Sashe 23
Juhainah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ya ƙarasa maganar yana zuba hannenysa cikin aljihun rigarsa ya nufi hanyar fita daga parlourn.
Fu'adh Ya kira Jamilu akan yazo ya kwashe kayan motsa bakin da ya kawo ma Ammar.
Juhainah yau batayi bacci mai tsayi saboda ƙoƙarin farka takeyi daga baccin, jikinta ko ina ciwo yake mata.
A hankali ta fara buɗe manyan kyawawan idanunta, tana miƙa tana juyi wani irin fitinannan ƙamshi ta shaƙa tana jin kanta saman wani sabon abu mai taushi da ƙamshinsa ya sakata jin kasala.
Ƙamƙame pillow'n tayi kafin ta ƙarasa buɗe idanunta.
Idanunta ya tsaya cak ganinta tsakiyar bedroom ɗin Yah Boss da pillonsa rungume ƙirjinta.
Jikinta ya fara ƙoƙarin ɗaukan rawa.
Tsaye ta miƙe cike da ƙoƙari saboda ko ina jikinta ciwo yake.
Bata da ƙarfi ko kaɗan, juwa ma ke ƙokarin ɗaukanta, hawaye ta fara tana faɗin.
"Innalillahi wa'inna ilaihir raji'un! Ya akayi na shigo bedroom ɗin Yah Boss? Harda pillownsa? Shi kenan kasheni zai yi yau, Wlh guduwa zanyi daga gidan nan yau bazai Barni da raiba"
Ta ƙarasa maganar tana ɗaukan pillow'n ta nufi ƙaton faffaɗan Italian bed ta ajiye pillow kusan sauran pillows, tana tafiya tana tangaɗi ta nufi hanyar parlour sa.
Daƙyar ta fito tana riƙe bango azabar yinwa takeji ga jikinta na ciwo ga kasala.
Handle ɗin ƙofar ta kama ta murɗa taji a rufe.
Jiri yake ɗibarta, tana riƙe handle take ƙoƙarin tsugunnawa saboda idan taci gaba da tsayuwa zata faɗi ƙasa ne.
Yah Boss ya murza key ya kama handle ɗin ƙofar ya murɗa Sai kawai yaganta ta tafi luuuuu zata faɗi saman tayis ɗin nan mai santsi.
Da sauri ya kamo tattausan hannunta, bata iya tsayuwa saboda ganinsa ta gama tsorata sosai, kawai ta faɗa jikinsa tana sakin kuka tana girgiza kanta tana faɗin.
"My brother kayi haƙuri don girman Allah, Wlh bani naje bedroom ɗinka dakai na ba, bansan waye ya kaini ba, kuma Wlh my brother bansan...."
Saurin katse mata maganar yayi ta hanyar zuba mata lumsassun fararen idanunsa yana jan tsaki, tare da janyeta daga jikinsa.
Ai kuwa tai saurin lumshe dara-daran idanunta, tana rufe bakinta ruff.
Gashinta da ya sake kwance Wa ya kama yana ƙullewa, yana jan tsaki a hankali cikin izzarsa ya furta.
"Idan bazaki iya kula da gashin nan ba ya miki yawa, ki aske shi, ƙazarma banza kawai"
Idanunta ta rufe tana jin zafin kiranta ƙazama, sai dai babu halin ta nuna taji zafin.
Bayan yasan bata ƙaunar ko tsayawa kusan me ƙazanta, kamar yadda shima baya son ƙazanta komin ƙanƙantarta.
Koda bata cikin nutsuwarta a yanzun, tanajin yadda gashinta yake fitar da ƙamshin lafiyayyun Maiyukan gashin da turaren gashin da ta gyara kanta ɗazun, duk ƙamshin da yake tashi jikin Yah Boss ya doke kowane ƙamshi a gun.
Hannunta taji ya kama yaja suka fito ya nufi parlour su Suhaima da ita, tana tangaɗi.
A hankali take rera kukanta tana son magana babu halin yi.
Saman Sofa ya zaunar da ita a parlour.
Ya juya zai fita ba tare da ya mata magana ba.
Idanunta ta buɗe kallosa tayi tana ƙara sautin kukan nata tace.
"Allah my brother bani na ɗauko pillow'n ka ba, ina farkawa naga..."
Bataga dawowarsa ba sai tattausan tafin hannunsa taji saman jajayen laɓɓanta masu kauri, ya rufe mata su yadda baza ta ci gaba da magana ba.
