Sashe 76
Juhainah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ya ƙarasa maganar yana sakin kunnenta.
Ya janye Suhaima daga jikinsa ya ɗauko ya sumbaci goshinta, a hankali ya furta.
"Good night"
Juhainah tace.
"Habiby ina Phone ɗina?"
Hannunsa ya saka ya zaro wayan ya beƙa mata.
Kafaɗa ta maƙale a hankali tace.
"A'a ka barta ta kwana gunka, gobe zan amsa"
Bai ce mata uffan ba ya zura wayan aljihunsa ya kame fuska Yana faɗin.
"Kuje ku kwanta good night"
Suhaima tace.
"Night My Dadd bye"
Juhainah ta ɗaga masa hannu ta juya ta kama hannun Suhaima suka tafi.
Ƙofar ya rufe ya murza key ya juya ya nufi bedroom.
Ammar sai can tsakiyar dare ya farka daga suman azabar, wayam parlour sai shi ɗaya cikin mutuwar jiki ya miƙe bai nemi inda Raudah take ba, ya tafiyarsa, da alƙawarin Raudah sai tasan tayi da Ammar Najib...
★
Washegari suna fitowa daga masallaci shi da Papa ya shigo part ɗinsu, ya sami Maah a bedroom ɗinta zaune tana karatun Qur'an.
Da sallama ya shigo ya zauna kan Sofa da take cikin bedroom ɗin, tana facing idan take zaune ga shi ga ita, yana jiran ta gama karatun.
Juhainah
Tana idar da sallah bata cire hijjab ɗin ba, ta fito ta sauko down Stairs, ta nufi bedroom ɗin Maah, tana shagwaɓe fuska kamar an mata wani abun.
Maah tana gama karanta Suratul Rahman da ya iske tana karantawa, ta rufe Qur'anin ta kallesa fuska a sake.
Cikin girmamawa ya furta.
"Good morning My Maah, fatan kin tashi lafiya? Ya baƙi da hidimar biki?"
Maah ta riƙo hannunsa tana amsa tace.
"Fatan kana cikin ƙoshin lafiya? Me yasa ka kwana gidan nan bayan kana da aure Abbah?"
Fuskarsa baka gane komai yana riƙe da hannunta a hankali ya furta.
"Rigimar Bilkisu mana, na cika dare nan shi yasa kawai na kwana, yanzu zan wuce ai"
Maah ta ƙura masa ido batace masa komai ba.
Ajiyar zuciya ta sauke a hankali ta furta.
"Abbah! Jiya dangin marasa kunya sun kirani, Taurari Familles"
Kame fuska yayi sosai irin baya ma son maganar a hankali ya furta.
"Me yasa kika ɗauka Maah?"
Maah tace.
"Hajiya Najwa ce ai, ita ina ɗan sassauta mata ne, amma na mata kashedi idan bataji ba, Wlh itama sai na rufe ta, shi Sbd yana gwamna gani yake ba zan iya da shi ba, ko ya manta ɗana yafisa hanya da komai da kuɗin duk da yana gwamna alfarma da kake da ita Wallahi Kamal Sanda baida ita a faɗin ƙasar nan baki ɗaya, kai harda ma ƙetare, kuma Nagode wa Allah da haka ta faru zai mutu baida Magaji shi da haihuwa har abada, in Sha ALLAHU, na tsani Kamal Sanda Na tsani Familles Taurari baki ɗaya..."
Yah Boss da sauri ya rufe mata baki da tafin hannunsa, yana kafe lumsassun fararen kyawawan idanunsa a kanta, baka gane yanayin shi.
Juhainah zata shigo jin Maah tana yiwa Yah Boss, maganar Taurari Kamal Sanda governor, ta laɓe sai da taji komai, ta shigo.
Ta iso ta zauna kusan Yah Boss, tana sakar masu kuka tana faɗowa jikin Yah Boss tace.
"Don ALLAH Habiby su waye Taurarin nan natsanesu, waye governor Kamal Sanda...?"
Baki ya bige mata, ya daka mata tsawa.
"Ɗagani ki kama min bakin ki, tashi kije kiyi sallama, waye sa'anki da kika shigo mana ɗaki ba sallama?"
