← Book details Juhainah Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 78 OF 113

Sashe 78

Juhainah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Mazantakarsa mai cike da ƙoshin lafiya da girma take harbawa duk yadda take suturce idan kayi wa wandonsa kyakkyawan kallo zaga gane hakan.
Anutse cikin jarumtarsa yake shan dafaffiyar madaran.
Special Phone ɗinsa Samsung ta fara ringing, ya kalli wayan, yasan yanzu Suhaima na school Juhainah ne.
Anutse ya beƙa tattaunsa farin hannunsa ya picking call ɗin, ya saka Phone ɗin a Handsfree, ya gyara zamansa yana kai Cup bakinsa ya kurɓi Madaran ya ajiye Cup ɗin, hankali ya furta.
"Yes Aunty J, is there a problem...?"
[25/03 20:22] null: _*JUHAINAH*_
Love Story💗🫂
Free Book
By
Real Rahma Ladingo

*Bismillahir Rahmanir Raheem*
Utilise ce lien pour intégrer mon groupe WhatsApp : https://chat.whatsapp.com/GRswtgIMDkW2NpM52fgqWx

*Page 41*

Daga chan Juhainah ta shagwaɓe murya a hankali tace.
"My blood Habiby Wlh gidanmu yau jama'a tayi yawa, har Stairs ɗin ma ban tsira ba sunata biyo NI ana tsokanata, Please na saci jiki nazo gunka?"
Cup ɗin ya ajiye a hankali ya furta.
"Sbd kina hauka gobe ɗaurin auren naki zaki fito?"
Kukan shagwaɓa ta sakar masa tana faɗin.
"Please My brother Habiby Toh so nake nagan ka ai"

Ɗan ƙaramin tsadaddan murmushin sa ya sakar mata ta wayar, da ya fito ya rantsa dodon kunnenta, sai shiru kakeji ta daina kukan ta ƙamƙame wayan tana sauke ajiyar zuciya, a hankali tace.
"Ina sonka Yah Boss kaji? Komai kayi nustuwa yake sakani"
A hankali ya furta.
"Bilkisu! Ki nutsu Please ki rage furta so-so-so wa yayanki Kinji?"

Siririn kukan shagwaɓa ta ƙara sakar masa ba hawaye.
A hankali cikin kamewarsa ya furta.

"Ya isa Aunty J, kinci abinci? Babies suna school basu dawo ba?"

A shagwaɓe tace.
"Eh basu zo ba, munci Nida Surayya dasu Aunty Hanifah"
A hankali ya furta.
"Very good Aunty Bilkisu sunan ya miki?"

Cikin farin ciki tace.
"Eh my blood Habiby, yayi sosai amma ka dinga cewa Aunty B, ko J, ko Bilkisu kaɗai my blood Habiby"

Cup ya ɗauka ya kurɓi Madaran ya ajiye a nutsu ya furta.
"Aunty Bilkisu zance alright haka yafi.

Zan kawo miki wayanki zuwa dare naba Maah ta baki..."
Katse shi tai cike da shagwaɓa tace.
"A'a ni ka ajiye min wajanka randa na fara fita zanje gidanka na amsa, sai na dinga kiran ka da wayan Jamal"
A hankali ya furta.
"it's okay Aunty Bilkisu bye"
Ya faɗa yana sake kafa Cup ɗin dafaffiyar Madara bakinsa, Sbd yadda tai masa daɗi Sosai.

A hankali kamar zatayi kuka tace.
"My blood Habiby Nah"

Yah Boss a hankali furta.
"Bilkisu! Ba zaki dinga barina ina hutawa ba? Me kike so kuma? Ba munyi fira ba?
Tell me, what do you want now?"

A hankali tace.
"My blood Habiby, kace min i love you.
Please leave me, I'm not tired of hearing your voice"

Cup ɗin ya ajiye a hankali ya furta.
"Ok alright, I love you Aunty Bilkisu shi kenan Ko?"
Ƙamƙame jikinta tai a hankali ta sakar masa siririn kukan shagwaɓa tace.

