Sashe 52
Akidata Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Megadin yace "baka da labarin abunda ya sameta wancan zuwan naka ne? Mahaifinta seda ya kusa halakata, ni ban san hali irin na mutumin nan ba, dan haka yun wuri kabar gurin nan tun kafin kaja mata wata wahalar"
Mamakine ya cika Anwar sosai da jin abunda megadin yace, amma yace "Shikenan, nagode sosai, dan Allah ka gayamata nazo mu gaisa ne kawai, kace ina gaishe ta sosai, sannan idan ta samu lokaci ta taɓani a waya se in kirata"
Megadin yace "Shikenan, zan gayamata wannan karka damu kanka dan dai saƙo"
Anwar ya cika da mamakin me zesa a hukunta Nurat dan yaje gurinta, alhalin mahaifinta be nuna masa komai ba har gaisawa sukayi dashi, amma ace an hukunta ta kuma bata gaya masa ga abunda ya faru ba.
Haka yakama hanyar gida, yanata zancen zuci, yana danja a tsaye yana ta tunani a ransa kamar ance ya É—aga kansa, ya hango Ramlah a farajiyar wata plaza, da Fahad da wasu maza suna ta shan shisha, kayan jikinta sun Matseta sosai kamar ba 'yar musulmi ba, abun ya É—aure masa kai ya sake mustsustuke idonsa ya kalli gurin, babu ko tantama itace, ya dafe kai yace "innalillahi wa inna ialaihi raji'un, Mummy kina me Ramlah ta lalace haka? Kalli yadda ta koma"
Motarsa ya fizga a guje yai gida, zuciyarsa na wani irin tafasa kamar ta tsaga ƙirjinsa ta fito dan baƙin ciki.
Sedi yana zuwa gidan, ita kanta Mummyn bata nan gidan babu kowa se masu aiki.
Ya zauna a falo yana jin zafi akan sakaci irin na mahaifiyarsu, kuma da yayi magana taji haushinsa, amma yau kome ze faru seya É—au mataki akan Ramlah.
Tun la'asar yaga Ramlah, amma har bayan isha'i babu wanda ya dawo gidan, yana nan zaune Yaji ƙararar mota ya leƙa, ya hango Ramla ta fito da ƙyar take iya buɗe idoma, saboda azabar buguwar da tayi, amma a haka ta tuƙo mota zuwa gida.
Ta riƙo takalmanta a hannu da jakarta, tana tafe tana gware da bango harta shigo falon.
A zafafe Anwar ya kalleta yace "daga ina kike?"
Cikin maye tace "Ni.. Ni...... Ni....... Fa na inda naje, kawai naje cin... Cin Abinci ne a w. Wa. Wani restaurants that's all"
Kwaɗamata mari yayi, wanda seda ta dawo hayyacinta na 'yan sakanni, ya zare beilt ya dinga dukanta yana ƙwallo da ita, seda yayi mata kaca kaca ya tabattar ta daku sannan
yace "kaiconki Ramlah, kin biyewa wannan ɗan iskan kina lalacewa, dama Aurenki zeyi da sauƙi wataƙila ya shiryu a sanadin ki, amma kawai kin biye masa kin ɓata rayuwarki a banza a wofi kaiconki Ramlah, yanzu kin riga kin ɓata rayuwarki, ke ba aurenki zeyi ba kuma babu wani mutumin kirki daze yadda ya haɗa zuriya dake, tunda kika zaɓi rayuwar shaye shaye da lalacewa"
Hajiya Halima ce ta buɗe ƙofar falon, ta shigo ita da Amal, sedai tayi tozali da Ramlah a baje a gurin fuskarta duk a kumbure, saboda dukan da ta sha, gashi a hakanma maye take yi.
"Lafiya mezan gani haka Anwar?"
Cikin ɓacin rai Anwar yace "Mummy ɗazu a danja, na hangeta a harabar wata plaza suna shna shishsa ita da maza, da wannan sakaran Fahad ɗin mara tarbiyya, kuma ta dawo gidan nan tana maye"
"Kuma shine zaka mata wannan dukan, idan ka kashe ta kuma fa kalli yadda ka daketa, idan kaji mata rauni kace baka san yadda akayi ba?"
