Sashe 108
Akidata Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Me Adda ya kalli Bulama yace "eh, Alhaji Musane da farko ubangidana, dashi da Alhaji Musa da Haruna da Munir suke sa kamu aiki, nine na dinga bibiyar Yusuf nida yarana, Bulama ne ya kiramu a waya, yace mana ga inda zamuje, motar gidan Daula zata zo da Widad a ciki da direbanta, mu kama Widad, muka je kamata amma shi Yusuf yai ƙoƙarin hanamu, yace mu haɗa dashi, kwananmu biyar muna basu wahala, akan ta faɗi inda dukiyar nan take, amma taƙi, shine yace mu kasheta, dan har mun harbeta ma a hannu, kuma mun musu horon Yunwa da duka, bayan yace a kashesu muna zuwa muka tarar sun gudu, tsawon watanni ba'a gansu ba, seya gano Saleh yana mufuntarsa, shine yace mu kamo Saleh, bayan mun kamk Saleh ne shima muka dinga dukansa muna bashi wahala, daga baya ya bawa 'yansanda shi yace a tuhumeshi ya faɗi inda ya ɓoyesu, bayan wannan kuma yace muje gidansu Yusuf da daddre mu ɗakko masa babarsa, ashe akwai' yan sanda a kewaye da gidan bamu sani ba, muna zuwa suka kama mu "
Khalil yace " tsawon wane lokaci ka É—auka kana masa aiki? "
Me Adda yace " gaskiya an daɗe, muna masa aiki yana biyan mu, yana bamu kuɗi sosai, a haƙiƙanin gaskiya mune mukayi garkuwa dasu, 'yan sanda sun tambayemu kuma mun faɗa musu gaskiya"
Barrister Khalil yace "Ya me girma me shari'a, duba da tarin hujjoji da shedu da kuma sakamakon' yan sanda, da muka gabatarwa wannan kotu, muna neman wannan kotu me albarka ta wanke wanda ake ƙara daga wannan tuhuma da 'ake masa
Justice Mustapha Yace " duba ga yadda shari'a ta kasance, da tarin hujjoji da shedu da aka gabatar, wannan kotu da dogon Nazari da duba ga kudin shari'a wannan kotu ta wanke wanda ake zargi, wato Yusuf Bashir Maitama, sannan wannan kotu me albarka tayi umarni da hukumar 'yan sanda su kama Alhaji Bukar Bulama, da muƙarabbansa don zurafafa bincike a sake gurfanar dasu, sannan hukumar' yan sanda zata biya wanda ake ƙara Wato Yusuf Naira million goma, sakamakon ɓata masa suna, da tauye masa haƙƙinsa a matsayinsa na ɗan ƙasa dukda dama da kundin tsarin mulki ya bashi, sannan kotu tana umarni a maida shi bakin aikin sa "
Yusuf yana jin haka ya fashe da Kuka, ya zube a gurin yana sujudu shukur ga ubangiji subhanahu wata'ala, kuka sosai kamar wani ƙaramin yaro, Umma ta taho da gudu, ta rungume shi itama tana zubar da hawaye, tawagar 'yan sanda suka rako Yusuf wajen kotu, yayin da akayi Ram da Bulama da Alhaji Haruna dake gurin, sannan aka bazama nemo sauran.
Yusuf na fitowa jama'a suka baibaiyeshi, sedai ya kasa magana se hawaye, Suleiman ya rungume Yusuf yana faÉ—in "barka da Arziki abokin aiki, barka da Arziki Yusuf"
Yusuf ya rungume Sulaiman shima, sedai ba bakin magana se hawaye dake fita daga idonsa, tawagar lawyoyin nan suka zo gaban Yusuf suka dinga miƙa masa hannu suna gaisawa, Cikin kuka Yusuf yake faɗin "Nagode, Nagode, Nagode" yana maganar yana kuka dan yama rasa meze ce musu.
Umma ta rirriƙe Yusuf, kamar za'a sake ƙwace mata shi, itama kuka kawai take yi.
Khalil yace "yau na sauke babban nauyin dana ɗauka, na Alƙawari ga Nurat, da nace zanyi iyayina inga ka kuɓuta"
Yusuf yace "Nurat kuma?"
Khalil ya jinjina kai, yace "Eh Nurat, sannan Yakamata a wuce dashi Asibiti, a duba lafiyarsa.
Bulama kuwa aka fito da shi, da Alhaji Haruna, dasu Musa a ƙasƙance, mutane nata tsine musu, 'yan jarida suka sa kasu a gaba, amma sukaƙi magana sam, suka duƙufar da kai kamar munafukai.
