Sashe 61
Juhainah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Maah labarin auren Juhainah na zuwar mata sauran sati biyu.
Ta kira Aminanta Haj Jamila and Karimah ta sanar dasu auren Autah ya matso su fara shirin gyaran jiki amarya.
Ta kira ƙanwarta Haj Lubnah ta sanar da ita tace zata je har gidan Yah Boss ɗin ta fara shirya Juhainah kafin su Haj Jamila su ɗauketa su fara tsumata da gyaran jiki itama zatayi nata iyawarta.
Ai kuwa washegari Asabar Haj Lubnah taje har gidan ɗanta Yah Boss, da kayan aikin da zata fara wa Juhainah.
Bata iske Yah Boss a gida ba, sai Hajjah Mama dasu Khairat da Babies, Zarah tayi wa Hajjah Mama ƙarya batada lafiya tana ɗakinta bata fito ba.
Bedroom ɗin da Juhainah ɓaka ta zauna Haj Lubnah ta kai Juhainah ta shiga mata murza da wani irin fitinannan haɗi mai ƙamshi fitar hankali.
Juhainah dai kallon ikon Allah take ganin irin murza da tasha, duk jikinta daga ita pant da bra.
Harda suraci akayi da kanta ta mata wanka da wasu itace masu azabar ƙamshi, kana kallon ruwan maganin kasan zai gyara jikin mutum, ga kamshin tamkar miski.
Bayan kwana biyu iyayen Fu'adh sun zo nema wa Fu'adh auren Khairat.
Anyi duk Abinda ake na al'ada, da kuma tsarin addini, sun biya komai an tsayar da maganan auren wata uku masu zuwa.
Bayan kwana biyar.
An kawo akwatin auren Seat biyu na tsaddadun akwatuna na zamani kalar Pink da kalar Brown (Medium)
Shaƙe da tsadaddun kaya komai na akwatunan special number one ne, babu abinda su Mamy basu saka ba kayan bacci ma kaɗai dozin ne kaloli masu kyau da ɗaukan hankali.
Ana sauran kwana 8 aure
Yah Boss ya samu tafiyar gaggawa zuwa Abuja zasu gudanar da taron gaggawa fadar shugaban ƙasa har tsawon kwana uku, idan an gama zasuyi wani taron a Kano na kwana biyu, dole da Fu'adh suka tafi.
Daɗin abun Khairat na gida sun samu hutu na jarabawar da suka gama, yace ta saka ido sosai akan Juhainah, duk da yanzu anan Mom ɗinsu Haj Lubnah take wuni sai dare take tafiya Sbd gyaran da take yiwa Junainah, wanda gobe take gamawa su Haj Jamila su fara nasu.
Cikin kwana 6 nan idan kaga yadda Juhainah ta koma sai kasha mamaki sbd Haj Lubnah ta roƙi alfarma a barta tayi sati tana gyaran jikin Juhainah idan ya so Haj Jamila and Karimah su ma suyi satin suna gyaranta, wanda su ma sun ce zasu dinga zuwa gidan Yah Boss suna nasu gyaran, Sbd ana jin tsoron kar jinnun nata su motsa ba matemaki a kusa, sbd abun aure na saurin tayar dasu.
Toh fa gyara yayi tun ba'a gama ba, ga tsumin da take bata tana sha special ne number One, dan har ta fara jiƙa pant.
Duk abinda ake Juhainah Sam bata san aurenta an matso har sauran kwana 8 ba, anata wautar tun yanzu ne za'a fara gyaran har watannin auren su zo, tunda har yanzu babu wanda ya sanar da ita auren yazo.
Ko Surayya da take yawan zuwa bata faɗa ba.
Cikin ikon ALLAH har zuwa yanzu jinnun basu motsa ba, yau tsawon kwana 8.
Surayya sun fito da anko wanda iri ɗaya ne da gidansu Juhainah, ita dasu Khairat suka fito da shi kala biyu duk da abun yazo a ƙurarran lokaci.
Dangi nesa da kusa sai siyan Ankon bikin ake, atamfa da lace.
