Sashe 84
Juhainah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
A can waje a dai-dai wannan lokacin Surayya ta fito compound ɗin gidan tana amsa waya ta nufi gate, Farid yana jiranta bakin gate, yace shi zai kaita gida shima yazo rakiyar amarya, tazo suyi fira ne kafin ƴan ɗaukan amarya su iso.
Dai-dai Nasir yayi parking à bakin ƙaton gate ɗin gidan nasu ya fito cikin wasu mahaukatan ƙananun kaya, baƙaƙe sun amshi faffaɗan jikinsa irin na karfafa, sai wani bala'in ƙamshi yake fita daga jikinsa.
Jingina yayi da motarsa ya kira Hanifah.
Tana fara ringing ta ɗaga cike da kissa da soyayya tace.
"Masoyina gamu zamukai amarya..."
A hankali ya furta.
"No bazaki ba, fito na ajiyeki gida akwai inda zan biya amsar saƙo"
Dai-dai Surayya ta buɗe ƙaramin gate ta fito cikin ankon da ta mata masifar kyau, tana amsa waya fuskarta ɗauke da murmushi, tana takunta mai nutsuwa ƙaramin mayafinta a kafaɗa, idan kaga takalmin ƙafarta zaka rantse sai ta faɗi, sbd tsininsa.
Hanifah kamar zatayi kuka tace.
"Please My husband kaje amsar saƙon ka dawo don Allah kaji?"
Nasir yace.
"No ki fito my wife kisan dai bana magana biyu, ban amince kije kai amarya ba kin gane ai, idan kuma ke kike aure da kanki sai mugani..."
Surayya ido huɗu sukayi da Nasir, a take gabanta ya faɗi wani bala'in tsoronsa ya kamta, ta fara kokowa da numfashi, ta daburce tana ƙoƙarin faɗuwa, hawaye sun fara taruwa idanunta, ƙoƙarin juyawa take ta koma ciki, dan bazata taɓa manta azabar da ya gana mata ba, tunda har yanzu mazaunanta suna zafi².
Ta cira ƙafafunta dan koma cikin gidan, Allah yasa Sani bata son ganinsa.
Nasir ya katse maganar da yake da Hanifah, yana haɗe fuska yace da ita.
"Ke! Zo nan...."
[27/03 10:47] null: _*JUHAINAH*_
Love Story💗🫂
Free Book
By
Real Rahma Ladingo
*Bismillahir Rahmanir Raheem*
Utilise ce lien pour intégrer mon groupe WhatsApp : https://chat.whatsapp.com/GRswtgIMDkW2NpM52fgqWx
_💃🏻Masoyan JUHAINAH Kuci Gaba Da Danna Min Followers, Da Kadan-kaɗan Zaku Dinga Samun Tsofaffin Books Ɗina, A Channel Ɗin. Inada Tabbacin Zasu Ƙayatar Daku._
*Page 44*
Tsaye tayi jikinta na rawa ta juyo tana girgiza kanta tana hawaye tace.
"Wallahi Yah Nasir banyi magana ba Allah bance maka komai ba"
Fuska ya ƙara haɗawa ya nufo inda take tsaye.
Ganin ya nufo gunta ta runtse idanunta tana duƙewa wajan.
Da mamaki ya iso gunta cikin tsawa yace.
"Dalla Malama tashi tsaye akwai abinda na miki ne?"
Jikinta yana rawa ta miƙe tsaye tana girgiza kanta, takalmin ya goce ƙafarta ta harɗe ta tafi zata faɗi yayi saurin riƙe hannunta, ta riƙe hannunsa gam ta saki kuka abun gwanin ban tausayi.
Kamo hannunta da ta riƙe da shi yayi suka nufi motarsa, cikin bada umarni yace.
"Ki kama min bakinki Malama ko Wlh na kaiki barikin sojoji na azabtar dake, ba kina tutiyar ke fitsarariya bace? Kina biya Juhainah ko?"
Kai ta girgiza tace.
"Allah baka haƙuri Wlh na fita daga sabgar ka Bazan sake ko kallon ka ba, Bazan sake ma zuwa gidanku ba, tunda Aunty Juhainah ta koma gidanmu.
Yanzu ka barni Farid yake jirana ga shi can a mota zai kaini gida"
Nasir ya kalli inda yaga farar mota anyi parking, fitilar motar a kunne.
Motarsa ya buɗe gidan baya cikin bada umarni yace.
