← Book details Juhainah Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 88 OF 113

Sashe 88

Juhainah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Wani mayen ƙamshi mai ratsa zuciya da kwantar da hankali ne, ya shaƙo cikin jikin Juhainah. Ga wani irin laushin fatar jikinta kamar auduga, bai ma san ya akayi ya sake ƙamƙameta ba, Sbd taushin lafiyayyar fatarta, da ƙamshinta ya saka shi matuƙar buƙatu wa, duk da bai san meye ma macen ba, dan ko hannu mace da son yaji wani abu bai taɓa riƙe wa ba,tunda yake a rayuwarsa, shi ganima yake bai kai wannan Wajan ba, duk kuwa son girmansa.
Shiyasa yanzu duk yadda yaso kar ya yi romance da ita, kawai ya haƙe mata ya cika umarnin Mamy, amma ina ya kasa hakan Sbd Juhainah ta musamman ce cikin mata duk da bata da jiki amma fatarta ma sha Allahu, ga gyaran jikin auren da aka mata ya ƙara mata wani irin santsin fata ga ƙamshi na musamman.

Da mamaki Juhainah tace.
"Meye haka Yah Jamal? Ka matseni sosai, ka sake ni"

A hankali ya manna bakinsa saman kunnenta ya furta.
"Ki nutsu kiyi bacci babu kyau raba shimfiɗa ba tare da wani ƙwaƙwaran dalili ba, kuma ai ça nake auren kike so ke kika neme Ni ayi auren anyi kuma Kice Bazan taɓa matata ba?"

Juhainah ji take kamar ya runguma mata abu mai zafi a jikinta, amma babu yadda zatayi ƙaddara kenan, kuma zatayi biyayya koda haka na nufin zata mutu ne.
A hankali cike da shagwaɓa ta sakar masa kuka tana faɗin.
"Yau ɗaya har ka fara min gori? Tunda baka so na ai sai kaje ɗakinka ka kwanta, meye na shigo min ɗaki kana ninniƙe ni toh?"

Ta ƙarasa maganar cikin kukan shagwaɓar da ta gama ratsa jinin jikinta.
Ta sanya tattausan hannunta tana turesa daga rungumar da ya mata.
Jamal ganin ta tuɓure masa tana rigima, ya riƙeta sosai, shi kuma Allah yasa bai iya lallashi ba, baya son duk abinda zai ɓata masa lokaci yayi ta magana.

A hankali yace.
"Allah baki haƙuri Juhainah, baki fahimce ni bane ba, yi shiru bazan ƙara faɗa, miki haka ba."
Ya ƙarasa maganar yana haɗe face ɗinsu yana shafa fuskar tata.
Kukan ta daina tana turo baki tace.
"Toh ka tashi kaje ɗakinka."

A hankali yace.
"Please ki barni na kwana anan."

Ya Ƙarasa maganar ya fara shafa sassan jikinta, sai mutsu² take, Allah ya sani bata so dan kamar yana shafa mata Roob haka take ji a jikinta.
Hannunsa yana rawa sbd yadda laushin jikinta da ƙamshinta suke ƙoƙarin watsi da jiji da kansa a gadon.
Akan dukiyar Fulaninta ya ɗora hannunsa, a hankali yake shafawa jikinsa na ɗaukan ɗumi.
Juhainah zabura tayi tana riƙe hannunsa kamar zatayi kuka tace.

"Yah Jamal! Meye haka don Allah ka bari, Wlh zafi innalillahi."

Bakinta ya rufe ruff da nashi yana mata wani irin hot Kisses, yana wani irin wasan da bai san ya akayi ya iya ba, akan ƙirjinta.
Juhainah idanunta kawai ta rufe tuno nasihar Papa da alƙawarin da tai masu.
Haka tana ji tana gani Jamal ya dinga tanɗe mata bakinta kamar ya cinye mata harshennta, hannayensa akan ƙirjinta yana neman haukacewa Sbd kyansu da yadda yakejin daɗin taɓawar.

Jamal ya ɗauki lokaci yana yiwa Junainah wasan da bai san ya akayi ya iya ba, jiki da jini ga gyaran da tasha, duk da zuciyarta batajin daɗin wasan nasa amma jikinta ya amsa, bata san yadda zata tayasa ba, amma haka ta sakar masa jikinta yanata shanawa kusan awa ɗaya, har suka shiga hannu.
Lokacin da Juhainah taji Jamal yana addu'ar saduwa da iyali, har ya mata riƙon da bazata taɓa iya kwancewa ba.
Kuka ta saki lokacin da taji abinda yafi ƙarfinta yana ƙoƙarin ratsa cikin jikinta.

