Sashe 16
Akidata Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ya ratso cikin ragunan ze kama hannunta su wuce, amma taƙi wai sedai ya koresu ta wuce, amma bazata shiga ta tsakaninsu ba.
Cak ya É—agata ya ratsa ya wuce, sannan ya ajiyeta, hakan yayi dai dai da fitowar Hari taga abunda ya faru, ai take ta fara salatiÂ
"la'ilahaillalahu, yau nake ganin gardiyar lukutar baÉ—ala a tsakar rana, wane irin abune haka goÉ—oÉ—o ba fasali bakomai?"
Seda Yusuf ya ƙunshe baki yana dariya, Widad har tayi shirin ramawa, ya janyo hannunta sukayi waje.
"Alhaji Haruna, nayi muku duk iya ƙoƙarin da zanyi muku, duk ayyukam da kuka sani nayi muku, yakamata ku zama masu cika Alƙawari fa"
"Kai Saleh wai baka san a halinda muke ciki bane? Wai ashe yaron da aka sace 'yar gidan Daula dashi, wai ashe É—an sanda ne"
Hantar cikin Saleh ta kaɗa amma ya basar yace "kamar ya ɗan sanda, direba dai"
"to É—an sanda ne, anyi bincike an tabattar mana da jami'in tsarone ma farin kaya"
Saleh yace "lallai biri yayi kama da mutum, amma yaya aka yi haka ta kasance?"
"Kai zamu tambaya, tunda kai muka wakilta a wannan ɓangaren"
Saleh yace "to ai nima ban san komai ba, ban san shi aka saka ba sam, amma gaskiya ya iya yaudara, shine yazo a matsayin direba"
Alhaji Haruna yace "to gashi nan dai, kuma bincike ya tabattar kamar maye yake akan aikin sa, idan ya saka case a gaba se yaga bayansa, kuma bimcike ya nuna ya fara gano Alhaji Musa, sannan Hajiya Halima tayi ɓarin zance a gabansa"
Saleh ya dafe kai yace "to yanzu meye abunyi?"
Alhaji Haruna yace "abunyi kam a yanzu babu, Alhaji Bukar yace mu saurare shi, ze nemo mana mafita"
Saleh yace "lallai abubuwa sun fara lalacewa, ya zama dole a hanzarta samo mafita, tun kafin su dawo garin nan in bahaka labari fa ze canza"
Haruna yace "gaskiya ne maganar ka, muna nan dai muna sauraren Bukar"
Saleh yace "Amma ya maganar ɗan uwana kuwa? Naga bakwa wani abu akan Alƙawarinmu fa"
"kai dalla ana ta kai wake ta kaya? Muna ruwa tsundum muna tsakiyar masifa kana maganar wani mutum da a yanzu bashi da wani amfani"
"Alhaji Haruna, É—an uwan nawane bashi da Amfani, dama haka mukayi daku?"
"to ba dole ince bashi da amfani ba, tunda a yanzu ba ta tashi muke ba, muna tsakiyar masifa kana wani zance daban, ni kaga tafiyata, ina da appointment ƙarfe biyu da rabi"
Ya tashi ya bar masa falon, Saleh ya jinjina kai yace "lallai ashe kuwa an yanka, kuma zata tashi"
Suna tafe suna hira, tana yaba kyan garin dukda rashin ababan more rayuwar dake ƙauyen.
Widad ta kalli Yusuf tace "ya naga kana ɗingisawa ne, ko in goyaka ne?"
Yusuf yay murmushi yace "wai zaki goyani, kamar ba kece kika kasa wuce raguna ba ɗazu"
"to ba tsoro nakeji ba, so kake sumin illa?"
"wane ni ince wani abu ya samu Gimbiyata, ai bam san idan zan sa raina ba"
"Eh ai ka iya saurin kare kanka"
Suka cigaba da tafiya, Widad tana ta tambaye tambaye, wata tambayar idan tayi sekace wannan tsabar rainin hankali ne, nan ko harga Allah abubuwa da yawa bata sani ba, can tace "Allah sarki, wai se gani a ruɓabiyar motar ice aka kawoni garin nan, Allah sarki rayuwa"
Yusuf yace "hakane, Allah yasa hakan ya zama silar alkhairi"
"Mhmm Ameen, amma naji jiki ranar, ji nayi kamar zan bar duniya ba dan da kai ba da ban san meze faru dani ba, Nasan idan muka koma gida kana da tukuici a gurin Daddy, ka kula da amanarsa"
Yusuf yayi murmushi yace "ni bana buƙatar komai a gurin Daddy a matsayin tukuici se abu ɗaya"
"Meye abu É—ayan?"
