Sashe 26
Juhainah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Baice uffan ba yasa kai ya wuce.
Fu'adh yace.
"Surayya! Ki shiga tana Stairs matsalar ba'a hawa, bayan ƴan gidansa sai mai mopping kiyi haƙuri dokace ba wai dan zaka masa wani abun, a'a Kowa da ra'ayinsa.
Ki jira a parlour zata fito zai sanar da Suhaima yanzu"
Surayya tace.
"Ok thank you Yaya Fu'adh, ai nasani daman, bazan Hauba"
Tafiya yayi ta shiga ciki tana rufe ƙofar
Yah Boss ya kira Suhaima ya sanar mata Juhainah ta sauko parlour tayi baƙuwa.
Suhaima tana hawa a parlour ta iske Juhainah ta fito, cikin tashin hankali.
Suhaima da tazo da farin ciki ganin Juhainah zaune tana kuka harda majina ta zauna tana faɗin.
"Auntie J wa ya saka min ke kuka?"
Ta ƙarasa tambayar tana goge mata hawayen da tafin hannunta ta ɗauko handkerchief ɗin da ta gani ƙasa yashe, sai ƙamshin Dadd ɗinta yake.
Majinar ta goge mata.
Juhainah ta rungume Suhaima tana faɗin.
"Babies yayana wai auren dole zai min idan ban fito da miji ba cikin kwana uku"
Suhaima ta zaro idanunta irin na Yah Boss tana faɗin.
"Auntie J Aure kuma? Toh me kikayi masa?"
Juhainah tana sake ƙamƙame Suhaima jikinta tace.
"Dan nace bana son auren Ammar shuga Daddy nake so, Ni babba mutum kamar sa nake so, ko acikin abokansa ya aura min ni Yaron ne banaso"
Suhaima ta ƙyalƙyale da dariya abinda Juhainah bata taɓa ganiba Suhaima ta dinga dariya tab sai dai murmushi idan taga dama.
Baki da ido Juhainah ta saki tana rage rungamar da ta mata.
Sai da ta gaji dan kanta tana sake rungumo Juhainah tana kallonta tace.
"Allah Auntie kin bani dariya, ai Wlh Dadd ɗina ba tsoho bana ehen, idan irinsa kike so ai sai dai kice Shuga Matashi kike so, shuga Daddy ai Sai ɗan shekaru sittin ko hamsin da wani abun, toh Auntie ke ki samo mana akan ya miki auren dolen"
Juhainah ta saketa tana matsawa ta ɓata fuska tace.
"Ni Banida kowa sai Ammar kuma bana sonsa da aure, kuma nima sai na saka su Papa sunyiasa auren dole.
Toh Suhaima ni irin Yah Boss nake so "
Suhaima tace.
"Toh ki masa magana Yah Boss ɗin mana, wani gari yake?"
Juhainah dariya ta kuɓuce mata kamar ba ita take kuka ba, tace.
"Ke Yaya Sadeeq ne nake faɗa masa sunan a ɓoye"
Suhaima ta zaro idanunta tana faɗin.
"Ba ruwana kunfi kusa, amma ki daina maganar zaki saka ayiwa Dadd auren dole, sam babu wannan maganar Auntie ina sonki dayawa karki saka na fara jin haushinki na fita sabgarki kema"
Juhainah ta shagwaɓe mata tana rungumeta tace.
"Nifa wasa nake maki Babies kiyi haƙuri Ɗiyata Nima ai ina tayaki kishin Aunty Khadija, duk wacce aka auro uwarta zamuci, idan batayi dai-dai da zaɓinmu ba"
Toh adai-dai lokacin ne Yah Boss ya kira Suhaima yana sanar da ita akwai baƙuwa parlour.
A haka Juhainah ta lallaɓa Suhaima har tabar fushin da ta fara, Suhaima tana riƙe da hannun Juhainah suka fito saboda jirin da takeji.
Surayya tana zaune ta hangosu suna saukowa, saboda sun iso inda zata hangosu, saboda kwana-kwanar Stairs ɗin tanada yawa.
Juhainah tana ganin Surayya ta rugo gunta da gudu suka rungume juna, Juhainah ta saki kuka.
Surayya tace.
"Innalillahi wa'inna ilaihir raji'un mi ya faru sister Juhainah?"
Hannun Surayya ta kama batace uffan suka nufi hanyar kitchen.
Bedroom ɗin da Juhainah Babba take nan ta tura ƙofa suka shiga ko sallama babu lokacin tana waya ummanta ta ɗago kanta tana kallon su.
