Sashe 80
Juhainah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Wannan mutumin ALLAH ya masa masifar kafiya da taurin zuciya wallahi, yasha wannan pills ɗin ace ga shi daram a zaune? Ko dai na gwada rungumeshi ko zan tayar masa da fitina? Kai ina bazan haka ba karma ya zarge Ni..."
Ƙarasowa tai ta masa sallama tana faɗin.
"Baby barka da gida ya aiki?"
Anutse ya amsa Sallamar cikin kamewarsa, daga haka ko kallo.
Jiki a sanyaye ta nufi hanyar ɓangarenta tana faɗin.
"My husband an saka ƙanwarku a lalle gobe haka tana gidan mijinta, Allah ya sanya alkhairi."
A hankali ya amsa da.
"Ameen"
Ba tare da ya kalleta ba.
Murmushi tayi tana tafiya.
Yana gama wayan.
Lips ɗinsa ya ɗan ciza a hankali ya furta.
"Kina wasa da wuta, zaki raina kanki yanzu bazan nuna miki na gane ba, kici gaba, zan bar ƴaƴana can gidanmu, Sbd kare lafiyarsu daga sharrin ki..."
Surayya sai da akayi sallar isha'i ta lallaɓa suka tafi gida da Dijeh da ta kafe sai ta kwana gun Aunty ta Juhainah.
Suna zuwa maganin zogi ta sha sai bacci wahala ko abinci bata ci ba, tsabar yadda ta tsorata da Nasir ko ALLAH ya isa gaza yi masa tayi ko da a cikin zuciyarta ne.
Lokacin da Farid ya kirata tuntuni tayi bacci Farida ce ta ɗauki kiran tace tayi bacci batada lafiya.
Zarah tana shiga bayan ta tuɓe ta saka kayan bacci ta fito parlour tana karairaya.
Tsam Yah Boss ya miƙe ya kwashe wayoyinsa ya haye upstairs, ya murza key a ƙofar parlour nasa, ya zauna yana ci gaba da wayoyinsa masu mahimmanci, da mutane daban-daban, waɗanda gobe zasu halarci zuwa ɗaurin auren ƙanwarsa.
Har ƙarfe 11 na dare, yana wayoyi daban-daban kafin yayi shirin bacci, ya yi addu'o'in sa ya kwanta.
Zarah har kusan ƙarfe 1 na dare tana tsaye parlour ta, sai sintiri take yi, ta gaza zaune ta gaza tsaye.
Ta rasa wace irin masifa ce take ji game da Yah Boss da ta gaza haƙuri da shi.
Cikin tsananin buƙatuwa da mijinta ta buɗe ƙofar parlourta ta fito sanye da wasu damammun kayan bacci ta nufi upstairs.
Dai-dai lokacin Yah Boss ya samu bacci mai daɗi cike nutsuwa, yana mafarkin Khadijarsa, tana kwance saman faffaɗan ƙirjinsa sanye take da fararen kayan bacci, masu bayyana komai na jikinta, tana shafa kyakkyawar fuskarsa mai zagaye da saje tare da gemun da yake ƙara masa kyau.
Ta sumbaci ƙananun laɓɓansa masu taushi, tana murmushi ta kamo gemunsa da bakinta tana ja, a hankali cikin harshen fulatancin da ya koya mata tace.
"Hubby kasan ina bala'in ƙaunarka da dukkan zuciyata ko?"
Lumsassun kyawawan idanunsa ya kafe ta dasu, yana sakar mata wani irin tsadaddan murmushi, ya sanya tattausan hannayensa ya rungumeta sosai yana ɗura bakinsa akan kunnenta a hankali ya furta.
"Yeah Hubby Amma ina cikina na jikinki? Ya naga babu cikin Hubby? Kuma nafi sonki dayawa kin sani kema, duk duniya bazan sake son kowace mace ba sama dake..."
Bakinta ta ɗora akan nasa ta kamo laɓɓansa ta gantsa masa cizo. Tana faɗin.
"Sai na hukunta ka idan ka sake cewa kafi sona, nafi son kabarmin akan nafi sonka mijina, zanfi jin daɗi da farin ciki.
Cikin kuma ai na haifi ɗan babu rai ka manta ne? Ka sake bani wani Babyn Hubby"
Ya ƙamƙameta yana shafa marata a hankali yana shagwaɓe fuska ya furta.