"Ya barmin Widad in cigaba da rayuwa da ita, har ƙarshen rayuwata
LITTAFIN KUÆŠI NE, DAN ALLAH KI SIYA KAFIN KI KARANTA BA DANNI BA DAN ALLAH, LITTAFI NA ÆŠAYA KYAUTA NE WANNAN NA SIYARWA NE
NORMAL GROUP ₦300
VIP ₦500 NE KITURA TA WANNAN ACCOUNT ƊIN
0009450228
JA'IZ BANK
AISHA ADAM
SE A TURA SHEDAR BIYA TA WANNAN LAMBAR
07063065680
11/14/21, 6:09 PM - Ummee Musa: LITTAFIN KUÆŠI NE, DAN ALLAH KI SIYA KAFIN KI KARANTA BA DANNI BA DAN ALLAH, LITTAFI NA ÆŠAYA KYAUTA NE WANNAN NA SIYARWA NE

60_61
Kallonsa ta ɗanyi tace "ina fatan Allah ya rabaka da son abunda ba zaka samu ba, na gaya maka babu Aure a tsarin rayuwata, bazan ji daɗi ba ace wani abu ya sameka saboda ni ba, amma ina fatan zumuncinmu ya ɗore nida kai"
Yusuf yayi Ajiyar zuciya yace "naga jarrabawa daban daban a rayuwata, ciki harda Jarrabawa a kan Soyayya, sam bani da sa'a a wannan ɓangaren, dukda tarin gargaɗi da kashedin da kikemin akan Sonki da nake, nakasa jin zan iya dena sonki, a kowane lokaci ina sake jin sonki a raina"
Shiru tayi suka cigaba da tafiya, ba tare da sun sake cewa komai ba.
Ta kalli Yusuf tace "ko mu tsaya ka huta ne? Saboda ƙafarka"
Yusuf yayi murmushin yaƙe yace "waye yace miki nagaji ne? Ko ance miki nima ragone irinki?"
"Nice ma raguwar?"
"Eh kece, me tsoron rago da spider ba"
Dariya tayi tace "kaikam baka mantuwa ko? Saura mu koma gida kace ga abunda nayi ka jamin raini"
"Ni na isa in faɗi abunda Gimbiya tayi, ai wannan sirrine kuma tarihi ne me matuƙar girman gaske daze zauna a zukatanmu nida ke"
Widad tai murmushi tace "gaskiya ne, wannan rayuwar ba zata taɓa gogewa a zuciyata ba"
Yusuf yace "dukda ragoncin nan naki, akwai inda na jinjina miki Gimbiya, ban taɓa tunanin samun jarumar mace kamarki ba, yadda kika sa hannu kika rama dukan da kidnappers ɗin nan sukayi miki, na jinjina miki ta wannan fannin"
Murmushi tayi tace "hakan ya samo asaline tun daga ƙuruciya ta, Allah Sarki, Allah ya jiƙan Ammi na da Baban Yoseef"
Da sauri ya kalle ta yace "Kaman Babana kikayi wa Addu'a"
Tace "Eh iyayenmu da muka rasa nayiwa Addu'a, ko baka so"
"Ni na isa imce bana so, Ameen ya Allah, ubangiji Allah yayi musu Rahama"
"Ameen"
Sunyi tafiya me nisa sannan suka iso rafin, ba kowa a gurin, gurin shiru se kukan tsintsaye, da kaÉ—awar bishiyu.
Widad tace "Wow masha Allah, ɗan uwa gurin nan yayi kyau sosai"
"enjoy yourself"
Yusuf ya shiga aikin yi musu wanki, yayin da Widad keta kalle Kallen tsuntsaye.
"ÆŠan uwa da ruwan nan yana da kyau sosai, da swimming zanyi"
"kin iya ruwane?"
