Sashe 46
Akidata Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Nurat tace "Allah ya jarrabeni da son wannan bawan Allah brother, kuma wannan shine wanda Daddy na yasaka a gaba, wallahi brother ina tabattar maka da dasa hannun Daddy na aka sacesu, kuma yanzu anyi sanarwa wai shi ya sace Daula da 'yarsa, wallahi baze aikata haka ba brother, dan Allah ka temakeni ka temaki Yusuf "
Khalil yace " yi shiru dena kukan, tsaya yanzu kin zaɓi soyayyarki akan mahaifinki"?
"Brother ba soyayya na zaɓa ba, gaskiya na zaɓa na fifita, na gaya maka komai fa a baya, koka manta?"
Khalil yace "ya za'ayi in manta, ban manta ba kuma indai abunda kika faÉ—a hakane, to tabbas mahaifinki bashi da imani, yanzu me kike ganin za'ayi? Tukuna ma waishi wannan É—in waye? "
Nurat tace "direban gidan Daula ne"
"Direba kuma Nurat, to yanzu ya kike son ayi?"
Nurat tace "Sonake a ɓoye, ka bincika waye Yusuf da kuma inda yake, sannan ina son a ɓoye ka cigaba da bin diddigin mahaifina ko zaka samu wani bayanin, wanda ze wanke Yusuf"
Khalil yace "kin haÉ—ani da aiki me hatsarin gaske, amma indai hakan ze sama miki farinciki to zanyi insha Allah"
Ai bata san lokacin da ta faÉ—a jikin Khalil tana masa godiya ba, kallonta yake yi yana tunani a ransa yace "insha Allah, zan sadaukar da tawa soyayyar dan ganin kin samu taki Nurat"
Zuwa yamma Hindu ta ɗanji sauƙin jikinta, dan harta fito tsakar gidama, Widad tana ta murna, Jamila na jikin ɗakin Hansai, tana wasa da jaririyarta, Widad ta ƙura mata ido kamar tace ta bata jaririyar ta ɗauka, dan ita dai da wayonta bata taɓa ɗaukar jariri ba.
Yusuf yayi Sallama ya shigo, sedai abunda ya ganine yasa ya rikice cikin É—aga murya yace "Subhanallah......
LITTAFIN KUÆŠI NE, DAN ALLAH KI SIYA KAFIN KI KARANTA BA DANNI BA DAN ALLAH, LITTAFI NA ÆŠAYA KYAUTA NE WANNAN NA SIYARWA NE
NORMAL GROUP ₦300
VIP ₦500 NE KITURA TA WANNAN ACCOUNT ƊIN
0009450228
JA'IZ BANK
AISHA ADAM
SE A TURA SHEDAR BIYA TA WANNAN LAMBAR
07063065680
IDAN KUMA KIN SIYA AMANACE KARKI FITARMIN DAN ALLAH ðŸ™ðŸ™ðŸ™
11/14/21, 6:09 PM - Ummee Musa: LITTAFIN KUÆŠI NE, DAN ALLAH KI SIYA KAFIN KI KARANTA BA DANNI BA DAN ALLAH, LITTAFI NA ÆŠAYA KYAUTA NE WANNAN NA SIYARWA NE

86_87
Wato bakomai Yusuf ya gani ba, illa Widad bata taɓa kula Jamila ba, amma taji tana son taje ta ɗau jaririyar nan dako arba'in ba tayi ba, gashi baya tunanin ta taɓa ɗaukar jaririn, Jamila na ƙoƙarin bata 'yar, idan ba'ayi wasa ba tsaf Widad inta ɗauki 'yar nan zata iya jimata rauni saboda yanayin ɗaukar da take shirin yiwa jaririyar.
Yusuf ya ƙaraso da sauri yace "karki bata, bata iya ɗauka ba karta jiwa Babyn ciwo"
Widad ta juyo ta kalleshi, aikuwa ta haɗe rai sosai tace "kamar yaya ban iya ɗauka ba?"
Yusuf yace "eh baki iya É—auka ba, sekin jima ta ciwo tukuna?"
"wai kai komai ban iya ba, ba a haka zan koya ba, ni gaskiya kabari a bani in ɗauka" tai maganar tana ƙoƙarin cicciɓar ƙafafuwan jaririyar"
Yusuf yace "yi haƙuri tsaya kiga yadda za'ayi, bari in ɗauka ni se in baki"
Yusuf ya karɓi jaririyar, dake ta bacci, yayin da Jamila kuma rigimar Yusuf da Widad suka burgeta matuƙa suka bata dariya.
Yusuf yace "muje É—aki in baki ki É—auka"
Yana tafe tana biye dashi har ɗakinsu, suna zuwa ta zauna tace "to zauna ka bani"
"Kedai akwai garaje"
Yusuf ya zauna ya nuna mata yadda zata yi da hannunta, sannan ya ɗora mata Jaririyar a hannu, jaririyar dai baƙace sedai fes da ita, an mata wanka an samata riga me kyau, rigar nata ƙamshin miski, da alama Jamila tana da tsafta.
Widad ta ƙurawa Jaririyar ido, ta dinga jin ina ma tatace, ace wannan 'yarta ce, a ranta tace "da ina zan sa kaina dan daɗi'
" Yoseef so nake in É—aga ta "
" ki É—aga ta ki kaita ina? "
" Sonake ta buÉ—e ido in ganta, se kuma in mata wasa"
Yusuf yace "ikon Allah, ina wannan yarinyar tasan wani wasa? Jaririya cefa dan Allah ki ƙyaleta tayi baccinta, idan kika tasheta kuma kuka za taitayi, mamanta ta karɓeta daga hannunki"
Widad tace "to bazan tashe ta ba, amma sonake ta buÉ—e idonta"
"zata buɗe ne, amma ki ƙyaleta mana tayi baccinta"
"to na ƙyaleta"
Widad ta cigaba da kallonta, tana ta sake ayyana ina ma ace wannan 'yarta ce.
