← Book details Juhainah Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 104 OF 113

Sashe 104

Juhainah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Tsawon mintina 4 yana mata addu'a a hankali yace.
"Matar Nasir ya akwai sauƙi?"
A hankali tana shagwaɓe masa tace.
"Eh akwai dayawa ma, Nagode mijina."

A hankali yace.
"Kwanta kiyi baccin ki, kiyi mafarkina ina shan laɓɓanki, ina taɓa abubuwana, good night sweet dreams bye"

Kamar tace kar ya kashe, amma ta daure muryanta na canzawa tace.
"Night sweet dreams Mijina, bye bye bye"

A hankali ya sakar mata kiss ta wayan ya katse kiran.
Murmushi take saki tana lumshe idanunta tare da sauke ajiyar zuciya, tana taɓa laɓɓanta tana murmushi...

Nasir ya katse kiran Surayya, har ya miƙe zai koma ciki, kiran Hairat ya shigo.
Picking call ɗin yayi ya koma ya zauna, a hankali yana faɗin.

"Assalamu alaiki Aminiyata"
Hairat tayi murmushi tana amsawa tace.
"Bulala sha biyu duk ranan da na dawo ƙasar, kaima lokacin ka dawo.
Shi ne ko ka kirani ko? Ga shi inda kake WhatsApp ɗin ma sai a slow"

Nasir ya kwaikwayi maganarta can ƙasa yana murmushi.
A hankali tace.
"Sai na canza Aboki tunda baka ji dani yanzu"

Nasir yace.
"Wlh Ƙawata baki isa ba, Ni Ni ɗaya ne Abokinki har abada, I'm sorry network ne sai a hankali, amma kina raina, ya karatu anata gogawa da Turawa?"

A hankali tace.
"Alhamdoulillah! Bari kaɗai my friend Nass."

A hankali yace.
"Allah ya taimaka Hairatu, Ƙawata albishirin ki?"

Cikin zumuɗi tace.
"Goro fari Tass my friend"
A hankali yace.
"Na ƙara aure fa, amma sai nazo za'ayi bikin"

Hairat ta lumshe fararen idanunta a hankali tace.
"Wow! My friend congratulations ashe munada biki sai dai kashhh! Bana ƙasar Allah yasa sai na dawo"

Murmushi yayi yace.
"Zan iya ɗaga shi har kizo kuma ba mamaki ki rigani zuwa hutu, mu gaba ma zamu sake wata 4 kafin mu dawo"

Hairat tace.
"Ok maybe lokacin an bamu hutu, za'ayi ma bikin dani in sha Allahu My friend, bye kuɗin sun ƙara, kaji yana ƙara"

Nasir yace.
"Thank you so much My friend shiyasa nake alfahari dake..."

Ɗit-ɗit kiran ya katse kuɗin sun ƙara.
Nasir ya maida mata kira, cikin rashin Sa'a network ya yanke.
Miƙewa yayi anutse ya tafiyarsa...



MAAH ganin sha biyun dare ya wuce ƴarta bata zo ba, ta gaza zaune ta gaza tsaye, tana kiran Khairat bata samunta.
Ga shi Juhainah tabar wayanta a gida.

Yanzu ma zaune take a parlour, ta kira Yah Boss.
Yah Boss ganin kiran Maah.

Ya ɗauki iPhone ɗinsa, yay picking call ɗin.

MAAH tace.
"Abbah! Autah bata dawo ba, ko tabi Sumayya ne?"
Yah Boss ya saki murmushi yana rage gudun da yake a hankali ya furta.

"MAAH ga ƴarki tare dani yanzu zan kawo ta."

MAAH ta sauke ajiyar tace.
"Alhamdoulillah! Har hankalina ya kwanta sai kunzo"

Katse kiran tayi.
Sake rage gudun yayi.

Lamba ya lalubo ya danna kira yana sakawa a Handsfree.

Tana fara ringing aka ɗauka tare da sallama, cikin siririyar murya.
A hankali ya amsa yana faɗin.

"Dsp Hidayah ykk? Ya gajiyar aiki?"

Cikin wani irin bala'in farin ciki Dsp Hidayah cike da kissa tace.
"I'm fine Sir, ya gida da yarana? Da gajiyar biki? Ai nayi fushi baka gayyace Ni ba"

A hankali ya furta Alhamdoulillah! I'm sorry idan ya samu na gaba za'a faɗa miki.
Kina ina ne yanzu? Dubu hamsin nake so zanzo na amsa emergency nake sonta..."

