Sashe 75
Juhainah Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Wayarta ya kalla da ta bari ya girgiza kansa yana ɗaukan wayan ya ajiyeta kusan wayoyinsa, ya maida hankalinsa akan kallon TV Sbd abinda ake haskawa.
Juhainah kitchen takai tray ɗin tea ta ajiye ta ɗauki kwalin Sweet ɗinta ta rungume ta haye Stairs.
★
Nasir
Ko da suka dawo gida yayi wanka ya ɗan fita amsar saƙo, bai samu dawowa ba sai 11:30Pm.
Hanifah tana zaune a parlour tana kallon Tv taci kwalliya da kayan bacci.
Da sallama ya shigo.
Hanifah ta amsa tana kallonsa cike da azababban kishinsa, ba halin ta nuna masa Sbd tsoronsa.
Hannayensa zube cikin aljihun wandonsa ya ƙaraso, ya zauna kusanta a hankali yace.
"My Hanifah bani ruwa na sha me ɗan sanyi, lfy kike ƙanƙance idanunki?"
Miƙewa tayi tana faɗin.
"Sannu da zuwa kaina yake ciwo"
Kamota yayi ya kwantar jikinsa yana mata sannu, ya taɓa kanta yayi murmushi yana faɗin.
"Kin san dai shiryen² tafiya Mission nake bana samun zama, ki cire kishina a aranki zaki fi zama lafiya, idan kuma zargina kike kiyi ƙoƙarin daina Sbd zai kawo tangarɗa a zamanmu, bazan zauna da macen da take zargina ba."
Ya ƙarasa maganar yana janye ta daga jikinsa ya miƙe ya nufi bedroom ɗinsa.
Cikin tashin hankali ta miƙe da gudu ta bisa.
Yana shiga tana shigowa, ta faɗa ƙirjinsa tana faɗin.
"Don Allah kayi haƙuri Masoyina ba zargin ka nake ba, Please karkiyi fushi dani"
Kallonta yayi yana share hawayen fuskarta a hankali ya amsa da.
"Naji ni gaskiya nake faɗa maki my wife, Wlh ina sonki sosai, amma bazan ɗauki zargi a zaman auren mu ba, idan naga damar yin ƴan mata zanyi, bazan tsaya ɓoye² ba, idan aure nake so zan ƙara bazan fasa ba Sbd ke ba, tunda kema ina sonki na aureki ba dole aka min ba, TOH meye dalilin da idan naji ina son auren wata zan cutar da kaina? Na faɗa maki ni a yanzu mata basa gabana ba kowa a zuciyata sai ke, a yanzu dai gaba kuma Allah ne masani, toh meye zaki dinga damun kanki?"
Hanifah cikin farin ciki ta ƙanƙame Nasir tana faɗin.
"Don ALLAH kayi haƙuri Wlh tsananin sonka da ƙaunarka ne yake sakani kishi"
"Je ki kawo min ruwan na sha wanka zan shiga"
A hankali tana shafa ƙirjinsa tace.
"Na kawo maka harda abinci ko muje dinning room kaci?"
Mazaunanta ya shafa yana manna bakinsa kunnenta cikin raɗa ya furta.
"Kin manta gidan Maah ɗazu naci abinci Kafin muzo? Me kike ba wannan abun nawa naga ya ƙara buɗewa ko Baby na baki?"
Hanifah tana dariya tace.
"Allah da nafi kowa farin ciki Masoyina"
Shafawa yake a hankali yace.
"Je kawo min ruwan"
A hankali ta janye daga jikinsa ta tafi.
Kakin Sojojin ya cire daga jikinsa ya ɗaura towel ta shigo ta buɗe bottle water ɗin ta tsiyaya masa a Cup glass me kyau ta beƙa masa, ya amsa a hankali yace.
"Thank you my wife"
Murmushi tayi yasha ya bata Cup ya nufi bathroom.
Hanifah sai washe baki take zuciyarta tass ita kaɗai mijinta yake so...