"Taɓ sosai ma, na iya ruwa sosai fa, ina shiga"
"Ai da alama kina da rashin ji, ba wanda ze gane hakan se wanda yake zaune dake"
"Wanda yake zaune da ni É—in ma ba kowa ne ze gane hakan ba, kaima ban san yadda akayi na sake da kai haka ba, haka kurum naji kamar in yadda da kai"
"Aikin gama ya gama ai, kinma yarda dani ni É—in"
Cigaba tayi da wasanninta a gurin, tayi nan tayi can ta Leƙa nan ta leƙa can, Yusuf yana ta wanki har ya kammala, yai shanya ya zura ƙafafinsa a cikin ruwan, kusa da Yusuf tazo zauna itama ta zura ƙafafunta a ruwan tana kallonsa.
"Meye kuma kike kallona?"
"Me zan kalla?"
"Muni mana" ya bata amsa
Murmushi tayi tace "kaine mummunan? Ai baka da muni sam"
Murmushi kawai yayi, yana jefa dutse a cikin ruwan.
Widad tace "kasan wani abu?"
"A'a sekin faÉ—a"
"Ban taɓa sanin a duniya akwai mutane nagari kamarka ba, da ina yiwa talakawa kallon mayun kuɗi, maciya amana, amma gaba ɗaya you proves me wrong"
Yusuf yace "dama bekamata ka yankewa mutane hukunci da laifin tsirari daga cikinsu ba, duk lalacewar zamani akwai na kirki"
Widad tace "Aikama nagani, dan yadda nake treating ɗinka a gida ban taɓa zaton zaka iya taimakona ba, nayi mamakin ganin hawaye a idonka lokacin da ni kaina na yanke tsammani da cigaba da rayuwa"
Ta ƙarasa maganar tana kwanciya a jikin Yusuf.
"Habibty, a wannan lokacin da kin mutu ban san ya zanyi ba, Nagode Allah da ya nunamin na Aure ki, dukda ba kya sona"
Shiru tayi ba tace komai ba, can Yusuf yace "Widad, yanzu idan na mutu zaki damu?"
Tsaki tayi tace "wace irin tambaya ce wannan?"
"Tambayarki kawai nayi"
"To wannan wace irin tambaya ce mara amfani, kawai muna hira ka kama wannan zancen ni bana so"
Ɗagota Yusuf yayi ya kalli idonta, ƙwallace kwance a idonta, se wani tura baki take, murmushi yayi ya maida ita jikinsa ya kwantar da ita, ya shiga shafa bayanta.
Ɗagowa tayi ta kalle shi tace "Ɗan uwa"
Yusuf yace "Yaushe na zama É—an uwane, naji kin canza min suna'
" Gwaggo ta hanani faÉ—ar sunan ka, kuma kaga ni bani da É—an uwa, se gaka ka bani jini, kaga mun zama 'yan uwa tunda an samun jininka, mun zama' yan uwa kenan"
Dariya Yusuf yayi yace "wannan philosophy ɗinfa,? Lallai kam shikenan nima nayi ƙanwa tunda bani da ƙanwa mace"
Ta gyara kwanciyarta a jikinsa tace "Yoseef, idan muka koma gida zaka dawo gidanmu ka zauna kaida ummanka?"
"Ai muma muna gida" ya bata amsa
"Dan Allah ka dawo gidanmu, nasan bazaka cigaba da tuƙani a mota ba, nasan maybe ma in koma ƙasar waje, amma dan Allah ka dawo gidanmu kaji"
Girgiza mata kai yayi yace "so kike Mamansu Amal ta dinga wulaƙanta Ummana? Kuma zaman me zanzo inyi a gidanku, bayan bamu da wata alaƙa, kafin nan fa mun rabu"
"Dan mun rabu shine zaka ce bazaka dawo gidanmu ba, sannan idan na koma gida dole ta bar mana gida"
Yusuf yace "meyasa?"
"Saboda wani dalili me girman gaske, amma yanzu ba wannan maganar muke ba, dan Allah idan mun koma gida ka dawo gidanmu da zama,"
"Nida bakya sona, me zan zo gidanku inyi? Idan dai har ina ganinki zan cigaba da sonki ne, kuma ni bakya sona"