Kallon banza Juhainah ƙarama ta mata tana jan tsaki tace.
"Wlh ban yarda dake ba, haka kawai zuciyata bata ƙaunarki."
Ta ƙarasa maganar tana zama ƙasa saman Carpet tana faɗin.
"My Surry zauna muyi magana"
Surayya tace.
"Wannan wacece naga kina mata kallon mai saman ruwa, kuma kince bata miki ba? Ko sabuwa ƴar aiki aka kawo wa yaya Sadeeq?"
Juhainah tana murguɗa baki tana gyara zamanta tace.
"Ke! Tashi kije kice Jamilu ya zubo min abinci nida Baƙuwata ya haɗo min da juice na coconut, karki dawo ɗakin nan sai mun gama sirrinmu mu fita munafuka, Yah Boss yafi ƙarfin duk wani ƙaramin munafiki"
Juhainah babba ta miƙe tana amsa da.
"Toh an gama ranki ya daɗe, kiyi haƙuri ni ba munafuka bace"
Fita tayi tana janyo masu ƙofar.
Surayya tace.
"Mai aiki ce?"
Juhainah tace.
"Wama yasan mayya mai aiki za'aje anan ɓangaren,
daga bugeta a mota, tazo tana munafurci ni gabana faɗuwa yake daga na kalleta.
Kinga Ni ba wannan ba, Yah Boss ya bani kwana uku na fito da miji ko yamin auren dole, tunda bana son Ammar, kuma wai da saurayi zai haɗani, kinga ai burina bai cika ba"
Surayya ta dafe ƙirjinta tace.
"Auren dole fa?"
Juhainah tana hawaye tace.
"Wlh da gaske yake ya zanyi?"
Surayya tace.
"Abu ɗaya ne a samu wanda za'a kawo ya temaka mana ayi magana kamar gaske kafin lokacin auren sai ki samo shuga Daddy ɗin"
Juhainah tace.
"Ni gaskiya tsoro nakeji Wlh ba ruwana idan kuma da gaske wanda nakawo yaƙi fasa auren nawa ya zanyi?. Wlh Yah Boss kasheni zai yi idan ban samu wanda nake so ba nace na fasa auren bogen, tunda shi baisan hakan ba"
Surayya tace.
"Idan kin yarda zanje na nemi temakon Yaya Jamal yazo a matsayin wanda zaki auran, kamar gaske idan kin samu wanda kikeso kawai sai kice bakya so, daman aljannunki ne suke so kuma kin fasa"
Juhainah ta zaro dara-daran kyawawan idanunta tace.
"Tabdijam! Wannan mai shegen girman kan da shan ƙamshi ko kallo fa baka ishesa ba, yaushe ma zai yarda da irin wannan iskancin, a'a a nemi wani gaskiya..."
[12/01 15:33] أم الأمين😘: _*JUHAINAH*_
Love Story💗🫂
Free Book
By
Real Rahma Ladingo
Suivre la chaîne REAL LADINGO HAUSA NOVEL. sur WhatsApp : https://whatsapp.com/channel/0029Vb76GQj5K3zPGp0sQf3U
👆🏽
_*Mutanen Kirki Kuci Gaba Danna Min Followers, Zan Dinga Antayo Muku Zafafan Tsofaffin littattafai Na, Kuna Chanawa Abinku😂💃🏻🫣*_
*Bismillahir Rahmanir Raheem*
Utilise ce lien pour intégrer mon groupe WhatsApp : https://chat.whatsapp.com/GRswtgIMDkW2NpM52fgqWx
*Page 15*
Surayya tace.
"Babu wani Juhainah! Yayana Jamal shi ne zai miki dukkan abinda kike so, ki kawosa matsayin mijin da zaki aura, da zaran mun samu shuga Daddy sai aikinsa ya ƙare.
Na faɗa miki Wlh zai temake mu, ya tsani ayiwa mace auren dole, ki amince kawai naje na sameshi da zaran na koma gida, ko kuma ma bari na kirasa idan naci Sa'a ya ɗaga sai nace masa kince a basa ku gaisa, gun gaishesa sai kiyi biyayya kinsan shi da son girma"
Juhainah ta zaro dara-daran idanunta tana turo baki gaba tace.
"Tabb harda wata biyayya? Nifa kinga karki saka ya rainani, dan ina neman temako a gunsa, tunda naga kansa yana hayaƙi, toh ni nawa tafasa yake, nafisa tashen balaga"
Surayya ta kai mata duka yana faɗin.