"Aushh Hubby zafi cizon Bazan yarda ba sai na rama, bani Bakinki na rama. Nasan Babyn ya Rasu, Nagode wa ALLAH da bake kika rasu ba, a yau zan ƙara baki sabon Baby My Dijah zuciyar Abubakar Sadiq"
Dariyar mugunta ta fara tana sake ƙamƙame shi, ta manna bakinta akan kunnensa ta kamo fatar kunnensa ta ciza da ƙarfi. Yayi ƙara yana kamo fuskarta yana faɗin.
"Hubby! Ashe bakya sona zaki cinye min kunne? Shi yasa nace nafi sonki dayawa ni Bazan iya taɓa lafiyar ki ba, sai na faɗawa my Babies nace Ammy na cije musu Dadd ɗinsu..."
Wata irin hagwaɓa ta fara masa tana rungumeshi sosai ta haɗe face ɗinsu tana tura bakinta cikin nasa tana faɗin.
"Wasan soyayya ne nake maka mijina, toh ka rama ko inyita kuka Hubby, Please Karka faɗa masu,kasan Suhaima zata yi fushi bata son abinda ya taɓa ka, ga harshena ka ciza shi kenan Hubby nah..."
Dai-dai lokacin Zarah ta murɗa ƙofar parlour Yah Boss, taji akwai key.
Wani irin takaici ya sakata buga ƙofar da ƙarfi tana kiran sunansa, kai tsaye tare da sakin kukan takaicin gaza haƙura da shi tana dizga kanta a gunsa...
[26/03 13:49] null: _*JUHAINAH*_
Love Story💗🫂
Free Book
By
Real Rahma Ladingo
*Bismillahir Rahmanir Raheem*
Utilise ce lien pour intégrer mon groupe WhatsApp : https://chat.whatsapp.com/GRswtgIMDkW2NpM52fgqWx
*Page 42*
Cikin daddaɗan mafarkin da yake da Matarsa Khadijah abin so da ƙaunarsa, yaji ƙaran buga ƙofar parlour sa, da ƙarfi ana kiran sunan sa.
Kasancewar baida nauyin bacci a take ya farka, hannayensa alamar yana riƙe da matarsa, dan bai gama wartsakewa ba.
Kyawawan lumsassun fararen idanunsa ya buɗe a hankali, bakinsa na motsawa alamar addu'a yake.
Lafiyayyan lallausan Duvet ɗin da yake rufe ya janye a hankali iya ƙugunsa, ya miƙe zaune.
A hankali ya zare jikinsa daga Duvet ɗin ya zuro dogayen fararen ƙafafuwansa.
Slippers ya saka, kasancewar akwai fitilar gefen Bed ɗin a kunne ya nufi hanyan fita daga bedroom ɗin.
Key ɗin da yake jikin ƙofar bedroom ɗin ya buɗe ya fito.
Sake bugun ƙofar Zarah tayi da ƙarfi tana kiran shi.
Yah Boss bai yi mamakin ta ba, Sbd irin wannan matan masu masifar naci zasu iya yin komai akan namiji.
Fuskarsa ya kame sosai ya buɗe ƙofar babu alamar rahama akan fuskarsa, yana riƙe da ƙofar ya zuba mata lumsassun fararen kyawawan idanunsa, bai ce uffan ba, Sbd bata kai inda zai ɓata lokacin sa ba har ya nuna mata yaji zafin tayar da shi da tayi daga bacci.
Zarah ta kalleshi cikin azababbiyar ƙaunarsa da take wujijjiga zuciyarta, tare da muguwar sha'awarsa da take cin ƙasan zuciyarta, ƙoƙarin faɗawa jikinsa take, dan har ta ɗora hannunta akan igiyar maɗaurin wandon jikinsa, yaja baya da sauri yana mata wani Irin mugun kallon ƙyama tare da nunata da yatsa a hankali yana faɗin.
"You've gone very crazy.
Karki kuskura ki iso gareni Wlh Zakiyi nadamar sani na.
What's on your mind? ke shin wace irin macace ne? What kind of snake are you?Bakisan ciwon kanki ba, bakida aji na kamun kai?
