Sashe 14
Juhainah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ta faɗa tana isa gunsa.
Dady Najib yayi saurin kamo hannayensa yana faɗin.
"Ammar! Menene wannan? Ka samu taɓin hankali ne? Kenan ƙaran da nake ji daga ɗakinka ne? kanka kake son kashewa ko mi kake yi haka?"
Ammar ya saki wani irin ƙara kamar ba namiji ba, saboda son Juhainah ya masa Mugun yawan da baya iya control ɗin kansa, cikin kukan tsananin kishi da soyayyar Juhainah da take azalzalarsa yace wa Dady Najib....
[02/01 17:46] null: _*JUHAINAH*_
Love Story💗🫂
Free Book
By
Real Rahma Ladingo
*😂 Yawwa Mutanena, Group JUHAINAH Fan's, Idan Kuna Sambaɗu Sharhi Haka da Comments Ai Sai Naci Gaba Antayo Maku Update.💃🏻🤣*
🙄Kuma Aradu Ahir Ɗinku Ku Rabani Da Wannan Janye² Wai Juhainah Ba Ƴar Gidan Bace.😏
Utilise ce lien pour intégrer mon groupe WhatsApp : https://chat.whatsapp.com/GRswtgIMDkW2NpM52fgqWx
*Bismillahir Rahmanir Raheem*
Suivre la chaîne REAL LADINGO HAUSA NOVEL. sur WhatsApp : https://whatsapp.com/channel/0029Vb76GQj5K3zPGp0sQf3U
Page 8
"Eh Dady ni mahaukacine akan so, Wlh ina sonta zan iya komai akanta, Juhainah ni zata faɗawa bazata aura ba wani babban mutum zata aura yafi iya soyayya.
Wlh ta auri wani bani ba zan kashe ta na kashe mijinta na kashe kaina, dan Ni banga anfanin rayuwa babu Juhainah a cikinta ba..."
Wani iri lafiyayyan mari Dady Najib ya sauke wa Ammar har guda biyu, yana nunasa da yatsa yace.
"Ka fara gurɓata tarbiyyar da na baka?
Shin ko ka fara shaye²? Mu iyayenka baka damu damuba sai mace?
Macen ma da ta nuna bata sonka? Don Allah Ammar kaje ka kashe kan naka ya'ya nawa gareni?
Idan ka mutu akwai sauran ya'yana 3 sun isheni rayuwa, mutuwarka bazata saka ni na mutu ba idan lokacina baiba, haka ko ciwon kai ba zanyi ba dan baka doron duniya..."
Haj Maimuna ta riƙe Dady Najib tana faɗin.
"Please mana kayi shiru haka, haba Alhaji."
Jansa tayi ta zaunar da shi akan Sofa taje fridge ta ɗauko robar ruwa mai sanyi ta ɓalle mirfin ya zauna kusansa ta kafa masa a bakinsa tana shafa bayansa.
A hankali yake sha zuciyarsa tana sanyi har yasha rabin robar ruwan.
Ammar kuwa zube wa yayi ƙasa a kan Carpet kusan ƙafafuwan mahaifinsa cike da na damar furucinsa, dan yasan mahaifinsa baya ɗaukan raini, idan kuma yayi garaje bazai taɓa barinsa ya auri Juhainah ba koda kuwa zai mutun ne.
Ƙafafuwan Dady Najib ya riƙe cikin kuka yace.
"Don Allah Dady kayi haƙuri banza sake ba, nasan nayi furuci mai tsauri a gabanka, ka yafe min, nima banza mutu na barku ba akan mace, amma Allah ne ya ɗora min ƙaunarta, ba wai bata sona bane kawai dai ta furta hakan ne cikin yarinta."
Haj Maimuna ta kamasa ya miƙe tace.
"Oya kaje kayi dressing ɗin hannunka, har yanzu jini yake zubarwa"
Ammar Kai ya girgiza yana hawaye yace
"Nafi son dady ya yafe min, don Allah Dady ka yafe min nayi kuskure na furci mai tsauri gabanku sharrin shaidan ne."
Dady Najib baice uffan ba saboda yana son yayi masa riga kafi ko gobe yasan irin kalaman da zai faɗa a gabansa.
Haj Maimuna tasan nufin Mahaifin nasa, shiyasa tace.