"Karfa kiyiwa yayana iskanci, ki ajiye fitsaraki a gefe, Wlh yafi Duk abinda kike ji karma ki fara, kiyi biyayya ya taimaka maki, karki kawo raini, yafiki zafin kai Wlh, amma amma idan ki ka lallaɓa sa kika basa girma kamar yadda yake so, kece zakici riba dan zaki iya ma samun shuga Dady ta hannunsa, tunda yana mu'amala da manyan mutane, a makarantar su ma shi ne super star.
Juhainah ta turo baki gaba tace.
"Naji kirasa muji, Allah yasa kar ya dizga Ni"
Surayya tayi dariya tana ciro wayarta daga handbag ɗinta ta kira number Jamal kai tsaye.
Lokacin yana kwance saman lafiyayyan bed ɗinsa, bedroom ɗin sai wani irin ƙamshi yake tashi, ga A'c ya ciki bedroom ɗin.
Daga shi sai wando iya guiwarsa, da singlet fara tass, jikinsa mai gashi luf yayiwa farar fatarsa kyau, kyakkyawar fuskarsa ba yabo ba fallasa manyan kyawawan idanunsa a rufe alamar bacci yake cikin nutsuwa.
A hankali sautin ƙaran wayansa iPhone 17 pro max yake tashi, haɗe da Vibration.
Juyi yayi yana buɗe manyan kyawawan idanunsa ya kalli wayan tana saman bedside.
Tsaki yaja ganin sunan Surayya yana yawo akan screen ɗin wayarsa.
Kamar bazai ɗauka ba ya beƙa hannun ya ɗauko wayan yana picking call ɗin a hankali cikin daddaɗar muryansa ya furta.
"Ke! Lafiya?"
Surayya ta marairaice fuska tace.
"Haba! Yayana kiran ka fa nayi a sada zumunci, Juhainah tace in kira mata yanyanta su gaisa"
Fuska ya yamutsa yana gyara kwanciyarsa a nitse ya furta.
"Ko dai akwai abinda take buƙata gurina ba, haka kawai bazata kirani ba, ki faɗa me kuke buƙata basai ta amshi wayan ba"
Juhainah da kunnata ya jiyo abinda Jamal yake faɗa, cike da fitsara tana murguɗa bakinta tace.
"Tabdijam! Toh Wlh bari kaji..."
Da sauri Surayya ta rufe mata baki da tafin hannunta, tana marairaice fuska tace.
"Wlh yaya Jamal gaisuwa kawai zakuyi sister J amshi wayan"
Ta ƙarasa tana manna mata wayar a kunnenta tare mata raɗa.
"Don Allah my sister karki kwabsa, temakon mu fa zai yi, ki gaishesa cikin girmamawa kamar yadda yake so, sai ki ɗan shagwaɓe masa kice kinban saƙo na kawo masa"
Juhainah ta zabgawa Surayya harara tana Turo baki gaba a hankali tace.
"Yaya Jamal ina yini? Ya karatu Da aiki kuma?"
Baki ya taɓe a hankali cikin zazzaƙar muryansa ya amsa da.
"Lafiya Alhamdoulillah!"
Yaja bakinsa bai sake cewa komai ba.
Juhainah ta danne zuciyarta tana harare-harare da dara-daran kyawawan idanunta, acikin zuciyarta tana faɗin.
"Dani kake zancen zan kwantar da kaina nayi maka biyayya kafin na cika burina, zaka san da Juhainah kake shan ƙamshi, yo Nida nakeda Yah Boss, akwai wani shege a waje da zai bani ciwon kai, da wani shan ƙamshi.
Amma a zahiri ta kwantar da murya tace.
"Yaya Jamal! Naba sister Surayya saƙo zata baka, Please yaya Jamal ka duba saƙon da kyau, ka tausaya wa ƴar ƙanwarka Juhainah tana cikin damuwa kai ƙadai ne zaka fitar da ita, ta ƙarasa maganar tana sakin kukan ƙaraya na kissa.
Jamal baiyi mamakin jin kalaman Juhainah ba, harda kukan munafurcin da take yi, saboda yasan haka banza² bazata saka a kirasa ba.
Hankalinsa kwance cikin daddaɗar muryansa a nuste ya furta.
"OK No problem, ina jira"
Daga haka ya katse kiran yana ajiye wayansa akan bedside ya koma ya kwanta ya lulluɓe jikinsa da Duvet, yana lumshe idanunsa, dan da gaske mugun bacci yake ji, ga gajiya.