Sannan babu zuciya haka kike daman? Wlh nayi da nasanin sunan da kika amsa na igiya uku wai dani"
Zarah taja ta tsaya bata ƙarasa gareshi ba, ganin idan ta kuskura ta faɗa jikinsa zai iya mata hukuncin da bazata so hakan ba, dan ta rantse sai ya ratsa jikinta kafin ya saketa.
Cikin tsanar rashin zuciyarta da takaicin maganganun da ya yaɓa mata tace.
"Don girman ALLAH Mijina ka sauke min haƙƙina na aure, naji Ba ni da zuciyar ALLAH ne ya jarabeni da soyayyar ka, na rasa yadda zanyi na jure abinda nake ji akanka.
Please ka ceci rayuwata ka sauke min haƙƙina da yake kanka, idan yaso ka faɗa min komai ma"
Ta ƙarasa maganar cikin kuka tana zubewa ƙasa saman tayis gaban ƙafafunsa babu damar kamawa, ta haɗe hannayenta tana rusa masa kuka.
Yah Boss baiyi mamakin komai da take yanzu ba, Sbd yadda ya gindaya mata sharuddan sa kafin aure tace ta amince.
A hankali ya furta.
"Kin sha pills ɗin kenan da kika saka min cikin tea da safe? Very good, TOH Wlh bari kiji har ki gaji da auren nan ki tafi gidanku, ko tafin hannunki Bazan dafa ba, because bakya cikin tsarin matan da nake so, nake muradi, tarbiyyar ki da rayuwarki basu min ba.
But tun farko na faɗa maki kika ƙi ji, kina zaton ina daga cikin maza masu halayyar ki? da kinsan yadda nake ƙyamarki a gobe da kin temakeni Kinbar min gidana, duk yadda nakai bana son ko magana ta haɗa mu, sai kin saka dole na tofa.
Just na fara gajiya da musaya yawu dake.
So zan miki warning na ƙarshe, duk ranan da kika sake zuwa cikin dare ina bacci kika min irin wannan tashin, ina rayuwa da matan da suka san kansu suka amsa sunansu Mata, a bakin auren ki."
Ya ƙarasa maganar yana jan tsaki ya maida ƙofar ya rufe ya murza key, ya zuba hannayensa cikin aljihun pajamas ɗin jikinsa ya nufi master bedroom ɗinsa.
Zarah ta ɗora hannunta akai tana wani irin kukan takaici, muguwar sha'awarsa take cin zuciyarta, bataƙi ya kusanceta yanzu ba gobe da safe ya saketa, because wutar sha'awarsa tayi kunnuwan da batajin zata mutu idan ba shi ne ya kasheta ba.
Da ƙyar ta miƙe cikin takaicin sa da nadamar auren da babu komai acikin sa sai baƙin ciki da takaici, da mugun wulaƙancin da take gani.
Kamar ƙaramar yarinya haka ta nufi Steps tana kuka daƙyar take tafiya....
A can 50 Houses
Juhainah da wuri tayi bacci a jikin Maah, ƙamshinta da ya gama kama jikinta ya cika Maah, kamar zatayi majina, ga shi ta ƙanƙame Maah ko ƙwaƙwaran motsi bata barinta tayi.
Sha biyu na dare tana bugawa bai fi minti goma ba a sama, Juhainah ta farka daga bacci tana buɗe dara-daran kyawawan idanunta, ta janye jikinta daga jikin Maah ta sauko daga bed ɗin ta nufi bathroom.
Fitsari tayi ta wanke fuskarta ta dawo ta haye bed ɗin ta kwanta kusan Maah tana rungumota.
MAAH ta shafa kanta a hankali tace.
"Autah zakici abinci? Ko ruwa zaki sha?"
Juhainah ta girgiza kanta batace komai ba, ta lumshe dara-daran kyawawan idanunta tana tura kanta tsakiyar ƙirjin Maah.
A hankali Maah take shafa bayanta.
Can ƙasa Juhainah tace.
"MAAH Yah Sadeeq baizo gidan nan yau ba, tun zuwansa na safe ko?"
Maah dan karta mata rigima tace.
"Yazo kina bacci yace abarki"
Juhainah tace.
"Toh ki kira min shi yanzu Please"
Maah tace.
"Haba! Autah Juhainah yanzu yayi bacci kafin ajima ya farka ya fara bautar Ubangiji ki barsa ya huta Please"