanda traditional wears da turaren gargajiya dakike saya mana all her abayas and english wears da komi da komi fa shiyake saya mata kuma masu shegen tsada aiko ni bana morarsa kamr ita kuma fa yana tura mata kudi yana siya mata duk abunda tace zataci

cikin katseta ammi tace "ke kuma akace miki da kudina ake siya miki naki kayan ko? toh wallah safiya ki kama kanki karma ki sake wata rana yaji kina irin wann maganan. kafin ayaana tazo gidan nan hatta dan kunne inkin gani a kunnenki yayan ki ne kebani kudi asaya miki. bappanku kuma yake biya muku school fees da sauran tarkacen,duk wani abunda kikagani yake ma ayaana kema fa kisani daga aljihunsa kike ci, innaga dama in saya muku wanda naga zan iya amma karki sake wann ignorance din ya jawo miki dan bura uban duka ahannunsa karkiga wai kin girma, ni bana son wann kananan magana, ki dauke idonki akan abun hannun ayaana ke kinada kowa naki, ita waye take dashi anan garin inbashi ba?ko bakisan cewa amanarta mhaifyrta ta bashi bane nd whats is wrong with u..

cikin sanyin jiki safiya tace kai ammi aida saiki gayamin kudin sa ne ake siyamin kaya ni wallah bansani ba..kawai na dauka yadda ta sace zuciyrki kike saya mata laces da su atmfar dayafi nawa kyau haka shima ta dawo dashi.

baki bude ammi tace"lallai safiya baki da godiyan Allah, duk aka kawo kayan ma ai ke kike fara zaba, toh ko zaki hadamu ki cinyemu duka ne? safiya i dont like dis ur self centered nd selfish habit kawai tashi kije kitchen tinda yau sunday ne saiki fara min wanke wanke ina zuwa
Chapter 146 · 0% Book details