Sashe 66
Juhainah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Suhaima ta buɗe ƙofar ta shigo fuska kicin²
Juhainah riƙe da tray'n tangaran, tana shigowa kamar kazar da ƙwai ya fashewa acikin ciki.
Tsayawa yay ya juyo.
Kallonsu yayi a nutse cikin kamewarsa ya furta.
"My Babies bakuyi bacci ba?"
Suhaima fuskarta shafe da toka tana ƙarasa isowa ta zauna ta ɗora ƙafa ɗaya kan ɗaya cikin Izza irin ta Yah Boss ta fara faɗin.
"Eh my Dadd tea me daɗi Aunty J ta dafa maka, shi muka kawo maka, naga ma har kasha wannan baƙin tea ɗin, muje Aunty J"
Ta ƙarasa maganar tana miƙewa.
Juhainah daman batayi magana ba bata kuma kalli Yah Boss ba, jin Suhaima tace su tafi tuni har ta sa kai hawaye sun ciko mata tai saurin ficewa.
Yah Boss ya iso yana kamo hannun Suhaima ya zaunar da ita a hankali ya furta.
"Zan sha Babies"
Suhaima ta saki murmushi tana faɗin.
"Toh ai Aunty J har ta fice sai ka bita"
Yah Boss anutse ya nufi hanyar fita bai ce uffan ba.
Zarah ta mutu daga inda take zaune tana kallon Suhaima.
A hankali tace.
"Suhaima! Kina kishi dani ne? TOH ai Juhainah ƙanwarsa ce, dan ta basa tea mi zanji? Kamata yayi ki auro masa wacce zanji haushi"
Suhaima ko kallon inda take batayi ba, ta buɗe mug ɗin dafaffiyar madaran da Yah Boss ya sha ya rage ta tsiyaya ta kafa bakinta ƙafa ɗaya kan ɗaya tana kaɗawa.
Wani irin mugun takaici Zarah taji amma ba daman dukan Suhaima ko zaginta yau ta kama hanyar Jigawa.
Juhainah tana fita ɗakinsu da Khairat ta nufa tana shiga ta ajiye tray'n ta zube ƙasa saman Carpet ta rushe da kuka tana haɗa kai da guiwa.
Yah Boss yana fitowa yaga lokacin da shige.
Anutse hannayensa cikin aljihu ya nufi ɗakin.
Tsaye yayi daga ƙofar yana kallonta a hankali ya tako.
A nuste ya zauna ƙasa akan Carpet kusanta yana kallon yadda take kuka.
A hankali ya furta.
"Bilkisu! What are you arguing about?"
Shiru tayi bata ɗago ba kukan take sosai sai kace Maah ta rasu ko Papa.
Sweet ɗin bakinsa ya juya kaɗan, a bakinsa ya yi gyaran murya a hankali cikin nutsuwarsa ya sake kiranta.
"Juhainah! Me ya faru? Kiyi shiru mana"
Ya ƙarasa maganar ya kamo tattausan hannunta yana riƙewa cikin nasa yana leƙo fuskarta.
A hankali ya sake furta.
"I want you to swim, Sbd ban sha tea ba?"
Ya ƙarasa tambayar yana sakin hannunta ya kamo kyakkyawar fuskarta da tafukan hannayensa, a hankali ya furta.
"Look at my eyes"
A hankali tana rage kukan ta buɗe dara-daran kyawawan idanunta ta kalleshi.
Wani irin tsadaddan murmushi ya sakar mata, yana kashe mata ido ɗaya, ya sumbaci idanunta a hankali, ya sanya tattausan tafin hannunsa ɗaya yana goge mata hawayen, a hankali cikin zazzaƙar muryansa yake mata magana, wanda sam bata san ma me yake faɗi ba, Sbd da ya kusa sumar da ita, da murmushin da ya mata, a take ta nemi kukan ta rasa, bata ma san ya akayi ba ta ƙamƙame shi a zaunen a hankali take faɗin.
"I love you My brother Habiby don Allah karka rabu dani ina sonka zan mutu idan babu kai, Yah Boss ina sonka ina sonka ka aureni zan mutu idan na rasa wallahi da gaske rashinka kasheni zai yi, ni son gaskiya nakeji akanka, karka bari a aura min Jamal bana ƙaunarsa, Ni bana son kowa sai kai, i love you Habiby..."