Juhainah da sauri ta kalleshi ranta a mugun ɓace, bata ma san lokacin da ta kwashi kuɗin ta zuba masa cikin aljihun rigarsa na gaba, ta warce wayan tana faɗin.
"Kinga na basa kibar kuɗin ki ba'a so?"

Ta ƙarasa maganar tana katse kiran ta saka wayar cikin rigarta.

Tana kame fuskarta sosai ta kalli titi.

Dariya take cinsa idan yace yayi kuka zata yi masa.
Baice mata uffan ba, yaci gaba da driving ɗinsa hankali kwance.

Yana isa gun mai siyar da fruits yayi parking ya buɗe motar ya fito.
Apple ya siya da watermelon Ƙatuwa ɗaya, sai Orange, da Banana, aka saka masa a ledoji biyu duka dubu 10 ya kashe.

Anutse ya shiga motar yaja yabar gurin.
Ko kallonsa batayi ba.
Gun masu gasasun Kaji ya tsaya ya siyi ƙaton zabo na dubu 5 ya biya ya shigo motar yaja ya tafi.

Ledar ta buɗe ta ɗauki Orange ɗaya ta fara ɓarewa yawunta sai tainkewa yake, ta gaza haƙurin ɗaukan.
Dariyarsa ya danne ya mai da hankali gun driving ɗinsa.

Tana shanye gudu ta sake ɗaukan wani ta ɓare ta fara sha.
A hankali ya furta.

"Bani ɓari ɗaya, yanada zaƙi?"

Ya ƙarasa maganar dai-dai ya iso bakin gate ɗin gidan Papa.
Parking yayi a bakin gate.

A hankali ya sake furta.
"Aunty, Hukuma na magana bani ɓari ɗaya Please"

Banza ta masa ta ciro takai bakinta.
Hannunsa ya beƙa ya warce wanda zata kai bakinta.
Kuka ta sakar masa ta ajiye masa sauran akan cinyarsa ta fara ƙoƙarin buɗe ƙofar.
Har ya saka shi cikin bakinsa ya cirosa harda yawunsa.
A hankali ya furta.
"Kinga fa na saka bakina idan kina so amsa abunki"

Fasa buɗe ƙofar tayi ta juyo tace.
"Eh bani abuna"

Beƙa mata yayi.
Amsa tayi da yawun nasa ta saka bakinta tana taunawa.
Hannunta ta saka ta kwashe sauran wanda ta watsa masa, ta zaro handkerchief ɗinsa guda ta zuba ta buɗe ledar ta sake ɗaukan Orange biyu.
Kallonta yake bai ce mata uffan ba.

Ƙofar ta buɗe ta fito.
Fitowa yayi a hankali ya furta.
"Zaki ci gasashen Zabon?"

Kafaɗa ta maƙale bata so.
Motar ya rufe da key.
Anutse ya iso gunta ya furta.
"Banana da Apple bakya so?"

"Eh ba'a so."

A hankali ya furta.
"Alright Muje yanzu an saki Kare"

Ai kuwa ta matso kusansa tana riƙe hannunsa.
Suna shigowa kowa BoBo ya nufo gun Yah Boss irin ya masa wasan da yake masa.

Juhainah ta fasa ihu tana komawa bayan Yah Boss ta riƙe rigar sa gam.

Yah Boss da turanci yace wa BoBo.

"Get out of here, she's scared of you."

Ai kuwa ya juya da gudu ya tafi.
Har ƙofar parlour ya rakata ya danna doorbell.
Ya kalleta a hankali ya furta.
"Bani Phone ɗina, ta business ce."

Banza ta masa.
Tasan kuma inda ta ajiye wayan bazai iya ratsa hannunsa ya ɗauko ba.
A hankali can ƙasa ya sake furta.

"Aunty Bilkisu ki bani Phone ɗina, ta business ce"

Juya masa ma baya tayi.
Dole yaja bakinsa yana jiran Maah ta buɗe ƙofar yasa ta Ciro masa wayansa.

Maah tana buɗe ƙofar Juhainah tayi wuff ta shige da sauri.
Yah Boss a hankali ya furta.
"Maah good night dare yayi sosai Babies sunyi bacci ko?"
MAAH tace.
"Ai tun yashe gobe Monday akwai school"

Sallama ya mata ya tafi.
Maah ta rufe ƙofar.
Juhainah bata tsaya ko ina ba sai bedroom ɗin Maah.
Wayansa iPhone sai sheƙi take, ta ciro har tayi zufar ƙirjinta.

