Sashe 9
Akidata Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"to seka dawo" yasa kai ya fita.
A hankali Widad tana ta koyon abubuwa, dan yanzu ta fara iya saƙa mafici da Hindu ke koya mata, tana gane abubuwa duk aikin da zasuyi seta shiga cikin su tana ƙoƙari.
Yanzu indai Widad zasu gaisa da Hindu da turanci suke yi, Hindu na da matuƙar ƙoƙarin riƙe abubuwa, gashi ta sawa zuciyar ta zata iya, tana son karatun sosai, Widad ta koya mata na boko sannan tana mata bayani akan litattafan addini, sega Hindu ta iya gaisuwa da turanci, tasan sunan abubuwa, Widad tana yawan yi mata magana da turanci dan wasu lokutan hausar ma wahala take mata, dan haka Hindu take kama wasu abubuwan.
Nan fa Hindu ta fara birge wasu daga cikin ƙawayenta, suke cewa itama ta koya musu.
Hindu suna É—aki tana yiwa Gwaggo tsifa tace "Gwaggo, kinga laraban gidan me tabarma, da su Ishalle ne wai suma suke son a dinga koya musu karatu, nace zan tambayi Amarya amma nauyinta nake ji, kar taga kamar na takura mata"
Gwaggo tace "kunfi kusa keda ita ai, Amma na lura kamar bata son mutane fa, kina ganin ko baƙi akayi ɗaki take komawa bata son mutane, amma ki tambaye ta idan zata dinga yi muku taren"
Hindu tace "to shikenan zan tambayeta insha Allah, Amma nikam Gwaggo Amarya ba ƙaramin mamaki take bani ba, wai bata son meye kishi ba, kuma wai ita gani take Soyayya ƙaryace da ɓata lokaci, na tambayeta to bata son mijin nata? Wai wallahi itama bata sani ba ko tana sonshi ko bata sonshi "
Gwaggo tayi murmushi tace " Amarya 'yata ta kaina, yarinyar kam tabbas yarinta ce ke damunta, kuma kinga karta kamar shagwaɓaɓiya ce, bata san abubuwa da dama na rayuwa ba, shi kansa zaman Auren da alama bata san meye ba, Amma insha Allah ina son in zauna da ita, in dinga yi mata nasiha, naga tana jin faɗa, dan Hindu ina jin takaicin Abunda Hanne ke aikatawa a gidan nan, yadda take shigewa Yaron nan, dan ina daf da kai ƙararta gurin mahaifinku"
Hindu tace "A'a Gwaggo dan Allah kiyi hakuri, idan kika gaya masa ze ɓata mata rai sosai, ni mamakin da ta ke bani da kuɗin Aurenta a ka fa, amma take haka, ki dai cigaba da ja mata kunne zata dena"
"Ai banga alamar hakan ba"
Har Yusuf ya dawo a cikin damuwa yake, saboda ya fuskanci kwata kwata gane kan Widad se Allah, yanzu zaku zauna lafiya ana jimawa ta canza gaba É—aya.
Widad bata san ya dawo ba, ta fito daga wanka tana zuwa ta tarar da Yusuf ya kwanta a ƙasa, ya lumshe ido.
Widad tace "ya dai harka dawo ne? Ya naga ka kwanta haka a ƙasa, ko jikinne?"
Ya buɗe idonsa ya kalleta yace "Eh na dawo, na gajine sosai bayana da ƙafafuna ciwo suke min"
Ajiye bokitin tayi ta zauna kusa dashi tace "me kaje kayi a wajen bayanka yake ciwo sekace tsoho?"
"Faskare nayi" ya bata amsa
'meye kuma Faskare? " ta tambaye shi, kallonta yayi yace " Faskaren ne baki sani ba? "
" Wallahi ban sani ba, kaima kana ganin wani abun idam nace ban sani ba ƙarya nake ko? "
" A' a ni bance ƙarya kike ba, nasan baki sani bane, kuma daɗina dake idan baki sani ba kina tambaya"
Widad tace "to ai ba wani abu bane, idan mutum be sani ba gara ya tambaya, ka tashi kaci Abinci seka yi wanka mana"
"bari in huta tukuna"
"Shikenan bari in sa kaya" har taje ta shirya Yusuf yana kwance, a hankali yaji tana danna masa bayan tace "wajen inane yake maka ciwon?"