"Muje na wanke maka hannun zai yafe maka amma kasan dai baya son ganin jinin nan naka ko?"
Kai Ammar ya ɗaga yana miƙewa yabi bayan mahaifiyarsa.
Ajiyar zuciya Dady Najib ya sauke yana faɗin.
"Toh wannan wace yarinya ce ta Kama zuciyar Ɗana har haka? In sha Allahu zanyi ƙoƙarin ganin ya sameta matsayin matarsa,dan kwanciyar hankalinsa da tamu baki ɗaya, saboda naga wutar ƙaunarta a cikin idanunsa..."
★
Juhainah tana kammala cin abincin ta miƙe ta dawo parlon.
Tana shigowa parlon idanunta suka sauka akan Juhainah babba, ta ƙurawa picture ɗinsu Yah Boss, da yake cikin ƙaton frame mai kyau da ado, ƙananun kyawawan idanunta.
Tsabar ta shagala da kallon ko ƙiftawa batayi, murmushi ɗauke akan kyakkyawar baƙar fuskarta.
Juhainah ta nufi gunta tana tafa hannayenta, tare da faɗin.
"Innalillahi wa'inna alaihir raji'un!
Mi zan gani Ni Bilkisu, ke! Baiwar Allah lafiya?
Wani irin kallo kike yi musu haka sai kace mayya? Anya jininki ƙalau yake, baya gauraye da maita koda ta siya ce?"
Juhainah ta ƙarasa maganar tana zaro mata dara-daran fararen idanunta, da suke da sirki da Ja kaɗan tun marukan da ta sha da safe a gun Yah Boss.
Shiga gaban Juhainah babba tayi ta tsaya can nesa da ita, dan ƙyanƙyaminta take.
Hannayenta ta ɗaga ta tare wa Juhainah babba yadda bata iya ganin picture ɗin.
Kanta ta sadda ƙasa tace.
"Kiyi haƙuri Namesake, ni kam bnaida haɗi da maita, kawai masu gidan ne suka bani sha'awa har nake kallonsu..."
Cikin rashin kunya tana turo baki gaba tace.
"Ki nemi me sunanki tun dare bai miki ba, kallon pictures ɗin ya isa ki kama kanki gaskiya, tunda Ni babu yadda za'ayi Nagane bakida haɗi da mayu."
Tana idar da faɗin haka ta juya ta koma ta zauna akan Turkish Chair, tana ɗaukan remote ta kunna makekiyar Tv.
Tsabar iskancin ta ɗauki remote ɗin Ac'n ta kashe, kawai dan ka Juhainah babba taji sanyin falon.
Tashar Mbc Bollywood ta kunna ana haska wani Indian Film mai shegen kyau, da daɗi na soyayya, da Larabci ake yi, zamanta da Aunty Khadija sosai Juhainah ta koyi larabci, saboda tana masifar son larabci, shiyasa ta nace sai da ta koya mata.
Juhainah babba tana son kallon Film ɗin India sosai, duk da bata jin larabci Film ɗin ya burgeta ta shagala tana kallo Juhainah ta canza tasha tsabar mugunta.
A dai-dai lokacin Yah Boss ya kammala da police station zazu fita zuwa meetings.
Sai bayan da suka shiga mota ya ɗauki wayansa, saboda tuna abinda Fu'adh yace masa.
Dukkan iskancin da Juhainah tayi wa Fu'adh da wanda take tsaka da yiwa Juhainah babba ya gani yanzun.
Lumsassun fararen kyawawan idanunsa ya lumshe ya furzar da iskar bakinsa waje, a hankali ya ɗago yana kallon Fu'adh, kamar baya son magana ya furta.
"Has this girl gone mad or is she being possessed by a demon?"
Fu'adh daga can kusan direba da yake zaune yace.
"Sir ni bansan me zance ba, alamun yadda naga Juhainah tana mai sunanta nan, Wlh zai yi wuya ta kaita inda zata zauna kafin kazo.
Ƙiri² tace bata son ganin ɓakar fuskarta, ai baka ɗaukan mata ƴan aiki, kuma bazaka fara akanta ba."
Yah Boss ya ɗan murmusa kaɗan yana danna wayarsa.
Wayar na fara Ringing Jamilu Kuku ya ɗaga tare da sallama.
