Sashe 69
Juhainah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Dariya tayi tana murguɗa masa bakinta tana faɗin.
"Naje nayi duk abinda naga dama canake motar mijina ce, miye da na tayaka driving? Kai kawai masifa da miskilanci ka iya, toh ni bazaka min haka gidan auren mu ba ehen"
Zamansa ya gyara yana kunna motar a hankali ya furta.
"Allah na tuba idan babban laifi na maka ka jarabeni da wannan yarinyar"
Dariya tayi tana faɗin.
"Yah Jamal ina rabaka da fariya karfa daga anyi auren kaga ina ɗamewa da haɗaɗɗun ƙananun kaya, kazo kana min ƴar murya... "
Banza ya mata Sbd shi Allah ya sani bazai iya da yawan magana ba, kansa zaiyi ciwo.
Ganin ya mata banza tace.
"Bazaka faɗa min abinda bawan ALLAH can yace maka ba?"
Banza ya mata bai sake ko kallonta ba har ya kawo bakin gate police station ɗinsu Yah Boss yayi parking, baice mata uffan ba yana jiran ta fice.
Kallon sa tayi tana murmushi tace.
"Gaskiya Thank you"
Bai kalleta ba ta buɗe ƙofar ta fice tana riƙe da Basket.
Fizgar motar yayi yabar gun cike da takaicin zaman auren da zai yi da fitsarariyar yarinya nan.
★
Ma sha Allahu kayan Juhainah tun daga na ɗaki na kitchen, komai na miliyoyin kuɗi suka koka, wannan aikin Yah Boss ne, komai na gidan auren Juhainah Yah Boss ya siya masu class ne.
Kusan ƙarfe goma na safe masu Company kayan suka isa gidan su Jamal, tare da Aunty Sumy ɓangaren Mamy ta kaisu, da yake yana girma bedrooms biyu ne, kowane da bathroom a ciki, sai dai babu kitchen a ɓangarensa, sai ɓangaren su Mamy.
Parlour Jamal yanada girma, duka kujerunsa aka fitar daga parlourn, aka zuba saffin narka² Turkish Chairs.
Ɗayan bedroom ɗin aka zuba mata faffaɗan Bed ɗinta ƙirar Italia aka saka komi mai class, kayan kitchen ne da saura abubuwan Mamy tace a barsu a kwalayensu har su ƙaura gidansa idan ya gama gini.
Ma sha Allahu gidan Juhainah yayi kyau komai sabo kujerunta da gadonta da Carpets da labulayenta duk kalar Golden ne.
Su Aunty bayan masu Company sun gama saka komai, ita da Rumaisa wacce suka biyo bayanta da rana ita da Ruwaida, tsaf suka gyara sauran abubuwa sukayi mopping suka saka turaren wuta ana sallar la'asar suka rufe ɓangaren suka ba Mamy key's suka mata sallama suka tafi.
Surayya har suka zo suka tafi tana school bata saniba.
Ɓangaren Hanifah sai kusan ƙarfe biyar ta isa gidan su Maah.
Ma sha Allahu akwai baƙi har mutum biyar.
Ruwaida da Rumaisa Aunty Sumy duk suna nan, da sauran ƴan uwa na cikin garin Yola.
Parlour akwai mutum kusan 15, anata taɗi, harda maƙota.
Cikin nutsuwar da take sakawa kanta idan tazo gidan Maah yanzu ma ita ta sakawa kanta, tayi sallama.
Kowa ya amsa.
Aunty Sumy tace.
"Hanifah sai yanzu? Ko da yake ma babu abinda ake yau ɗin, sai gobe yanzu muka dawo daga gidan Juhainah mun gyara komai "
Hanifah sai taji kunya ta zaci Aunty Sumy zata share ta.
A hankali tace.
"Wlh Aunty Sumy banida lafiya ciwon kai nake tun safe ga zazzaɓi sai yanzu naji dama nace bari na taho, sannunku da aiki."
Ta ƙarasa maganar tana isa parlour ta duƙa ta gaishe dasu Maah da baƙin da suke zazzaune.
Suka amsa Maah dai fuska shafe da toka, ta dai amsa. Hajjah Mama tace.
"Ai Ni tunda nazo ma nafi sati biyu ban gan ki a gidan nan ba, bare can gidan Abbah Hanifah"
Hanifah takaici kamar ta shaƙe Hajjah Mama, ta saki ɗan murmushi tace.