Kokowa suka fara da gasken-gaske, tana faɗin.
"Don Allah dan darajar Annabi S.A.W karka cutar dani kayi haƙuri wlh mutuwa zan yi.

Bakinta ya kame Sbd yakai inda baya iya magana shi kaɗai yasan abinda ya taɓo da yake neman ɗauke masa numfashi.

Wani irin riƙo ya mata da ƙarfi ya fara kutsawa ta fasa Mahaukacin ihu jikinta na rawa Sbd azabar da taji na ratsa har tsakiyar kanta, akan ma bai kai ko rabi ba....
After 1 hour.

Jamal ne ya mirgina gefe yana lumshe idanunsa tare da maida numfashi yana burzar da iskar bakinsa waje, zufe sharkaf a jikinsa duk Ac'n da yake aiki a ɗakin.

Juhainah wanwar kamar matacciya sai numfashi take sama² tana rawar sanyi a hankali take kukan da baya fitowa.
A hankali take faɗin.
"Wayyo Allah Maah! wayyo Allah Yah Boss Kuzo please Yah Boss kana ina?"

Jamal ya mirgino jikinta ya ƙamƙameta yana sumbatarta ko ina sumbatar ta yake, yana faɗin.
"Nagode Juhainah, Wlh banida abinda zan biya ki, kin shayar dani mamaki da daɗin da ban taɓa zaton ko kaso ɗaya acikin kaso 100, kiyi shiru kinga jikinki akwai zafi sosai"
Dukansa ta fara tana kukan a hankali da baya fita tana son turesa ta gaza babu ƙarfi.
A hankali ya saketa, miƙewa yayi daƙyar dan shima wani irin zazzaɓi yakeji acikin jikinsa.
Ɗaukanta yayi tana dukansa ya nufi bathroom ɗin da ita.

Bathtub ya sakata ya kunna ruwa masu gumi yace.
"Yi wanka daure kiyi haƙuri naji akwai zazzaɓi jikinki sosai, sai muje asibiti ni kaina zazzaɓi nake bari na kunna shower nayi wanka"
Ko kallonsa batayi ba.
Cikin dauriya tana kukan ta ɗan gasa jikinta.
Kinyin wanka tayi saida yayi nasa wankan ya fita ta, fito daga cikin bathtub ɗin, tayi wankan tsarki ta ɗaura sabon towel daƙyar take tafiya tana bin bango, ta fito.
Lokacin ya cire zanin gadon da ya gama ɓaci tsakiyarsa ya shimfiɗa wani.
Nufota yayi yana kamo hannunta ya janyota jikinsa yana taɓa jikin nata a hankali yace.
"Kiyi haƙuri Juhainah, Nagode sosai saka kaya muje asibiti, akwai zazzaɓi sosai a jikin naki"
Bata iya magana ba sai hawaye tana ɗingisa ƙafafuwanta ta nufi ƙatuwar Wardrobe ɗinta ta buɗe ta zaro Abaya Brown colour wadda Yah Boss ya siya mata a Saudiyya.
Sakawa tayi ta yane kanta da ɗan mayafin.
Hannunta ya kamo a hankali yajata suka fara tafiya.
Kuka ta sakar masa tace.
"Wlh zafi Bazan iya zuwa ko parlour ba Ni dai an kasheni wayyo MAAH wayyo Yah Boss ɗina"

Jamal ya ɗauketa sama yana faɗin.
"Kiyi haƙuri Ance kowace mace da haka take farawa Allah ya maki albarka da kika kawo min mutuncin ki gidana"

Har mota ya kaita ya buɗe ya zaunar da ita shi kansa mamaki yake bai taɓa zaton zai bautawa ko wace irin mace ba, ko da wacce yayi auren soyayya da ita ne.
Yana shiga motar ya kunna ja ya nufi gate yana zuba Horn.

