Sashe 31
Akidata Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"to kar Allah yasa ka yadda mana, ubankane shi, ai a rayuwar nan kai dai kaga mutum kawai, yana ta shisshigi a gurin me gidan nan da Widad, ashe macuci ne Azzalumi, ai ba'a gane mugu a fuska tunda kaji an faÉ—i haka to tabbas ya aikata ne"
Anwar ya girgiza kai yace "gaskiya bazan taɓa yadda ba Mummy, dan yadda akayi aka sace Alhaji Nasir ba ƙaramin me hikima ne ya shirya faruwar hakan ba, kuma shida aka sace su ta yaya harya iya dawowa ya sace mahaifin Widad, nifa ina da shakku akan wannan sakamakon fa"
Ramlah ta taɓe baki tace "ni dama wannan da ganinsa ya saba aikata laifi, kuma zata iya yuwuwa da wasu ya haɗa kai bashi kaɗai yayi ba, tunda ɗansanda ne yasan duk wasu hanyoyi na aikata laifi, kuma ba abun mamaki bane dan yayi garkuwa da ita, tunda yasan da yawa daga sirrikanta, har ATM ɗinta tama bashi, ba inda be sani ba a ɗakinta, duk wani gantali da zata tare suke zuwa, Allah kaɗai yasan iya abunda suke yi kaga kuwa ba abun mamaki bane dan ya sace ta"
"ƙarya kikeyi Ramlah!!! Nasani kin sani Wallahi Yusuf baze taɓa iya sace Widad ba, a gaskiya abun nan ya isa haka, haba dan Allah shikenan a dinga rayuwa babu tausayi ba imani, mutum beji ba be gani ba a ɗora masa wannan masifar, kun san hkuncin duk wanda aka kama da laifin garkuwa da mutane kuwa? "
A fusace Hajiya Halima tace " Ke Amal rufemin baki, ya isheki haka, koma meye hukuncin ina ruwan wani tunda harya iya aikata laifi mummuna irin wannan, yaje ayi masa duk hukuncin daya dace dashi, ina ruwan wani can ta Matse masa"
Ƙurawa mahaifiyarta ido tayi na wani ɗan lokaci, kawai tayi ƙwafa ta juya da gudu ta koma ɓangaren su tana kuka.
Kame kame Hajiya Halims ta shigayi "Amm gaskiya Amal yarinyar nan bata da hankali, tunda ta ƙyalla ido akan yaron nan ta fara sonshi shikenan ta susuce, bata taɓa yadda ace ga abunda yayi, yaro sekace iblishi, duk yabi ya saye zuciyar mutane da halin kirki amma yana zagayewa yana cutar da mutane, me siffar munafukai.
Wani irin kallo Anwar yabi mahaifiyarsa dashi, kallon data kasan tantance kallon meya ke mata, cam yace "koma meye dai, shi Allah ya haramtawa kansa zalunci sannan hmya haramtashi a tsakanin mu, dan haka yana kallon komai, Mummy be halatta kidinga saurin yanke hukunci akan abubuwa ba, baki da tabbas akan shiya aikata dagaske ko kuma bashi bane, amma kin zauna kina ta tsine masa kin aibata shi, nan akamin ƙazafi aka ɗaureni kika kasa samun sukuni sam, bakya tunanin shima uwace ta haife shi? Bakya tunanin wani hali take ciki itama a yanzu, kefa uwace Mummy, duk abunda zakiyi you need to have that feeling as a mother, saboda kema kin haifa, kuma kome ka shuka duk daɗewa zeyi tsuro ka girbi abunka da hannunka....
