Sashe 24
Akidata Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Allah maji roƙon bawa, katsam Nadiya matar Yusuf ta samu juna biyu bayan shafe shekaru uku da Aure, Nasir kamar ya zuba ruwa a ƙasa ya sha, danma yafi yayansa farinciki da wannan rabo, kullum zancensa Anty Nadiya idan kin haihu ni zanyi kaza.
Tun kafin bikin Nasir ta samu cikin, sam Nasir be saniba saboda yana cikin gararin soyayya, Nadiya ta girni Huda, amma suna mutunci sosai suna ƙaunar juna, Duk inda Ahmad yaji harkar kasuwanci da samu seya janyo Nasir, shikuma Nasir seya janyo Bulama, wani abun Bulama ya ɓata lamarin.
A hankali Abu ya bunƙasa, sanadiyyar Ahmad Nasir ya fara fita ƙasashen ƙetare, yana shigo da kayan ado na mata da turarruka, Ahmad ya koya masa yadda ake siyan Hannun Jari a manyan kamfanunnuka.
Nan da nan KuÉ—i suka fara zaunawa Nasir, duk kasuwancin daya shiga seya samu alheri, shine nan shine can.
Ba ƙaramin daɗi Yusuf yaji ba, ganin dukda ƙarancin shekaru na Nasir amma ya fara nutsuwa, dan a lokacin befi shekaru Ashirin da uku ba yayi Auren, a wannan lokacin Auren wuri ba wani abu bane, indai yaro yana da sana'a.
Bulama ya tsani alaƙar Ahmad da Nasir sam, da yana zuwa gidan Nasir, amma fafur Huda ta nuna bata son ya dinga zuwar mata gida.
Kafin Nasir yaje Saudiyya Yayansa ya fara biyawa yaje Umara, Yusuf yace Nasir ya fara zuwa amma yaƙi yace shi yakeso ya tafi.
Ba ƙaramin daɗi da farinciki Yusuf yayi ba, dan badan a wancan lokacin ya haɗa kuɗin Auren Nasir ba, da tuni yaje, aikuwa yayi farinciki sosai.
Bayan dawowar Yusuf daga Saudiyya, lokacin Wata huÉ—u da Aurensu Nasir, matar Yusuf Nadiya ta haihu, Nasir kamar shi akayiwa haihuwar nan dan murna, kayan jariri kaf dana me jego shiya siya, hatta abun hakika shine yayi.
Tunda akayi haihuwar nan, Huda take zuwa gidan mejegon nan, tana addu'ar itama ubangiji Allah ya bata nata, dan tana matuƙar son yara.
Kwana bakwai da haihuwa akayi suna, yaron yaci sunan Mahaifinsu Nasir wato Umar faruk, ganin Nasir ya fara ajiye abun arziki yasa, da sunan Umar dangin Mahaifinsu suka zo suna.
Anci an sha dai dai gwargwado anyi shagalin sunan daba'a taɓa makamancinsa a unguwar nan ba, nan Sunan Daula ya sake bin Nasir sosai, Suna nunawa junansu ƙauna da sadaukarwa a tsakanin shi da ɗan uwansa.
Gaba É—aya kusan Wuni Huda take yi a gidan Nadiya, ko taje gurin yayarta Islam taita musu raino saboda son yara da take yi.
Kasuwancin Daula fa ya faɗaɗa, abun har mamaki yake bawa mutane, babban abunda yasa mutane ke ƙara son Nasir shine hannunsa a sake yake, bashi da rowa sam, ga jan yaransu da yake akan harkar sana'a, dukda cutar da suke masa wasu lokutan.
Yusuf yana yawan yi masa faÉ—a akan watsi da yayi da 'yan uwan mahaifinsa, hakan be kamata ba, dan ko gaishe su baya zuwa yi.
Nadiya na fama da raino, ba damar zuwa Saudiyya, Nasir ya biyawa kansa da Huda suje suyi Umara, lokacin nan Ahmad ma zashi, ana i gobe zasu tafi, suka je gidan Yayansa Yusuf suyi musu sallama.
Suka zauna suka dinga hira kamar bazasu rabu ba, suka dinga tuna lokacin ƙuruciyarsu da gwagwarmayar da suka yi ta rayuwa, da kuma wahalar maraici.