Sbd yawan maganarta hawan kansa take sosai, baison ta saka masa ciwon kai ma bayan najiya da yayi ta fama.
Cikin kamewarsa murya ƙasa² ya furta.
"Na maki magana ne Yanzun?"
Cikin tsoronsa da ya gama illata rayuwata ta girgiza kanta, tunda babu bakin magana.
Hawaye take silalowa daga idanunta suna gangarawa har cikin tafin hannunsa.
Kallonta yayi zai yi magana ta runtse idanunta tana kifa fuskarta akan hannunsa tana shasheƙar kuka, ƙamshinsa na shega zuciyarta sosai.
Haɗe fuska yayi sosai yana murɗe mata kunnenta.
Ta runtse idanunta tana son yin kuka dan taji zafi sosai, hannunta ta ɗora saman bayan hannunsa mai gargaza.
Idanunsa akan kayan wasan Al'amin wanda yanada tabbacin shi ya fito dasu ya zubar ya tafiyarsa.
Gujin kukanta a tafin hannunsa ya saka shi waigowa.
A hankali ya furta.
"Ke! Bana son iskanci fa, ki kama min bakinki da idanunki anan, wannan munafurcin da kike zai hanani miki hukunci ne?"
Kai ta girgiza tana haɗiye hawayen nata, ta janye hannunta da ta ɗora bayan hannunsa ta shiga goge idanunta da ta tafin hannunta, ta tsayar da kukan, ko hawayen babu.
Tsaki yaja yana sakin laɓɓanta duk ta sakar masa yawunta da hawayenta cikin tafin hannunsa.
A nitse ya miƙe tsaye yana zuba hannenysa cikin aljihun rigarsa, ya juya yana takunsa cike da nutsuwa, ya nufi ƙofar fita.
Juhainah a hankali tace.
"Kayi haƙuri Yayana na fasa ka yafe min bazan sake ɓata maka rai ba..."
A cikin zuciyarta kuwa faɗi take.
"I hate you Yah Boss I hate you Yah Boss"
Da sauri ya juya yana zuba mata lumsassun idanunsa, tai saurin sadda kanta daga kallon da tabisa da shi, dan tasan dai bazaiji abinda tace a zuciyarta ba.
A hankali cikin daddaɗar muryansa ya furta.
"Ƙarya kike munafuka, ke zaki shiryu ne tunda kin saka fitsara a gabanki, inace aure dai kike so koh? Toh kin samu"
Ya ƙarasa maganar yana juyawa yasa kai, yana buɗe ƙofar zai wuce ba tare da ya waigo ba ya furta.
"Ki tashi ki sauka kici abinci, Babies na can ƙasa, idan kin gama ki dawo kiyi wanka ki cire wannan banzan kayan, karki kuskura na dawo naganki dasu"
Wani irin farin ciki taji ya lulluɓeta, sai dai babu damar nunawa, murna sosai take jin auren za'a mata, kuma ta san shi ne zai zaɓo mata mijin, cikin mutanen sa, a ganinsa zai ƙuntata mata ne, sai kuma murnar jin su Suhaima suna nan.
Amma ta faske ta koma kalar tausayi Kamar zatayi kuka kanta a ƙasa a hankali tace.
"Wallahi my brother Jiri nake bana tsayuwa bazan iya sauka ba, kuma yinwa nakeji..."
★
Ammar
Wani irin gudu Ammar yayi daga gidan Yah Boss zuwa gidansu, saboda yasan kowani lokaci zai fara binciken sa akansa.
Bayan mai Gadi ya buɗe masa gate ya shiga, ko parking bai gama yi na kirki ba, ya ɓalle ya fito ya rufe motar yana zare key ɗin da sauri yake tafiiya Kamar zai tashi sama, har wata ƴar zufa take tsatsafo masa a goshinsa.
Bai taɓa tunanin ta haka commissioner zai ɓullo masa kafin ya basa auren ƙanwarsa ba....😂Yo Kai Ammar da miye tunanin ka? Juhainah fa ƴar Gidan manyan mutane ce, haka kawai kara zube kake tunanin Yah Boss ya baka aurenta Bai san waye kai ba??😂🤣🤸🏻♀️
[09/01 16:21] null: _*JUHAINAH*_
Love Story💗🫂
Free Book
By
Real Rahma Ladingo
JUMA'AH MUBARAK
Suivre la chaîne REAL LADINGO HAUSA NOVEL. sur WhatsApp : https://whatsapp.com/channel/0029Vb76GQj5K3zPGp0sQf3U
_*Mutanen Kirki Kuci Gaba Danna Min Followers, Zan Dinga Antayo Muku Zafafan Tsofaffin littattafai Na, Kuna Chanawa Abinku😂💃🏻🫣*_
👆🏽
*Bismillahir Rahmanir Raheem*
Utilise ce lien pour intégrer mon groupe WhatsApp : https://chat.whatsapp.com/GRswtgIMDkW2NpM52fgqWx
Page 13
Kamar zai tashi sama saboda sauri ya nufi gun Shehu Mai Gadi.
