Sashe 37
Akidata Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Daddy nima ban san suwaye ba, amma nasan mutum É—aya, naji sun faÉ—i sunan wani mutum, amma zanyi tunani in tuna, na manta sunan, amma zan tuna idan be faÉ—a ba zan faÉ—a"
Bulama yace "Daula anya yarinyar nan bata samu matsala a ƙwaƙwalwarta ba? Ji wata irin magana da take fa, Anya baza'a kaita Asibiti ba"
Alhaji Haruna yace "gaskiya kam, nima naga kamar alamun haka a tare da ita"
"Niba mahaukaciya bace, karku sake cemin mahaukaciya, ni nasan abunda nake, wasune suka danne Ammina da pillow, ni ina da hankali"
Daula ya rungumeta yace "Sorry my lovely, nima na sani lafiyarki ƙalau ai"
Wasa wasa Widad gaba É—aya walwalarta ta É—auke, ta dena walwala ta dena fara'a, ko Abinci bata iya ci saboda kewa dake damunta, wasu lokutan seta wuni akan gadon nan da aka kashe Ammi, ko haka kurum taje ta buÉ—e wardrobe É—in Ammin, ta watso kayan Ammin duka ta zauna a cikin kayan tana rusa uban kuka, haka Daula zezo ya na rarrashinta, wani lokacin kuma ya zauna ya tayata kukan.
Sosai Widad kaɗaici yake damunta, dama gata bame son mutane ba, Babu wani dangi da suke dasu da suke zuwa gurin su, dan haka Widad abun ya ƙara nata yawa, haka kurum wani lokacin da daddare seta hau firgita tana cewa "Daddy gasu nan, ka tashi kaima karsu kasheka" ko taita ihu tana ƙoƙarin fita da gudu, se Daula ya riƙeta gam.
Sosai ta dena magana, sedai ta kan zauna taita kallon magunan Ammi da take kiwo, da zomaye da tsuntsaye, da yake Huda mace ce me son dabbobi, sosai take kula dasu tana ciyar dasu, idan Widad tana kallonsu, se taga kamar Amminta tana nan, zata zo ta basu Abinci, haka zata zauna tana musu magana
"Kuma kunyi missing Ammina ko? An kashe ta, amma zata zo ta baku Abinci"
Bulama yace "Daula, nifa na fara jin tsoro da sha'anin yarinyar nan, karfa muna zaune ta haukace, gaba É—aya ta canza lokaci É—aya, ta zama wata iri"
Daula yace "nima na gani, abun yana damuna, na rasa ya zanyi bana son in rasa ɗiyata, kota rasa hankalinta, gashi kullum cikin kashedi takemin akan, lallai kar in bari a saki Bala, sannan idan be faɗi waye ba ita zata faɗa, nayi nayi ta faɗa taƙi gayamin, yanzu fa ko Abincin kirki bata ci, se koke koke"
Bulama yace "yanzu ajiyar da ka bata na dukiyar nan, baka tsoron ta samun taɓin Ƙwaƙwalwa, ayi asarar maƙudan kuɗaɗen nan?"
Daula yace "duk me wannan dukiyar, in dai ta sace ko waye, kuma ko a ina yaje, seya karɓi kayarsa dan haka wannan ba abun damuwa bane, ni abunda ya dameni yanzu, shine lafiyar ta"
Bulama yace "karka damu, akwai wani likitan ƙwaƙwalwa da Alhaji Munir ya sani, zan masa magana ya turoshi yazo ya duba ta"
Haka akayi, washegari Bulama yazo da Likitan nan da Alhaji Munir, Widad na ganinsa ta miƙe da gudu ta maƙalƙale Daula, juyin duniya ta sunkuyar da kanta taƙi kallonsu.
Suka gaisa da Daula, Daula yace "lovely ga likita ze dubaki, ki gaishe shi"
Ƙara sunkuyar da kai tayi, taƙi kallonsu, likitan yace "Baby zomu gaisa mana, tambayarki zanyi"
"Niba mahaukaciya bace" ta bashi amsa.
