Sashe 43
Juhainah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Aunty Sumy ta kalli Yah Boss tana kamo hannunsa tace.
"Yah Sadeeq mi yake faruwa? Naga kaima baka son auren, kamar fa dole aka maka, what happened?"
Yah Boss iskar bakinsa ya furzar a hankali ya furta.
"Hajiya Mama ne Wlh My Sumy, ni sam matar bana sonta har cikin zuciyata ban ma san ta ya zan iya zama da ita, ke kinsan inada ƙyanƙyanmi ba komi nake muradi ba, zuciyata bata saba kwashe² ba, ai ko Khadijah nah da tana raye bata cika shekara 30 har yanzu, TOH ita fa tafi ma talatin ɗin a yanzu, ina dalili sbd Allah, ni koda shekarata 15 bata kwanta min ba, abarni nayi zamana haka da ƴaƴana an tashi an jajaɓo aure kuma, ga rikicin Babie Suhaima kuma, ga tazo ta takura min à gidana ina dalili"
Aunty Sumy tace.
"Ita wace irin matane haka Sbd Allah bata san ciwon kanta ba? Kai amma taji haushi, da nasan baka yinta Wlh bazan ma fito daga gidan ba, mace kamar mayya, ace ba'a sonki kice kinji kin gani.
Tabb lallai bata san yaya Sadeeq ba."
Baki ya taɓe a hankali ya furta.
"Hummm! Ita tana ganin Kanuri ce zata siyeni da kissa"
Ya ƙarasa maganar yana miƙewa tsaye.
Bedroom ɗinsa ya nufa.
Aunty Sumy ta miƙe tace.
"Yaya Sadeeq zamu tafi idan Juhainah ta farka sai suzo da Babies ko?"
Juyowa yayi yana Kame fuska a hankali ya furta.
"Goshinta a haka? Ta fasa nima na fasa kije kutafi da Babies"
Aunty Sumy batace komai ba ta ɗaga kai ta fice tasan tunda ya faɗi hakan ba inda zataje sai dai idan yaga dama.
Amina ta share kwalaban ta kwashe.
Suhaima tana saukowa downstairs Hanifah ta bita da kallo.
Suhaima suna haɗa ido da Hanifah ta ɓata fuska ta nufi dinning room.
Hanifah ta miƙe tana riƙo hannunta tace.
"Kiyi haƙuri Babie bansan baki saniba Wlh Nima bana murnan auren saboda bakya so"
Suhaima ta kalleta tana faɗin.
"Ki sakeni Aunty J najin yunwa"
Hanifah ta saketa Suhaima ta wucewar ta tana faɗin.
"Aunty Surry Aunty J ta farka kije mana"
Surayya tana raba idanuwa tace.
"Dadd ɗinku baya son ana hawa upstairs fa"
Suhaima batace komai ba ta wuce.
Khairat ta zauna gefen Bed ɗin tana taɓa wuyan Juhainah tace.
"Sannu ya jikin? Mi ya sameki a goshi?"
Baki Juhainah ta turo tana faɗin.
"Faɗowa nayi"
Khairat ta shafa gun dressing ɗin tana mata sannu.
Aunty Sumy ta shigo tana faɗin.
"Ashe kin farka? Sannu ya jikin naki?"
Juhainah ta amsa da.
"Da sauƙi, Aunty Sumy mutafi gida gun Maah"
Aunty Sumy tace.
"Yayanki yace bazaki ba, kije ki roƙesa ko zai yarda"
Ai kuwa ta fara ƙoƙarin sauka daga bed ɗin Al'amin ya kama hannunta yana faɗin.
"Muje Aunty J na rakaki"
Saukowa tayi tana riƙe da hannun Al'amin tace.
"Bari na wanke fuskata da bakina sai muje"
Aunty Sumy tace.
"Khairat ki shirya mu wuce yamma tayi sosai, Al'amin ka canza kaya Ko?"
Cikin murna ya nufi Wardrobe ɗin.
Khairat ta miƙe ta buɗe masa ya zaɓi kayan da yake so ta ciro masa.
Juhainah tana fitowa Suhaima na shigowa da abincin.
Juhainah tace.