Daga nesa Shehu ya zuba masa ido yana rage sautin rediyon da yake saurara, a hankali yake faɗin.
"Yallaɓai Ammar lafiya nake ganinsa kamar acikin tashin hankali?"
Ammar yana isowa gun Shehu Mai Gadi ya masa sallama yana basa hannun suka gaisa ya zauna, yana faɗin.
"Shehu! Aure nake nema kuma nasan wannan mutumin Sai ya biyo har ta gunka, don Allah ka taɓa kamani da laifi ko na shigo gidan alamar a shaye ko na kawo mata? Ko na taɓa wulaƙanta saboda kana ƙasanmu? Kai da Issah mai barruwa"
Shehu yace.
"A'a Wlh sai na maka ƙarya, bakada ko ɗaya cikin abinda ka lissafa, tsakaninmu dakai sai son barka, baka wulaƙanta mutane yallaɓai kuma mata ni wlh Banda yau naji a bakinka ma nazaci baka ko soyayya"
Ammar ya sauke ajiyar zuciya yana faɗin.
"Yawwa Nagode sosai Shehu, akwai yayan yarinyar da nake so shi ne commissioner wannan gari, yace zai tsananta bincke akaina, don Allah idan sun biyo hannunka ka yabeni sosai da kyan Halayyata, kuma don Allah karkace na tambaye ka wani abun"
Shehu Mai Gadi yace.
"A'a haba dai yallaɓai ko baka da kirki ina ƙasanku ta yaya zan maka ɓatanci gurinsu, ai kwantar da hankalin ka, in sha Allahu sai ka aureta, ai kuwa commissioner nan ana yabonsa birni da ƙauye, gaskiya kayi sa'ar ƴar babban gida, Allah ya tabbatar da alkhairi"
Ammar cikin farin ciki ya amsa da.
"Allahumma Ameen Shehu, Wlh ina son yarinyar sosai kamar yadda nake son rayuwata, Nagode da addu'anka"
Ya faɗa yana miƙewa ya nufi ciki.
Ta ƙofar baya ya shiga kamar ya fita ta nan.
Yana shiga parlour sa ko zama baiba kiran Zuby ya shigo wayarsa.
Ganin sunan da yake yawo akan screen ɗin wayarsa, tsaki yaja yana cire hularsa ya zauna yana ajiye wayan ba tare da ya ɗauki kiran ba.
Wani kiran ya kuma shigowa bai ɗaga ba.
Ya kalli wayan yana sake sakin tsakiya ya kauda kansa.
Ƙaran shigowar text ne ya saka shi ya ɗago kansa ya ɗago yana kallon wayan.
Tsaki ya kuma ja yana ɗaukan wayan ya duba saƙon.
*"Haba dan Allah Baby ka ɗaga kirana mana, kasan me zance maka ne?"*
Tsaki Ammar ya kuma ja yana tura mata amsa.
*"Idan na ɗaga uwar mi zan miki? tsohuwar mayya? Wai ke kam bakida zuciya ne, kare ya lashe?"*
Amsa ta basa da.
*"Eh a kanka banida zuciya, me yasa tun farko ka ɗanɗana min zaƙin ka, Wlh bana jin kowane namiji idan ba kai ba, Please ka temaka min marata take ciwo sosai Please ka temake Ni wlh ina sonka Ammar kamar zan mutu, kallon picture ɗinka ma tayar min da hankali yake"*
Ammar yana ganin saƙon ya kirata.
Matashiya ce bazata wuce shekaru 24 ba, baƙa baƙinta mai haske tanada kyau ba laifi bata ɓata baƙinta da man zamani ba.
Kwance take cikin ɗakinta sai meƙa takeyi, ganin kiran Ammar ta ɗaga cikin rawar jiki tana kai wayar kunnenta ta sakar masa kuka tana faɗin.
"Don Allah Baby ka temakeni Wlh yau ko school banje ba cikina ciwo yake marata ta ɗaure sosai ka temaka min, kasan bana iya jin gamsuwa a wajan kowa sai kai."