Sashe 22
Akidata Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Daga maroco musamman aka taso ƙanin mahaifin su Huda yazo ya tafi da ita, tayi kuka sosai saboda zata rabu da Nasir, shi kansa Nasir ya shiga damuwa sosai, ranar da zasuyi Sallama Huda ta dinga kuka, Nasir kamar ze hauka.
Dan bayan sun rabu ɗaki ya koma yaje yaita nasa kukan shima, tunda Huda ta koma ya dena zuwa gidan wansa ko karɓar Abinci, ya zamana kasuwa ma ba kullum yake zuwa ba, sedai wataran Bulama yaje ya buɗe shagon ya zauna yayi wadaƙarsa san ransa da kuɗi.
Mussaman Yusuf ya aika aka kira masa Nasir, Yusuf yace "Wato Nasir saboda wannan yarinyar kake nema ka kashe kanka ko? Ko Abinci ka dena zuwa ci, kai yanzu ko Auren ne ina kaga kuɗin da zaka iya auran balarabiyar yarinyar nan? Shikansa maƙocin nawa bakaji kuɗin da ya kashe gurin auro yarta ba, me muke dashi Nasir? Kayi haƙuri ka cigaba da walwalarka, nan gaba Insha Allah ni zan maka Auren ma da kaina, a samo maka 'yar baƙa me kyau ka Aura ko ƙanina"
Zumɓura baki Nasir yayi, ya haɗe rai ƙwalla ta taru a idonsa. Nadiya tace "Shifa farar fatar nan yake so da dogon gashi ko Nasir?"
Girgiza kai Nasir yayi yace "Ni wallahi kawai sonta nake, ni bana son wata inba Huda ba"
Haushi ne ya kama Yusuf, da ze masa Masifa, amma ganin Nasir yana kuka yasan lallai ya kamu da yawa.
Se ya koma rarrashinsa, dayi masa Nasiha da ƙyar da rarrashi da Addu'a sannan Nasir ya cigaba da zuwa shagonsa, badan ya cire Huda daga ransa ba.
Æangaren Huda ma tunda ta koma maroco suka kasa gane kanta, bata walwala Sam, sannan taÆ™i saurarar wanda akeso a Aura matan, sam baya gabanta kullum cikin tunanin Nasir take da barkwancinsa, gashi lokacin waya bata yawaita a hannun mutane ba, balle ta dinga kiransa suna magana.
Aka fara shirye shiryen bikin Huda da Habib, amma Huda sam bata saurarensa se aikin kuka, gaba É—aya tabi ta rame suka kasa gane kanta.
Islam ta shirya taje ganin gida, domin ayi shirye shiryen biki da ita, sedai me ganin 'yar uwatta ya razana ta gaba É—aya ta rame, bata walwala se kuka.
Gashi iyayensu sun rasu, a hannun wan mahaifinsu suke, shi kuma mutum ne me azabar tsauri kuma kaifi É—ayane baya magana biyu, dan duk wannan botsarewar da Huda take akan Auren Habib be dameshi ba sam, shirin Aurar da ita kawai yake.
Seda Islam taje ta gaya masa aiga Halinda Huda take ciki, akwai wanda take so a Nigeria.
Nan yai tsalle ya dire yace baze taɓa yuwuwa ba, in dai yana nan a raye ba zata Auri wani ba idan ba Habib ba.
Da jin wannan batu hankalin Huda ya ƙara tashi, duk 'ya' yan wan mahaifinsu ba wanda yakewa Auren dole, sesu, yanzun ma yana son ya aurawa Habib Huda ne saboda yana da kuɗi kuma yana ci.
Mijin Islam har maroco yaje, akan maganar Huda dan Islam tana ta kuka ganin tilon ƙanwarta na neman rasa ranta saboda baƙin cikin auren dole daza'ayi mata.
Alhaji Abubakar yasa baki akan su ƙyale Huda da Auren nan, ko basu Aurawa Nasir ba su ƙyaleta tunda bata son Auren amma suka ƙi, har yayi barazanar ze ɗauke Huda kuma ze haɗa wan mahaifinsu da hukuma akan abunda yake yunƙurin yi.