"Babies muje na roƙi Yah Boss yabarni nabiku"
Suhaima ta ajiye tray'n kayan abinci ta kama hannunta suka tafi Al'amiin yana binsu da gudu.
Tsaye yake ya fito daga wanka ɗaure da babban towel a ƙugunsa, yana goge ruwa da ƙaramin towel faffaɗan ƙirjinsa mai yalwar gashi yana ɗagar da ruwa, sai ƙamshi Gel yake.
Ƙofar bedroom ɗin aka ƙwanƙwasa.
Jinin jikinsa ya sha Juhainah ce ai zai yi wuya tabarsa ya huta.
Jallabiya har ƙasa ruwan hanta ya saka sai ƙamshi take.
Anutse ya furta.
"Yes come in"
A hankali Suhaima ta murɗa ƙofar bedroom ɗin suka shigo da Sallama.
Kallonsu yayi su uku suna ƙif-ƙif da idanunsu.
Juhainah ya kafawa lumsassun fararen kyawawan idanunsa.
Itama shi take kallo, tana narke masa da wata irin shagwaɓa, kamar zata fashe da kuka.
Ƙasa tayi da dara-daran kyawawan idanunta, a hankali take takawa inda yake tsaye gaban ƙaton dressing mirror ɗin.
Dab da shi ta tsaya tana wasa da zara-zaran yatsun hannunta.
A hankali cikin kamewarsa ya furta.
"How are you feeling? Have you eat?"
A hankali tace.
"Naji sauƙi yanzun zanci, yayana Please inason naje naga Maah ina kewarta kayi haƙuri"
Ta ƙarasa maganar kanta a ƙasa, tana zubewa ƙasa gaban dogayen fararen ƙafafuwansa, da suke sanye cikin lafiyayyan slippers Brown.
A hankali ta ɗora zara-zaran yatsun hannunta masu taushi akan ƙafarsa.
Ta kamo ƙafar tana wasa da yatsun ƙafarsa ta dama, tana ganin kyawun yatsun da babu alamar farce ya tofo ko kaɗan tsaf a gyara, suke a ko yaushe, sai shafa yatsun take kamar ta sumbata takaje ita tun tana ƙarama tana bala'in son ƙafafunsa.
Ranƙwafowa yayi ya kamota ta miƙe tsaye yana faɗin.
"Why are you behaving this way? Playing with legs, are you a baby? Go and eat,they should go i will take you tonight ..."
Narke fuska tayi tana marairaice wa tare da kamo hannunsa na dama tana hawayen shagwaɓa, tana kwantar da fuskarta akan tafin hannunsa tana sakin ƙaramin kuka, tana faɗin.
"Please my brother i will come back i can't live far with out you,i just want to see Maah and Papa then I Will be back..."
Cikin nutsuwarsa a kame a hankali ya furta.
"Toh naji bakya jin kunyar ƴaƴanki suna kallonki kina kuka? Na miki wani abun ne? kin fiye sangarta, sakeni kije kici abincin sai ku tafi..."
Ai kuwa sakin hannunsa tayi tana murna da gudu ta nufi ƙofa kamar ba mai jinya ba, sai da taje bakin ƙofar ta kama handle ɗin ƙofar ta tsaya tana faɗin.
"Mun gode yayana i love you I love you I love you more, Babies kuzo mutafi kar yayana yace an fasa tafiyan ma"
Suhaima da Al'amin suka rungume Yah Boss suna murna tare da Godiya.
Ɗaukansu yayi sama yana sumbatar kumatunsu a hankali ya furta.
"Are you happy My Babies?"
Suhaima tana murmushi tace.
"Yes my Dadd I love you more,
thank you, we are going to sleep there,we will be back tomorrow , we are going to miss you My Dadd"
Sauke su yayi a nutse yana faɗin.
"Ok my Babies zan leƙo zuwa dare love you too Bye"
Fita su kayi wanda tun tuni Juhainah ta fice da murnarta.
Koda suka shigo tana cin abincinta hankali kwance, ita da Khairat.
Suna gama cin abincin Aunty Sumy ta bata magani ta sha, ta shirya ta saka doguwar rigar material marar nauyi Maroon colour, Suhaima ma ta shirya suka sauko downstairs.
