Sashe 95
Akidata Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Bulama yace "saboda ya raɓeku, ni kuma duk wanda ze raɓeku, in dai ba dani ze haɗa kai ba in mallaki abunda nakeso to tabbas bashi da wani amfani, shiyasa nake kawar da du wani makusanta a gareku, ko wanda ke shirin sama muku farinciki, kum ɗaukake shi da matsayi me girma, dukda baki yadda da mutane amma naga ya zama wani abun yadda a gareki, nasa an jarabbashi koze aminta damu, ya karɓo abun hannunki ya bamu, sena fuskanci shima irinki ne, me taurin kan tsiya, kuma ya dasa hasashensa da bincikensa a kaina, Allah yasa na farga da suri, da yanzu ya kassarani, dan haka dole in koya masa darasi "
Widad ta ƙure shi da ido tace" Shikenan, ayi dai mu gani, na yadda da rayuwata da Yoseef da Babana jarrabawa ce Allah yake mana, kuma ina fatan muyi nasara, Allah ya nunamin ranar da zata zo ka wulaƙanta, ka tozarta a idon duniya "
Bukar yace " daha baya kenan, bayan ns mallaki wannan dukiyar, sannan Wannan uban masu koɗaɗɗen idon, yaƙi bada recording ɗin, yace shi baki bashi komai ba, dan haka a wannan karonma dole ki san yadda zaki yi, kodai ya bayar kodai yaita shan wahala harya mutu a kurkuku, kamar Yadda nasa a ka kashe Bala a gidan yari "
Widad tai murmushi tace " Yoseef be san na bashi ajiyar nan ba, dan haka Kadena yaudarar kanka da tunanin ko zaka samu abun nan cikin sauƙi "
Bukama ya ƙure ta ido, ta ɗauke kanta daga kallon inda yake, yama rasa me ze mata saboda tsabar wasa da hankali da raina masa hankali da take yi.
Ya kalleta yace " shikenan, a bakin ran mahaifiyar Yoseef "
" itakuma me tayi maka? "
" zaki fanshe ta ne idan kika bada abunda ake nema, dan haka ki zaɓa ko ki bani abunda na nema, ko kuma a bakin ranta"
"Abunda ka nema yana hannun Yoseef, kuma shima besan meye na bashi ba, sedai ka kaini gurinsa in karɓa maka, amma karka cutar da ita dan Allah"
"Se kuma kiyi, ba dai taken ki rainin hankali da iya wasa ba, to zaki gane kurenki"
Widad ta bishi da kallo harya fice, ta kwanta a nan inda take, ta lumshe idonta tana tunani.
Mutane nata sauraren lokaci yayi, suji yadda za'a ƙarƙare shari'ar Yusuf, kullum Gidajen radio da dandalin sada zumunta zancen kawai ake yi, kowa yana tofa albarkacin bakinsa, wani ya tofa na alkhairi wani kuma ya tofa akasin haka.
Suleiman yaje kaiwa Umma ziyara shida matarsa Surayya, sedai kallo É—aya zakayi mata kasan bayan damuwa harda rashin lafiya take fama.
Surayyah ce ta fara cewa "Umma kodai jikinne ya motsa? Naga kinyi wani iri"
Suleiman yace "nima nagani, ko gurin likita zamu koma ne?"