Æangaren Nasir ma, tunda yaji halin da Huda take ciki ya shiga matsananciyar damuwa, har kwanciya yayi a Asibiti, damuwa tayi masa yawa gashi kullum Æ™ara son Huda yake a cikin zuciyarsa, tun Yusuf yana jin haushin Æ™anin nasa har ya dawo yana tausaya masa, saboda ya lura kamar jarabta ce wannan Soyayyar tasa da Huda.
Hatta dangin su Huda da 'yan uwa suma suka sako Wan mahaifin Su Huda a gaba akan ya aura mata wanda takeso taje can ta ƙarata, indai mazan ƙabilar hausawa ne da ƙafarta zata dawo, itama Yayarta dan tana Auren me kuɗi ne, shiyasa ya iya riƙeta, itama babu tabbacin baza' a sakota nan kusa ba, dama me kuɗi itama ta samo da ɗan sauƙi amma ta ɗakko talaka, kota aureshi Auren ba inda zashi, ita dai Huda tace taji ta gani taje ƙasar Hausawa ta zauna dasu ita ba taga wani aibunsu ba, duk miyagun halayen da ake faɗa bata gani ba, kuma suna zaune da iyalansu lafiya.
Ganin baki yayi yawa yasa wan mahaifinta yace "da kuɗin Auren Huda, da kayan Aure da sadaki da komai da komai ya yanke dirham dubu ɗari takwas"
Yusuf yana gida, akazo ana sallama dashi, ya fito dan ganin me sallamar hana zuwa yaga mijin Islam ne wato Alhaji Abubakar, ya fito suka gaisa da juna, Alhaji Abubakar yace "wato dama magana ce nake tafe da ita akan ɗan uwanka Nasir, naje maroco ƙasar su matata, yarinyar nan Huda tama cikin matsanancin hali, ɗan uwan mahaifinta ma shirin yi mata Auren dole, mun kai ruwa rana sosai dashi, dan haka yace idan Nasir ya shirya nan da sati biyu ya kai kuɗin Aure, komai da komai dirham dubu ɗari takwas "
Yusuf yace " Alhaji nawa kenan a kuÉ—in mu na Nigeria "
Alhaji Abubakar ya É—anyi shiru sannan yace " Naira miliyan uku da dubu É—ari shida kenan a kuÉ—inmu na nan"
Shiru Yusuf yayi, ya yakice gumi sannan yace "innalillahi wa inna ialaihi raji'un, to zamuje muyi shawara inga inda yadda zamuyi, amma bamu da shi a ɗaka balle a waje, ni kaina yadda gaba ɗaya Nasir ya sukurkuce abun yana damuna, amma bakomai nagode sosai da ƙoƙarinka nagode"
Alhaji Abubakar yace "karka damu, ai ɗa na kowane kuma Nasir yaron kirkine ubangiji Allah ya yassare muku"
Sukayi Sallama ya tafi, jiki a sanyaye Yusuf ya shiga cikin gida, gaba ɗaya kamar an zare masa laka, Nadiya ta kalle shi tace "ranka ya daɗe lafiya kuwa?"
Ya samu guri ya zauna yace "Nadiya akwai matsala, baban Yarinyar nan Huda yace nan da sati biyu mu kai miliyan uku da dubu ɗari shida sannan a bashi ita, nikuma kin san bani ds ita, gashi ina tsoron wani ciwo ya kama min Nasir, gaba ɗaya yasa kansa a damuwa, duka abunda zan tsawatarwa Nasir ince ya bari yaƙi hanuwa to tabbas wannan jarrabawa ce a gareshi, Nadiya na rasa abunyi ina zan samu wannan kuɗin haka? "
(A wannan lokacin kuɗi suna matuƙar daraja)
Nadiya tace " yanzu meye abunyi, nikaina na fuskanci idan ba'a É—au matakin daya dace ba, akwai yuwuwar ya faÉ—a mawuyacin hali "
Yusuf yace " shine abunda nake tsoro, bazan iya fitowa in nunawa Nasir gazawa taba gurin sama masa abunda yakeso ba, kinga kwanan nan kuɗin hannuna na tatike aka buɗe masa shago, idan aka saki shagon aka karɓi kuɗin idan yayi aure dame ze Riƙeta? "
Nadiya tace "ai kama bar batun a saki shagon nan, muyi tunanin wata mafitar"
Yusuf yace "bazan gaya masa halin da ake ciki ba, inaga zan rubutawa bankinmu su bani aron kuÉ—in, idan yaso a dinga cirewa a albashina, akai musu kamar yadda Nasir ne kaÉ—ai É—an uwana itama Islam Huda ce kaÉ—ai 'yar uwatta, idan muka temakesu kinga mun ceci rayuka biyu kenan, amma kiyi shiru da bakinki karki gaya masa Nadiya "
Nadiya tace  " Insha Allah bazan gaya masa ba, amma asaka gidana na cikin gari a kasuwa, idan aka siyar semu ragewa banki kuɗinsu ko? "
Yusuf yace" A'a Nadiya, É—awainiyar da kike da Yusuf aita isa haka, ki bari kawai '
Nadiya ta haÉ—e rai tace "to ainima Nasir É—an uwanane, tunda muna zaune da kai kana kula dani, meyasa zan bar É—an uwanka cikin damuwa?"
