Sashe 1
Juhainah Part 1 Complete Hausa Novel · about 3 min read
Juhainah Book 1 complete
[24/12/2025 19:33] null: _*JUHAINAH*_
Love Story💗🫂
Free Book
By
Real Rahma Ladingo
Utilise ce lien pour intégrer mon groupe WhatsApp : https://chat.whatsapp.com/GRswtgIMDkW2NpM52fgqWx
Allah Sarki! Muhammad Al'ameen ɗina, Allah yasa ka cece mu Amin.
*Bismillahir Rahmanir Raheem*
https://whatsapp.com/channel/0029Vb76GQj5K3zPGp0sQf3U
Page 1
Yola south
Unguwa
50 Houses
Kyakkyawar budurwa ƴar kimanin shekaru 24 tsaye cikin haɗaɗɗiyar bedroom, kallo ɗaya zaka yi wa bedroom ɗin kasan ya'yan gata ne a cikinta, saboda gadajen biyun da suke jere na kwanciyar yara masu azabar kyau da tsada sun sha kwalliya ta ko ina.
Baki ɗaya ɗakin wani irin ado ne aka masa ko wani bed akwai manyan Teddy's, masu wani irin shegen kyau an jera sai wasu manyan Teddy guda biyu, wanda ke kwance akan bed ɗin alama shi yaran suke rungumewa yayin baccinsu.
Kyawawan fararen yara biyu mace da namiji, kallo ɗaya zaka masu kasan sun haɗa jini da larabawa.
Macen tsaya tana ƙoƙarin shirya kanta, yayin da Khairat take shirya namijin shine ƙaramin, sai surutu yake mata tana biye masa.
Yaron zai kai shekaru 6 a haife tamkar ɗan larabawa haka yaron yake saboda kyau ya haɗa ruwa biyu Fulani da larabawa.
Macan miskilace tamkar mahaifinta sak haka take babu wani abu na mahaifinta da bata ɗauko ba, tamkar yadda fuskarta sak ta mahaifinta.
Anutse take shirinta cikin haɗaɗɗun kayan makaranta, yadda take komi abun sai ya burge ka, kallon farko idan kayi wa yarinya bazaka taɓa tunanin tanajin Hausa, saboda fatar larabawa irin ta mahaifiyarta ta ɗauko, sai ta ɗauko kamar mahaifinta.
Gata da jin daɗi hutu ya gama ratsa ko ina nata, tamkar zata taɓata jini ya fito jikinta.
Shekarunta 10 na haihuwa.
Khairat tana gama shirya Muhammad Al'amin tayi ma kiss a goshi ta shafa lallausan sumar kansa ta ɗauko masa haɗaɗɗiyar school bag ɗinsa ta rata masa, tana juyawa gun Suhaima da ta gama shirin gashinta ne kawai zata gyara, saboda bata son shirin Nanny ɗinsu.
Khairat ta kamo tattausan hannunta suka ƙarasa gaban madubin ta janyo Stoll ta zaunar da ita ta shiga gyara mata dogon gashinta ta rabasa gida biyu ta gyara mata ta ɗaure mata shi da ribbons ta fesa mata sansanyan turarenta mai ƙamshi marar ƙarfi sai tsada.
Ɗan ƙaramin hijab ɗinta na school ta saka tana kissing goshinta.
Suhaima kallon Khairat tayi cikin zazzaƙar muryanta tace.
"Thank Aunt Khairat I love you."
Khairat ta rungumesu tana murmushi tace.
"Nifa ba Aunty bane Mom ne ƙanwar Yah Sadiq nake uwa ɗaya uba ɗaya."
Suhaima tace.
"Allah na saba cewa Aunt ɗin da keda Aunt Juhainah."
Ta ƙarasa mgnar cikin miskilancinta.
Al'amin yayi dariya yana kallon yayarsa Suhaima yace.
"Auntie Suhaima kinyi kyau sosai."
Ɗan ƙaramin bakinta ta motsa tana kallonsa ta juya idanunta tana kamo hannunsa batayi magana ba.
Khairat tace.
"Oya ku sauka kuyi breakfast kafin lokaci ya ƙure, maybe yanzu Amina ta gama haɗa maku na tafiya school."
Rungumeta sukayi suna bata kiss a kumatu kafin su fice daga ɗakin Al'amin yana ɗaga wa Khairat hannu, itama tana ɗaga masu.
Ta biyo bayansu dan zuwa nata shirin makaranta.
Suna sauka ƙasa Halima ta nufi stairs.