"Ai bance mahaukaciya bace ke, tambayarki kawai zanyi"
Juyin duniya Widad taƙi magana, duk tambayoyin da suke mata taƙi amsawa, likitan nan ya kaɗa ya raya, amma tayi mursisi kamar yana magana da itace.
Daula yasa hannu ya janyo ta daga bayansa data shige, ta sunkuyar da kai kamar sabuwar bokanya.
Ya É—orata akan cinyarsa yace "Babyna lookup" ta É—ago ta kalli mahaifinta idonta fal hawaye.
Yace "ba cutar dake za suyi ba, tambayarki za'ayi lafiyarki nake son a dubamin, kinji Gimbiyar Daddynta"
"Daddy, idan Bala be faɗi wanda suka kashe Ammina ba, zan faɗi sunan da mutanen suka faɗa idan na tuna, ina kallonsu Bala ne ya rufe Alba Dog, ya buɗe musu ƙofa, shiya rako su har kan bene, ina kitchen ina kallonsu, har akace su nemoni a gidan nan"
Bulama yace "ikon Allah, kalli abunda ake tambayarta daban, abun da take faÉ—a daban"
Daula ya dafe kai yace "Innalillahi wa inna ialaihi raji'un, Allah ka rufamin Asiri kar Abunda ya ragemin ya kufcemin, Allah ka bawa 'yata lafiya".
Kawai ya fashe da kuka, yana ƙanƙame Widad a ƙirjinsa, aikuwa ta kwanta a jikinsa, tana ajiyar zuciya.
Alhaji Munir yace "dan Allah ka dena kukan nan"
Likitan da suke kira da Hamisu yace "Alhaji ina me sake yi maka ta' aziyyar rashin matarka, sannan kayi haƙuri ka dena kukan nan, ka bani haɗin kai ka amsa tambayoyin da zan maka, saboda alamu sun nuna Ƙwaƙwalwarta ta fara taɓuwa, tana iya bacci, ya yanayin cin Abincin ta?"
Daula yayi masa bayanin duk abunda Widad take yi, nan aka tabattar masa depression ne yake damunta.
"zan mata wata allura guda ɗaya, idan akayi mata insha Allah zata samu sauƙi, za'a samu ƙwaƙwalwarta ta dinga karɓar abunda ake so "
Widad tana zaune, aka haɗa allura aka zuƙa, tana kwance jikin Daula, likitan ya ɗaga hannunta, daidai dantsanta yayi mata allurar, sedai me ko mintuna biyar ba'ayi ba.........
LITTAFIN KUÆŠI NE, DAN ALLAH KI SIYA KAFIN KI KARANTA BA DANNI BA DAN ALLAH, LITTAFI NA ÆŠAYA KYAUTA NE WANNAN NA SIYARWA NE
NORMAL GROUP ₦300
VIP ₦500 NE KITURA TA WANNAN ACCOUNT ƊIN
0009450228
JA'IZ BANK
AISHA ADAM
SE A TURA SHEDAR BIYA TA WANNAN LAMBAR
07063065680
IDAN KUMA KIN SIYA AMANACE KARKI FITARMIN DAN ALLAH ðŸ™ðŸ™ðŸ™
11/14/21, 6:09 PM - Ummee Musa: LITTAFIN KUÆŠI NE, DAN ALLAH KI SIYA KAFIN KI KARANTA BA DANNI BA DAN ALLAH, LITTAFI NA ÆŠAYA KYAUTA NE WANNAN NA SIYARWA NE

78_79
Take Widad taji duniyar tana juya mata, taga abubuwan dake ƙasa sun koma sama, na sama sun dawo ƙasa, ta kasa gane inda kanta yake, ta dinga jin kamar ta tashi ta zura da gudu, ta riƙe kanta gam, kafin can ta kurma wani uba ihu ta miƙe tsaye tana zazzare idi.