"Shiga, kuma don Allah kici gaba da kuka ko hawayen, zan hango ta mirror, idan na ajiye Hanifah gida, kin Banu inda zan kaiki.
Kenan haka kike yawon banza a gari tare da ƙarti? Kina kiran ƙato yazo ɗaukan ki kutafi yawon banza ko?"
Kasa musa masa tai jikinta yana rawa ta zare hannunta cikin nasa ta shiga tana hawaye.
Zagayawa yayi ya shiga motar ya zauna.
Yana zama Hanifah tana isowa ta buɗe ta shigo, ta zauna bata kula da Surayya ba, ta faɗo jikinsa tana rungumeshi tana manna bakinta akan nasa ta sakar masa kiss.
Surayya ido ƙur tana kallon ikon ALLAH.
A ranta tace.
"Ƴan iska kawai, ko kunya basaji.
A hankali Hanifah tace.
"Kayi haƙuri Masoyina miye na fushin kuma?"
Ta ƙarasa maganar tana shafa kyakkyawar fuskarsa, tana murmushi tana rungume shi.
A hankali ya furta.
"Ki nutsu my Hanifah, ɗaga ni ki zauna gun zamanki, ba mu kaɗai bane a motar."
Surayya tai saurin kau da kanta tana kallon Glass.
Hanifah ta sake shi tana gyara zamanta ta waigo taga Surayya.
Da mamaki tace.
"Innalillahi Surry! I'm sorry Wlh ban kula dake ba, ina zaki Bazaki bari ku kai Auntyn taki ba? Ko saƙo zaki amso?"
Nasir ya yi saurin faɗin.
"Batada lafiya gida zan ajiyeta."
Surayya dai ta cika da mamaki, tsoro ya hanata ta nuna ta haɗe kai da guiwa batace wa Hanifah uffan ba.
Hanifah tace.
"Ayyah! Sannu ALLAH ya baki lafiya Surry"
Surayya kamar an rufe mata baki ta gaza cewa komai.
Nasir yace.
"Ke! Bakya jin ana maki magana? Waye sa'anki zakiyi mata shiru?"
A hankali tace.
"Kayi haƙuri Yah Nasir kaina yake ciwo, Aunty Hanifah kiyi haƙuri, gida zan tafi kaina yake ciwo Ameen Ngd"
Hanifah ta shafi gefen fuskarsa tace.
"Calm down Masoyina batada lafiya ka daina mata tsawa"
Nasir baice uffan ba yaja motar yabar wajen.
Farid da yake cikin mota zaune yaga duk abinda ya faru, hankalinsa ya tashi sosai ya fara zargin ko dai Nasir yana son Surayya duk sa'in da za su haɗu sai ya ruguza masu haɗuwa.
Kiran Surayya ya yi wayar tana ringing ta gaza ɗauka.
Kira biyu yayi bata ɗaga ba.
Hanifah ta waigo tana faɗin.
"Surry ki ɗauka mana ana kiran ki"
Surayya ta ɗago kanta ta kalli mirror ɗin motar, taga Nasir ko kallon arziƙi bata ishesa ba.
Ɗaga kiran tai tana ƙoƙarin kai wayan kunnenta suka haɗa ido, wani irin kallo ya watsa mata, wanda ya saka jinin jikinta mugun gudu, bata san yadda akayi wayar ta kuɓuce mata ba, ta faɗi kan cinyarta.
Ta lumshe idanunta sai hawaye.
Ƙasa tai da kanta tana haɗa kai da guiwa.
Kiran aka sake taƙi ma kallon wayar bare ta ɗauka, Hanifah da masifar shishigi zata sake magana Nasir ya katseta ta hanyar faɗin.
"Wai ina ruwanki ne Hanifah?"
A hankali tace.
"Babu my husband I'm sorry"
Driving ya fara da hannu ɗaya, ɗayan ya siɗaɗa ya tura cikin mayafinta ya shafi cinyarta.
Zatayi magana ya zaro hannunsa ya ɗora yatsarsa akan bakinsa.
Shiru Hanifah tai tana murmushi.
Tayi fari da idanunta tace.
"Allah my Soja nafi kowacce mace sa'ar samun miji ogan iya love"
Hanyar gidansa ya nufa, sbd yafi kusa akan gidansu Surayya.
Nasir yana tafiya motocin ɗaukan amarya suna zuwa.
Daƙyar aka raba Maah da Juhainah yau dayawa sunyi kukan tausayin uwa da ƴarta
ALLAH yasa Suhaima da Al'amin basa nan sun tafi gidan Mustapha sun bisa.