"Ayi Haƙuri Hajjah Mama Wlh bansan kina garin ba da naje"
Aunty Sumy dasu Ruwaida Rumaisa suka ce.
"Ayyah! Allah ƙara sauƙi sannu Hanifah"
Ta amsa tana zama kusan Aunty Sumy.
Acikin baƙi gwago Balaraba cousin ɗin Mash da Papa ne, da mahaifin Papa da Mahaifin Gwago Balaraba da mahaifin Maah uwa ɗaya uba ɗaya duk tsatson Janfar ne. A Damaturu cikin Yobe take aure, an hayayyafa ya'ya da jikoki, Amma duk Hajjah Mama ita ne a gabansu, nesa ba kusa ba.
A hankali tace.
"Amaryar Nasir ce ko?"
MAAH batayi magana ba Haj Lubnah tace.
"Eh ita ne"
Hanifah ta sake gaishe da gwago Balaraba tana faɗin.
"Ya hanya?"
Gwago ta amsa da.
"Alhamdoulillah! Hanifah, tun Jiya muke nan ai"
Maah ta kalli Sumy tace.
"Sumayya! Ki tashi ke da Lubnah kuje a taho da Autah, maganar kamun nan ku barta don Allah, gobe idan ALLAH ya kaimu lafiya ayi addu'a a shafa mata lalle ya isa, bana son duk abinda zai tayar mata da ƙwanƙwanmai, azo ana abu babu kwanciyar hankali, ayi walima kawai ya isa a dangana da komai Sumayya, ƙanwarku ba lafiya ne da ita ba"
Aunty Sumy tace.
"Toh Maah hakan ma yayi Mom muje ko?"
Haj Lubnah ta miƙe.
Rumaisa tace.
"Nima zanje Maah"
MAAH tace.
"Toh sai kun dawo Rumaisa, Ruwaida! Ke kam ki zauna abinki kina ma ƙoƙari komai dake akayi gidan Autah"
Aunty Sumy da Rumaisa da Haj Lubnah suka tafi.
Ruwaida na zaune suna fira da jama'a harda Hanifah da ta shafe idanunta da toka take hira tana yiwa little Maah wasa da Rumaisa ta barta gun Ruwaida.
Maah ko kallo bata ishe ta ba.
Ta kira little Maah Sbd hankalinta bai kwanta da ninniƙenta da Hanifah tayi.
Ai kuwa little Maah ta miƙe daga jikin Hanifah ta tafi gun Maah tana faɗawa jikinta, Maah ta rungumeta.
Lokacin da suka isa gidan Yah Boss Juhainah bata nan, Zarah ta basu labarin abinda ta gani.
Sumayya ta tayar da hankalinta ta kira Yah Boss.
Yah Boss zaune anutse cikin harshen Ingilishi da kama bakinsa, kana kallon yadda ya maida hankalinsa gun wayar kasan tana da mahimmanci.
Minti biyu da baƙin suka tafi.
Yana cikin maganar ne wayan Sumy ta shigo, bai ɗauka ba, Sbd maganar da yake tanada muhimmanci sosai.
Knocking ɗin ƙofar akayi, Sbd basa hanata hawa ta shigo direct.
Lumsassun fararen kyawawan idanunsa ya ɗan juya jin ana knocking ɗin ƙofar.
Uffan bai ce ba sai da akayi sau uku, a hankali ya bada izinin shigowa.
A hankali ta kama handle ƙofar ta murɗa tana sanyo kanta harda sallama.
Lumshe dara-daran kyawawan idanunta tayi tana shaƙar ƙamshinsa tare da sanyin Ac'n da ya gauraye ofishin nasa.
Kallonta yayi da mamaki, yana amsa sallamar yaci gaba da amsa wayan.
Ƙaraso wa tayi ta ajiye basket saman ɗan madedecin table ɗin glass mai kyau, da yake cin abinci sama.
Gunsa ta nufo tana marairaice fuskarta, tana kallonsa.
Kamewa yayi sosai yana hararenta.
Ƙasa tayi da kanta ta zagayo bayansa yadda bazasu dinga haɗa ido ba.
Tsaye tayi bayansa tana ɗora hannunta akan kafaɗarsa, ashagwaɓe tana rau-rau da dara-daran kyawawan idanunta, a hankali ta ranƙwafowa bakinta kusan kunnensa tace.