LITTAFIN KUÆŠI NE, DAN ALLAH KI SIYA KAFIN KI KARANTA BA DANNI BA DAN ALLAH, LITTAFI NA ÆŠAYA KYAUTA NE WANNAN NA SIYARWA NE
NORMAL GROUP ₦300
VIP ₦500 NE KITURA TA WANNAN ACCOUNT ƊIN
0009450228
JA'IZ BANK
AISHA ADAM
SE A TURA SHEDAR BIYA TA WANNAN LAMBAR
07063065680
MASU FITARMIN DA LITTAFI KUJI TSORON ALLAH, AMANACE TSAKANIN NI DAKU, IDAN KUKA FITAR BAKUMIN ADALCI BA
11/14/21, 6:09 PM - Ummee Musa: LITTAFIN KUÆŠI NE, DAN ALLAH KI SIYA KAFIN KI KARANTA BA DANNI BA DAN ALLAH, LITTAFI NA ÆŠAYA KYAUTA NE WANNAN NA SIYARWA NE

72_73
Saroro Hajiya Halima tayi tana kallon Anwar, har yayi ya gama ya juya ya bar É—akin.
Hajiya Halima tace "ke me yaron nan yake nufi ne? Naji yana wasu maganganu, kamar jurwaye me kama da wanka"
Taɓe baki Ramlah tayi tace "dan Allah ƙyaleshi Mummy, kin sanshi da sanyin haki da kuma tausayi, shi gaba ɗaya kamar bake kika haife shi ba saboda sakalancinsa, kawai dai surutu ne irin nasa, manta da shi kawai"
Hajiya Halima tayi ajiyar zuciya tace "Saura waccan makirar, bari inje inci ubanta, tana nema ta tonamin Asiri, 'yar banza mara mutunci"
Ramlah tace "A' a Mummy karki kuskura, kin san haukan Son Guy ɗin nan da take, kina matsawa ba taƙi ta ɓata komai ba, ki bita a sannu".
Tai ƙwafa tace "yarinya se kace yayi mata Asiri, duk zancen da za'ayi akan yaron nan seta kawo cikas, dani take zancen dan ƙaniyarta"
"ki daibi a hankali Mummy, dan ba taƙi ta zama rival ɗinki ba, kin san halin Amal sarai"
"Aikuwa da nayi maganinta, ina uwatta ta zama rival ɗina, amma nikam ba ƙaramin daɗi matakin nan yayi min ba, gaskiya mutanen nan basu da dama, kinga tunda akayi wannan sanarwar da an gano shi shikenan, a yanke masa hukunci kowama ya huta"
Ramlah tace "hakane, sedai ita uwar gayyar wani mataki zaku ɗauka akanta, dan bana tunanin zata bari a rufe shi, ƙaddara ma an rufesh ta yaya za'a karɓi abun hannunta, dan ba ƙaramar gaddamamiya bace"
"Allah masani, su suka san yadda za suyi da ita, nidai fatana ayi abani kasona kawai".. Suka kawashe da dariya kamar wasu ƙawaye.
Widad kam suna shiga É—akin ta ajiye ledar data karÉ“a a hannunsa, ya zagaya gefenta ya ajiye na hannunsa ya kalleta yaceÂ
"Sannu da gida rigimammiya, tunda baki iya cewa miji sannu da zuwa ba, se tura baki kika iya"
Kallonsa tayi ba tace komai ba ta sake tura baki, ta nemi guri ta zauna, Yusuf yace "kin gama da É—aliban naki ne? Naga kin zauna"
Tace "eh mun gama, na basu assignment ma, sannan nifa na bada kyautar pad ɗin nan, na basu suma su dinga amfani da su, zan baka kuɗi ka siyo musu brush da toothpaste, da shaver they need a lot counseling on personal hygiene, naga abubuwan nasu duk se a hankali"
Yusuf yayi murmushi yace "kaga malama ta gari me son ɗalibanta, naji daɗin hakan da kika yi dan kin temake su sosai kam, Allah ya baki lada amma a ina kika samu kuɗi?"
Widad tace "kuɗin sadakina mana, kuma yanzu na iya wannan maficin, Hindu kuma zata koyamin saƙa ksya, Mama tace idan nayi aka siyar na tara kuɗina, nikuma nace mata zomaye zan siya nima in dinga ganinsu"
Murmushi kawai Yusuf yayi, Widad akwaita da Wauta wasu lokutan, yace "Sannu sarkin son dabbobi, gashi nan Na auno mana shinkafa, na siyo mana kifi da gurji da albasa, zaki ci Abinci me daɗi yau, bari inzo in tsince shinkafar kafin magariba tayi"
"Yoseef wai me kake tsinta a cikin shinkafar ne?"
