Sashe 49
Juhainah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Masoyen Juhainah Kuci Gaba Da Danna Min Followers, Da Kaɗan-Kaɗan Zaku Dinga Samun Tsofaffin Books ɗina, A Channel ɗin.
Wanda Inada Tabbacin Zasu Ƙayatar Daku.💃🏻
*Bismillahir Rahmanir Raheem*
Utilise ce lien pour intégrer mon groupe WhatsApp : https://chat.whatsapp.com/GRswtgIMDkW2NpM52fgqWx
*Page 27*
Raudah Juhainah babba kenan.
A dai-dai wannan lokacin Raudah tana zaune a gaban Alhaji Nuhu.
Hannayensa akan ƙirjinta sai abinda yaso yake, dan ita iya wannan wasan zaka iya da ita, amma maganar waccan haraka ta fasa.
Sanye take da riga da skirt na atamfa, wani banzan ɗinki da baida kai bare ƙafa.
Chigum take tauna a bakinta, wayarta riƙe da hannunta, number Ammar ta lalubo ta dannawa kira.
Yana ɗauka tace.
"Ammar! Ya ka waye jiya?
A she jiya daɗin ka kaji irin sosai ɗin nan ko? Toh yayi kyau congratulations."
Ta ƙarasa maganar tana murmushi, tana buge hannun Alhaji Nuhu daga jikinta.
Ammar a zafafe yace.
"Mi yasa kike ɓoye number ki idan zaki kira ni? Wacece ke? Me yasa kika zaɓi ki bani mummunan labarin da kike tunanin zan iya cutar da Baby Juhainah ? Sannan me yasa kike bibiyata har kika san jiya naji daɗi?"
Raudah ta ƙyalƙyale da dariya tana faɗin.
"Ammaru nafika zama ƴar bariki, tun inada shekaru 15 idanuna suka buɗe a duniya, saboda rashin iyaye da rashin gata da yunwa da rashin adalci irin na dangin mahaifina, saboda mahaifiyata ba ƴar ƙasarsu bace an auro ta daga Senegal.
Wlh idan akace ma su suka kashe su bana gardama, tunda wayar gari akayi basa raye a tare.
So kaga ni nasan duniya na kuma san duk wani shegen ɗan duniya, karka maishe ni marar ilimi nayi karatu cikin azabar rayuwa.
Duk da BA NI DA mai tsaya min jikina na siyar na tsayawa kaina, kafin na koyi kwangila na fasa raba jikina, sai abinda ba'a rasa ba.
Ammar nasan kai tantirin ɗan iska ne na ɓoye.
Nasan bazaka ƙyale Juhainah ba, kamar yadda nima bazan barta ba, saboda taci mutunci na Sosai, karka yi tunanin ni irin wanda zamuyi abu dakai ne na dawo nan faɗa, nasan ko yane na girmaka kaɗan koda shekara ne ko watanni, zanci gaba da kiranka duk lokacin da, kake buƙatar mu haɗu zamu haɗu, mu tattauna akan fansar kowane mu.
Karkayi tunanin na ɓullo maka ta wannan hanyar dan nasamu kayi amfani dani, No! Ni wannan abun baya gabana kuɗi sune a gabana, kamar yadda bana tsaya wa soyayya, zan baka shawara yadda zaka sameta idan ka shirya..."
Ta ƙarasa maganar tana katse kiran tare da kashe wayar baki ɗaya ta cire layin tana dariya...
Ammar ya zaro wayar daga kunnensa yana mamakin, wannan wace irin mata ce? Shi mata suke rububin ganin su na son samunsa ya ɗanasu, amma ita kai tsaye ta faɗi abinda yake ra'ayinta.
A hankali yace.
"Ƙarya kike baki haɗu da Ammar ba dai, ni nayi alƙawarin sai na ɗanɗana miki zumata, baki isa ki hanani hakan ba..."
Ya ƙarasa maganar yana murmusawa....
★
Aunty Sumy itane ta buɗe masu ƙofar shigowar parlourn.
Fuskarta a sake tana faɗin.
"Barka ku dazu"
Yayin Haj Jamila da Karimah and Hajiya Lubnah suka amsa Sallamar da suke yi tare da faɗin.
"Lale marhaba barkanku da zuwa sannunku da hanya, Bismillar ku"
Hajiya Mama tana riƙe da Zarah tana washe baki tace.
"Yawwa muna godiya, Bismillah Zarah ki shiga da ƙafar dama"
Zarah da take rufe cikin tsadaddan mayafi, farin ciki fall cikin zuciyarta ta samu karɓuwa daga dangin mijinta.