"Ba har zuciyarka ka faɗa ba My blood Habiby, ka faɗa min har cikin zuciyarka nake son jin kace min kana sona, zan iya ganewa kace min Babyna Juhainah ina sonki ina tsananin ƙaunar ki Aunty Bilkisu"

Yah Boss ya miƙe tsaye yana takawa cike da izzarsa a hankali ya furta.
"Bilkisu! I don't want problem,
kina son nabar miki garin a yau yadda bazaki samu labarina nan kusa ba?
Just kina son bani wahala, because kinga ina lallaɓaki zakiyi aure, bana son ciwon ki na tashi akai², But baki gani sai kin ɓata min rai, idan nayi tafiya alright kin huta."

Da sauri ta dakatar da kukan tace.
"A'a don girman ALLAH kayi haƙuri na yarda kana sona bazan ƙara takura ka ba, kayi haƙuri kaji, wlh bazan sake ba Karka tafi ko ina, ka temakeni Please My brother Habiby ka tausaya min"

Fridge ya buɗe ya ɗauki bottle ɗin water ya buɗe ya sha, a hankali ya furta.
"Listen to me Aunty Bilkisu ki rage min fitina haka.
Shi kenan na haƙura ki nutsu kema because bana son rigimar nan taki, Your drama is too much, calm down Bilkisu! kanki dole zai yawaita ciwo."

Cikin sanyi ta amsa da.
"Alright Habiby thank you zan rage maka kaɗan bye"

A hankali ya furta.
"Ok bye, ki samu gun da ba hayaniya kiyi zamanki, kar kanki yayi ciwo, Please ki temakemu a gama aurenki lafiya ba wata damuwa Ok?"

A hankali ta amsa da.
"Toh my blood Habiby zanyi duk abinda kake so nayi maka alƙawarin hakan i love you My blood bye"

A hankali ya furta.
"Love you too Aunty Bilkisu bye"

Wani irin murmushi take cikin farin ciki ta katse kiran.
Yah Boss anutse ya koma ya zauna ya kunna System.
Fuska ya kame sosai ya ɗauki Phone ɗinsa ya lalubo number Jamilu ya danna masa kira, kafin tayi ringing ya katse yana ajiye wayar a hankali ya furta.
"Ok Zarah ne ta saka min pills, a ruwan tea? sakara kawai, iliminta na banza, gidan harda ƴaƴana, da ƙannena zatayi min wannan gangancin, kenan da basa can gidan Maah Suhaima da shan Tea taje ta haɗa ta sha ta saka min Ƴata acikin bala'i, ko Khairat ta haɗa ta sha, ina zamu shiga? Toh zanyi maganinta, dani take zancen"

Ya ƙarasa maganar ya fara danna System, cike da jarumta yana danne dukkan irin feelings ɗin da yake ji.
Wayarsa iPhone 17 pro max ta ɗauki ringing.
Lumsassun kyawawan idanunsa ya kafe iPhone ɗin.
Number Niger ba suna.
Glass ya ɗauka ya saka a idanunsa, ya ɗaga kiran ta Glass yana danna system baice uffan ba.
Murya da yaji ne ya saka shi mugun mamaki a wani irin sauti ya furta.

What's wrong with you...? Are you in your right mind talking to me like this? Abun mamaki! Kenan, kunsan da zaman Familles Janfar...? Me kake da buƙata a gunmu a dai-dai wannan lokacin kuma...?"


Juhainah
Tana katse kiran ta buɗe drawer ɗin Suhaima ta ajiye wayan, ta fito ta nufi bedroom ɗinta inda su Surayya suke da ƙawayensu na makaranta.
Cikin fara'a ta shigo bedroom ɗin nata.
Dijeh ta tare ta tana washe baki ta kamo hannun Juhainah tana faɗin.

"Antiya Jihinah me Kyau ina kika higa tun ɗazu nake dubaki Ni ban iya sauka daga wannan binin ba ahe ma kina kusa? Nace Antiya Suraiya ta kama hannuna mu sauka taƙi."
Juhainah taja hannun Dijeh tana faɗin.
"Dijah mai idon turawa ƙanwata ta kaina, naje ina waya ne, gani toh me zaki bani?"

Ta ƙarasa maganar tana zama saman Sofa mai kyau da taush.