"duka bayan Queen"
"bance bana son Queen É—in nan ba?"
"Ai sunan naki ne bana son faÉ—a, kuma Daddy ma Gimbiya yake ce miki, ko in koma ce miki lovely kamar yadda yake faÉ—a?"
Dundu tayi masa tace "A'a Widad zaka dinga cemin, niba lovely kowa bace ta Daddy ce"
Yusuf yace "so kike Gwaggo tayi min faÉ—a? Tace ina faÉ—ar sunan ki"?
Dariya Widad tayi tace "Hajiya Mama manya, tace in dena kiran sunan ka fa ko?"
"Eh amma baki dena ba kuma, ga sunan nawa ma baki iya faÉ—a ba, ana Yusuf kina Yoseef amma fa suman yana min daÉ—i in kin faÉ—a"
Murmushi tayi tana danna masa baya tace "shikenan zan dinga cewa Yayana, kamar yadda Daddy yake ce maka"
Yusuf yace "A'a nifa mijinki ne ba Yayan ki ba, call me with romantic names mana, haba ke kuwa"
"Kaine romantic É—in ai, kai ka sansu ni ban sansu ba"
"Tabbas na sansu, kuma ni zan dinga kiranki dasu"
Shiru tayi masa, a hankali ya juyo daga ruf da cikin da yayi yace "Nagode sosai My wife, Allah yasa ki a Aljanna, naji daɗin tausar nan kamar karki dena, dama kin iya kula da miji haka?"
"A'a zomaye na iya kulawa da, ai koma meye kaika koyamin, idan bani da lafiya kayimin ina jin daÉ—i, shiyasa nayi maka"
Shiru ya ɗanyi sannan yace "Widad, meyasa kika ƙyaleni dukda girman laifin da nayi miki, baki hukunta ni ba?"
Widad tace "Saboda Widad ba azzaluma bace, babu zalunci a AƘIDATA, duk wanda na kasa yafewa abunda yayi min to tabbas girman laifinsa ya wuce tunani, ya wuce laifin da zan iya yafewane"
"Yanzu ni laifina be kai a hukuntani ba?" ya tambayeta
"tabbas laifinka ya kai girman a hukunta ka, sedai kash akwai wani dalili me ƙarfin gaske daze hana ka karɓi hukunci, akwai wata ƙaddara da ta ratsa, ita ce zata hana ka karɓi hukunci, sannan idan nace zan hukunta ka Yoseef banwa kaina adalci ba, dan ka bani kariya ka bawa rayuwata kariya sosai, Allah ma muna masa laifi ya yafe mana ai, matsoraci kaga gumin da ka dingayi ɗazu kamar ba kaine Jarumin ɗan sanda ba me gwagwarmaya kamar yadda aka bani labari, amma se gashi ina baka tsoro"
"Wudas babu Jarumi a soyayya, ba hukuncin da za kimin ne damuwata ba, kice zaki rabu dani shine damuwata"
Haɗe rai tayi tace "me kace?"
"A ina?"
"da wani sunan ka kirani?"
Dariya Yusuf yayi yace "wai Wudas"?
"kaima ko? Zanyi maganinka da kai da Harin da kuke ɓatamin suna, ni ba haka aka samin ba"
"niba ruwana, É—anawa kawai nayi ai, kuma sunan naki ne na Larabawa, ba kowa ze iya faÉ—a ba"
Jikinta ne ya ɗanyi sanyi, tai shiru, Yusuf yace "meyafaru kuma?"