Ai shiru kakeji ta haɗiye kukan amma taƙi janyewa daga jikinsa, asali ma ƙara ƙamƙameshi tayi, jikinta ya fara kyarma idanunta na firfitowa.
Maah tace.
"Innalillahi Abbah kalli Autah na shiga uku sun iso"
Riƙeta yayi da hannenysa ya kafe lumsassun idanunsa a kanta.
A hankali ya furta.
"Bilkisu! Tashi kije ki kwanta zan kiraki muyi magana anjima kinji Aunty J please calm down"
Sai ya manna bakinsa akan kunnenta a hankali ya raɗa mata.
"I love you Aunty J ina ƙaunaki, kije ki kwanta kiyi bacci, idan kin farka ki kirani da Phone ɗin Babie Suhaima zamuyi wata magana Ok?"
Idanunta ta buɗe a hankali tana maida numfashi sama² ta kallesa tana ƙamƙameshi ta masa raɗa.
"I love you too My Boss Habiby, Ok in sha Allahu yanzu zanyi bacci daman bai isheni ba kaina ciwo yake sosai"
Ta ƙarasa maganar tana sakin sa ta miƙe.
Hannunta ya riƙe ya zaunar da ita, ya kama kanta ya riƙe sosai yana tofa mata addu'a tsawon mintina biyar, cikin ikon ALLAH batayi komai ba, sai ma ciwon kan da ya ɗauke kamar cire ƙaya.
A hankali ya furta.
"Je ki kwanta."
Bata iya magana ba ta dafasa ta miƙe ta fice daga ɗakin.
Maah ta bita da kallon mamaki baki sake.
Sai da ta fita ta rufe masu ƙofar Maah tace.
"Abbah me ka faɗa mata haka da ya hana shegun nan zuwa bayan naga da gaske sun kawo ziyara?"
Yah Boss yana gyara zaman sa cikin kamewarsa ya furta.
"I love you'n da nace mata kafin hankalinta ya gama gushewa shi ya dawo da ita hayyacinta, da ikon Allah.
Maah Bilkisu fitina ce da ita, ba damar yanzu ka mata tsawa sai sun zo.
Yawwa Maah don ALLAH bana son tayar da kowace magana da ta shafi familles Taurari, kinga dai Juhainah ta fara tsintar magana, bata san su waye ba, amma tana son saka kanta damuwa, bana so, idan zaki yi fira da su ki dinga keɓewa.
Kiyi haƙuri don Allah, kar ma Papa yaji ki ɗaga masa hankali, Sbd baya son tuna komai, duk da ƙaddara ba mai Gogeta"
Maah tayi murmushi tana faɗin.
"Hummm! Shi kenan Abbah na bari Autah bata faɗa maka ba? Nasan bakinta baya rufuwa, ta kamani ina wayan ai, sai dai bata san wayar ba amma naji daɗin yadda ta tsani Familles Taurari daga jin sunansu ina magana cikin ɓacin rai, sai nace karta faɗawa kowa, harda fushi tayi"
Yah Boss ɗan murmushi ya saki wanda mafi yawa Maah ko Papa suke samun wannan tsadaddan murmushin, sai Babies ɗinsa ko Juhainah.
Anutse ya miƙe a hankali yana furta.
"Dan ban sakar mata fuska ba da a jiya sai ta bani labarin har yadda kike magana a wayan"
MAAH tayi dariya tace.
"Dan tana tsoron ka ne"
Yah Boss a hankali ya furta.
"Na sani da ba tsoron har idanuna sai ta ƙwaƙwale min, Allah ya shiryeta.
Maah zan wuce sai yamma ko dare, idan ban samu lokaci ba, sai gobe zan ɓullo kafin lokacin ɗaurin auren in sha Allahu"
Maah ta amsa da.
"Allah ya nuna mana Abbah, don Allah ka mata nasiha sosai kafin nayi tawa"
A hankali ya sama da Toh ya fice.
Motarsa ya shige ya tafi gidansa.
Ƙarfe 7 da ƴan mintina Suhaima ta farka ta fara shirin zuwa school, yayin Khairat take shirya Al'amin. Juhainah ko tunda ta dawo Stairs bacci take Abunta.