"Mummy, amma yanzu laifin Ramlah bekai a hukunta ta ba? Shaye2 tana mace, kallifa a hakan ma maye take yi, bata san meke faruwa ba, kuma amma a haka kike cewa meyasa na daketa?"
"Rufemin baki ko in tsinkeka da mari, baiwar ubankace ita da zaka mata wannan dukan? Kai duk laifin da kake yi haka nake kamaka in jibga kamar jaki? Ka ɓatawa yarinya halittun fuska, kuma kana cemin maye take, haka ake mayen zafin duka dai yasa take surutai, dalla wuce ka bani guri babban banza kawai "
Anwar yace" Amma Mummy kina gani......
A fusace tace "fitarmin daga falo tun ban rama mata abunda kayi mata ba, ɗan banza me baƙin hali kamar ubansa, yadda halinka yake haka na matsiyacin ubanku yake, baƙin hali dai akwai shi hadda na masifa da jaraba ka gado shi a gurinsa, fice ka bani guri me zuciyar banza data wofi "
Anwar yasha mamakin zagi da cin zarafin da mahaifiyarsu tayi masa, alhalin ga gaskiya tana gani ƙurƙuru, amma ta rintse ido ta masa wannan mummunan cin fuska haka.
Hajiya Halima ta ƙarasa gaban Ramlah tana ɗagota tace " Sannu Ramlah, Allah ya haɗaku da jarababbem ɗan uwa yana nema yaga bayanki, ni na rasa wannan mummunaan hali daya kwaso a gurin ubanku, Amal kawomin ruwan sanyi a fridge in shafa mata ko zata farka daga suman da tayi, da wannan surutan da take yi"
Amal tace "Mummy, maganar gaskiya fa Yaya Anwar yana da gaskiya, Ramlah fa maye take yi, kuma ba yau ta fara shan kayan maye ba"
Hajiya Halima tace "kamar yaya kenan?"
"Kamar yadda na gaya miki mana, wallahi tana shaye2 ne, wannan cocacolan da take sha, syrup take juyewa a ciki ta sha abunta, shine zakiga tana ta faman bacci, nayi mata magana amma kin san halinta baji take ba, wannan Fahad É—in kuma shine silar komai"
"Ke Rufemin baki, idan har dagaske ne tana shaye2 da tuni na sani, ko kuma wani abune yake damunta yasa tayi shaye2, amma idan ta tashi zamuyi magana, sannan daga nan kar in sake jin maganar nan kinji na gayamiki"
Amal ta jinjina kai tace "to"
Da daddare Yusuf yana kusa da Widad akan katifarta suna bacci tare, wani mummunan mafarki Widad tayi, suna tafiya ita da Yusuf a wani guri me kyau, suna sanye da kaya masu kyau sosai, yana riƙe da hannunta yana mata hira tana ta dariya, shima fuskarsa ɗauke da murmushi.
Babu zato wata mata ta ɓullo a fusace, ta riƙe hannun Yusuf tana jansa, Widad ta fashe da kuka ta riƙe Yusuf gam tana
"dan Allah Yoseef karka tafi ka barni, dan Allah ki ƙyalemin shi nawane ba naki bane, na fiki buƙatarsa, nafi ki kusanci dashi, dan Allah kiji tausayina ki barmin shi, dan Yoseef karka barni"
Yusuf kuma ya fara ƙoƙarin bin matar nan su tafi, yana kallon Widad fuskarsa ɗauke da damuwa, da alama shima yafi son zama a gurin Widad.
Hannunsa ya fara zamewa daga na Widad, ta fara dena ganin fuskar Yusuf se dishi dishi.
A firgice ta farka daga baccin tana haki, tana ambaton sunan Allah, a gigice ta É—akko fitila tana haska inda Yusuf yake sedai me......