"Yoseef ina missing É—in Daddy sosai, zuciya ta na kwaÉ—ayin in ganshi, i missed a lot from him, ina kewar babana, dashi na rayu na buÉ—i ido, amma yanzu muna duniya É—aya amma munyiwa juna nisan gaske, a dalilin wasu tsirarin mutane da suka saka rayuwarmu a gaba "
Hawaye ne ya fara bin idonta, janyota jikinsa yayi ya shiga share mata hawayen cikin tausayawa yace " tabbas yin nesa da wanda muke so ba abune me sauƙi ba, kin ganni nima ban taɓa nisa da mahaifiyata haka ba, amma mu ɗau wannan a matsayin wata ƙaddara ta darasin rayuwa, kiyi hakuri insha Allah zamu koma kiga Daddy, nasan zaman ƙauyen nan tamakar zaman prison ne a gurinki amma ki daure mu cinye jarrabawar mu"
Ajiyar zuciya ta sauke, ta sake kwanciya a jikinsa tace "zamana a ƙauyen nan baya damuna, na ɗau hakan tamkar wani darasine na rayuwa, Allah ya na nunamin ishara, na koyi abubuwa da dama na rayuwa wanda bam sansu ba da, kuma a nan ina zaune hankalina a kwance babu tashin hankali, babu fargabar komai saɓanin a gida, ga dukiyar ga komai hankalina kullum a tashe ina tunanin ta inda maƙiya zasu farmin, nidai tun taso wata rayuwata a cikin ƙaddara take, ina fatan Allah ya kawomin ƙarshen abun nan haka, ya kawo kwanciyar hankali a gareni da mahaifina"
Tai maganar tana ci gaba da zubar da hawaye, sosai tausayinta ke ratsa ilahirin jikin Yusuf, ya dinga shfa gashin kanta cikin sigar rarrashi zuwa gefen fuskarta, yana tunanin anya duk ƙaddarar da Widad ta tashi a ciki takai a misalta ta dashi wadda ya tashi a cikinta?......
LITTAFIN KUÆŠI NE, DAN ALLAH KI SIYA KAFIN KI KARANTA BA DANNI BA DAN ALLAH
NA ÆŠAYA KYAUTA NE, WANNAN NA SIYARWA NE
₦300 TA WANNAN ACCOUNT ƊIN
0009450228
JA'IZ BANK
AISHA ADAM
A TURA SHEDAR BIYA TA WANNAN LAMBAR
07063065680
11/14/21, 6:09 PM - Ummee Musa: 54_55
LITTAFIN KUÆŠI NE, DAN ALLAH KI SIYA KAFIN KI KARANTA BA DANNI BA DAN ALLAH, LITTAFI NA ÆŠAYA KYAUTA NE WANNAN NA SIYARWA NE
NORMAL GROUP ₦300
VIP ₦500 NE KITURA TA WANNAN ACCOUNT ƊIN
0009450228
JA'IZ BANK
AISHA ADAM
SE A TURA SHEDAR BIYA TA WANNAN LAMBAR
07063065680
Shiri ne ya wanzu a tsakaninsu, na wani ɗan lokaci, har bacci yayi awon gaba da Widad, Yusuf ya ƙurawa fuskarta ido, yana jin wani abu na fizgarsa game da ita, wani irin sonta na ƙara ratsa ilahirin jikinsa.
Wai yau Widad ce kwance a hannunsa, har take masa kuka yana rarrashinta, kamar ba itace wannan me tsawa da muzuran ba, ya kwaɗaitu da son jin meyafaru da ita a rayuwa, meyafaru a rayuwarta haka? Amma yasan idan ya takura seya sani, to tsaf ze rusa duk wata alaƙa da yadda da take tsakaninsu
Anwar kuwa gidan su Nurat ya tafi, seda yaje ƙofar gidansu sannan ya ɗakko wayarsa ya kirata, tana kwance tana kallon TV sedai idonta ce kawai akan tv, yayinda zuciyar ta tana can tana fama da tunani, se da wayar ta katse ya kuma kira sannan ta faraga, tasa hannu ta ɗaga wayar sedai tayi mamakin ganin sunan wanda yake kan wayar, Sunan Anwar ne a jiki.
Da hanzari ta miƙe zaune ta ɗaga wayar tasa a kunnen ta.
Anwar yace "ko bacci kike ne na tashe ki"
Zumbur ta miƙe zaune tace "muryar wa nakeji ne haka?"
"Muryar Anwar mana"
Cikin farin ciki Nurat tace "innalillahi, i don't even know what to say, I pray that am not dreaming"
Anwar yayi murmushi yace "you are not dreaming dear, ina harabar gidanku"
"dan Allah dagaske?" ta faÉ—a cikin tsananin farinciki
Anwar yace "leƙo ki gani"