Sashe 63
Juhainah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Misalin ƙarfe 9 na dare
Zazzaune suke a parlour.
Hajjah Mama Khairat Zarah Suhaima Juhainah Surayya Al'amin nata Game.
Juhainah ta sake wani irin kyau laɓɓanta kawai abun kallo ne, ƙafafuwanta na sanye cikin Safa sun hanata cirewa idan ba sallah zatayi ba ko wanka.
Surayya kalli Juhainah a hankali tace.
"My Aunt J kinyi kyau dayawa sosai fa Wlh"
Juhainah ta ƙyalƙyale da dariya tana faɗin.
"Nima nasani sister sun dai yi saurin farawa ne..."
Surayya zatayi magana kira ya shigo wayarta.
Ganin Farid ne saurayinta ta miƙe tana faɗin.
"Aunt J bari naje bakin gate na amso saƙo gun My Farid"
Ta ƙarasa maganar tana tafiya.
Zarah ta kalli Hajjah Mama tace.
"Mama wannan itama ƙanwar Sadeeq ne? Itane dai ban san alaƙarsu, tun tuni inason tambaya nayi shiru"
Hajjah Mama ta washe baki zatayi magana Juhainah cikin tsiwa tace.
"Ina ruwanki da sanin alaƙar mu da ita? Ke kin samu guri ne a nan ɗin? Kuji min mata..."
Hajjah Mama ta watsawa Juhainah hannunta tana faɗin.
"Ungo nan Bilkisu rashin kunya zaki mata dan kawai tayi tambaya"
Suhaima tace.
"Toh wayace ta shiga sabgar mu, mu ko kallo ta ishe mu ne"
Hajjah Mama ta fara salallami tana faɗin.
"Zainab! Mi ta muku Sbd Allah daga tambayar Familles naku? Ku ta tambaya ne?"
Zarah tace.
"Hajjah Mama kiyi haƙuri yarinta ne laifin nawa ne dana tambaya kuyi haƙuri Juhainah bazan kuma ba"
Juhainah da Suhaima suka zabga mata harara suna tsuke fuska.
Hajjah Mama tace.
"Daɗin Abun dai ba kanku take zaune ba, ke kuma kin kusa tafiya gidanki kibar mata gidanta"

"Abarwa masu gida gidansu dai ah toh, ko ba haka ba My Babies?"
Suhaima da yake maganar zuwane, daƙyar tace.
"Gida namu ne ai My Aunty J, ita gayyar wa"
Hajjah Mama ta zaro idanunta tana salallami abun nason fin ƙarfinta.
Surayya cikin nutsuwa take amsa wayan tana isa bakin ƙofar fita daga parlourn da yake akwai ɗan tazara.
Ta kama handle ɗin ƙofar ta murɗa hankalinta gun wayar an turo ƙofar sai jinta tayi kwance a jikin mutum, tsoro ya sakata ƙamƙame abinda taji ta faɗo jikinsa.
Wani irin mayen ƙamshin turare ta shaƙo.
Ai Surayya sai mugun tsoro ya kamata ta saki wayarta tana fasa ihu, dan ta ɗauka gamo tayi.
"Wayyo Allah innalillahi wa'inna ilaihir raji'un!"
Nasir ya ɓata fuska sosai cike da takaici ya sanya tattausan tafin hannunsa ya rufe mata baki, ya janyeta daga jikinsa ya jinginata da ƙofar yana girgizata can ƙasa ya furta.
"Hey! Are you even sane? Open your eyes and see who's standing in front of you, making all this noise"
Ya ƙarasa maganar yana janye hannunsa daga bakinta, ya matsa nesa da ita.
Surayya jin murya Nasir tai saurin buɗe fararen idanunta.
Fuskarsa a kame yana zuba hannenysa cikin aljihun wandon uniform ɗin jikinsa na sojoji, ko kallonta bai sake ba ya juya ya nufi parlour, cikin takusan mai burgewa.
Numfashi ta shiga maida wa.
Baki ta turo gaba a hankali tayi maganar bata taɓa zaton zaiji ba, tace.
"Wlh ban yafe ba, bugun zuciyar da aka sakani, ai daman Soja baida imani, mutum sai izza, ko haƙuri bazai bani ba ya wani tafiyarsa.."