Bisa rakiyar' yan sanda, aka tafi da Yusuf Asibiti.
Yusuf kuwa ya galabaita, dan admitting ɗinsa akayi, yana buƙatar agajin gaggawa, saboda tarin raunuka dake jikinsa, gashi ya kasa dena kukan da yake yi, Suleiman cewa yake "Yusuf, kukan nan ya isa haka, ka godewa Allah, dan shine ya dubi halin da kake ciki ya fitar mana da kai, amma mun shiga cikin damuwa muma lokacin da ka shiga mawuyacin hali"
Cikin kuka Yusuf yace "Yallaɓai, yanzu kenan harda Abbas aka haɗa kai dan cutar dani? Yace be san da an bani aikin nan ba? Abbas fa? Aminina Abbas fa?"
Suleiman yace "koma dai menene, ba gashi kai ka kuɓuta ba, kuma nasan shima dole kotu ta neme shi ai"
Wayar Suleiman ta fara ringing, ya ɗakkota a aljihunsa ya saka a kunnensa, "Innalillahi wa inna ialaihi raji'un, ubangiji Allah yai musu rahama, Allah ya jiƙan su"
Umma tace "Sulaiman waye ya mutu?"
Suleiman yace "Ina Barrister Khalil? Lawyern daya dinga magana daga ƙarshe"
Umma tace "eh nagane meya sameshi?"
"Ai ɗan uwan Nurat ne, kuma itace ta tsaya kai da fata akan ganin an kuɓutar da Yusuf, Mahaifiyarta ce ta rasu, kuma mahaifintane ya turo uwar daga kan bene, dan ta masa magana ya kulle Nurat ɗin, ashe duk saboda shari'ar kane akan ta dage ayi maka adalci, ya gano ta san sirrinsa shine yai dalilin rasuwar mahaifiyarta"
Umma ta dafe Æ™irji tace "subhanallah" , Yusuf ya girgiza kai hawaye na bin idonsa yaceÂ
"Allah sarki Nurat, Allah ya jiƙan Mummynki, nayi silar shigarki matsala kema Allah sarki Nurat"
(INA JIRAN TUKUCINA NA WANNAN OAGE ƊIN, TUNDA AN SAKAR MUKU YUSUF 😎😂😂)
Ayshercool
07063065680
12/7/21, 11:04 PM - Buhainat: LITTAFIN KUÆŠI NE, DAN ALLAH KI SIYA KAFIN KI KARANTA BA DANNI BA DAN ALLAH, LITTAFI NA ÆŠAYA KYAUTA NE WANNAN NA SIYARWA NE
NORMAL GROUP ₦300
VIP ₦500 NE KITURA TA WANNAN ACCOUNT ƊIN
0009450228
JA'IZ BANK
AISHA ADAM
SE A TURA SHEDAR BIYA TA WANNAN LAMBAR
07063065680
(Albishir ga masoya, ma'abota bibiyar litattaafaina, dama ta samu zaku fara samun litattaafaina na audio, akan YouTube channel É—ina me suna Cool Arewa TV
https://youtube.com/channel/UCD5vnvA5laU8ti4LLz2_QEg
Kuyi liking sannan ku danna subscribe, domin fara samun litattaafaina na audio, nagode sosai da ƙaunar ku gareni"
_(INNALILLAHI WA INNA IALAIHI RAJI'UN ina amfani da wannan damar gurin miƙa saƙon ta'aziyya ga Ɗaukacin zuriyar Hajiya Aisha Muhammad (Baba) bisa babban rashi da mukayi na rasuwar ta ina fatan ubangiji Allah ya jiƙan ta yai mata rahama, ya kai haske kabarainta, ubangiji Allah ya duba zuriyar da ta bari, ya bata ladan ɗawainiya da iyalI da tayi tsawon ranta, ubangiji Allah ya jiƙan kafatanin wanda suka rigamu gidan gaskiya Musulmi, idan tamu tazo Allah yasa mu cika da kyau da imani_)
IN THE MEMORY OF LATE HAJIYA AISHA MUHAMMAD, I DEDICATED THIS PAGE TO LATE HAJIYA AISHA MUHAMMAD (BABA) MAY ALLAH SUBHANAHU WATA'ALA, GRANT HER JANNATUL FIRDAUSI AMEEN _
148_149
Gaba É—aya Bulama bega alamar Nasara a tattare da wannan shari'ar ba, wata zuciyar ta dinga rayamasa kawai yaje ya kashe Widad ya huta, wani sashin ya gargaÉ—eshi akan aikata hakan.