Dijeh ta ƙyalƙyale da dariya tana ƙoƙarin hawa saman Juhainah, Juhainah tai saurin riƙeta tana faɗin.
"Haba Dijah tsakani da Allah kinfi biyu na idan kin hayeni karya ni zakiyi"

Dije tai dariya tana rungume Juhainah tace.
"Allah kinada abin dariya Antiya Jihinah, ni yarinya ƙarama ke babba zanyi biyunki, hekace wata Giwa"

Juhainah tayi dariya.
"Wlh Zakiyi biyu na tun baki tafasa ba kin ƙone Dijeje ƙanwata"

Surayya tayi dariya tace.
"Ai maganinki kenan bake kika saka mata a kunne ba kina sonta, zaki roƙi Malam yabarta ki sakata a school"

Radiya Ƙawarsu ta school tace.
"Wlh nima shirmen Hadizatu na burgeni"
Dijeh tayi fari da kyawawan idanunta masu ɗigon na turawa tace.
"Heni Dije yar Malam mai farin jini binni da ƙauye, yo a ƙauye ma kowa sona yake, duk da idan aka jani ina ɓanna, yo ni he in tsaya a renani."

Halisah tayi dariya.
"Surayya wannan yarinya akwai abun dariya"
Surayya tace.
"Hummm! Dana takaici ba .
"Aunty J Zan ɗan fita yanzu zan dawo Farid ya kirani zamu haɗu na amso saƙo, nace masa kar yazo nan, Please ki kula da Dijah bazan daɗe ba"

Juhainah tayi dariya tana faɗin.
"Munafuka wayo kike masa ko? A sanina bakya son shi."

Surayya tace.
"A'a Auntynah, Wlh yanzu ina sonsa.
Dijah ki zauna gun Auntynmu yanzu zan dawo"
Dijeh ta washe baki tace.
"Ai kije ina tare da Antiya Jihinah"
Surayya ta harareta tace.
"Baki iya faɗin komai ba, Juhainah sunanta kibar ɓata mata suna, ko Kice Bilkisu, Wlh Yaya Jamal zaici ƙaniyarki.

Halisah Radiya Azima yanzu zan dawo ku jira Ni don ALLAH"

Dariya suka mata suna tsokanarta ƴar soyayya, ta fice tana dariya.

Juhainah ta kwanta tana lumshe dara-daran kyawawan idanunta, Yah Boss kawai take gani take so takejin daɗin muryansa.

Murmushi ta saki tana sauke ajiyar zuciya, tuna wayanta zatayi rayuwa a gunsa gani take tamkar itane zata rayu a gunsa...

Down Stairs mata ne cike maƙota da baƙi da ƴan uwa nesa da kusa. Wasu na fili suna aikin kayan miyar girkin gobe wanda komai a wadace kana ganin kayan miyar da yadda ake gyara su kasan Naira tayi kuka.
Sa guda ne ake ƙoƙarin yankewa da zaran anyi sallar la'asar.
Surayya ta sauko Mutane dayawa suka bita da kallo Sbd yadda shigarta tai kyau da ita kanta.
Ido suka haɗa da Hanifah.
Ta ƙaraso tana faɗin.
"Aunty Hanifah! Wayanki a charge anata kira, nazaci kina fili gun aiki ai da na kawo miki, amma tun ɗazu ne ake kiran."

Hanifah tace.
"Ayyah! Bari naje na duba maybe Masoyi ne"
Ta faɗa tana miƙewa.
Aunty Sumy tace.
"Surayya ina zuwa?"
Surayya tace.
"Gida zanje yanzu zan dawo Aunty Sumy.

Aunty Ruwaida Aunty Rumaisa sannunku."

Amsa Wa sukayi suna tsokanarta.
Maah tabi Surayya da kallo haka kawai ta shiga ranta kwana biyu nan, wani abun ya ɗarsu aranta.
MAAH ta miƙe ta nufi hanyar fita daga parlourn gunsu Haj Lubnah Karima and Jamila, sune bata ɓoye wa komai tana son neman shawarasu akan Surayya tana son nema wa Nasir aurenta ko shima zaiga magajin sa.

Tana dab da fita hajiya Mama ta kirata tana beƙa mata waya.
Dole ta dawo ta amsa ta zaune sai maganar ta sha ruwa kuma.
Surayya tana fitowa tsautsayi sai tabi gate na baya, sbd manyan gate biyu ne amma na sharan gabas ba'a fiye binsa ba.
Chapter 78 · 0% Book details