Har Huda ta dinga kuka, Yusuf yace "haba Huda, ai lokacin ya wuce ba gashi yanzu se labari ba?"
Nadiya tace "itafa Huda ko a labari bata son taji abunda ze taɓa wannan mijin nata, jinsa take kamar ranta, dan haka ku dena ma wannan labarim"
Huda ta ƙunshe kanta tana dariya, Nasir yace "Anty ya kika gani, kema fa haka kike son Yayana, laifi ne dan ta so mijin ta, wallahi my Huda kidena jin kunyar Anty Nadiya, naga ta fara damun ki"
Huda ita dai sedai tayi murmushi, Yusuf yace "ɗanuwa babu abunda zan cewa Allah se godiya, kamar yadda Antynka take fata gashi ka bunƙasa kamar wasa, Allah ya ƙara yalwata maka Arzikinka, Allah yasa ku yi ibada karɓaɓiya, ya dawo daku lafiya, sannan yakamata kayi haƙuri ka manta da abunda dangin mahaifinmu sukayi mana, komai ya wuce suma ka dinga kyautata musu "
Nasir yace " Taɓɗijan, wallahi nida su har abada, bazan manta cin zarafi da wulaƙancin da suka yi mana a rayuwa ba"
Yusuf yace 'A' a Nasir, abun da haƙuri be bayar ba, rashin sa baze bayar ba, ka maida komai ba komai ba, se kaga Allah ya daɗa buɗa maka, sannan ina gargaɗinka akan wannan yaron Bulama yake kowa? Ban yarda ka barshi akan kayanka ba, ko harkar kasuwancinka ba, dan bashi da kirki "
Nasir yace " Nikam na rasa me Bulama yayi muku kuka tsane shi, ni tausayi yake bani kaga shima marayane, kuma basu da ƙarfi "
Yusuf yace " banƙi kayi taimako ba, amma ya kamata kasan irin taimakon da zaka dingayi, Ka kiyayi yaron nan"
Nasir yace "to babbn Yaya magajin babanmu, Antyna ta kaina insha Allah baÉ—i in Allah ya kaimu lokacin aikin hajji, seki barmin babana kema kije ki sauke farali"
Nadiya tace "Allah ya ƙara Arziki ɗan gidan Anty"
Nasir yace "Ameen, ban cika Alƙawari ba, ke nace zan fara kaiwa amma na kai Yaya, nayi son kai ko?"
Nadiya tace "ai duk wanda ya kyautatawa Mijina ni yayiwa, nan duniya in ana son farincikina to a kyautatawa mijin marainiya"
Nasir yace "imra'ati kinji ko? Tana tsokanarki kin fiye sona, amma ji abunda take cewa"
Sukayi dariya, Nasir yace "Yayana, wai yaushe zan dawo muku da kuɗinku ne? Kasan fa yanzu Alhamdilillah, zan iya biyanku hadda riba"
Yusuf yayi dariya yace "Naji, Alhamdilillah haka nake fata, ka ci gaba da juya mana, lokacin karɓar yana nan zuwa, mesu ze karɓa"
Nasir yace "waye me su ɗin dazs karɓ?"
Yusuf yace "kai Baba suda sarki zance, kuje dare ya fara yi, kuje kuyi sallama dasu Antyn Huda, nima jibi in Allah ya kaimu nida su Nadiya zamu tafi Abuja, zamuje wani taro zan wakilci bankinmu, inaga daga nan idan na dawo zasu bani allowances É—ina na siyan gida da mota"
Nasir yace "masha Allah, Allah ya tabattar Yayana, Huda bani babana sanyin idaniyata, in sake ganinsa in sumbaci fararen kumatunsa"
Huda ta miƙa masa Faruk, ya karɓi jaririn ya rungume shi, yana sumbatar fuskarsa.
Yusuf yace "gaskiya Nasir kana ƙaunar wannan ɗan naka, Maman Faruk sekinyi dagaske karsu ƙwace mana ɗa shida matarsa"
Haka suka wanzu suna zolayar juna, suna hira tare sukaci Abincin dare kamar karsu rabu, suka shiga gurin Islam sukayi mata sallama itama, nan mu sun daɗe a can, daga ƙarshe Yusuf da Nadiya seda suka kusa rakasu gida sannan suka juya suka koma.
