Sashe 45
Juhainah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Sumayya! wacce ta faɗa min ba zatayi ƙarya ba, da ace kafin auren nan wlh bazan yarda ba, ko yanzu duba kiga ɗana sai rama yake, ga shi babu haihuwa ta cinye ƙwayayen haihuwar, bayan wannan ana zargin uwarsu na bin maza a ɓoye, hakan kawai nake tsoron kar aje itama wannan nayi ɗin.
Saboda daga Nagaba ake Gane Zurfin Ruwa.
Ni dai inata yiwa ɗana addu'ar tsari da kariyar Allah, idan zamansu babu alkhairi Allah ya tsaresa daga sharrin su, aure ne bana son yiwa kutse da na raba amma ina tsoron girgizar al'arshi akaina, Wlh shiyasa na saka masu idanu, inata yiwa Ɗana Addu'ar, tsari gun Ubangiji.
Aunty Sumy ta dafe ƙirjinta tana zaro lumsassun fararen kyawawan idanunta tace.
"Innalillahi wa'inna ilaihir raji'un! Toh Allah ya shiga tsakanin nagari da mugu, idan hakane Nasir yana cikin wani hali, muna cikin wani hali ma zance.
Q Allah ya tsaresa tare damu baki ɗaya, idan hakan ya tabbata tsakani da Allah bazaici gaba da zama da ita ba, dan wlh zasu cinyesa watarana, ko a kwaso ciwo a goga masa idan ta tabbata anyo gadon bin mazan"
Maah tace.
"Hummm! Bari Sumayya addu'a na tare da shi in sha Allahu, kurwar ɗana kurrr ɗinsu..."
★
Ai Zuby Ammar yana katse kiran ta miƙe cikin farin ciki ta shirya ta tafi.
Ammar
Zaune akan bed kwalaben Barasa ne a gaban yanata sha, yana busa sigari.
Zuby ta buɗe ƙofar ta shigo tana rufewa.
Kayan jikinta ta cire baki ɗaya tayi jifa dasu.
Zama tayi a jikinsa tana rungumeshi tana shafa ƙirjinsa tana sumbatar bakinsa tana faɗin.
"Ka bani wahala Baby I love you Me yasa kake min haka?"
Kwalbar ta ɗauka tana kaiwa bakinta ta fara titilawa cikin Giyar.
Hannayensa duka ya sanya akan ƙirjinta yana shafawa, tare da sumbatar bakinta yana mata raɗa a kunnenta.
Idanunta ta lumshe saboda tanajin daɗin abinda yake mata ta shiga banƙare masa.
Bakinsu ya haɗe guri ɗaya yana hayewa ruwan cikinta yana mata abinda yaga dama.
Cikin lokaci kaɗan ta haukace masa.
Ai abinda take so yau ta samu saboda Ammar ya mata... Har sau 3 tun tana jin ɗanɗano har ta koma ihun neman temako, abin takaicin duk bidirin da yake akanta sunan Juhainah ne a bakinsa....😂
Haka ya saka Zuby kukan baƙin ciki da takaici marar misaltawa....
★
Misalin ƙarfe 9 Yah Boss yazo gidansu Maah, lokacin Juhainah har tayi bacci saboda maganin da take sha akwai mai saka bacci saboda damuwar da Dr Nafisa ta gani cikin gwajin shiyasa ta haɗa mata da shi.
Wayarta da ya kawo mata yaba Maah ta ajiye mata, ƙarfe 10 ya koma baije can gidan ba, Shagari Phase ya wuce guest house ɗinsa ya huta zuwa goben.
Surayya tunda Juhainah tayi bacci ta koma bedroom ɗin Khairat suna fira, sai da taji bacci ta miƙe ta masu sallama ta koma gun Juhainah.
Ta isko Suhaima da Al'amin sun saka Juhainah tsakiyarsu sun rungumeta suna bacci.
[24/01 15:07] null: _*JUHAINAH*_
Love Story💗🫂
Free Book
By
Real Rahma Ladingo
Suivre la chaîne REAL LADINGO HAUSA NOVELS. sur WhatsApp : https://whatsapp.com/channel/0029Vb76GQj5K3zPGp0sQf3U
Masoyen Juhainah Kuci Gaba Da Danna Min Followers, Da Kaɗan-Kaɗan Zaku Dinga Samun Tsofaffin Books ɗina, A Channel ɗin.
