Sashe 103
Juhainah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
A hankali tace.
"Ba Sosai ba, mijina baya gari, fatan kana lafiya?"
Nasir yace.
"Alhamdoulillah! Just matsala ɗaya ina kewarki"
Hanifah kamar zata yi kuka tace.
"Nima haka Masoyina, gani ina ta miƙa Wlh kewarka nake kamar nayi fifike, naganin gaban mijina a jikinsa kwance ina shafa duk inda nake so a jikin abuna ni ɗaya"
Nasir yayi ƙaramin murmushi a hankali can ƙasa yace.
"My Hanifah mijinki kika ce ke ɗaya fa?"
Da sauri tace.
"Eh mana, Masoyina, ko ba Ni ɗaya bace matarka?
Don Allah Masoyi Karka min wannan wasan, ka lallasheni nayi kwana farin ciki ba na baƙin ciki ba, kasan bana son wasan kishiya"
A hankali yace.
"Oh! Na manta ashe danke ɗaya aka halicceni, I'm sorry matar Nasir"
Cikin farin ciki tace.
"I love you, please muyi fira da zan samu nutsuwa, ALLAH Babyna a hannu nake."
Nasir yace.
"Ba lokaci isashe sai na sake kiran ki, kije ki rungume picture ɗina, yau harda sunan Baby na samu my Hanifah?"
Ƴar dariya tayi tace.
"Yes Babyna."
"Zan kira ɗayar Babyn, my Hanifah bye da zaran network ya sake dawowa zan kira ki na kwantar miki da hankalin ki Yawaita azumin Litinin da Alhamis yana rage sha'awa sosai my wife."
Hanifah tace.
"Ok Masoyina Amma naji kace zaka kira ɗayar? Babyn ban gane ba?"
Murmushi yayi yace.
"Kunnuwanki ne suka ji hakan saboda kishi kawai.
Tashi kiyi sallar nafila raka'a biyu ki kwanta dare yayi"
Nishi ta fara masa tana sakin layi yayi murmushi yace.
"Bye I love you"
Zatayi magana ya katse kiran.
Juyi ta fara tana tsaki tace.
"Wlh auren soja sai kana masifar sonsa marata ta cika dam, ba halin juyewa ina dalili, my Nasir ina masifar son shi bana iya cin amanarsa da tuni naje inda za'a juye min tsakani da ALLAH fa..."
★
Yah Boss
Shi yadda take saurin ne ma ya basa dariya.
Wuceta yayi a guje da motar.
Ko kallon motar batayi ba.
Nesa kaɗan ya tsaya har ta kusa isowa ya buɗe ƙofar ya fito, harda bindiga a hannunsa.
Tana zuwa dai-dai motarsa ta kauce hanya kaɗan tahau tsakiyar titi.
Da sauri ya bita cikin zafin namansa ya damƙo hannunta.
Ihu ta fasa masa.
Ya sanya tattausan tafin hannunsa ya rufe mata baki, yana matso da ita kusansa, fuskarsa dab da tata ya nuna mata bindiga a hankali ya furta.
"I caught you, you break the rule,as a police, walking all night alone on the street,as a woman also pregnant woman"
Ya ƙarasa maganar yana janye hannunsa daga bakinta, ya sake matsawa daga kusanta, dan ya bata damar yin magana.
Ai kuwa cikin tsiwa bata yarda ta kallesa ba tace.
"What wrong did I do to you that you’re arresting me?"
Ta ƙarasa maganar cike da jin haushi sa, ta matso kusansa ta kamo hannunsa ta gatsa masa Cizo a tafin hannunsa mai tsananin taushi, yaƙi janye hannunsa tamkar ma bashi ta ciza ba, taƙi fasa cizon tafin hannunsa, har ƙara riƙe hannun take tana cizawa.
Wani irin tsadaddan murmushi yake ya maida bindigarsa aljihun uniform ɗinsa, ya kafe lumsassun fararen kyawawan idanunsa akanta, yaga iya ƙoƙarinta naman jikinsa zataci dan haushin sa.
Raunin Juhainah da gaske ne akan Yah Boss ɗinta cizon da take masa har cikin zuciyarta takeji, amma taƙi sakin hannun.
Fashewa tayi da kuka ta saki hannun nasa ta wucesa fuuu da sauri.
Ko taku biyu batayi ba ya kamo hannunta cikin kamewarsa murya mai narkar da zuciya ya fara magana.