"My brother Habiby I love you kaji, na gaza jurewa Ance bakaci abinci ba shi ne na kawo maka. Kabar wayan idan kaci Abinci sai kayi Please."
.ta ƙarasa maganar tana kwantar da kanta kafaɗarsa tana ƙoƙarin zagaye hannayenta saman faffaɗan ƙirjinsa.
Yay saurin kamo hannunta yana zagayowa da ita gabansa, yana kafe lumsassun fararen kyawawan idanunsa a kanta.
Lumshe idanunta tayi tana marairaice fuskarta, ta gaza cigaba da kallonsa.
Yah Boss cikin kamewarsa ya furta wa wanda suke wayan.
"I'll call you tonight, God willing"
Daga can wanda suke magana da shi ya amsa da.
"Okay, I'm waiting for you, don't forget about me, please Bye"
Baiyi magana ba ya katse kiran.
Number Sumy ya kira.
Cikin tashin hankali ta ɗaga tana faɗin.
"Yah Sadeeq! Juhainah tazo gunka ne?"
Anutse ya furta.
"Yeah gata nan, me yasa kika barta ta fito?"
Sumy tace.
"TOH yanzu muka zo gidan naka, Zarah take faɗa min wai ta fita da Basket, Maah ta aiko mu mu tafi da ita can gida"
Anutse yana kafe lumsassun fararen kyawawan idanunsa a kanta, yana kame fuska a hankali cikin kamewarsa ya furta.
"Tana wajena zaku iya jira zuwa dare idan bazaku iya ba, kutafi zan kawota can gidan Maah ɗin"
Aunty Sumy ta sauke ajiyar zuciya tace.
"Ok tafiya zamuyi Nida Momy da Rumaisa ne"
A hankali ya furta.
"OK alright bye"
Katse kiran yayi
Yana kame fuska a hankali ya furta.
"Ina wasa dake Bilkisu?"
Da sauri ta girgiza kanta.
Gun zama ya nuna mata.
Sum-sum taje ta zauna tana faɗin.
"Toh in zuba maka abincin?"
Fuska kame ya furta.
"Wa ya kawoki? Bana hanaki fita ba? Yunwa wuni ɗaya zata kasheni ne?"
Kai ta girgiza bata yarda ta kallesa ba tace.
"Nima yunwar nakeji idan kana ji, in zubo muci please"
Yah Boss ya furta.
"Baki amsa min tambayar ba, wa ya kawoki?"
A hankali tana satar kallonnsa ƙasa² tace.
"Ai bana iya maka ƙarya a ƙafa na fito zan hau keke napep ban sanmu ba, na haɗu da Jamal wanda zai aureni, shi ya kawoni wani ƙato ya bini wai tunda ya ganin yaji yana sona, Jamal yace wai ai na samu irin wanda nake so, nace masa a'a bana sonsa Ni kai nake so ba irin wancan mai kafta² ƙafafuwan ba, da ƙaton ciki, irin zubinka yafi kyau da shiga zuciya..."
Kai ya girgiza yana kallonta ya furta.
"Ke baki da hankali babu soyayyar aure tsakanin yaya da ƙanwa kinaji?"
Baki ta zumɓuro tana silalo hawaye tana kallonsa cikin juriya.
Wata irin iska ya furzar daga bakinsa.
A cikin zuciyarsa ya furta.
"Juhainah dole sai na lallaɓata ta sigar da zan fahimtar da ita, babu soyayyar aure tsakaninmu, tun bata saka Ni a uku ba, duniya ta gane halin da take ciki."
Ya miƙe tsam daga inda yake ya iso gunta yana kamo hannunta ya miƙar da ita ta tsaya, handkerchief ya zaro ya goge mata hawayen fuskarta ya duƙo yana matso da fuskarsa dab da tata cikin raɗa ya furta.
"Aunty J karki sake zubar da hawayenki ok"
Kallonsa tai har numfashinsu na gauraya yayi saurin miƙar da kansa.
Murmushi tayi tana matsowa kusansa sosai ta kamo tattausan tafin hannunsa tana faɗin.
"My brother Habiby naji daɗin sunan a bakinka, don Allah ka bani Sweet ɗin jiya akwai daɗi."
Jan hannunta gun table ɗin yayi, ya zaunar da ita, a nuste ya furta.
"Idan kin nutsu kinji abinda zan faɗa maki, kinyi aiki da shi zan baki Sweet yau ma..."
Cikin jin daɗi tace.