Wanda Inada Tabbacin Zasu Ƙayatar Daku.💃🏻
*Two Page Yau Da Gobe Na sallame Ku.*
😂Ya Rage Naku Kuyi Comments, idan Baku Sambaɗo Saba Ran Monday Ma Bazaku Jini Ba.💃🏻🤣😂😛
*Bismillahir Rahmanir Raheem*
Utilise ce lien pour intégrer mon groupe WhatsApp : https://chat.whatsapp.com/GRswtgIMDkW2NpM52fgqWx
*Page 25*
★
Mamy
Ƙarfe 11 na dare ta nufi part ɗin Jamal.
Ƙofar Parlour tayi knocking.
Jamal zaune yana danna System sanye yake da kayan bacci, a hankali ya miƙe.
A nuste dan zuwa ganin waye me ƙwanƙwasa masa ƙofa dai-dai wannan lokacin.
Anutse ya kama handle ɗin ƙofar, ya buɗe ƙofar yana ɗaure fuska.
Ganin Mamy a tsaye ya ɗan saki fuska yana bata hanya, baice uffan ba.
Shigowa tayi batace masa uffan ba itama.
Hannayensa ya zuba acikin aljihunsa yana biye da ita a nuste, ya sha jin jikinsa ganin yadda ta haɗa gira sama da ta ƙasa, akan Juhainah ne duk wannan ikon Allah.
Zama tayi tana sake haɗa fuskarta.
Zama yayi kusanta, shegen yaƙi magana shi ma.
Cikin fusata Mamy takai masa duka a bayansa tace.
"Nima uwarka da na kawoka duniya bazaka ragamin daga girman kan naka ba Jamal?"
Jamal ya ɗan lumshe manyan kyawawan idanunsa yana buɗe wa a hankali, ya kalleta a hankali ya furta.
"I'm sorry Mamy me nayi toh?"
"Uwaka kayi Jamal! Toh kasan Allah nazo shata maka layi ne akan Juhainah, kasan Allah akan wannan yarinyar zanyi fushi dakai Allah da gaske nake idan ka sake mata abinda ka mata yau gaban ƴan uwanta yayunta uwa ɗaya uba ɗaya baka raga mata ba.
Ko dan kaga tana sonka?
Toh Wlh idan ka sake dizgata ban yafe maka b..."
Da sauri Jamal ya rufe mata baki cikin tashin hankali yana kallonta da manyan idanunsa, a hankali ya furta.
"Subhanallahi haba Mamy mi yayi zafi don Allah kiyi haƙuri ki yafe min, wlh bazan sake ba, ki yafe min ina zan kai fushinki yamin tsauri"
Hannunsa ta buge tana faɗin.
"Idan kanaso mu shirya sai ka so abinda nake so, na faɗa maka Wlh idan baka sauke abinda yake kanka ba akan Juhainah zaka san fushin uwa baida kyau"
Hannunta ya riƙe yana faɗin.
"Kiyi haƙuri bazan sake ba, ki yafe min, bari na kirata a gabanki na bata haƙuri"
Ya ƙarasa maganar yana ɗaukan wayansa ya shiga gun messages ya ɗauki number da Surayya ta turo masa ta Juhainah ya kira.
Switch Off.
A hankali ya furta.
"Wayan akashe gobe zan kirata na bata haƙuri ki yafe min"
Mamy ta miƙe tace.
"Kai da miskilanci duk uwaku zanci Wlh ina dalili Yaro sai shegen zafin kai, Mu ba jinin sarauta nida mahaifinka bare ace nan ka gado.
Ina jiran Ka gobe ka kirata ka bata haƙuri zan kirata na tambayeta idan baka kirata ba, kasan gaban wlh Jamaluddin da gaske nake, kar zafin kanka ya saka ka ɗauka ina wasa dakai na..."
Ta ƙarasa maganar tana tafiya.
Kansa ya dafe yanajin ina ma ya samu Surayya ya naɗa mata tsinannan duka har sai tabar motsi, tunda itane ummul'aba'isin duk wannan lamari,' tunda duk itane ta saka shi cikin wannan damuwar sosai da bai saba ba, shi ina zai iya wannan lamari ma baki ɗaya, baya ƙaunar mutum mai hayaniya Sam.