Mamy da take ɗakin Abba taji Horn ɗin a ranta take addu'ar Allah yasa Jamal ya cika aikin, dan babu abinda zai fitar da shi a wannan daren idan ba ƙwaƙwaran dalili ba.
Akwai clinic mai kyau kusa da gidansu, nan ya nufa yana driving, hannunsa ɗaya riƙe anata, yana mata sannu yadda take zuba nishi, abinka da shagwaɓaɓɓiya.

Suna isa clinic ɗin aka tarbesu.
Dr macace Asiya kallo ɗaya tayi wa Juhainah tasan abinda ya faru, dan haka temakon gaggawa ta shiga bata, tare da temakon norses.

Sai da ta dubata taga ko ta ƙaru ne, Allah ya temaka bata ƙaru ba, gurjewa dai tayi.
Alluran sauke zazzaɓin dana rage zogi aka mata, ɗakyar sai da Jamal ya riƙeta kuka harda majina.
Shima allura aka masa aka rubuta masa magungunan da Juhainah zata sha, da cream da zai dinga shafa mata agun da ta gurje.
Anan pharmacy clinic ɗin ya siyi magungunan ya tura masu kuɗin ta account tunda baida Cash tare da shi.
Nasiha Dr Asiya tai masa akan yayi haƙuri a kwana biyu, Sbd kar aje ta ƙaru.

Kunya yaji sosai yace in sha Allahu za'a kiyaye.
Tun acikin mota ta fara baccin gajiya, har ta faɗa jikinsa bata saniba, ya rungume abunsa.
Yana isa gida bayan Mai gadi ya buɗe masa gate ya shiga.
Koda yayi parking a hankali ya buɗe ƙofar ya jinjinata da kujeru ya fito, ya ɗauketa ya rufe motar ya nufi ciki.
Har tsakiyar ƙaton Bed ɗinta ya kwantar da ita, yaje ya ɗauko ledar magungunan ya biyo da bottle na ruwa yazo ya zauna ya tasheta a hankali ya zaunar da ita.
Kuka ta sakar masa tace.

"Don Allah ka rabu dani nayi bacci"
A hankali yace.

"Amsa ki sha magungunan sai ki kwanta"
Ta tsani shan magani amma Sbd baccin da takeji dole ya ɓallo mata magungunan ta amsa ta watsa can cikin maƙogwaronta ta kora da ruwa ta kwanta.

Kamota yayi yana faɗin.
"Bari na cire miki abayar zata takura ki"

Banza ta masa bata kulasa ba, har ya cire mata abayar daga ita sai pant.
Rigar bacci ya ɗauko ya saka mata.
Kwanciya tayi tana turo baki gaba.

Shima kayan bacci ya saka ya kashe wutar ɗakin ya haura Bed ɗin.
Cream ɗin ya buɗe ya samu cikin dabara ya ware ƙafafuwanta ta fashe da kuka.
A hankali yace.
"Wlh magani zan saka miki babu abinda zan miki kiyi haƙuri"

Toh ɗakyar fa ta tsaya yabi gefe² ya shafa mata cream ɗin, ya rungumeta yana lallashinta har tayi bacci.
Shima baccin ya sace shi sbd ya samu zazzaɓin nasa ya sauka da aka masa allura..


Nasir bai dawo gida da wuri ba, dare yayi sosai dan sha biyu ta daɗe da wucewa yana can barikin sojoji.
Hanifah kuwa tana zaune tana jiransa hankalinta yaƙi kwanciya ganin Nasir yaƙi zuwa, sai kiransa take baya ɗauka.
Tana zaune parlour sanye da kayan bacci, tabi ta tashi hankalinta.
Cikin wani irin sauti Hanifah tace.
"Ya ALLAH kasa mijina gun aikin yake ba wata tsinanniya bace take son ɗaukar masa hankali... No! Ba wata bace ma in sha Allahu..."
Ƙara danna doorbell taji.
Ta miƙe jikinta na rawa ta nufi ƙofar.
Tana buɗewa ta faɗa jikinsa ta ƙamƙame shi tana sakin kukan kissa tare faɗin.

"Alhamdoulillah! Masoyina hankali na ya tashi ina kiranka baka ɗauka har sha biyun dare ta wuce"

Nasir ya sanya hannayensa ya rungumeta yana buga bayanta a hankali ya manna bakinsa kunnenta ya furta.

"Ki nutsu ina lafiya akwai abinda ya tsayar dani ne my Hanifah"
Chapter 88 · 0% Book details