Suhaima tace bata iya jure ganin tafiyar Aunt J ɗinta ba.
Ƴan rakiyar amarya Hajiya Mama Aunty Sumy Haj Jamila and Karimah Khairat haka suka shiga mota sai gidan Juhainah, tana kuka wiwi daƙyar aka samu tayi Shiru.
Mamy da ƴan uwanta da abokai da ƴan uwan Abba ma sha Allahu cike da gida masu tarbar amarya.
Motocin na shiga cikin gidan mata suka fito tarbar amarya tun a farfajiyar gidan, anata guɗa.
Haj Jamila and Karimah suka fito da Juhainah daga mota, yayin Hajiya Mama ta kamota suka nufi ciki can ɓangaren Mamy da yake cike da jama'a.
Kai tsaye parlour su Mamy suka nufa.
Da sallama suka shigo parlour nata baza ƙamshi, aka tarbesu cikin karramawa.
Kusan Mamy aka zaunar da Juhainah.
Mamy ta rungume Juhainah tana faɗin.
"Barka da zuwa Bilkisu ƴata. Hajiya Mama sannunku Haj Karima haj Jamila Sumayya Khairat duk ina godiya"
Zama sukayi Hajiya Mama tace.
"Hajiya Mamy ga amanar ƴarki mun kawo maki, Juhainah akwai ƙarancin shekaru sai anyi haƙuri, ke kuma Juhainah yi nayi bari na bari ki zauna da Mamarki lafiya..."
Haj Jamila and Karimah suma suka tofa nasu albarkacin bakinsu sukayi wa Juhainah faɗa tana kuka.
Mamy ta kama hannun Juhainah da kanta ta rakata har part ɗin Jamal.
Ma sha Allahu ɓangaren Jamal ya haɗu sosai duk da ɗakuna biyu ne da bathrooms 2.
Har tsakiyar lafiyayyan ƙaton Bed ɗinta mamy ta zaunar da ita tana mata nasiha kamar ita ce ƴarta.
Abun ba ƙaramin daɗi ya yiwa su Aunty Sumy ba.
Mamy ta fita ya basu waje.
Aunty Sumy ta ƙara mata nasiha akace Khairat ta zauna har ajima an turo Hamza ya ɗauketa.
Juhainah ta ƙamƙame Aunty Sumy daƙyar aka raba su tana kuka, sai Khairat ta rungumeta tayi shiru, Wasila ƙanwar Jamal na zaune gefe riƙe da hannunta tana bata baki, Juhainah a hankali tace.
"Aunty Wasila ina Surayya da Dijah?"
Wasila da cikinta ya fara tsufa sosai tace.
"Surayya ai bata zo ba, Dijeh kuma ance tayi mugun ci zawo take harda zazzaɓi anyi mata allura tayi bacci"
Juhainah bata sake magana ba Sbd akwai mutane bata so ace amaryar nada surutu.
Can ɓangaren
Jamal kuwa da yake ɗan mugun haline, abokai ko na school ɗin ma yaƙi kiran kowa.
Yayunsa ne abokansa.
Abdulkarim yajasa suka tafi siyan Kaji da da juice anda fruits, yoghurts.
Nasir
A bakin gate ɗin gidan sa yayi parking Hanifah ta buɗe ƙofar tana faɗin.
"Please karka daɗe Masoyina, sai kazo.
Surry Allah ya baki lafiya sai da safe maybe zanje Nagano Autah gobe"
Surayya ta ɗago kanta tana faɗin.
"Nagode Aunty Hanifah sai da safen"
Hanifah ta fice tana rufo ƙofar.
Har ta buɗe ƙaramin gate ta shiga Nasir bai ja motar ba.
Surayya tsoro ya hanata ɗago kanta.
Can ƙasa² ya furta.
"Ke! Dawo gaba ko ni direba ki ne?"
Bata yarda ta kallesa ba ta buɗe ƙofar da sauri ta fito ta rufe.
Gaban ta shiga ta zauna tana sauke ajiyar zuciya ta rufe ƙofar, ta haɗa kanta da guiwa.
Tsaki Yaja yayi wa motar key yaja yabar gurin.
Yana hawa bakin titi Wayarsa ta fara ringing.
Hairat Yunus.
Ta bluetooth ɗin da yake manne a kunnensa yay picking call ɗin, a hankali ya furta sunanta.
"Hairat...!"