Umma tace "A'a Suleiman, ɗawainiyar nan tayi yawa, lafiyata ƙalau ai"
Suleiman yace "wace irin ɗawainiya kuma Umma, ai in dai da amana nine yakamata in kula dake, Umma ban san haka abun nan ze kasance ba, Abbas ne yace a bawa Yusuf aikin nam ze iya, na goyi bayan hakan na bashi aikin, dana san haka zata faru da ban bashi ba, kuma ace wannan abu ya faru dashi, in kasa kulawa da mahaifiyarsa, ai da banyi wa kaina adalci ba, ni dai ina baki haƙuri Umma"
Umma tace "haba Suleiman, ai duk wani mumina dole ya yadda da ƙaddara, ba kai ka kama Yusuf ba, kuma ba kai kasa aka kamashi ba, ƙaddararsa ce a haka, duk imani da girma irin na Annabawan Allah, seda ya jarrabesu to waye Yusuf da Allah baze jarrabeshi ba, nasani Allah yana jarrabar bayinsa ne wanda yake so, dan haka inawa Yarona Addu'a, Allah ya bashi mafita ta idan bamu zata ba, sedai babu wanda ya bani mamaki kamar Abbas, ba ƙaramin mamaki ya bani ba, irin yadda yake nunawa Yusuf soyayya, Yusuf bashi da abokin daya wuce shi, da kansa yazo ya ɗau Yusuf ya kai shi gidansu yarinyar nan, amma yace be san zancen ba"
Suleiman yace "Umma kiyi haƙuri, ki dena tunawa kawai, mu barwa Allah mucigaba da Addu'a"
Umma tace "Addu'a kam, na duƙufa ina nan inayi, kuma na saka anata saukar Al'qur'ani, na miƙawa Allah ya isar mana"
Surayyah tace "insha Allah, addu'arki bazata faɗi ƙasa ba Umma, amma Umma akwai Abinci a gidan nan?"
Umma tace "eh ina da Abinci"
Surayyah tace "dafaffe fa"
Umma tace "Aa', sedai in yanzu za'a girka miki, kina jin yunwa ne?"
Surayyah tace "hakan ya nuna bakya cin Abinci Umma, ƙarfe biyu yaci ace ai anyi girkin rana"
Umma tai murmushi tace "wayo kikayi min kenan?"
Surayyah tace "ai ramar taki tayi yawa, dama munyi magana da Abban Nihal ne, muna so ki koma gidanmu zuwa muga yadda hali zeyi"
Umma tace "A'a, hakanma nagode ku barni a nan, bazan É—ora muku wahala ba"
Surayyah tace "Umma ba wahala bace bafa, kinga kaÉ—aici yana damunki sosai, ga rashin cin Abinci, ga larurar rashin lafiya kina tare da ita"
Umma ta dage ba zata bar gidan nan ba, Suka dinga mata magiya sukace bazat wuce sati É—aya ba, so suke jikinta ya warware.
Da ƙyar Umma ta yarda, Surayyah ta haɗa mata kayan ta, suka tafi da ita gidan Suleiman.
Yusuf duk iya azabtarwar daya sha, basu samu abunda suke so ba, ƙarshe ma Yusuf ya koma kurman ƙarfi da yaji, juyin duniya baya magana, itama Widad bata da maraba da 'yar prison ɗin itama, tayi wujuga wujuga itama, kamar korarriya ga Duka ga azabtarwa da take sha a hannun Bulama, duk ta fita hayyacinta.
Nurat ma bata da kwanciyar hankali, se fama take da damuwa da tunani, sedai ta rufe É—akinta tasha kuka, gashi yanzu ta dena samun magana Da Khalil sam.
Haka gidan Hajiya Halima ya rincaɓe, Ramlah shaye2 ba kama hannun yaro, bata ganin kimar Mahaifiyarsu sam, yayin da Amal kuma gaba ɗaya haushinsu takeji, dan haka tai dumping ɗinsu gaba ɗaya a side, ta dena shiga sabgar su, ta kama wayarta take shiga wata caca a online da kuɗin data damfari Alhaji Haruna, sabgar ta kawai take ta dena shiga harkar mamanta da 'yar uwatta, idan taga Mummya zata dameta da koke koke ma, ko zancen Ramlah, se tai waje ta bar musu gidan, ko kuma ta shige ɗaki ta rufe taita danna wayarta, saboda tun kan Ramlah tai nisa da shaye2 Anwar yaso ɗaukar mataki akan lamarin, amma ta nuna bata so taci masa mutunci, dan haka na meye zata takura kanta akansu yanzu?.
Rana bata ƙarya sedai uwar ɗiya taji kunya, yau kotu tafi kullum cika, da mutane daban daban, duk ana jiran jin yadda zata kaya a wannan shari'ar, yadda aka rirriƙo Yusuf aka shigo da shi cikin sarƙa, yana jan ƙafa da ƙyar, saboda wahala.