A nutse cikin kamewarsa ya amsa yana ɗorawa da faɗin.
"Jamilu! Ka kai wa Juhainah waya zanyi magana da ita."
Cikin girmamawa Jamilu ya amsa da.
"Ok Yallaɓai an gama."
Parlon ya nufo wayan a kunnensa duk da kuwa akwai yar tafiya.
Juhainah tana zaune ƙafa ɗaya kan ɗaya, tana karkaɗawa, tana canza channel dan kar Juhainah babba ta kalla, ganin hakan ya sakata sadda kanta.
Da sallama Jamilu ya shigo falon.
Wayan ya beƙa mata yana murmushi.
Fuska ta haɗe tana faɗin.
"Mi zan yi da wayan ka? Nace ina buƙata ne? Ko kawai gulma da son sakani wata masifar?"
Yah Boss yana jinta daga can, ya ɗan lumshe idanunsa yana ɗan furzar da iskar bakinsa.
Jamilu yace.
"Autah!
Yallaɓai ne yake son magana dake."
Jin abinda yace tai saurin amsar wayan tana marairaice fuska ta ɗan rage murya ƙasa², duk da bata murya mai fita sosai, a hankali tace.
"Assalamu alaikum My brother kayi haƙuri wallahi bansan kaine akan wayan ba, I'm sorry brother."
Yah Boss cikin kama kansa kamar ko yaushe muryansa mai daɗi ya furta.
"Bilkisu! Na fiki duk abinda kikeji, kinsan hakan ko baki saniba?"
Cikin sauri tace
"Nasani brother kayi haƙuri."
A hankali ya furta.
"Idan kika ƙara minti ɗaya ba tare da kin tashi kin kai baƙuwar nan inda zata zauna ba, a bedroom's ɗin da su ke nan ƙasa idan na dawo kin shiga uku alright"
Yana gama faɗin haka ƙittt ya kashe wayarsa.
Juhainah ta shiga raba idanunta, ta beƙawa Jamilu wayarsa tana miƙewa ta kalli Juhainah a wulaƙance tace.
"Idan kinga dama taso muje."
Ta faɗa tana wucewa gaba fuuu.
Da sauri Juhainah babba ta miƙe tana ɗaukan ledar kayan da Fu'adh ya siya mata, tabi bayanta.
Juhainah bata ajiye ta a kusa ba, bedroom na ƙarshe daga shi sai kitchen ta kaita, shima takaicin akwai komai acikinsa take.
Daga kofa ta tsaya bayan ta buɗe ta nuna mata ta juya tana faɗin.
"I hate you Yah Boss, Allah sai ya sakamin, da ka sakani nayiwa ɓakar matar nan aiki, humm sai na yi maganinta na tsaneta Wlh."
Juhainah tana shiga ɗakin ta saki baki tana kallon kyawun ɗakin duk da babu wani abu sai madedecin bed da wardrobe da drawer sai ƙaramin Carpet, ɗan ƙaramin fridge.
Ajiyar zuciya ta sauke tana zama gefen bed tace.
"Ya Ubangiji ka dubi maraicina ka saka inada rabon aiki a gidan nan, Ya Ubangiji ka rabani da sharrin Namesake, ya Allah ka shiga takanina da ita, Bansan mai na mata ba, ta tsaneni."
Ta ƙarasa mgnar tana share hawaye, ta miƙe ta ciro doguwar Riga guda mai taushi milk colour ta nufi bathroom.
Ammar Haj Maimuna da kanta ta kaisa Clinic akayi masa dressing gun, bayan an fitar abun kwalba da ya shigar masa tafin hannunsa, tayi ta masa nasiha a hanya mai sanyaya zuciya da masa faɗa karya sake maimaita abinda yayi yau ɗin saboda mace, dan zasu iya tsanar macen tunda suna ga yafi sonta akansu...
★
50 Houses
Misalin ƙarfe 8:00pm ƴan gidan suka sun fito daga kan dining room.
Papa zaune Maah a kusansa, sai Khairat gefe Suhaima tana game da wayanta, yayin da Al'amin yake zubawa Papa surutu.
Papa na biye masa.
Papa yace.
"Wai ina Autata nakai minti ashirin gidan nan shiru banga ta fito munyi dinner da ita? Duk da bata cika ci tare damuba sai yinwa ta ƙwaƙulota"