Bata san ya kayi ba ta dai jin lallausan laɓɓansa akan nata ya tura mata Sweet mai shegen daɗi da ƙamshi ya janye laɓɓansa ya mata raɗa dab da kunnenta.
"Calm down Baby Oya ki sha Sweet kar in kuma jin kin sake magana, kina jin bacci ko?"
Kanta ta ɗaga masa tana sake ƙanƙameshi ta tura kanta tsakiyar ƙirjinsa, tana tsotsar sweet ɗin da take manne da yawunsa, tana sauke ajiyar zuciya, wata irin nutsuwa da kwanciyar hankali taji tare da wani irin mugun bacci duk a lokaci ɗaya.
A hankali ya furta.
"In shanye tea duka nawane ko na rage miki?"
Kai ta girgiza a lokacin bazata iya magana ba, dan bacci ma ya fara fizgarta.
Anutse can ƙasa ya sake furta.
"Ok Bilkisu na shanye ni ɗaya kika dafawa?"
Kai ta gyada masa alamar Eh.
Lumsassun fararen kyawawan idanunsa, ya kafe akan tray'n tangaran ɗin mai ɗauke da Flask ɗin tea ɗin. Wanda kullum haka Khadijah take masa.
Hannunsa ya saka saman hular kanta yana ɗan shafawa tare da buga bayanta kamar Baby.
Ajiyar zuciya kawai take saukewa tana tsotsar Sweet idanunta lumshe bacci sosai ya fara fin ƙarfinta.
Cikin minti biyar yaji saukar numfashinta alamar tayi bacci.
Kallonta cike da mugun tausayin da bai taɓa jin yayi wa wata hallita irinsa ba, dan ko mutuwar Khadijah ya tausayawa ƴaƴansa da kansa yayi kukan zamansa maraya shi da ƴaƴansa, sai dai baiji tausayin su Suhaima kamar na Juhainah a yau ba, tunda yasan sunada shi, bazai taɓa barinsu suyi maraici ba har abadan, koda baya raye yanada yaƙinin iyayyensa da ƴan uwansa bazasu taɓa barin ƴaƴansa su zama marayu ba.
Amma ita fa Juhainah gaba baki ɗaya rayuwarta a yanzu tana cikin haɗarin so da ƙaunar da take masa, sbd abun ne ma babu daɗin wani yaji daga waje.
Sbd yasan tana cikin masifar so wanda ta gaza riƙe abun a ranta duk da tasan uwarsu ɗaya ubansu ɗaya.
Tabbas yasan wannan lamari sharrin jinnun jikinta ne, sai yayi da gaske damuwar ma auren da yazo, bai san ya zai lallaɓa ta ta kama bakinta daga wannan mummunan furucin nata ba, baya Kuma buƙatar ta shi damuwa a gidan aurenta Sbd shi ba.
A hankali ya miƙe da ita ya kwantar saman bed, ya zauna gefe yana riƙe da hannunta da ta ƙamƙame nasa hannun, anutse ya fara karanto mata addu'a yana tofa mata ya cire hular kanta yana tofa wa cikin gashinta, da yake shan gyara ya ƙara tsayi da taushi, da wani irin ƙamshi.
Ko ina jikinta taushi da ƙamshi yake tashi.
Yana cikin addu'ar Suhaima ta shigo da ta gama nemansu bata gamsu ba.
Da mamaki Suhaima ta iso bakin bed ɗin tana dafa kafaɗar Yah Boss kamar zatayi kuka tace.
"My Dadd Aunty J jinnunta suka tashi ne?"
Kai ya gyaɗa yana tofa mata addu'ar sai da ya gama duka wacce yake buƙatar yi mata yaja lallausan quilt ya lulluɓeta iya fuskarta kaɗai ya bari a waje.
Ya kalli Suhaima a hankali ya furta.
"Muje tayi bacci Karki tasheta Babie"
Suhaima ta girgiza kanta tana hawa Bed ɗin ta kwanta jikin Juhainah tana faɗin.
"A'a My Dadd ni zan kwana da Auntynah anan kace da Aunty Khairat taje su kwana da Amiin a ɗakinmu"
A hankali ya furta.
"Alright zaki jure kwanciya da zata dinga yi a jikinki cikin dare?"
Da sauri Suhaima ta amsa da.
"Eh my Dadd zan jure ka tafi kawai"
Ɗan ƙaramin murmushi ya sakar mata yana duƙawa ya ɗauki tray'n tea ɗin, a hankali ya furta.
