← Book details Abunda Ke Boye Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 53 OF 161

Sashe 53

Abunda Ke Boye Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

suna kaiwa dakin ibaad yay sauri yabude mata kofa bakinta dauke da sallama mesanyi tashigo hadadden qamshin jikinta me ajii maheer ya shaƙo sai ya daga kansa da sauri suna haɗe ido da maheer din kuwa taji ta razana da yanayinsa ta tsaya cak wanda tun ma kafin tagama kallonsa taga ya taso a mugun raunace yanazuwa ya rungumeta da karfin tsiya tareda aje kansa akan kafadarta very emotionally..da karyayyen muryansa dake fita ahnkli yace "ammi??i am so happy ure here.

rungumesa tay cikin lallashi jikinta a sanyaye tace maheer are u okay?? ahankli ya girgiza kai...sai kuma yafara mata hawaye sosai harda yar karamr sheshheka...

idanunta atake ya kawo ruwan itama ta kara tantamesa ajikin ta ahnkli tana patting bayansa in a calming way tana famr kirar sunansa in a cool soothing whisper muryanta harna rawa rawa takecewa "haba maheer
..maheer..son....will you pls calm down?bdan Allah kayi hakuri mana kadena kuka kaji??

like a child maheer ya dada riketa sosai sabida duk duniya lamarin mamansa ne kadai yake kuntata masa hargaka yana kuka dan bakaramin cimasa rai yakeyi ba, raunattcen kuka dan kadan ne yakufce masa, amugun raunacen yace 'ammi im so tired..i am tired of her..wallah nagaji! batace mai komi ba ta dada rungumesa..
jin yana tambayarta ko anya ammi babban ce ta haifesa kuwa?

dede nan ibaad ya sunkuyar dakansa can kasa yanata kallonsu kamar shima zaiy masa hawayen saidai idonsa a bushe take haryanxu saidai kaga idon yay jaa sosai amma shi da wuyane kaga yana maka kuka shashar..

dakyar tabita bambare maheer din ajikinta tare da tallabo fuskarsa da hannunta ahnkli cikin lallashi tace "hey son, look at me..maheer..

jikinsa a mugun raunace ya kalleta hawaye nakan zuba a idonsa itama take sai taji nata hawayen na zubowa sosai,

ahnkli ta fara sharemai hawayen nashi like she is feeling his pain tana cewa its okay.. i am here for you
pls..relax, you can tell me everything darling...

yadda take mishi magana da tausayi da kulawa yasa yasamu nitsuwa dan kadan, he was calm for abit can snn ta kamo hannunsa like a child ta zaunar da shi kusa da ita lokacin ayaanah is still on sedative batama san meke faruwa a dakin ba...

suna zama ammi ta kalle sunkuyayyen kan maheer din da taushin muryan lallashi tace" "haba babban mutum, wai meye haka da min kuka kuma komi fa dakaga yana faruwa a duniyan nan mai karewa ne, kuma kaine babbansu duka ashe kaine da cewa ka gaji da komi, hba karka ban kunya mana maheer...

dago kansa yay muryansa harna rawa rawa yace ammi wallhi dan bakisan abunda ya faru bane, like it was so so immature nd unbearably unbelivable, fisabilillah kikalli yar wann yarinyar yanxu har yadace ace mumynmu tasakata a wannan mummunan condition din not even after she heard what tragedy had happen to her??wallh abuntan ya fara bani tsoro,kowani rana fa sai tay wani abu me muni agidan..but if she can do this to a child akan abun da baitaka kara ya karya ba toh bana tsammanin har zan samu wani future mekyau har ince zan auro yar mutane in kawota gidan cos all she does is to hates nd bully everyone nd everything for no absolute reason ammi, yarinyar nan yaushema tazo, batamata komi ba fa da sassafe taje dakinsu takama dukanta kamar wata sa'arta ammi anya zanma iyayin aure kuwa anan gaba???

maganan yakeyi da tsananon takaici hawaye na zuba a idonsa, ammi tadafa kafadunsa ahnkli tace "zakayi mana. in sha Allah ur future is bright maheer
...Allah bazai taɓa jarabtar rayuwarka akan lefin wani ko wata ba.

hannunsa ta kama cikin nata snn ta kalle ibaad shima ta kalleshi at same time tace musu Abunda ya faru ya riga ya faru, nide abu daya zan gaya muku, gara kusani tun yanzu,
"every family has his own war nd drama. nd u cant run away from it or shut it down..snn ku mazane kuma manyan yayu, toh ai yanxu ma kuka fara tarar da tarzoman cikin gida, pls teach urselves how to resolve issues and conflict batare da kun zamo selfish nd weak ba.