Washegari Alhaji Abubakar ya aiko da babbar mota, aka É—auki su Nasir da Huda da matarsa, su Yusuf sukayi musu rakiya har airport, canma seda suka tsaya hira kaman karsu rabu, sannan suka tafi.
Satinsu uku a can sannan suka dawo gida Nigeria, sedai dawowar tasu suka tarar da abu mafi muni a tarihin rayuwarsu, wannan rana ta zamewa Huda da Nasir rana mafi muni da a tashin hankali, tashin hankalin da bazasu taɓa mantawa da shi ba a tarihin rayuwarsu, ranar tazo musu da wani al'amari me taɓa zuciya da girgiza ruhi, basu kaɗai ba hatta Ahmad ɗan gidan Alhaji Abubakar wannan rana tazo masa da baƙin tarihin da baze taɓa goguwa a zuciyarsa ba
LITTAFIN KUÆŠI NE, DAN ALLAH KI SIYA KAFIN KI KARANTA BA DANNI BA DAN ALLAH, LITTAFI NA ÆŠAYA KYAUTA NE WANNAN NA SIYARWA NE
NORMAL GROUP ₦300
VIP ₦500 NE KITURA TA WANNAN ACCOUNT ƊIN
0009450228
JA'IZ BANK
AISHA ADAM
SE A TURA SHEDAR BIYA TA WANNAN LAMBAR
07063065680
11/14/21, 6:09 PM - Ummee Musa: LITTAFIN KUÆŠI NE, DAN ALLAH KI SIYA KAFIN KI KARANTA BA DANNI BA DAN ALLAH, LITTAFI NA ÆŠAYA KYAUTA NE WANNAN NA SIYARWA NE

66_67
Mummunan labari, Islam 'yar uwar Huda, ta bawa me aikinta guga, yana cikin yi, me gidan ya dawo ya aike shi, koda me gugan ya dawo se ya tattare kayan gugar yace da safe ya ƙarasa, ashe ya manta be kashe dutsen gugar ba, cikin tsautsayi cikin dare dutsen ya ɗau zafi wuta ta fara ci, babu wanda ya farga, har wutar ta shiga gidan Yusuf Yayan Nasir, gobara ce ta tashi sosai, daga gidan Alhaji Abubakar, har gidan Yusuf babu wanda aka iya ceta, gaba ɗaya.
tsautsayin wutar nan ya ritsa dasu, suka ƙone ƙurmus a cikin wannan gobarar, 'yan unguwar sun kaɗu sun shiga cikin tashin hankali da wannan ifyila'i ya faru, se yayyafa musu ruwa akayi aka rufesu dan babu ta inda za' a iya sallatarsu.
Nasir ya kaÉ—u da samun wannan mummunan tashin hankali, dan bashi ba hatta Huda se kwasarsu akayi zuwa Asibiti, dan babu wanda yake cikin hayyacinsa.
Dukda Ahmad ma ya kaɗu ya shiga cikin tashin hankali, da labarin daya tarar na rasuwar mahaifinsa, dama shi mahaifiyarsa itace Uwargidan Alhaji Abubakar, kuma ta rasu yana da wasu matan amma ba a wannan gidan suke ba, da ya Auro Islam ne ya sakata a wannan gidan, ya dawo da Ahmad gidan, shima ya kaɗu ya shiga cikin tashin hankali, shine babba a gurin mahaifinsa gashi yana ji dashi, dukda ya sha wahalar matan uba, amma Auren Islam yasa ya samu sassauci, dan ita sam babu ruwan ta, dukda wannan masifar tashin hankali da yake ciki, amma ya tausayawa Nasir da Huda, dan duk wanda wannan mutuwar zata taɓa a bayansu yake.
Seda Nasir ya kwana biyar besan inda kansa yake ba, numfashi ma baya iyayi seda taimakon Oxygen, ita kuwa Huda tunda ta farka bata magana, sedai hawaye yaita bin fuskarta, ko Abinci bata iyaci balle magana, fuskarta ta kumbura tai jawur, ga rashin 'yar uwatta, ga É—an uwan mijinta da matarsa, ga babu mijin' yar uwatta, ga mijinta a kwance shima rai a hannun Allah.
Se a kwana na Shida sannan Nasir ya farfaÉ—o, ya farfaÉ—o da kalmar la'ilahaillalah Muhammadur rasulillah salallahu alaihi wassalam "