Ta ƙarasa maganar tana murguɗa bakinta ta duƙa tana ƙoƙarin ɗaukar wayanta.
Nasir da mamaki ya juyo cikin ɓacin rai jin abinda tace, me ya mata zai bata hƙr? Ai bayajin Ko da shi ne ya mata laifin zai bata haƙurin.
Da wani irin taku ya nufo gurinta, acikin zuciyarsa yana faɗin.
"Tabbas zaki ga mugunta tunda fitsara kika iya, baki sanin darajar na gaba da ke ba"
Ya ƙarasa maganar zucin ya damƙo wuyanta, tana ɗuke ta ɗauki wayanta bata kai ga miƙewa ba taji ya damƙota.
Cike da tsoronsa ta buɗe baki zatayi ihu ya mannata da bango yana riƙe da wuyan ta, ya mata wani Irin mugun kallo cikin daddaɗar muryansa ya ɗan ɗaga kaɗan yadda zata ji mugun tsoronsa yana faɗin.
"Allah kina min ihu zakiga kalar azabar da zanyi miki yanzu nan."
Dai-dai lokacin Yah Boss ya sanyo dogayen fararen ƙafafuwansa ciki, Sbd ƙofar na buɗe.
Da mugun mamaki Yah Boss ya kafe lumsassun fararen kyawawan idanunsa akan Nasir da Surayya....
[11/02 13:42] null: _*JUHAINAH*_
Love Story💗🫂
Free Book
By
Real Rahma Ladingo
Masoyen Juhainah Kuci Gaba Da Danna Min Followers, Da Kaɗan-Kaɗan Zaku Dinga Samun Tsofaffin Books ɗina, A Channel ɗin.
Wanda Inada Tabbacin Zasu Ƙayatar Daku.💃🏻
*Bismillahir Rahmanir Raheem*
Utilise ce lien pour intégrer mon groupe WhatsApp : https://chat.whatsapp.com/GRswtgIMDkW2NpM52fgqWx
*Page 34*
Hanifah
A dai-dai wannan lokacin
Zaune take a parlour ta, tana waya fuskarta da yanayin damu sosai take faɗin.
"Wallahi Umma abubuwan da dangin mijina suke min ya isheni, ya fara isata, har fa Aunty Sumy yanzu bata sakar min fuska sai kace nayi musu wata tsiya, dangin masifa."
Daga can Mafia's quarter's
Wata mata ce fara kyakkyawa tana da jiki dai-dai misali, kallo ɗaya zaka mata kasan tana jin daɗin duniya, shekarunta sun kai 47.
Murmushi ta saki tana faɗin.
"Hanifah ai basu da laifi laifin naki ne, ke kika saki fuska tun farko da jiki kika maida kanki baiwarsu, ita Zainab tsohuwar banza munafurci ai duk daga gindinta ya fito, haka kawai matar ɗanki bata maki Komai ba ki sauya mata, ita kuma shegiyar fari da idanu da hanci kamar dangin India, ai su duk abinda tsohuwar banzar nan tayi shi suke bi, kuma ba komai bane dan Nasir yana masifar sonki ne fa, ai dangin miji kar dai su ga ɗan uwansu yana son matarsa, toh fa tsinannun sai hassada da baƙin ciki ya shigo cikin al'amarin.
Ke kuma da sanyin hali da tsoron asara, yanzu kwanaki da ban hanaki ba zuwa zakiyi bada haƙuri, wai kiji me kika mata take fushi dake, toh ta mutu tana fushin dake mana, kanta kike zaune dan uwarta.
Hanifah idan zaki kama kanki ki kama wannan dangin mijin naki basuda mutunci, Izza da girman kai, da kuɗi da kyau yake ruɗasu, suke taka duk wanda suke so, sai Allah ya rufa mana asiri muma ba matsiyata bane."
Hanifah ta taɓe baki tana faɗin.
"Wlh kuwa Umma haka suke, yanzu ai na gano baƙin ciki suke min saboda Nasir yana mutuwar sona. Wannan shegiyar Rumaisa matar Umar har wani jin kai take sbd ƴarta little Maah tana kama da Juhainah da Maah, tsinannun banza.