Yusuf yace "tsakuwa ce da sauran dattin dake ciki"
Widad tace "tsakuwa kuma? A cikin Abincin ake ganin tsakuwa kuma a ci?waye yake zubawa"
Yusuf yayi murmushi yace "Eh mana, ke kinma samu me tsakuwar, idan na gaya miki a inda nake samo me tsakuwar zakiyi mamakin nisan gurin, ko kinga gidan nan ana dafa shinkafa dukda a haka wai gidan megarine?"
Shiru tayi, tabbas tunda sukazo bata taɓa ganin an dafa shinkafa ba, babban abunda suka fi ci shine, dankali, rogo, kunu, se kayan rama, zogale da sauran kayan gargajiya.
Amma abun ya ɗaurewa Widad kai, wai tsakuwa a cikin Abinci, ta kalli Yusuf jiki a saɓule tace "Sannu da ƙoƙari, Allah ya saka maka da alheri, na tambayi Mama meye faskare, ta gayamin dama ina son in gaya maka, yakamata Kadena wannan aikin, kaga jikinka be saba ba"
Yusuf yai murmushi yace "eh jikina yafi saba wa da tuƙa motocinki manya masu AC, sanyi na ratsani ƙamshin turarenki ya hanani sukuni, shauƙin soyayyarki yaita ɗibata, gefe kuma anamin tsiwa ana dakamin tsawa, i miss that moment fa"
Dariya ya bata tace "hakama zakace?"
Yace "eh mana, sedai duk da haka nauyin ciyar dake a wuyana yake, dan haka zan iya kowane aikine muddin be saɓa dokar addini ba dan in ciyar dake, bani da hujjar da zan tsaya gaban Allah in faɗa na kasa ciyar da ke alhalin inada rai da lafiya, dan haka karki damu kinji beb" yai maganar yana kashe mata ido ɗaya.
Ta ƙara tabattarwa da kanta da lallai Yusuf na daban ne, shi dai akwai sanyin hali, ta tuna labarin da Daddynta yake bata akan Yayansa, hakan yana nuna duk masu sunan haka suke kenan.
Zuwa isha'i ya kammala girkin, ya haɗa shinkafa da manja da gishiri da tumatir da albasa, ga gurji ya marmasa musu kifi, ba ƙaramin daɗi Abincin nan yayiwa Widad ba, dan ko ba'a gaya mata ba tasan wannan Abincin da take ci yafi wanda take ci a gida lafiya, duk gayyar iyayi ga ba ƙoshi ake ba, ga kayan cutarwa.
Suka gama ci, ya ɗakko rake a leda, yace mata "ga tsaraba na kawo miki, ko shima baki sanshi ba"
Ta kalli raken ta harareshi tace "sugar cane ɗinne ban sani ba, amma bazan iya sha a haka ba, yayi min gjrma a baki"
Yusuf yace "toni ba abun in dinga gutsuro miki ina baki ba, kar in sa yawu kiƙi sha"
Hararasa tayi tace "yawu kuma na nawa, sedai kuma kar a ƙara, ka koyamin ƙazanta kawai"
"dama can kin iya a barki, bani na koyamiki ba"
"wallahi ban iyaba, dan ban taɓayi ba, kaika fara Yimin"
"Nayi miki me?"
"Kiss mana" Yusuf yayi dariya sosai, ba ruwanta wasu lokutan sosai yake ganin ƙuruciya da kuma wautar Widad.
Yusuf yace "Nima a nan na koya, ai"
Tace "Kai dai ka sani"
Murmushi yayi, ya samo wuƙa ya dinga sara mata raken ƙanana, tana ɗauka tana sha, seda suka gama shan rakensu tare, sunayi suna hira,
Yusuf yace "gaba ɗaya kayan ƙwalamar nan na gargajiya sunfi lafiya da inganta jikin ɗan adam, saɓanin artificial ones ɗin nan, suyi ta haddasa ciwo kala kala"
Widad tace "aikam dai suna da daÉ—i Sosai, dan bana missing chocolates da ice cream yanzu tunda ina cin waÉ—an nan"