★
Juhainah
Kwalin Sweet ɗin ta ɓoye cikin Wardrobe ɗinta, ta fito ta shiga bedroom ɗin Khaira ta daɗe da yin bacci.
Fita tayi ta nufi bedroom ɗin su Suhaima.
Bacci suke ta nufi bed ɗin Suhaima.
Hayewa tayi ta shige cikin Duvet ɗin ta ƙanƙame Suhaima tana murmushi tace.
"I love you Habiby, I love you My Babies"
Ta ƙarasa maganar tana sumbatar goshin Suhaima.
Suhaima tana jinta dan tana hawa Bed ɗin ta sake farkawa.
Hannayenta ta saka ta ƙamƙame Juhainah tana faɗin.
"Love you too My Aunt J"
Juhainah cikin farin ciki ta sake ƙamƙame Suhaima tana ƙyalƙyala dariya tace.
"My Babie Suhaima na tashe ki ko?
Kawai ina cikin farin ciki ne bansan me ya saka ba."
Suhaima tace.
"Sbd kin fito daga gun My Dadd kinyi fira da shi ta yaya da ƙanwa zaki tafi ki barmu"
Juhainah sai jikinta yayi sanyi, tana shafa bayan Suhaima tace.
"A'a ina tare daku zan roƙi Yah Boss ya bani ke mutafi kinji?"
Suhaima tace.
"A'a Aunty J Gsky Bazan jeba zan diga zuwa dai duk weekend ina kwana biyu, ai yayi ko?"
Juhainah ta ɗaga kanta bata iya cewa komai ba.
Zabura tai tana faɗin.
"Lah! Babies wayana na barta a part ɗin Yah Boss, bari naje na amsa kar aje bazai kwana anan ba, kuma nasan da ita zai tafi gidansa"
Suhaima ta miƙe tace.
"Toh muje mu karɓa"
Sauka sukayi daga bed ɗin su ka fice.
Lokacin ya kashe Tv'n ya kwashe wayoyin ya shiga bedroom ɗin, ya cire kayansa ya saka Pajamas masu matuƙar kyau da tsada, yana baza ƙamshi.
Har ya kashe fitilun ɗakin yana ƙoƙarin kwanciya saman bed yaji ƙaran danna doorbell.
Tsaki Yaja a hankali ya furta.
"Bilkisu bazata taɓa barina na huta ba."
Ya ƙarasa maganar yana ɗaukan Phone ɗinta, yasan ita ne tazo nema.
Zura Phone ɗin nata yayi cikin aljihun rigar Pajamas ɗinsa ya fito, daga bedroom ɗin...
[25/03 11:34] null: _*JUHAINAH*_
Love Story💗🫂
Free Book
Real Rahma Ladingo
*Bismillahir Rahmanir Raheem*
Utilise ce lien pour intégrer mon groupe WhatsApp : https://chat.whatsapp.com/GRswtgIMDkW2NpM52fgqWx
*Page 40*
A dai-dai wannan lokacin a can gidan Raudah, Ammaru ya yi ƙoƙarin ta ƙarfin damtse, sai ya kwanta da Raudah.
Ita kuma taƙi.
Sai kokowa suke yi cikin parlour.
Raudah hankalinta yayi ƙololuwar tashi.
Ita yanzu tsoro ma take ko dai Ammaru yanada wani ciwo ne a jikinsa da yake son dole sai yayi amfani da ita don ya goga mata?
"Wai Ammar faiɗe kake so kamin ne ko mi kake shirin min?"
Ta faɗa tana ƙoƙarin kare kanta.
Ammar yayi nisa Sbd Drugs ɗin da ya sha ya kamasa sosai.
Ƙarfin mace da namiji ba ɗaya ba, ƙasa yakai Raudah ya shiga yaga kayan jikinta yana yamutsata.
Hankalin Raudah yayi ƙololuwar tashi ganin idan fa tayi wasa Ammaru ta ƙarfi zai haƙe mata Sbd maganin da ya sha ya kamasa sosai.
Cikin Sa'a ta damƙo mazakuntarsa ta murɗa iya ƙarfinta, Ammar ya fasa ihu yana ƙoƙarin riƙe ta babu ƙarfin yin hakan.