LITTAFIN KUÆŠI NE, DAN ALLAH KI SIYA KAFIN KI KARANTA BA DANNI BA DAN ALLAH, LITTAFI NA ÆŠAYA KYAUTA NE WANNAN NA SIYARWA NE
NORMAL GROUP ₦300
VIP ₦500 NE KITURA TA WANNAN ACCOUNT ƊIN
0009450228
JA'IZ BANK
AISHA ADAM
SE A TURA SHEDAR BIYA TA WANNAN LAMBAR
07063065680
IDAN KUMA KIN SIYA AMANACE KARKI FITARMIN DAN ALLAH ðŸ™ðŸ™ðŸ™
11/15/21, 4:52 PM - Buhainat: LITTAFIN KUÆŠI NE, DAN ALLAH KI SIYA KAFIN KI KARANTA BA DANNI BA DAN ALLAH, LITTAFI NA ÆŠAYA KYAUTA NE WANNAN NA SIYARWA NE

94_95
Haska inda Yusuf ke kwance tayi tana sauke numfashi, gani tayi ya haɗa gumi yana bacci, daga shi se dogon wando da alama zafine ya isheshi, shine ya cire rigar ya kwanta haka, ta hasakashi sosai taga kamar baya numfashi, ta kai hannunta da sauri Ƙirjinsa saitin zuciyarsa, taji zuciyarsa tana bugawa a hankali, bacci yake yi sosai sedai yayi gumi sharkaf a jikinsa.
Tashi tayi a hankali ta tafi ta lalubo mafici, tazo ta zauna ta ɗaga kansa ta ɗora a kan cinyarta, ta shiga yi masa fifita, tana goge hawayen da bata san dalilinsu ba, tama jin yadda ƙirjinta ke cigaba da bugawa saboda mafarkin nan da tayi, tana kuma godewa Allah da yasa ba gaske bane mafarki ne.
Yusuf ne yayi ƙoƙarin yin juyi, yaji shi a jikin mutum, ya kai hannu ya tattaɓata, ga ƙaramar fitilarsu ta kunna wadda haskenta yayi ƙasa sosai saboda rashin batir.
"Widad lafiya kuwa?"
Ta jinjina masa kai alamar eh, "to meyasa kawai zaki katse baccinki ki tashi kina min fifita?"
Tace "kasa bacci nayi, kuma naga kayi gumi dayawa, ka kwanta kawai ka cigaba da baccinka"
Yai murmushi yace "Allah sarki my Widad, nagode sosai Allah yayi miki albarka, amma Kasancewar ina mijinki kina mata ta bashi ke nufin, in cutar dake ba dare lokaci ne da Allah ya bawa bayinsa, dan su huta ko suyi ibada, amma in hanaki naki baccin dan nawa no baze yuwu ba, kece yakamata in miki fifita kiyi bacci saboda nasan wata ƙila zafine ya hanaki baccin, kuma nine gaba dake akwai buƙatar in tausaya miki "
Girgiza masa kai ta kuma yi tace " A'a kabari, kwanta kayi bacci kawai "
Tashi zaune yayi, ya karɓe maficin hannunta sannan ya kwantar da ita, yana mata fifita yace " wai na ganki some how looking disturbed, menene meya hanaki bacci ne matar? "
"Yoseef i have a bad dreams"
"On what?" ya tambaye ta.
Nan ta gaya masa abunda ta gani a mafarkin, ta ƙarashe zancen da kuka.
Murmushi yayi yace  "Ohh My God, ya ilahil alamina Widad dreams are not true, mafarkine fa kawai meye na ɗaga hankalinki, ba gani a tare da ke ba, dena kuka haba babyna"
Kukan ta sake fashewa dashi tace  "i don't want to lose you, Ina tsoron ya zama gaske mafarkin, sometimes our dreams come true, ina jin tsoro sosai, and am still having palpitation, ina jin kamar ze faru ne a gaske"
Yusuf yace "No my dear, kawai dai kin tsorata ne, kuma zuciyar ki ta fara jin abunda Yusuf yake ji game dake, amma in dai nine bazan gujeki ba ko in juya miki baya, sedai in daga ɓangaren ki a samu akasi, amma nikam nasan ina son matata"