"Good night my Babies kiyi addu'o'in bacci fa, ina my Amiin?"
Suhaima tace.
"Ai yayi bacci tun ɗazu my Dadd, bye good night I love you My Dadd"
Anutse yana takunsa ya nufi hanyar fita yana faɗin.
"Night love you too Babie"
Anutse ya buɗe ƙofar parlour nasa ya sanya kansa.
Da mugun mamaki yake takowa ganin Zarah zaune a parlour.
Acikin zuciyarsa ya furta.
"Anya matar nan ba Mayya ba ce?"
Amma a zahiri Fuska ya tsuke sosai ya kame kansa kamar ko yaushe, ko gefen da take bai sake kallo ba, yaƙi nuna mata yayi mamakin ganin bata tafi ba har yanzu, dan shi ya manta ma da ita Sam.
Kuma Sbd ita bazai shiga bedroom ba, a parlourn sa yayi niyar zama yayi uzurin sa, bata isa canza masa ra'ayi ba.
Anutse ya ƙaraso yana ƙoƙarin ajiye tray'n akan table yaji tayi caraf da hannayensa...
[13/02 17:45] null: _*JUHAINAH*_
Love Story💗🫂
Free Book
By
Real Rahma Ladingo
Masoyen Juhainah Kuci Gaba Da Danna Min Followers, Da Kaɗan-Kaɗan Zaku Dinga Samun Tsofaffin Books ɗina, A Channel ɗin.
Wanda Inada Tabbacin Zasu Ƙayatar Daku.💃🏻
*Bismillahir Rahmanir Raheem*
Utilise ce lien pour intégrer mon groupe WhatsApp : https://chat.whatsapp.com/GRswtgIMDkW2NpM52fgqWx
*Page 36*
Ransa yayi matuƙar ɓaci amma bata isa ta gane hakan ba.
Ƙoƙarin amsar tray'n tangaran ɗin take a hannunsa, dan ta ajiye masa, ya hana hakan ba tare da yace mata uffan ba, wani irin shegen kallo ya watsa mata, a hankali can ƙasa ya furta.
"I don't need it"
Ai take ta sha jinin jikinta ta sakar masa hannunsa tana matsawa baya cikin sauri.
Ajiye tray'n yayi yana zama anutse ya ɗauki Cup ya buɗe Flask ɗin ya fara tsiyaya tea ɗin.
Lumsassun fararen kyawawan danunsa ya ɗan lumshe, acikin zuciyarsa ya furta.
"Ubangiji ya jaddada rahma a gareki Khadijah"
Sai da ya cika Cup sai gun saka sugar ya bari.
Sugar kaɗan ya saka ya ɗauki spoon ya juya yana gyara zamansa yayi Bismillah ya kai Cup ɗin bakinsa.
Anutse.
Dukkan hankalinsa ya mayar gun shan tea ɗin, yana lumshe lumsassun fararen kyawawan idanunsa.
Zarah kallonsa take cike da takaicin sa kishin tea ɗin da yake sha take, har can ƙasan zuciyarta.
Wanda bata ma san lokacin da ta fara zagin Suhaima da Juhainah ba acikin zuciyarta, tana tsine musu albarka.
Hawayen takaici ya ta fara silalowa daga idanunta, baƙin cikinta ƙin shan tea ɗinta da yay, da kuma takaicin ta kasa canza masa yanayinsa da turaren da yake manne a jikinta.
Mijinta da ya rasu ko yana cikin ɓacin rai idan ta shafa turaren nan a jikinta toh an gama yanzu zai manta komai ya rungumeta yana sunsunarta.
Amma wannan Abubakar Janfar sam yaƙi koda nuna mata tana gun bare yaji ƙamshinta.
Gabansa ta zube gun ƙafafunsa tana faɗin.
"Ni mi na maka da bazaka sha tea ɗin da na wahala na dafa maka ba? Please nima kasha nawa ko rabin Cup zanji daɗi."
Ta ƙarasa maganar tana sake zuba masa wani saboda wancan yayi sanyi.
Ko kallonta bai ba, bai ce uffan ba, yaci gaba da shan tea ɗinsa cikin kwanciyar hankali. Yana gamawa ya maida hankalinsa akan system ɗin.
Zarah ta miƙe tsaye tana faɗin.
"Abubakar kaji tsoron Allah karka shiga haƙƙina don Allah"