Daula a gigice ya riƙeta yace "Subhanallah, doctor meke faruwa ne? Kaga abunda take fa, meya sameta ne? Innalillahi wa inna ialaihi raji'un"
Likitan yace "wannan shike tabbatar da ta samu taɓin hankali ne, badan haka ba da babu abunda allurar za tayi mata, dole a cigaba da kula da ita, idan ba hakaba kuma zata zama tuburan, amma zan sake mata wata allaurar zata samu relief tayi bacci"
Widad tana ta gunji, tana fizge fizge haka aka kuma yi mata Allura, wadda seda ta ƙara birkitata ga baki ɗaya, ya zamana bata gane a duniya take ko a ina? Ga mutane tana kallonsu, amma bata gane meke faruwa, a haka har wani irin galabaitaccen bacci ya ɗauketa a wahalce.
Seda bacci ya É—auketa sannan hankalin Daula ya kwanta, ya kalli likitan yace "yanzu doctor, wannan baccin shine samun relief É—inta? Sannan kuma ya batun yadda za'a cigaba da kula da ita"
Doctor Hamisu yace "Eh shine samun sauƙinta, tunda kace baccin ma bata yinsa sosai, dan haka karka damu, ko yaushe zata kai tana wannan baccin babu wata matsala ba abun damuwa bane"
Daula ya jinjina kai yace "shikenan, ubangiji Allah ya bata lafiya ya tashi kafaɗunta, Allah ya baki lafiya daughter na"
Alhaji Munir yace "to tunda hakane baka ganin a cikin taɓin hankalin ne yasa tace kashe mahaifiyarta akayi? Tasa aka kama Bala? Kuma ma ai tayi ƙanƙanta ace ta bada irin wannan shedar an yarda an karɓa"
Daula ya haɗe rai yace "bana yadda in zalunci kowa a rayuwa ta, ina taka tsantsan da duk abunda zan aikata da zesa in ɓatawa wani, ko in zalunci wani dukda tarin dukiyar da nake da ita, amma a wannan karon nima zan ɗana izza da amfani da ƙarfin dukiya da Allah ya bani, in dai hakan ze samarwa da 'yata farinciki, bari in gaya maka wani abu, ko nawane zan kashe a cigaba da tsare Bala, har se ya faɗi abunda yasani game da kisan matata, uwar' yata"
Bulama yace "Daula karfa soyayyar 'yarka yasa ka aikata abunda zakazo kana danasani, abi komai a sannu har a gano bakin zaren, kaga yarinyar nan ga abunda aka ce yana damunta, ga kuma ita abunda take faɗa, kar ƙaunar da kake mata yasa ka ɓata sunanka a idon duniya"
Daula ya kalli Widad dake kwance a jikinsa, ya shafi gashin kanta yace "bata taɓa aikata wani abu makamancin haka ba, 'yata ba irin sauran yara bace, Ƙwaƙwalwarta na aiki fiye da shekarunta, tunaninta ya zarta tunani irin na yara, a baya Huda na ɓacin ran irin halayen Widad, tana jin haushin irin kallace kallacen da take yi, sedai me bayan ran Huda wannan hali na Widad yayi rana, saboda ni abunda likita ya faɗa daban abunda kuma ya faru daban, abun da baku sani ba shine, har kitchen inda ta hau kan drower, har garin hawa abunda take ci ya zuba a ƙasa, seda ta nunawa 'yan sanda, kuma ta nuna musu ta ƙofar da Bala ya shiga da mutanen nan, an auna gurin anga zanen yatsunsa a jiki, dan haka bana tantama abunda ta faɗi gaskiya ne"
Munir yace "Amma, baka ganin lokacin da ya shigo duba sune ya kama ƙofar ya shigo, har hoton yatsunsa ya fito"
"Wannan kuma aikin hukuma ne, su zasu tabattar da gaskiyar abunda ya faru, amma wannan karon nima zan ɗana, zanyi Amfani da ƙarfin dukiyata, da kuma alfarma da sanayya da nake da ita a faɗin ƙasar nan, se an nemo wanda suka kashe matata, kuma wallahi ko Arziƙina ze ƙare se na tabattar da anbi mana haƙƙinmu"
Likitan yace "Amma ranka ya daɗe kabi komai a sannu yafi, alamu sun nuna yarinyar ka tun tana ƙarama take da larurar Ƙwaƙwalwa, amma baka ɗau mataki ba"