Sashe 113
Juhainah Part 1 Complete Hausa Novel · about 2 min read
Juhainah bata san abinda yake faruwa ba, baccin su suke cikin kwanciyar hankali, ita da Surayya da Twins.
Ɓangaren Jamal tunda yazo gidansu Juhainah yaga ƴaƴan sa, ya ɗauke su pictures, yake cikin wani irin farin ciki samun wannan babbar kyauta daga gun ALLAH S.W.T.
Ko yanzu ma kwance yake yana kallon pictures ɗin ƴaƴansa yana samun kwanciyar hankali da nutsuwa, bayajin zaibar ƴaƴansa su wuce shekara ɗaya agun Juhainah zai amshesu...
Yayin da dai-dai wannan lokacin Nasir suka shigo cikin garin Yola domin su ɗauki kaya, an basu kwana biyu kowa yaje yagana da iyalinsa, zuwa jibi su juya su koma inda suka fito.
A daren nan ya baro barikin sojoji ya nufi gidansa cike da ɗaukin ganin Matarsa Hanifah, da ya daɗe baiji ko muryata ba...
Kusani yanzu ne salon zai ɗauki ɗumi Yanzu za'a fara wasan.
Alhamdoulillah! Anan na kawo ƙarshen free book na Juhainah Book One idan kinason ganin chakwakiya da soyayya mai ma'ana da tsayawa a zuciya, TOH ki daure ki zo mu haɗu a paid group ɗin Juhainah Book 2.
Ya Rayuwar Hanifah a gidan Nasir, shin zai Saketa ko ta lashe masa kurwar? Wacece wannan Dijeh da Juhainah take raino? Waye Al'amin Hisham abokin Yah Boss? Ya auren Yah Boss da Juhainah zai kasance?
Shin menene ya saka Kamal Sanda Taurari ya saki mahaifiyar Juhainah da ciki? Wacece mahaifiyar Tata? Ya Juhainah zata ji da wannan baƙon al'amarin? Ina labarin Ammar da Amirah da suke shirin aure? Ina Raudah Sa'idu? Ina labarin Zuby tana can sake da baki mai ƙwaƙuleta zai auri wata ya barta? Shin Familles Taurari zasuyi nasara ɗaukan Juhainah? Shin Juhainah zata amshi Kamal Mubarak Sanda Taurari a matsayin mahaifinta?
Wallahi labarin Juhainah yasha banban da sauran, labarina ko nawa kika siyesa sai kin fanshe kuɗin ki.
Via 1k 7067712955 Aisha hafizu Umar opay.
Sai ki turo min shedar biya ta wannan number.+22796515805
Mutanen Mu na Niger carte ko shap-shap Moov Ko Airtel 500F
Iya Page ɗaya ne posting, duk lokacin dana so zan huta sau ɗaya a sati, ban yake ranan ba, kowace rana zan iya hutawa sau ɗaya a sati.
Idan kina son samun pages 2 a kullum 2k Ne.
Nagode sai najiku.