Shin ina labarin Raudah da Ammar and Zuby Su ke?😂
[10/02 16:26] null: _*JUHAINAH*_
Love Story💗🫂
Free Book
By
Real Rahma Ladingo
Masoyen Juhainah Kuci Gaba Da Danna Min Followers, Da Kaɗan-Kaɗan Zaku Dinga Samun Tsofaffin Books ɗina, A Channel ɗin.
Wanda Inada Tabbacin Zasu Ƙayatar Daku.💃🏻
*Bismillahir Rahmanir Raheem*
Utilise ce lien pour intégrer mon groupe WhatsApp : https://chat.whatsapp.com/GRswtgIMDkW2NpM52fgqWx
*Page 33*
Ɓangaren Zuby.
Zuby ta ba kanta lafiya akan Juhainah, tun lokacin da taji Juhainah zatayi aure bada Ammar ba, ta shafe babin ta a cikin rayuwata, bare yanzu da ta samu Ammar yana mata abinda take so, suna watsewar su.
Hakan ya sakata farin ciki anata tunanin kiran da tai wa Juhainah ta mata kashedi ta bar mata saurayin ta.
A ɓangaren Fu'adh ya gama binciken Zuby tsaf yasan waye ita, ya kuma gansu da Ammar ɗin, duk watsewar da suke a tafin hannunsa, duk da acikin taka tsantsan suke, sai dai kashhh! Zina saurin tonuwar asiri ne da ita.
Yana shirin ɗana mata tarko akan Juhainah ya tabbatar da gaskiya tana son salwantar da rayuwar Juhainah ne kamar yadda tayi ikirarin, ko barazana take mata.
Ana cikin haka tafiyar gaggawa ta samesu da Yah Boss, dole ya haƙura har su dawo.
Jamal
Duk bidirin nan da ake ko a kwalar rigarsa, Sbd bai damu da auren ba, kuma baya gabansa, sabgogin gabansa yake.
Zaune yake akan dinning area yana breakfast cikin nutsuwa.
Mamy zaune kusan Abba su ma breakfast ɗin suke.
Mamy ta kalli Jamal, ya wani tsuke fuska yana cin abincinsa hankali kwance.
Kai ta girgiza batayi magana ba.
Cup ɗin tea ya ɗauka ya sha sosai yana ajiye Cup ɗin ya yagi tissus ya goge bakinsa yana ƙoƙarin miƙewa Mamy ta kamo hannunsa tana faɗin.
"Zauna Jamal"
Zama yayi yana kallonta.
Itama bakinta ta goge bata saki hannunsa ba tace.
"Jamaluddin! Wai babu wani shirin da naga kana yi, miye damuwar?"
A hankali ya furta.
"Mamy shirin me zanyi? Ni ai kinsan bana ƙaunar duk wani abu na bidi'ah, bazan yi komai na bidi'ah ba, zan saka ayi saukar Qur'ani shi kenan"
Abba yayi saurin faɗin.
"Yawwa hakan yayi kibarsa tunda baya so saukar tafi wannan taron bidi'ahr ai, kuma Kinsan yarinyar a halin da take cike bai kamata ayi duk taron zai dameta ba"
Mamy tace.
"Shi kenan Allah ya tabbatar da alkhairi, amma naji Surayya tace suna kamu"
Abba yace.
Ni kaina bana son bidi'ahr nan wlh, da sun dangana ma, kar ayi abinda zai tayar mata da ciwo."
Mamy tace A'a abarsu suyi kar a shiga haƙƙin kowa. Kuma inason kaje yanzu ku gaisa anya kana kiranta?"
Jamal bai ce uffan ba ya miƙe ya fice yabar su nan zaune, bai ba Mamy amsa ba, tunda bai san me zai ce ba.
Yana fitowa motarsa ya shiga ya fice yabar gidan, dan yayi alƙawarin bazai je ba gunta zata isko shi gidan...
Yau ɗaurin aure sauran kwana 6.
Kasancewar yau asabar Surayya gidan Yah Boss ta kwana gun Juhainah.
Yara su na nan ga Khairat, ga Hajjah Mama sunata sha'anin su, ba mai shiga sabgar Zarah idan ka cire Hajjah Mama da Khairat.
Da farko Zarah bata san auren Juhainah ake ba, ba'ayi katari hajjah Mama ta faɗa mata ba, a zatonta Yah Boss yana sanar da ita, tunda bata san irin zaman da ake ba.