Ƙafar daman ta saka harda Bismillah.
Anata rangaɗa guɗa.
Haka suka jera har cikin parlour.
Aziza da Yaganah sun saki baki da hanci suna kallon duniyar da take cikin ƙaton parlour.
Kai tsaye ɓangaren da aka ware mata suka nufa tare da jagorancin Amina.
Ruwaida da Rumaisa suka miƙe suna masu sannu da zuwa suka bisu.
Rumaisa tana riƙe hannun Ruwaida a hankali tana mata magana.
"Aunty Ruwaida! Wai anan ƙasa zata zauna? Ikon Allah!"
Ruwaida ƙasa² tace.
"Aff sha'anin Yah Sadeeq ai sai haƙuri, ai Wlh akan inda ya zaɓa mata idan tace a'a zai fasa aurenta, bare inaga fa hajiya Mama ta jajiɓo masa ita, wai ƴar ƙawarta ce, amma ta rasu..."
Rumaisa ta dafe ƙirjinta tace.
"Kinsan Umar baya maka firan ƴan gidansu ko da wasa, wlh ni ban saniba"
Ruwaida tayi murmushi wushiryata tana bayyana tace.
"Nima nawa Mustapha haka yake, anyi katari yana waya naji haɗin kai ne dasu, basa fira junansu gaban matansu, matuƙar sirri ne"
Rumaisa tace.
"Mutanen namu ne jin kai da son junansu basa bada ƙofar da zaka raina ko wani nasu, kinaga yayarsu Aunty Sumy haka take, bata taɓa maganar sirri gabanka.
Sai dai kuma bata raina mutum sam"
Ruwaida zatayi magana taga sun matso dab da mutane taja bakinta tayi shiru.
Tun a parlour Zarah tsarin ya burge kowa ma sha Allahu, komai sabo a rufe alamar kayan an kwana biyu da aka saka su.
Kai tsaye suka wuce bedroom da ita.
A bakin gadon Hajiya Mama ta zaunar da ita, tana faɗin.
"Alhamdoulillah! Zarah Allah yasa baɗi warhaka muzo suna in sha Allahu.
Kowa ya amsa da Ameen.
Aunty Sumy ta rungume Hajiya Mama tana murmushi tace.
"Mamana sannu da zuwa, ya gajiya?"
Cikin fara'a ta amsa tana buga bayan Sumy tace.
"Sannunku Sumayyar Hajiya Alhamdoulillah, ya jikokin nawa?"
Zarah ta mayafin take ƙarewa Sumy kallo, tabbas akwai tsananin kama ita da Yah Boss, wanda ba tantama uwa ɗaya uba ɗaya suke.
Ruwaida da Rumaisa suka iso gaban Hajiya Mama suka rusuna suna gaisheta tare da mata sannu da zuwa.
Hajiya Mama fuska sake ta amsa tana faɗin.
"Ma sha Allahu Ruwaida Allah ya raba lafiya Twins zasu samu gambo.
Ina Hanifah ban ganta ba?"
Aunty Sumy tayi saurin cewa.
"Tana gindinsu Maah tana kama mata aiki"
Hajiya Mama ta kamo hannun Aunty Sumy tana kamo hannun Zarah tana gamawa tana faɗin.
"Sumayya! Ga Zarah don Allah ki sakata cikin dangi bata da matsala, zakuji ɗaɗin kasancewarta cikin familles ɗinmu na Janfar.
Ruwaida! Rumaisa! Ga Zarah ku zauna lafiya don Allah bata da matsala duk da ta girme muku zakuji ɗaɗin zama da ita, ke kuma Sumayya kin girme mata duk da tana matar yayanki don Allah ki sakata ajikinki"
Duka suka amsa da.
"Tom in sha Allahu"
Haj Jamila da Karimah and Hajiya Lubnah suka masu addu'ar zama lafiya.
Hajiya Mama ta cire mayafin Zarah.
Kowa ya yaba da kyawunta ba laifi.
Hajjah Mama tace.
"Zarah! Wannan sunanta Lubnah ƙanwar Zainab ce surukarki mahaifiyar Abubakar, uwa ɗaya uba ɗaya.
Ai kuwa Zarah ta ɗan kalleta tana gaisheta cikin girmamawa.
Haj Lubnah ta amsa cikin sakin fuska.
Hajiya Mama ta nuna Haj Jamila da Karimah tace.