Yusuf yace "Shikenan, ki bari in dawo se mucigaba da maganar, bari inje inyi sallar isha' i in dawo"
Yai maganar yana miƙewa, sedai yana fitowa ya ci karo da Nasir a tsaye a ƙofar ɗakin......
LITTAFIN KUÆŠI NE, DAN ALLAH KI SIYA KAFIN KI KARANTA BA DANNI BA DAN ALLAH, LITTAFI NA ÆŠAYA KYAUTA NE WANNAN NA SIYARWA NE
NORMAL GROUP ₦300
VIP ₦500 NE KITURA TA WANNAN ACCOUNT ƊIN
0009450228
JA'IZ BANK
AISHA ADAM
SE A TURA SHEDAR BIYA TA WANNAN LAMBAR
07063065680
11/14/21, 6:09 PM - Ummee Musa: LITTAFIN KUÆŠI NE, DAN ALLAH KI SIYA KAFIN KI KARANTA BA DANNI BA DAN ALLAH, LITTAFI NA ÆŠAYA KYAUTA NE WANNAN NA SIYARWA NE

64_65
Yusuf yace "yaushe ka shigo haka? Kazo ka tsaya a abakin ƙofa?"
Nasir yace "Yayana, tun ɗazu nake gurin nan naji duk hirar da kuke da Anty, sedai bazan bari ka cigaba da wahalar da kanka saboda niba, akwai buƙatar kaima ka gina rayuwar ka data iyalinka ni dai ka ƙyaleni kawai, na haƙura da Huda"
Yusuf yace "ba shawararka nake nema ba, a gurin Allah nake nema, fita ka bani guri"
"Yayana, ka saurareni na haƙura da zancen Huda wallahi, bazan sake zancenta bama"
Yusuf be saurari Nasir ba yai waje abunsa, Nasir ya ƙarasa shiga ya tarar da Nadiya a zaune ya nemi guri ya zauna yace "Anty dan Allah kisa baki, kar Yaya ya ciwo bashi saboda ni, ki gaya masa na haƙura da zancen Hudan nan"
Nadiya tace "kai ina ruwanka, ka zuba ido kawai"
"ba batun in zuba ido bane rayuwarku da cutu saboda ni, dan Allah Anty ki gaya masa na haƙura da Huda"
Ƙyaleshi Anty Nadiya tayi ta shiga ayyukan ta.
Bayan sallar magariba Nasir ya fita.
Nasir ya tafi gidansu Bulama, ya jashi sukaje masallaci sukayi salla.
Nan Nasir ya bawa Bulama labarin abunda yake faruwa, Bulama yace "to ita kaɗaice 'ya, malam ka haƙura mana"
Nasir yace "haba Bulama, ya zakace haka, kasan yadda nake son Huda kuwa?"
Bulama yace "eh mana, kai banda abun soyayya meya haɗo biri da gada dama, ina kai ina Auren balarabiya ko dan kaga kana juya kuɗi a hannunka, malam ka nemi wata me ɗan rangwamen gata in auren kake so kayi"
Nasir yace "ni bama wannan ba Bulama, kasan Yaya Nasir wai bashi ze ciyo a kai kuɗin Auren Huda, sun yanaka mana kuɗi kusan million huɗu"
"Au wai dama sunce zasu baka auren nata?"