"Kin gamawa haukacewa Aunty J mi kike haka? Idan ba zaki bini gida a matsayin yayanki ba, ki bini matsayin hukuma mai kare hakkin ɗan Adam dare yayi sosai, ko bakiga halin da kike ciki ba."
Baki ta turo masa gaba tana kallonsa tana hawaye, tace.
"I already told you.
Bazan shiga ba ai ba'a dole ka tafi kawai."
Ta ƙarasa maganar tana fizge hannunta, ta juya masa baya.
Gabanta ya dawo, matsowa yayi dab da ita, ya zaro handkerchief ya goge mata hawayen.
Ya ɗan ranƙwafowa tsawonsu yazo dai-dai, can ƙasa muryansa mai taushi ya furta.
"Muje na ajiye ki na yarda ba ruwanki dani, yanzu a matsayin hukuma mai kare haƙƙin al'umma zan kaiki gidan ku, ƴan mata, ki ɗauka ma baki sanin ba..."
Ya ƙarasa maganar yana hura mata iskar bakinsa, a dara-daran idanunta, ya lakaci dogon hancinta.
Wani irin kallo ta masa tana danne fitinanniyar ƙaunarsa da take wujijjiga mata zuciyarta.
Baya ta matsa tana kame fuska ta kauda kanta gefe.
Hannunta ya kamo baice mata komai ba ya fara tafiya.
A hankali take binsa.
Da kansa ya buɗe ƙofar tayi tsaye taƙi shiga.
Kai ya girgiza a hankali ya furta.
"Ai shikenan bari na tafi, wancan karen zai samu nama a ɓagas, bari na tafi kawai, na barki lafiya ƴan Mata"
Ya faɗa kamar gaske ya rufe ƙofar ya zagaya zai shiga motar, yaji ta riƙe rigarsa ta baya ta matso jikinsa sosai, har cikinta na taɓa shi.
Ta saki kuka tana faɗin.
"Don ɗan Sanda Karka tafi bana son Kare bana son Kare, zan biki, amma matsayin police mai taimako..."
Janyeta yayi yana sauke ajiyar zuciya a hankali ya furta.
"Ok ya isa shiga mota ƴan Mata, me sunanki?"
Tana riƙe da hannunsa ta shiga motar sai waige² takeyi, a hankali tace.
"Bilkisu Yakubu Abubakar Janfar"
Rufe ƙofar yayi ya zagaya ya shiga motar.
Kusansa ta matso ta damƙe hannunsa ɗaya tana kalle².
Key yayi wa motar yaja yabar gurin.
Cikin ƙwarewa yake driving, a hankali ya furta.
"Bilkisu Yakubu Abubakar Janfar, Babu abinda zai same ki, tare da police kike, mai temako kamar yadda kika ce, Hajiya Mama"
Banza ta masa taƙi sakin hannunsa, dole da ɗaya ya dinga driving, dariya sosai take basa basarwa yake kawai.
Kuɗin da Fu'adh ya bata ya kalla akan cinyarta a hankali cikin kamewarsa ya furta.
"Ƴan Mata wannan kuɗin na meye?"
Kai tsaye tace.
"Siyan baki Yah Fu'adh ya bani, akwai wani abun ne hukuma?"
A hankali ya furta.
"Yes so nake kibani su, kin san mu Hukuma muna son masu bamu kyauta"
Da sauri ta kalleshi.
Bai kalleta ba yana driving ɗinsa Anutse.
"Bazan bayar ba, bani da nima, kullum sai Papa ya bani idan zan je school, Nida Dijeh, nauyi zan ragewa mahaifina Ah TOH.
Ai kai daga ganinka Ansan mai arziƙi ne, me dubu hamsin zata maka?"
Kenan cin hanci kuke karɓa ku manyan ma? Kaine fa babban su duk girman Yola"
Ƙaramin Murmushi ya saki baice uffan ba.
★
Nasir
Yana sallama da Hanifah ya kira Surayya.
Lokacin ta daɗe da bacci, Sbd zazzaɓin da take yi, duk da ma taji sauƙi ba laifi, allura da Dr Nafisa tai mata.
Amman anyi Sa'a wayan tana kusanta ajiye.
Cikin bacci taji ringing ɗin wayarta.
Ɗakyar ta buɗe kyawawan idanunta ta kalli wayan.
Number Nasir da tayi saving ɗinta da.