...ta kalle maheer da muryan tausayi sosai tace "hey my love
..i know ure doing ur best akan kowa har da mamanka..nd im always proud of you amma ina so ace kana yawan tuna cewa ure above everyone agidan nan da shekaru so all eyes is on u ne..duk rintsi kaine kannenka zasubi, so if u solve this family's problem by showing weakness, "violence, or disrespect haka dukkan kannenka zasu bika with the same method..but at the expense of what?an utterly bitter nd emotionally broken generations of the al-mansurs?pls ku saka nitsuwa da rahama a zuciyarku.. nasan abunda mamanka tay bata kyauta ba sam, but that doesnt mean she hate you guys, hali ne kawai ajikin mutum.. karika tina cewa raihanatu uwace snn bazata taɓa tsanar abunda ta haifa ba...in kuka hau dokin zuciya duka kuka barta acikin ɓata wallh goben ku ne dana kannenku zai lalace...i hope u guys are getting me???

kusan atare suka gyada kai anitse maheer din yace mata "mungode ammi in sha Allah zamu gyara...tace its okay babban mutum i trust you nd trust me i will be here for u karku damu dakomi.

nn ta miƙe tsaye ta doshi jikin gadon ayaanan cikin zuba mata idanunta masu cike da tausayi tace.."and what did the doctors say??..dago kai ibaad yay yace sunce wai she is stable now amma bappa yariga yabiyasu kudi for special hrt consultancy sunce wani kwararren likitan zuciya zaizo daga babban asibitin kano yakara dubata"

..ahnkli tace okay ya kyauta, nn ta cigaba da kallon kyakkwan fuskr ayaanah daya gama dauke mata numfashi aranta tanata furta"Tubarkallah masha Allah such a rare beauty.

hannu tasa ata bayanta ta dan gyara mata kwanciyarta dakyau acikin baccin ayaana ta sauke wani nannauyr ajiyan zuciya...

batare da ta juyo ba tace"toh yan samari ya kamata kuje ko?koyau babu school ne...

maheer yadan sosa kai suka kalle juna da ibaad snn yace ammi we are late kuma ina gama har ankusa fitowa daga first lectures..

juyowa tay ta kallesu duka tace but der is second lectures though..inbaku nitsu kunyi karatu ba suwayene zasu rikemu anan gaba..u can't take anymore chances, kuje gida ynxun nan ku shirya ku wuce school i will be here with dis little princess har saikun dawo nd i dont want to hear anything, is an oder!

murmushi ne ya kufce musu sukace yess maa snn suka mata sallama suka juya daya na bin daya suka fice suka nufi gida, suna isa within 40 minutes suka shirya suka fito ibaad ya tuka su a mota zuwa school nan da nan kowa ya wuce departmnt dinsa...

ata fannin Ammin kuwa kallon fuskar ayaanah ta dingayi with admiration of her calm beauty can ta zauna akusa da ita ta rike hannunta hartafara mata addua kenan taji an bude kofar ahnkli an shigo..

jin sautin sallaman anty hauwa yasa ta juyowa da murmushi suna hade ido anty hauwan tace "kai fatima nifa bawai nagaya miki maganan nan bane dan ki bar uzurinki ki juyo ba, kar yaa zaidu yazo yace "ya gayamin abu asirrince nikuma son gulma na yasa naje na gaya miki

karamin dariya Ammi karama tay tace "Ai kin kyauta dakika fadamin dabansan wani irin baci raina zaiyi innaji magnn daga baya ba..ashe yarinya kam karamace sosai kmr ma sa'ar safiya ce..

waje anty hauwa ta nema ta zauna dake a private room dake kusan sukadai ne aciki tana zama cikin kyabe baki tace" uhummm abu fa baiyi dadin ji ba..yarinya kam karama ce, kuma karkiga yadda ran yaa zaidu ya mugun baci, you can visbly see anger in his eyes, kinsan ya fattaki sheigiyar ta wuce gidan ubanta da sasafen nan kuma wallah nide banga lefinsa ba, hala baison sakaki acikin matsalar gidansa ne yasa bai kiraki ba..sabida na lura raihanatu kmr so fa take ta kashesa da wani irin na'uin baqin ciki...

cikin sakin ajiyan zuciya ammi tace"Amma me dame ya gaya miki haka hauwa? wai asali akan meye ne ta dake yarinyar haka kiga yar wnn yar kanma me za'a daka ajikinta inba tsabar baqin hali da mugunta ba

anty hauwa tace toh shikansa yaa zaidun baisan me yarinya tamata ba, inaga fa ciwon haukarta ne ya tashi taje ta sauke fushinta akan yar baiwar Allah..ko tay wani kulle kullenta na mugunta taga baici ba shine wai anfasa mata abunta sai dai abiyata komeye abun oho kinga ai dake na munafurci ne bata fito fil tagaya musu uban yarinyar tafasa mata...

ammi tace hmmm samun waje dai da tsabar mugunta..har me take dasho agidan da za'a fasa mata da zatakama dukan yarinya, kowa yasan dede da tsinke dake cikin gidan duk na yaa zaidu.. anyways ita taji wajen.. inaga zanje namasa magana kawai yaban yarinyar inyaso komi na aikina zan oua jinginewa dan bazaiyu akara maida yarinya gidan ba...

anty hauwa tace akan me? tsoronta ma kikeji kenan..ai irin wnn mugayen matan dagangan suke abu, kota halin kaka sai sunga sun cimma burinsu..in kuwa nine yaa zaidu, da wallah bata isa tasa in fitar da yarinya ba zama daram...saidai in ita tayita yawon titi tana fita. inba haka ba shikenan kuma ya dawo mata sara..nan gaba wallah sai azo matsayin da bai isa ya kawo yan uwansa ma jini cikin gidansa ba, wai ita waye? banzar mace ma jaka wacce karatunta bai mata amfanin komi ba..ai ya burge ni daya yace min ya korata gidansu

ammi tace ince dai ba saketa yayi ba..

a zafafw anty hauwa tace toh ke inya saketa ma ai dadinki
..hala inta bar gidan asirin data muku ta hanaku yin aure tuntuni saiya bita can yakasheta dan yaa zaidu fa yafara ban tausayi.
Chapter 53 · 0% Book details