Haka ya koma gida jikinsa a sanyaye, babu alamar Nasara sam, yana zuwa ya tarar da Hajiya Sarah da Ramadan suna hira a falo, sedai da yayi sallama maimakon Ramadan ya amsa sema tsaki daya ja, suka kalleshi gaba ɗaya tace  "Ramadan, are you out of your sense? Mahaifin naka kakewa haka? Ina yabo ka salla zaka kasa alwala?"
Nan da nan Ramadan ya shiga hawaye, "Mummy nayi dana sanin kasamcewarsa mahaifina wallahi, baki san halin mutumin nan ba mugune azzalumi macuci"
BuÉ—e baki sukayi suna kallon Ramadan, Yace "Mummy ina abun kunya ina abunda Daddy ya aikata? Saboda tsabar abun kunya wai 'yar' yar uwarsa, wadda take kamar a gareshi yake bi, Mummy Ramlah fa kuma ta tabattarwa da Fahad tana É—auke da cuta me garkuwar jiki"
Gab É—aya suka kalleshi a razane, Bulama yace "waye ya gaya maka wannan maganar banzar?"
"Karka ƙara kiran ta da maganar banza, dan ba ƙarya akayi maka ba, ko basu sani ba dama yau nayi niyyar zuwa in fayyace musu komai, ɗanka Fahad shine ya shafamin wannan ciwon, ni kuma nai alwashin shafa maka, dan haka ka bimciki lafiyarka, daga kai har matarka, daga yau kaida ɗanka seku shiga taitayinku ku kiyayi yaran mutane"
Kuka Hajiya Sarah ke ƙoƙarin yi, amma ta kasa ta dinga binsu da kallo, yayinda Ramadan ya daskare dan mamaki, Bulama yace "wallahi ƙarya kikemin, ni ban aikata haka ba, wallahi ƙaryane"
Ramlah tace "wannan kuma ya rage naka Bulama, nayi hakane dama dan tarwatsa kan iyalinka kamar yadda a sanadinka duk mun É—aiÉ—aice babu wanda be abun kunya ba, gara a raba ai, ace kowama yayi"
Ta kalli Hajiya Sarah tace "Hajiya Sarah kece abar tausayi, Kasancewar kin zauna da baƙin kumurci tsayin shekaru baki san waye ba, ki gaggauta bincika lafiyarki, idan baki kamu ba shikenan, idan kuma kin kamu se ince Allah ya bamu lafiya baki ɗaya"
Ta juya ta bar musu falonsj, ta fics tana fita kuwa Hajiya Sarah ta yanke jiki ta faɗi cike da ɗimuwa Ramadan da Bulama sukayi kanta, sedai Ramadan yace "karka sake ka taɓamin uwa, Kuma insha Allah zaka ga sakamakonka tun a nan duniya, macuci mara imani kawai"
Ramadan ya shiga kiciniyar ɗagota, Fahad kuwa yana ta bayan ɗakin, yana laɓe yaji komai ya zame ƙasa ya zauna yana kuka, tabbas Ramlah ta rusa musu farinciki gaba ɗaya, farinciki na har Abada makuwa, ya shiga tunanin me zeyi wanda ze fanshe wannan cin mutunci da tayi musu?.
Hajiya Halima ma gidan Alhaji Haruna ta tafi, bayan jin irin katoɓarar da yayi mata akan Amal, taje ta sameshi shida Salma da uwargidansa a falo, da gani wata matsalar ce na family issues suke solving, taje musu afujajan kamar wadda tayi gobara a ka, tana zuwa ba sallama ba gaisuwa bakomai ta haushi da bala'i.
"Wallahi Haruna ka bani mamaki, nayi mamakin abunda ka aikatamin, ashe fyaɗe kayiwa Amal? Daga aikota ta kawo maka takadda dan baƙin zalunci, wallahi baka isa ba zakaga matakin da zan ɗauka akanka"
Uwargidansa ta bisu da ido, dan ita bata da wani baki sosai, Salma kuwa tace "ba shakka, biri yayi kama da mutum, shiyasa yarinyar nan ta dinga bibiyar ka? Tana turon saƙonni da ɓoyayyiyar lamba ashe dagaske ne abuika aikata? Ko kunya ba kaji ba gaka da yara mata, amma kayiwa wata fyaɗe?"
Cikin inda inda Alhaji Haruna yace "Ni, Ni wallahi ƙarya takemin ita ta kawo kanta"