"Wannan aminan Zainab ne tun suna yara har zuwa yanzu babu wanda ya taɓa jin kansu, sun zama ƴan uwa, ana zumunci gaba ɗaya"
Ai Zarah su ma ta kallesu tana gaishesu a kunya ce.
Suka amsa cikin sakin fuska.
Ruwaida da Rumaisa su ma Hajiya Mama tace.
"Matan ƙannen mijinki ne, wanda suka kawoki Mustapha da Umar Nasir matarsa na can gidan surukarki"
Zarah ta kallesu tana gaishesu suka amsa suna faɗin.
"Aunty ai mu zamu gaisheki"
Hajiya Mama ta kamo hannun Sumy tace.
"Wannan kuma ba sai na faɗa miki ba, ƙanwarsa mai binsa kenan ga kama, itane yayar su Mustapha Umar Nasir"
Zarah ta kalli Sumy tana ɗan murmushi...
Aziza da Yaganah sunata kallonsu dai.
Haj Lubnah tace.
"TOH sai ku fito parlour amarya ga abinci nan aci, an kwaso yinwa.
Sumayya ki zubo wa yayar taki."
Sumayya ta amsa da.
"TOH"
Dukansu suka fito sai Zarah da ƙawarta kaɗai suka bari.
Ramlah ƙawar Zarah da yake tanada aure harda ya'ya 4 ɗakyar mijinta yabarta tazo, saboda amincin da yake tsakaninsu, ta riƙe hannun Zarah tace.
"Ma sha Allahu Aminiya dangin mijinki sunada kirki da iya tarbar baƙi ma kin dace, kalla cikin matan ƙaninsa babu ta yarwa kamar ya'yan gwamnoni, ko wasu manyan ɗiyan attajirai.
Gasu kyawawa, inason inga familles ana haɗa kyawawan mata masu class Kamarku."
Zarah tana murmushi zatayi magana Aunty Sumy ta shigo da tray ɗauko da plates ɗin abinci da kayan marmari, bakinta ɗauke da sallama.
Ramlah da Zarah suka amsa.
Ajiyewa tai akan madedecin table ɗin tace.
"Toh Bismillah kuci kar ya wuce"
Ta ƙarasa maganar tana juyawa zata fita suka mata godiya.
"Aunty Sumy batace komai ba ta wuce abunta..."
A can parlour ma bajewa sukayi sunacin abinci su anata fira cikin raha Aziza da Yaganah sun sake kamar sun saba da su Ruwaida....
★
Yah Boss
Yah Boss ya tsayar da danna System ɗin da yake, da wani irin sauti ya furta.
"Bilkisu! What are you saying?"
Cikin kukan ƙarya taƙi yarda ta shagwaɓe dan kar ya gane ta sake maimaita masa abinda ta faɗa masan, ta ɗora da cewa.
"My brother Habiby please help me don't let him hurt me."
Ta ƙarasa maganar tana shasheƙar ƙarya ta sauko daga bed ɗin tana tsalle gaban dressing mirror tana juyi tana gwalo.
Yah Boss ya
A hankali ya furta.
"Oh! My God! Send me the number now².
Kuma ki shirya yanzu Hamza ya kawoki wajena, karki kuskura ki fito ke ɗaya, ku sameni yanzun, kiyi sauri ki turo min da number wanda ya kira kina jini Bilkisu?"
Juhainah ai Sai ta fara rarraba idanuwa jin abinda yace ɗin, dan Sam ta manta ashe zai iya cewa ta tura masa number.
Da ɗan ɗaga muryansa mai nustuwa da daɗin sauraro ya sake furta.
"Hey Bilkisu are you listening to me"
Juhainah tai firgigit daga duniyar tunanin da ta lulu, sai yanzu tsoron abinda zai biyo baya ya kamata, a hankali tana sakin kukan ƙarya cike da zallar shagwaɓa dan ya tausaya mata tace.
"Yes my brother Habiby, I'm hearing you.
Wlh na manta nayi blocking ɗinsa na goge number...."
Katseta yay a hankali ya furta.
"Ok..ok maza nace ki shirya kizo gurina yanzu Hamza ya kawoki"
Juhainah a hankali cike da shagwaɓa tace.
"Toh Yah Sadeeq ni tsoron fita nake Hamza bazai iya kareni ba..."
Katseta Ya kuma yi ta hanyar faɗin.
"Ok Kina son nazo da kaina kenan na bar aikina?"
Ashagwaɓe tace.
"A'a Yah Fu'adh ma ya isa Please My brother kaji"