Sai daga baya ta sani ranan da sukaje da Khairat ta gaishe dasu Maah.
Toh anan ta ji, suna dawowa ta bai wa Khairat kuɗi ta siyo mata Anko.
Sai dai bata shigewa al'amarin ba ganin masu gyaran amarya har mutum uku, duk da Haj Lubnah ta gama jiya sai Jamila da Karimah manyan aminan Maah suke nasu.
Can gidan Maah anata shirye-shirye, su Aunty Sumy, an tsara sai jibi aure Juhainah zata dawo gida Sbd kamun da za'ayi.
★
Ammar
Cikin shirinsa na alfarma ya fito ya nufi rumfar ajiye motoci, waya a hannunsa yana danna wa.
Mota ya shiga yaja ya nufi gate yana zuba Horn.
Yana hawa titi kiran Raudah ya shigo wayarsa.
Kamar bazai ɗaga ya ɗaga, yasan itane number a ɓoye.
Baiyi magana ba yana rage gudun da yake.
Raudah daga can tana sanye da hijjab har ƙasa tana tsaye bakin titi a hankali tace.
Ammaru! Ykk? Ya haƙuri?"
Tsaki Yaja yana faɗin.
Ina lafiya haƙuri kuma ance miki uwata ta mutu ne?"
Raudah ta ƙyalƙyale da dariya tana faɗin.
"Au sai uwar mutum ta rasu ake tambayar sa haƙuri? Toh shi kenan ai zata mutum tunda ba tsaron duniya tazo ba..."
Ammar yace.
"Idan baki da abin faɗa na Alkhairi zan kashe wayata"
Raudah tace.
"Shi kenan tunda kai baka son temakon nawa, kana nufin ka haƙura da Juhainah kenan?"
Ammar yace.
"Wannan ba damuwarki bane..."
Raudah ta katse shi tana faɗin.
"Yau da aurenta kwana 6 kana can sake da baki..."
Ammar yace.
"Toh ina ruwana itane mace kaɗai fyade kike son na mata ko so kike na kashe wanda zata aura Sbd kar tayi auren?"
Raudah tayi murmushi tace.
"Kai fa ƙaramin ɗan iska ne baka son nasan shirinka ko? Shi kenan bye daman naso temakon ka ne, yanzu nagane baka so"
Tana ƙoƙarin katse kiran yace.
"Dakata! Raudah ko? Yanzu wani irin temakon kike son bani?"
Murmushi Raudah tayi tana faɗin.
"Zan tura maka address ɗin inda zaka sameni zuwa gobe idan na samu dama"
Tana gama faɗin haka ta katse kiran.
Ammar yace.
"Dani kike zancen Raudah zaki shiga hannuna ne, an faɗa mata ni mahaukaci ne zanyi garajen kaiwa Juhainah hari kara zube babu wata dabara..."
★
80 Unit
Misalin ƙarfe 1 na rana.
Juhainah tana bedroom kwance batajin jin daɗin jikinta yau Sam.
Su Suhaima suna down Stairs ita dasu Khairat Hajjah Mama Surayya duk suna can, tunda suka ga Juhainah tana baƙin rai, ba wanda take kulawa tunda safe banda Suhaima, sai Al'amin su kaɗai take shiga sabgar su, ko Haj Jamila and Karimah da suka zo da safe har suka abinda zasu mata suka tafi bata kulasu ba bayan gaishesu da tayi.
Zarah ma dai tana zaune a parlour gefe ba yadda ta iya Sbd Hajjah Mama.
Kuma bata son ta ware kanta a bikin tana son tayi duk abinda zai saka dangin mijinta su sota, koda tabar gidan kar su dinga Allah wadai da ita.
Juhainah
Lulluɓe take cikin Duvet idanunta lumshe suke amma ba bacci take ba.
A hankali tayi juyi tana janye Duvet.
Ya ALLAH! Wani irin madarar kyau nagani Juhainah tayi, na ƙaramin bala'in kyau tai ba, duk da bata jiki, amman fatarta ta sake gogewa tayi fresh sai ƙyalli take yi, wani irin fitinannan ƙamshi take, tsabar kyan jikin nata har wani ƙyalli take kamar Gold.