Raudah bata sake shi ba sai da taga jikinsa ya saki alamar ya suma, ta sake shi ta turesa daga jikinta ta miƙe daƙyar ta nufi bedroom ɗinta ta shiga ta rufe ƙofar, ta barsa anan sheme, har yanzu jikinta rawa yake.
Zaune tayi ƙasa tana dafe kanta cikin tashin hankali take faɗin.
"Ashe Ammaru tsinannan fasiƙine har haka? Innalillahi kaji ɗan iska Wlh ko mutuwa kayi na kashe kare, ya zanyi nabar fasiƙi irinsa ya yi amfani dani ya goga min masifa..."
★
Juhainah ta sake danna doorbell ɗin tana riƙe da hannun Suhaima ta marairaice fuska tace.
"My Babie anya Yah Boss..."
Dai-dai ta faɗi sunan tar akan harshenta ya buɗe ƙofar, yana tsaye hannayensa cikin aljihu, ya kafe lumsassun fararen kyawawan idanunsa akan kyakkyawar fuskarta, fuskarsa a kame.
Suna haɗa ido da Yah Boss, ta saki hannun Suhaima tana kama kunnuwanta tana rau-rau da idanunta tace.
"I'm sorry Habiby bazan ƙara faɗa ba"
Uffan bai ce ba bai daina kallonta ba, fuska kame.
Ganin yaƙi magana ta matso kusansa tayi ƙasa da kanta, tana riƙe kunnuwanta tana kallon kyawawan fararen ƙafafuwansa da suke cikin slippers Brown masu wani irin taushi.
Kafin yayi ƙoƙarin janye ƙafafunsa ganin inda ta ƙurawa idanunta ai tuni ta zube ƙasa gabansa ta sakin kunnenta ta kamo ƙafafunsa cike da shagwaɓa tana faɗin.
"I'm sorry my brother Habiby bazan ƙara ba nayi alƙawari..."
Katseta yay cikin kamewarsa ya furta.
"Ƙarya kike, sunan da har password ɗin Phone ɗinki shi ne ta ya zaki fasa faɗa, kici gaba alright, tunda daɗi yake miki ba.
Sakar min ƙafafuwana Bilkisu."
Shafa saman ƙafar tayi tana murna jin yace taci gaba da faɗin Yah Boss ɗin a gaban sa.
Ta saki ƙafafunsa ta fara ƙoƙarin miƙewa.
Suhaima duk da bata fiye da dariya ba sai murmushi shi ma idan ta so.
Amma yanayin Dadd ɗinta da Aunty J ya bata dariya sosai.
Bata san lokacin da ta ƙyalƙyale da dariya ba, tana tafa hannayenta tare da faɗin.
My Dadd and Aunty J kunyi matuƙar haɗuwa Sosai."
Ta ƙarasa maganar tana isa gun mahaifinta ta faɗa jikinsa ta ƙamƙame shi tana dariya.
Yah Boss ya rungumeta sosai, yana mamakin Yau Suhaima tana dariya haka cikin farin ciki.
Ɗan ƙaramin murmushi ya saki yana shafa bayanta, a hankali cikin nutsuwarsa ya furta.
"My Babie Suhaima kina dariya haka? Me ya hanaki yin bacci? Aunty J ko?"
"A'a Dadd farkawa nayi fitsari naga Aunty J tana rungume dani tana sambatu I love you Habiby, Allah Dadd Aunty J tana sonka dayawa, tafi sonka akan su uncle Nasir."
Yah Boss ya furta.
"Ok naji kuje ku kwanta"
Ya ƙarasa maganar idanunsa akan Juhainah.
Juhainah ta tazo kusansa ta tsaya tana marairaice fuskarta, a hankali tace.
"Yah Boss nima na rungume ka Please?"
Fuska ya kame yana kamo kunnenta a hankali ya furta.
"Kenan gabana ma zaki faɗa min sunan ko? Wuce kuje ku kwanta dare yayi sosai"