System ɗin ya rufe ya nufi ƙofar ya murza key ya nufi bedroom ɗinsa ya kwanta ko zai rage jin raɗaɗin zuciyarsa...
★
Washegari
Ana sallar asuba tawagar ɗaukan amarya sukaci gaba da tafiya a hanya suka breakfast.
Hanifah tunda tayi sallar asuba ta sauko ta shiga bedroom ɗin Maah ta gaisheta ta iske bata nan tana gun Papa can bedroom ɗinsa, sai ta nufi kitchen ta kamawa su Halima aikin girkin breakfast.
Shagari Phase
Misalin ƙarfe 9 na safe ya gama shirin zuwa gun aiki, sanye yake cikin uniform ta masa kyau sai ƙamshi yake.
A nuste ya fito parlour.
Special Phone ɗinsa ta fara ringing.
Zama yayi akan Sofa yana ɗaga kiran, ganin hajjah Mama.
A nutse yayi sallama.
Hajiya Bilkisu da take zaune gefen Zarah mota nata tsula guda ta amsa sallamar.
Yah Boss a hankali ya gaisheta.
Ta amsa tana faɗin.
"Abbah tafiya nata shan kashi, idan mun iso nasan kana gun aiki a can saman bene wani ɗakin ne nata?"
Yah Boss ya zuba ƙafafuwan sa saman table a hankali ya furta.
"Hajiya Mama kuyi haƙuri don Allah karku saka matar nan ta rainani, bayan munyi magana da ita, ɗakin da zata zauna yana nan downstairs Stairs babu wani ɓangare kowa, kawai ta zauna a ƙasan an gyara mata komai an zuba komai, Please Hajiya Mama."
Hajiya Mama jin muryan Yah Boss ta tabbatar da gaskiya yake faɗa ba kuma zai amince saka wata matar a benen ba, bayan matarsa da ta Rasu yake mutuwar so ba.
A hankali cikin sanyin jiki ta furta.
"Abbah na fahimceka Allah ya maka albarka haka ma mun gode sosai ga matarka ku gaisa.."
Da gangan ya furta.
"Hello Mama Hello Mama banaji network ya ɗauke ko?"
Ƙittt ya katse kiran yana kame fuska sosai.
Miƙewa yayi tsaye yana kiran number Mas'ud.
Yana fara ringing Mas'ud ya ɗaga yana sallama.
A nuste Yah Boss yake takunsa ya nufi ƙofar fita daga parlourn yana amsa Sallamar tare da faɗin.
"Mas'ud! Ka kira Habibu ya kama maka ku goge parlour da bedroom ɗin nan wanda yake face da resting parlour downstairs, karku buɗe kujerun da komai idan suka zo zasu buɗe"
Mas'ud ya amsa.
"Ok Yallaɓai in sha Allahu"
Yah Boss ya katse kiran ya kira Amina.
Tana ɗauka Yah Boss ya furta.
"Amina idan su Mas'ud sun gama gyaran zaki iya saka turaren wuta, ki kasance a kusa idan sun iso nan zaki kai su idan kika kuskura kika bar ko mutum ɗaya a cikinsu ya hau upstairs bayan Hajiya Mama, na sallameki aiki, zan samowa ƴaƴana wata, ko na maido Halima can daga gidansu Maah.."
Cikin rawar jiki tace.
"Don Allah yallaɓai kayi haƙuri ka rufa min asiri, wlh dakai muka dogara da mijina da ya'yana, Wlh bazan bari ba ma in sha Allahu"
Katse kiran yayi, yana kallon ɗayan wayan da tun Jiya ake damunsa da kira da Turo saƙonnin taya murna yayi aure.
Tsaki Yaja yana ƙin amsa ko saƙo ɗaya...
Koda ya fito Walid da security's biyu na jiransa aka buɗe masa mota ya shiga suka tafi. Su aikinsu sai Fu'adh baya gari.
Sai da suka hau kan titi ya kira Maah akan zai biyo yayi breakfast.
Ai kuwa an shirya masa komai nasa daban akan dinning room ɗin.
Juhainah.
Bata daɗe da tashi ba, wanka kawai tayi ta shirya tsaf kamar Baby, bazaka taɓa cewa tana jin Hausa ba, saboda yanayin ta kamar ƴan ƙananun ƴan manta India.
Surayya na mata dariya.