A she haka dangin miji suke? Yanzu fa ana can anata shirye-shirye auren fitsarariyar Autar gidan, Allah Umma ba wanda ya faɗa min ko atamfar Anko da lace ba wanda ya kawo min, sai da naga My Nasir ya kawo min ya bani dubu ɗari nayi ɗinki nayi kitso da ƙunshi, wai auren Juhainah sauran kwana biyar a randa ya kawo min.
Ai tsabar haushi ni kuma naƙi cewa komai na amsa nayi masa godiya."
Umma daga can tace.
"Kaji tsinannun ko, ai Wlh ba dan kin haɗu da yaron kirki ba da sai dai kiji kiɗa a sama anyi bikin ba ke, itama Khairat ta bisu kenan? Shegiya mai ruwan mummunan farko"
Hanifah tace.
"A'a Umma gaskiya Khairat tanada kirki sosai Allah tafisu, mai binta Aunty Sumy, Khairat karatu yake sha mata kai"
Umma ta taɓe baki tace.
"Ai ki Turo min ankon ta waya Shegun na siya na ɗinka naje na baza capacity, toh uban wa nake shakka cikinsu tunda sun zama tsinannun banza."
Hanifah tayi dariya tana faɗin.
"Ke fa Umma son yarinta ne dake wai capacity"
Umma tace.
"Kinga barni nawa ma nake ya'ya biyar daga Mahmoud sai ke fa sai Jawahir Saanih Autah Zara'u."
Hanifah dariya tai sukaci gaba da fira su...
★
Surayya
Kana kallon idanun Surayya kasan tana cikin matsanancin tsoron Nasir, ga shaƙar da yayi wa wuyanta.
Nasir cike da mugunta ya matse wuyan yana mata mugun kallo can ƙasa² ya furta.
"Nine banda imani? Ina shiga sabgarki ne?
Kinada damuwa da izzata ne? Gobe kin sake min rashin kunya?"
Ya ƙarasa maganar yana kamo lips ɗinta ya murɗa yana sake matse mata wuya, yana sake tambayar ta da lumsassun idanunsa da suka fara bata tsoro.
Ƙaramin kuka ta saki jikinta na ɗaukan rawa ta fara girgiza masa kanta alamar bazata sake ba.
Da mamaki Yah Boss ya tsaya sosai yana zuba hannenysa cikin aljihu, yana kallon Ƙanin nasa yana neman sumar da ƴar mutane, da azaba saninsa Nasir bai shiga harakokin mutum, ƴan uwansa ma bai fiye takura kowa ba, yanada hira sosai cikin yayunsa amma baida hayaniya ko shigewa mutum har yaji ya gunduresa.
Jin abinda yake faɗa mata duk da a hankali yake mata magana amma yaji sosai Sbd shima kunnensa tamkar Maciji haka yake.
Salin alin Yah Boss ya wuce su babu wanda ya gansa.
Nasir ya saki wuyanta fuska kame baice uffan ba ya juya ya nufi hanyar ya ɗauki ledarsa da ta faɗi, ya juya ya nufi parlour...
Surayya ta zube ƙasa tana maida numfashi, kuka take ƙasa² tana masa Allah ya isa a cikin zuciyarta.
A haka ta miƙe tana goge hawayen fuskarta ta fice daga parlourn tana kiran number Farid.
Farid kuwa da yake Yaro ne mai haƙuri yaji duk abinda yake faruwa cikin wayar, sai ya katse kiran ya koma can nesa da gidan Yah Boss sbd security's sun hanasa tsayawa bakin gate tunda babu wanda yasan da zuwa a gidan.
Yana ganin kiran Surayya ya ɗaga.
Surayya a hankali tace.
"I'm sorry my Farid kana ina na fito?"
Haɗaɗɗan gaye bazai wuce sa'an Jamal ba, kyakkyawa ne ma sha Allahu.
A hankali cikin nutsuwarsa ya amsa da.
"Sai kin sha kwana sun hanani tsaya a layin gidan"
Surayya ta katse kiran ta nufi kwanar da ɗan sauri sbd ita mutun ce mai tsoron dare ta fita ita ɗaya.
Sai lokacin da Nasir ya nufi parlour ya shaƙo ƙamshin Yah Boss da har ya kusa shiga parlour.
Da sauri Nasir ya bisa harda ɗan gudunsa a nutse ya kirasa.
"My Big brother!"