(Mijin Surayya) Taga tana yawo saman screen ɗin wayarta.
Sai da ta kusa katsewa tayi
Picking call ɗin, a hankali tayi sallama.
Nasir ya amsa a hankali yana faɗin.
"Matar ya dai naji muryanki wani iri bakida lafiya ne?"
Shagwaɓe masa tayi ta fara kukan shagwaɓa, ba hawaye a hankali tana faɗin.
"Mijin Surayya bani da lafiya zazzaɓi dan ma Maah ta saka anyi min allura."
Nasir yace.
"Subhanallahi yi shiru ki faɗa min yanzu akwai zazzaɓin ne?"
A hankali tace.
"A'a kasala da ciwon jiki yake damuna"
Murmushi yayi can ƙasa ya furta.
"Kice shagwaɓa dai kawai kinji muryan mijinki, kuma baya kusa bare nayi tausa mai kyau, duk da dai auren kwangilar haihuwa ne, ba soyayya"
Ido ta zaro tana shagwaɓe murya tace.
"Ni dai bari min wannan zancen, ai ko na soyayya ne bana yarda ba, bare auren wucin gadi.
Shi ne baka sake kirana ba sai yau ko?"
A hankali yace.
"Ai kuwa ko auren kwana ɗaya ne ni mijinki ne, dole idan nazo na murjeki na mori sadakina, mu more kafin mu rabu ko?"
Surayya tace.
"Ni dai ka bani amsa shi ne kaƙi kirana ko?"
Nasir yace.
"Eh, ai bakya sona"
Cikin tsiwa tace.
"Toh dan bana sonka shi ne bazaka kira ka sauke haƙƙin aure ba?"
Wata irin shegiyar dariya yayi, yana faɗin.
"My Surry matar kwangila nayi laifi Kenan?
Ai bamuda network, yanzu ma ba mamaki muna magana ya ɗauke sai wani jiƙon koma."
A hankali tace.
"Wlh kaina ciwo yake Yah Nasir"
A hankali yace.
"Ya za'a yi bana kusa? Ai da kiss kawai zan masa sai ya fasa ciwon, amma zance yabar min matata ta huta."
Surry ta ƙyalƙyale da dariya har ta manta zazzaɓin tace.
"Kai Yah Nasir ya za'ayi yaji faɗanka?"
A hankali yana murmushi yace.
"Bari idan na dawo zan gwada miki yadda zan masa, ai zamu mori junanmu kafin shakara ta cika Babyn Nasir"
Surayya ta fara rawa a zaune, a hankali tace.
"Har na fara tausayin kaina shekara ɗaya ina matar aure zan dawo bazawara, kai ko da yake zawarawa nan na shanawa, ina fitowa zan samu wani zazzafan gaye ko Alhaji nayi wufff..."
Tsawa ya daka mata yana faɗin.
"Bana son haukan banza, yanzu ai kinada auren Sbd bakisan darajar aure ba, kike hasaso har kin fito kin samu Alhaji ko gaye."
Kukan shagwaɓa ta fara tana faɗin.
"Toh ai ba yanzu nace ba, ya zanyi tunda baka sona, ba dole ba na nemo..."
Katseta yayi yana faɗin.
"Kama min bakinki Baby bana son jin shirmenki, bari har a rabun sai kije can kiyi shirmen ki, yanzu ki mutunta min igiyoyina uku da suke kanki."
Rawar murna ta fara a zaune a hankali tace.
"Toh kayi haƙuri Baby Bazan ƙara ba, sai mun rabun"
Lokaci ya kalla da tsadaddan agogon dake ɗaure a tsintsiyar hannunsa.
A hankali ya furta.
"Ya ciwon kan?"
A hankali tace.
"Akwai shi mijin Surayya"
Murmushi yayi a hankali yace.
"Kwanta toh, ki ɗora hannunki na dama ki riƙe gun da yake ciwon zan miki addu'a daga nan"
Umarnin sa tabi ta kwanta ta ajiye wayar ta sakata Handsfree, ta kama kanta gun da yake ciwon.
Daga can Nasir yace.
"Bismillah Bismillah Bismillah.
A‘ūdhu billāhi wa qudratihi min sharri mā ajidu wa uḥādhir 7"
Sau bakwai ya karanto mata addu'ar.
idanunta ta lumshe tana gama jikinta guri ɗaya, muryansa na mata daɗi sosai.