Aka kammala wasu shari'ar da take kafinta su Yusuf, sannan akazo kan Tasu Yusuf.
Justice Abdullah A Dutse ya gama rubuce rubucensa sannan yace "duba da yadda muka fara wannan shari'ar, da irin shedu da hujjoji a gaban wannan kotu, kuma wanda ake ƙara ya gaza musanta abunda ake tuhumarsa dashi, an samu wanda ake zargi da laifin yin garkuwa da mutum, duba sashi na 273 na kundin penal court, wannan kotu ta yanke wa wanda ake ƙara hukuncin shekaru goma a gidan yari, ba tare da zaɓin tara ba, sekuma laifi na biyu da ake tuhumarsa dashi shine laifin fyaɗe ga ita wadda akai garkuwa da ita, duba da sashin manyan laifuka, ƙarƙashin sashe na 221 wannan kotu ta yanke wa wanda ake zargi hukuncin shekaru goma sha huɗu a gidan yari, tare da aiki me tsanani, sekuma laifi na gaba laifin sata da siyar da abunda ba mallakinsa ba, saida motar ita wannan yarinya wadda kuɗinta yayi naira miliyan talatin, wannan kotu ta yanke masa hukuncin shekaru bakwai a gidan yari, da tarar Naira million biyar, wanda ake ƙara idan hukuncin nan be masa ba, yana da damar ɗaukaka ƙara nan da kwanaki talatin masu zuwa "
Alƙali ya buga gudumarsa ta kotu, aka sake taso Yusuf a gaba, sarƙa hannu da ƙafa akayo waje dashi, kamar kullum duk yadda 'yan jarida suka so jin ta bakinsa, yaƙi cewa uffan.
Suleiman kuwa dama hana Umman Yusuf yayi zuwa ganin shari'ar gaba É—aya.
Ramlah kuwa ta sake bin Fahad ɗakin Hotel, tana ta zazzaga masa bala' i akan lallai seya aure ta, Fahad yace "asje ke ƙwayar da kike sha, hauka ta saka miki ban sani ba, ko matan duniya sun ƙare bazan aure ki ba, kin zama second hand, kije ki samu wani ajawon daze iya rufamiki asiri".
Cikin ɓacin rai tace "ita wadda kake harin, itama ba second hand ɗin bace?"
'ai gara ita dake, koba komai ko second hand ce ai akwai kyau, dujda kema ba munine dake ba, amma ai kowa yana son canji, kuma itama da manufa zan aure ta "
" wallahi baka isa ba, kayi kaÉ—an Fahad, zan gwada maka Rashin mutunci, jaki macuci kawai wallahi bazan yafe maka ba"
"Ai babarki ce macuciya, itace babbar macuciya, kuma ina baki shawarar kije Asibiti a tabattar da lafiyarki, saboda akwai matsala a lafiya ta"
Maimakon hankalin Ramlah ya tashi, kawai se yaga ta ƙyalƙyale da dariya irin ta mugwayen nan.....
AMANA! AMANA!! AMANA!!!
Ayshercool
07063065680
11/29/21, 8:55 AM - Buhainat: LITTAFIN KUÆŠI NE, DAN ALLAH KI SIYA KAFIN KI KARANTA BA DANNI BA DAN ALLAH, LITTAFI NA ÆŠAYA KYAUTA NE WANNAN NA SIYARWA NE
NORMAL GROUP ₦300
VIP ₦500 NE KITURA TA WANNAN ACCOUNT ƊIN
0009450228
JA'IZ BANK
AISHA ADAM
SE A TURA SHEDAR BIYA TA WANNAN LAMBAR
07063065680
(Albishir ga masoya, ma'abota bibiyar litattaafaina, dama ta samu zaku fara samun litattaafaina na audio, akan YouTube channel É—ina me suna Cool Arewa TV
https://youtube.com/channel/UCD5vnvA5laU8ti4LLz2_QEg
Kuyi liking sannan ku danna subscribe, domin fara samun litattaafaina na audio, nagode sosai da ƙaunar ku gareni"
140_141