Aunty Sumy tana kallon Hanifah tace.
"Hanifah! Keda Surayya ku ka ƙi zuwa kuna zaune nan? Kuta shi muje."
Juhainah ta rungume Surayya tana faɗin.
"Sister Surry a gidan mu zamu kwana Please"
Surayya tace.
"Abba yana gari sai dai Maah ta faɗa masa tunda mun gama jarabawa muna hutu"
Aunty Sumy tace.
"Toh yanzu dai mu biya can gidan naku mu sanar dasu zaifi ko?"
Surayya cikin jin daɗi tace.
"Eh wlh hakan yafi ma"
Juhainah ta kama hannun Al'amin Suhaima ta kama hannun Juhainah.
Har sunyi gaba Juhainah ta dawo ta ɗauki ledar da tagani akan ƙaton Center Table suka tafi.
Lafiyayyar Motar Aunty Sumy suka shige taja ta nufi gate 2.
★
Raudah
Zaune take ta dame cikin jeans tana busa sigari waya take a nuste tana murmushi.
"Wai Allah nawan kai amma naji daɗi tunda nake ban taɓa jin labarin da yamin daɗi irin wannan ba, fansa mai kyau amma ta cikin ruwan sanyi, in sha Allahu sai na saka Ya mata kaca² ya ɓarketa ta hanyar da zataji gwara ma ta mutu, Raudah Sa'idu bata yafe wa idan aka mata cin mutuncin ana sane, Juhainah ta kaɗe.
Yanzu Ashiru yaushe kake ganin za'ayi hakan? Kuma ka tabbatar da number tasa ne?"
An daɗe ana mata magana kafin ta sheƙe da dariya.
"Ok tom naji, anjima zan kira ka yanzu zanje gidan Nuhu yana nemana saboda ɗayan aikin namu."
Tana katse kiran ta cire Sim ɗin ta saka wani, wata number ta kira.
Ana ɗauka Raudah ta canza murya a hankali tace.
"Ina magana da Ammar Najib ne?"
Ammar da yake driving ya rage gudun sosai yana faɗin.
"Eh nine sai da ban gane waye ba"
Raudah ta toshe bakinta tana dariya kafin a hankali tace.
"Ammar Kai kam anyi shashasha! Kana can sake da baki anyiwa macen da kake so Baiko auren nan da kwana hamsin, sun maida ka banza ana yaudarar ka, sun ba matashi mai tashen kuɗi, amma fa shima bata sonsa sai da shi tace zata auresa akan dai ta aureka, tace bata sonka Sam.
TOH kai idan ɗan halak ne ka ɗauki mataki ka keta mata haddi ka mata abinda kake yiwa sauran matan banzan duk da dai yanzu kamar sonta yana neman ruguza maka rayuwarka ta jin daɗi, kashhh! Sai dai wacce kake yi domonta bata ra'ayinka, ka fanshe kawai..."
Raudah tana gama faɗin haka ta katse kiran tana kashe wayar tana ƙyalƙyalewa da dariya, tana faɗin.
"Juhainah kin shiga gonata sai na nome ki tsaf, bazan iya jiran Alhaji Nuhu ba lokacin yamin nisa, sai na zuga shi yayi miki fata-fata..."
Ta ƙarasa maganar tana ƙyalƙyalewa da dariya tare da tafe hannayenta...
Yayin da Ammar...
[24/01 15:06] null: _*JUHAINAH*_
Love Story💗🫂
Free Book
By
Real Rahma Ladingo
Suivre la chaîne REAL LADINGO HAUSA NOVELS. sur WhatsApp : https://whatsapp.com/channel/0029Vb76GQj5K3zPGp0sQf3U
Masoyen Juhainah Kuci Gaba Da Danna Min Followers, Da Kaɗan-Kaɗan Zaku Dinga Samun Tsofaffin Books ɗina, A Channel ɗin.
Wanda Inada Tabbacin Zasu Ƙayatar Daku.💃🏻
*Two Page Yau Da Gobe Na sallame Ku.*
*Bismillahir Rahmanir Raheem*
Utilise ce lien pour intégrer mon groupe WhatsApp : https://chat.whatsapp.com/GRswtgIMDkW2NpM52fgqWx
*Page 24*