Sashe 7
Juhainah Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read
Sharp-sharp tayi wanka tayi brush ta fito ɗaure da towel ɗan ƙarami wanda ko ɗuwawunta bai gama rufewa ba.
Oil Ta shafe jikinta da shi mai ƙamshi, ta saka jeans dogo da rigarsa, duk ramata sai da suka so matsarta, sun fito mata da ɗan ƙaramin mazaunanta, haka ƙananun hips ɗinta da suka mata kyau tsaf sun fito, rigar ta matseta tamkar ƙirjinta zasu fasa rigar su fito, gata da albarkatun ƙirji.
Gyara gashinta tai mai shegen tsayi sai sheƙi da ƙamshin maiyunka da ta shafa masa, ta kamesa da headband.
Wani irin shegen kyau tayi dan bazaka taɓa tunanin tanajin Hausa ba yarinyar tamkar baturiya ta koma.
Lipstick ta shafa a bakinta ta fesa haɗaɗɗan turarenta mai bala'in ƙamshi da shegen tsada ya gama kama jikinta ko ta saka ko bata sakaba tana doso wajan sai ƙamshinta ya bibiye ka.
Haɗaɗɗan takalmi ta saka ta ɗauki wayanta ta fice daga ɗakin.
Lokacin da Yah Boss ya shigo falon ba kowa sai Maah tana zaman jiransa, Papa ya fita zuwa gidan amininsa da yake fama jinya.
Tarba mai kyau Maah ta masu Fu'adh ya gaisheta cikin girmamawa ta amsa haka ma Yah Boss.
Kan dining room ta jasu da kanta tayi serving ɗunsu, abinda yace yana so shi aka masa cikin gaggawa, yayin da Fu'adh shi kam yaci Sinasir ya ƙoshi ya kaima Walid da ya fice bayan ya gaishe da Maah.
Bayan Yah Boss ya gama breakfast ɗinsa anutse kamar ba wata damuwa ya dawo falon ya zauna, fuskarshi a haɗe.
Maah tana kallon Yah Boss da yake zaune kusa da ita fuskan nan babu sassauci, ta sha jinin jikinta akan Juhainah ne saboda akanta kaɗai kake ganin fushinsa ya bayyana, idan ba ita ba duk duniya babu wanda yake gane yanayinsa.
Bata dawo daga tunaninta ba taji ya jefo mata tambaya.
"Maah! Ina Juhainah?"
Wani yawu tai saurin haɗiyewa tana rasa nutsuwarta baki ɗaya saboda yadda ya kafe ta da shegun idanunsa nan, ga fuskarshi cikin alamun fushi, ta gane hakan tunda ya cire Glass ɗin idanunsa.
Fu'adh ya miƙe zai amsa waya, ya nufi hanyar fita.
Maah cikin rashin sanin abun yi tace.
"Batada lafiya tana ɗaki kwance ko breakfast batayi ba..."
Wayansa ta ɗauki Ringing yana ganin kiran daga police station ne ya saka shi ɗaga kiran ta Glass bayan ya mayar da shi idanunsa ya ɗaga kiran, yana miƙewa cikin nutsuwarsa ya nufi falon Papa dan masa wayan cikin nutsuwa, saboda nan akwai ƙaran Tv Maah na kallon tashar Aljazeera. Maah ma miƙewa tai ta nufi kitchen dan dubawa Yah Boss Madara da yace a dafa masa ya tafi da ita gun aiki dan baya iya cin abinci a waje duk daɗinsa kuwa, ga shi bai amso gun Jamilu ya fito daga gida, saboda ƙa'ida ne sai ya sha dafaffiyar Madara daga sha biyu na rana ta buga.
Juhainah a nutse ta sauko ganin falon ba kowa ta tsaya tsakiyar falon tana ɗaukan kiran Ammar da ya sake shigowa wayan.
Yah Boss yana cikin amsar wayan daga police station.
Muryan Juhainah da take waya tana ƙyalƙyala dariya ta ratso dodon kunnensa, karaf yaji tana faɗin.
"Oh! Ammar my love, you know I don't like studying at all, I lied and lied Maah, I don't have exams today.
Nifa bana son naci jarabawar fa, bare naje wata jami'ar wahala aure ba yafi ba don Allah?
Ni bazan zauna a gida ba na ruɓe ba kamar Aunty Khairat, ta tsaya wani karatu, Ni da yarintata da ƙananun shekaruna nake son nayi auren wuri, na haifi yara masu albarka, amma fa bakai zan aura ba, gaskiya ni babban mutum nake so sunfi iya soyayya da tattalin mace, nafi son wanda yakai haihuwata ɗan shekaru arba'in zuwa sama kai har me shekaru 50 ma ina Wlh, shuga daddy ba, mu mori auren mu, a zuba lobayya, wlh mu more rayuwa, ai soyayya da babban mutum duniya ce.."
Yah Boss tunda yaji ƙanwarsa ta fara sako zance ya katse wayan saboda kar mutuncinsa ya zube gun aikinsa, a matsayinsa na commissioner guda, ina zai shiga idan duniya ta san sunada Zakkar mace a gidansu.
Maah da take riƙe da mug ɗin da ta zubo Madaran idanuwanta, da kunnayenta suka jiye mata kalaman Juhainah na ƙarahe, ji tayi kamar zata saki fitsari tsabar tashin hankali, saboda tabbas tasan Abbah yaji maganar da take yi tsaf, dan haka yau babu mai ƙwatarta, azaba iya azaba tare da ɗaukan hukuncin da ba zasu ja da shi ba.
Maah kasa motsa wa tayi daga gun, sai ma sauri da tayi ta koma kitchen bata ma son haɗa ido da Abbah zaiga duk iskancin da Juhainah take ita ta ɗaure mata gindi.
Ammar jin abinda Juhainah ta faɗa ya saka shi kashe wayan cike da azababban kishi.
Juhainah jin ya kashe wayan ta wani ƙyalƙyale da dariya tana ɗaga kafaɗa ta mele bakinta tana takowa tsakiyar falon kai tsaye ta nufi hanyar dining room, tana tafiya tana karya ƙaramin ƙugunta da haifi cikin hannu ba, tana juya kanta dogon gashinta da ta kame da headband yana wani irin baje gadon bayanta.
Dogon hancinta ta ware kamar a mafarki takejin ƙamshin Yah Boss ya mamaye parlon baki ɗaya, tun ɗazu take jin ƙamshin amma wayar da take ta ɗauki hankalinta sai bata kula ba amma Yanzu da ta sake matsowa taji ƙamshin yayi over.Gabanta yayi mummunan faɗuwa wanda take taji hankalinta ya tashi yunwar ma ta gushe a take, da sauri ta fasa zuwa dining room ɗin ta shiga raba idanunta tana Neman Hanyar da zata tsira da lafiyarta, saboda yau idan ta shiga hannunsa, sunanta sorry, sai dai kuma kashhh! ta makara....😂
Jinjina ko godiya Na ƙarawa Marubuci ƙwarin guiwa. Gaskiya ina godiya sosai Masoyana.
+22796515805
[29/12/2025 13:40] null: Suivre la chaîne REAL LADINGO HAUSA NOVEL. sur WhatsApp : https://whatsapp.com/channel/0029Vb76GQj5K3zPGp0sQf3U
_*JUHAINAH*_
Love Story💗🫂
Free Book
By
Real Rahma Ladingo
Utilise ce lien pour intégrer mon groupe WhatsApp : https://chat.whatsapp.com/GRswtgIMDkW2NpM52fgqWx
*Bismillahir Rahmanir Raheem*