Ƙasan pillow ta ɓoye wayan dan kar Maah ta amshe ta basa, kuma ta mata faɗa.

Wanka ta shiga.
MAAH ta shigo ta kwanta.
Juhainah ta fito da ɗaurin ƙirji, cikinta ya zama ƙato ashe sai yau da tasan cikine take ganin girmansa.
Ta saka rigar bacci ta zauna gefen gadon ta ƙarasa shanye ɓararran Orange ɗin ta kwanta kusan Maah.
MAAH tace.
"Ayi addu'a Autahtah"

Batayi magana ba ta ɗaga kanta.
Sai da tayi addu'a ta kwanta, tana sake ɓoye Phone ɗin.

Yah Boss yana isa gida da wanka ya fara, yana fitowa ya saka kayan bacci masu taushi yana baza ƙamshi.
Zabon yaci kaɗan ya yanka Kankanar ya sha sosai, yaci Banana ɗaya ya tattara kayan ya saka cikin fridge ɗin parlour sa.
Brush yayi ya kunna Ac yabi lafiyar Bed.



Fu'adh lokacin da ya dawo ya iske Khairat duk tayi zuru² alamar ta tsorata da shi.
Ganin haka yaƙi dafata yake komai yadda zata saki jiki da shi.
Ai kuwa ganin bai sake dafa jikinta ba ta ɗan sake.
Da wayo ya ciyar da ita.
Suna gamawa ya mata wayo tayi alwala sukayi sallah.
Ko gurin kwanciya bai raɓeta ba nesa-da-nesa ake fira ƙasa², har tayi bacci.
Ƙarfe ɗaya na dare ya matso jikinta ya rungumeta yana shafa marata a hankali ya mata raɗa a kunnenta.
Ai Khairat ta zabura zatayi magana ya manne bakinsa akan nata.
Wani irin wasa ya fara mata a sassan jikinta, Still bakinsa cikin nata.
Hannayensa ko ina zuwa suke Fu'adh ashe ƙwallone.

Jiki da jini Khairat jin wasan mai zuwa har ƙasan zuciyane, baida Niyyar mata wani abu iya romance ne, ta saki jikinta.
Ai can wajan ƙarfe biyu da ƴan mintina sai ga Khairat tana turo Fu'adh tana faɗin.
"Innalillahi wa'inna ilaihir raji'un, don ALLAH Fu'adh ka rufa min asiri kafin aure bamuyi dakai zaka iya cutar dani ba"

Fu'adh yayi dariya yana faɗin.
"Allah ya baki haƙuri Habibiya sai na kai, babu afuwa daidai wannan lokacin.
Kefa special ce my heart, matar farko kuma ta ƙarshe in sha Allahu, bari mijinki ya cika sunna abar ƙaunata..."

Ai fa Fu'adh ya haukace ba afuwa ya shiga gonarsa, ya kutsa wanda Khairat tsabar azaba sai da ta suma ta farfaɗo.


Washegari.....✍🏽
[05/04 16:35] null: _*JUHAINAH*_
Love Story💗🫂
Free Book
By
Real Rahma Ladingo

*Bismillahir Rahmanir Raheem*

Utilise ce lien pour intégrer mon groupe WhatsApp : https://chat.whatsapp.com/GRswtgIMDkW2NpM52fgqWx

_💃🏻Masoyan JUHAINAH Kuci Gaba Da Danna Min Followers, Da Kadan-kaɗan Zaku Dinga Samun Tsofaffin Books Ɗina, A Channel Ɗin. Inada Tabbacin Zasu Ƙayatar Daku._

*Page 53*

Tun asuba wayan Yah Boss da ya kwana gun Juhainah aka fara kiransa.
Abun takaicin ta gaza kashe wayan, ɗakyar ta sakata a silent.
Taci Sa'a lokacin Maah ta fita bedroom ɗin taje gun Papa.
Ɗaukan wayan tayi dan nugunta ta kaita Stairs ta ɓoyeta cikin Wardrobe ɗinta, ta dawo ta fara shirin tafiya school dan exam garesu da wuri zata tafi.

*

Ammar tun bayan sallar asuba yake zaune a bedroom ɗinsa yana tunanin Juhainah, sai tufƙa da warwara yake.
ALLAH ya sani tun ranan Alhamis da ya ganta a school ɗinsu yaji masifar ƙaunarta ta dawo masa, yanzu tabbas zai shiryar aurenta idan ta haihu.
Chapter 104 · 0% Book details