Yau ma Khairat sai da ta kaisu school ita kuma ta wuce University ɗin da take.
Hamza yake zuwa ɗauko su.
Yah Boss yana isa gidansa kwanciya yayi baccin awa biyu ya samu kafin ya farka yayi wanka, lokacin goma saura ƴan mintina, yayi shirin tafiya gun aiki, ya sauko down Stairs, cikin uniform ɗin da take ƙara masa kyau da kwarjini.
A nuste ya nufi kan dinning room yana takusan mai ƙayatarwa, Anutse yake amsa waya da Fu'adh.
Zarah da take zaune akan dinning tana breakfast.
Daddaɗar muryansa tare da ƙamshin turarensa suka kawo mata farmaki hancinta da kunnuwanta.
Hankalin sa kwance ya ƙaraso yaja kujera wadda tsakaninsa da Zarah takai biyar ya zauna, anutse cikin izzarsa yake faɗin.
"Ok har ka shigo kayi breakfast Kenan? Toh bani mintina goma, Walid ya fito da Motar nan Red ita nake so, Please Mas'ud ya mata guga me kyau, yau nayi bacci sosai har aka gyaran min ɓangarena ban saniba"
Ya ƙarasa maganar yana katse kiran.
Ya ɗauki Cup mai kyau na Glass mai ruwan Honey, ya haɗa tea mai kauri ya jingina da allon kujeran da yake zaune ya yi bismillah ya fara kurɓa, bai ma san ALLAH yayi ruwan Zarah a gun ba.
Baki da hanci ta saki tana kallonsa da ƙyar ta haɗiye soyayen naman kazar bakinta.
A hankali tace.
"Good morning My husband, how are you?"
Idan ya kalleta dutse ya kalleta ko ya amsa.
Anutse yake shan tea ɗin ya masa daɗi sosai.
Zarah ta yagi tissus ta goge bakinta da hannunta ta miƙe ta dawo kujaran kusa da shi, tana ƙoƙarin taɓa jikinsa ya daka mata wata irin tsawar da ta firgitata, Wlh bata san lokacin da ta miƙe daga kusansa ba, tabar kan dinning room baki ɗaya hankalinta a tashe.
Tunda uwarta ta haifeta yau aka taɓa mata irin wannan tsawar mai firgitar wa.
Amma tuna abinda ta zuba a ruwan tea bayan ta tabbatar shi ne kawai bai sha ba.
Sai ta faɗa saman bed tana ke cewa da dariya tace.
"Ajima zakayi bayani da kanka zaka kawo kanka gurina tunda bakada wata matar sai Ni, pills ɗin nan duk taurin kanka sai ka jirani Wlh."
Ta ƙarasa maganar tana ƙyalƙyalewa da dariyar mugunta, ta san dole ko da wani lokaci ne sai Yah Boss ya kasance da ita, tunda shi ba dutse ba ne yau ɗin nan.
Yah Boss tass ya shanye tea ɗin da ya haɗa, ya buɗe haɗaɗɗen Warmer ya zubi soyayen dankalin turwa kaɗan bai wuce guda 12 ba, ya ɗauki ƙirjin kaza guda a soye jajir sai ƙamshi yake tasha, ya fara ci Anutse.
Wayarsa ta fara ringing.
Babie Suhaima ya gani.
Yasha jinin jikinsa Juhainah ce.
Anutse ya ɗaga kiran ta glass ɗin da yake manne akan kyakkyawar fuskarsa, yana tauna tsokar naman da ya cira baice uffan ba.
Daga can Juhainah tana kwance saman bed ɗinta lulluɓe cikin quilt a hankali tace.
"My blood Habiby Nah Good morning ya harshen naka, ka warke Please? Ɗazu da safe ban tambaye ka ba ka korani na kwanta"
Cikin kamewarsa a hankali ya furta.
"How are you? Kina kwance har yanzun? Babu ciwon kan?"
Ashagwaɓe tace.
"Tunda safe su Mom suka kama min gyara sai yanzu suka gama sukayi min wanka sai ƙamshi nake, sun ban wani magani nasha har juwa nake Habiby Nah eh babu ciwon kan ai tunda ka kama min"