Yusuf yana canza kaya, yana yi yana kallon Widad, dan karya ɗauke ido Widad tayi wani abu daze cutar da jaririyar, Widad ta nutsu sosai danko ƙwaƙwƙwaran motsin kirki ba tayi, ta riƙe jaririyar sosai.
Widad tace ' Yoseef ka samin ita a bayana, irin yadda akeyi É—in nan"
Yusuf yace "yau naga ta kaina ni Yusuf, Allah ya haɗani da rigimammiyar mace, keda kike koyon ɗaukar jaririyar ma yanzu, shine zaki wani ce a goya miki ita? Zan ƙwaceta in kaiwa mamanta, ki cigaba damin rikici"
Zumɓura masa baki tayi, tana sake gyara zamanta, ya ɗakko Abincinsa ya zauna ya fara ci, Amma Widad ta hau kici kicin ɗaga jaririyar nan wai zata saka a kafaɗarta, Yusuf ya miƙe da sauri yaje ya karɓe yarinyar nan, danma jaririyar me haƙuri ce, ba tayi kuka ba se buɗe ido da tayi tana miƙa.
Yusuf ya fito tsakar gida yace "Mama ungo Jaririyar nan, bawa mamanta ita tun kan Widad tayi aika aika"
Widad kamar zata yi kuka ta biyoshi da sauri tace "Mama dan Allah ki bani, kawaifa dan nace ina son inga ta buÉ—e ido, shine se cewa yake ban iya É—auka ba"
Yusuf yace "karki bata, wai sena goya mata ita, ko É—aukar jaririyar bata iya ba ta ina za'ayi goyo?"
Jamila dai banda dariya ba abunda take yi, Widad tayi kicin kicin ita a dole anyi mata laifi.
Megari dake É—akin Hansai yana jinsu ya fito yana cewa "haba Malam Yusufa, yama za'ayi kace bata iya É—aukar jariri ba, Rabu dashi yarinyar kirki Allah ya baki naki kema"
Widad tace "Ameen"
Hari tace "jimin mara kunya, kikace Ameen a gaban mutane, kai Wudas baki da kunya Al'qur'an"
"baza'aji kunyar ba É—in, meye abun kunya kuma dan nace Ameen"
Jamila taji daÉ—in yadda dukda Widad bata kula ta amma ta nuna tana son 'yarta.
Bayan sun koma É—aki Yusuf ya kalleta yace "Sannu uwar rikici"
MurguÉ—a masa baki tayi, ta tafi kan katifarta tai zamanta.
Yusuf kamar yayi dariya, haka ya dinga dariyarsa ƙasa ƙasa yana cin Abincinsa, har akayi sallar magariba bata kula Yusuf.
Ta fito tsakar gida zata yi alwala, taga Gwaggo tana aikinta a tsakar gida, Widad tace "Mama wai nan garin ba'a samun Irish potato ne?"
Gwaggo tace "meke nan?"
Tace "dankali"
Gwaggo tace "Auho, ai da kiyiwa Yusuf magana, ko kuma Ila idan sunje kasuwa su samo miki"
Widad tace "bafa wannan ba Mama, dankalin nan 'yan ƙanana, ba masu zaƙin ba su nake sha' awa fa"
Gwaggo tace "au dankalin turawa zakice min"
Widad tace "eh shi nake nufi"
Gwaggo tace "taɓ aikuwa yana ɗan wahala, dan se anje can birni ake samu"
Widad tace "shi nake sonci fa"
Gwaggo tace "Amarya ko an gamu ne?"
Widad tace "aka gamu dame?"
"Ahh nasani ko addu'ar Baffa ta karɓu an samu rabo"
Widad tace "wai kina nufin ina da ciki?"
Gwaggo kawai tayi murmushi, ana ɗan sayewa kar a faɗa kai tsaye amma ita ta faɗa, Gwaggo ta ƙyaleta ta cigaba da aikinta, Widad taje tayi sallarta, ta zauna akan dadduma tayi shiru, kawai taji har cikin ranta tana son ta samu ciki, ace yau gata ɗauke da ɗanta na kanta a jikin ta, idan ta haihu ta samu ɗa da zata dinga gani tana jin daɗi.
Tana zaune tana ta karanta wasiƙar jaki, Yusuf yayi sallama tana jinsa tai masa banza, ta miƙe ta fara shirin kwanciya.
Seda ya bari ta kwanta sannan ya tafi rarrashi, tana jinsa ya hawo katifar yana lalubenta amma ta shareshi.
"Kina jina amma kika shareni ko Queen, laifin me nayi miki ne?"
"ni ƙyaleni bacci zanyi"
"Naƙi in ƙyalekin, ni kike sharewa ko?bafa na son haka"
Cikin Shagwaɓa tace "to ba kaine komai nayi kake cewa ban iya ba"
"To kin iya ɗinne? Matar ƙauye kawai sarkin rigima"
"Kai kuma mijin ƙauye ba"
"Eh naji na yadda, ni mijin ƙauyene kuma mijin matar ƙauye, karki damu zan siyo miki teddy ki dinga wasa dashi, shima kamar baby ne seki koyi goyon a jiki"
"bawani nan teddy daban, teddy mutum ne? Toni mutum nake so"
Yusuf yace "Eh tunda baki da mutum, seki rainon teddy da haka zaki koyi rainon jaririn gaske"
"Bana son teddyn, ni mutum nake so"
Sosai Widad ke bawa Yusuf dariya wasu lokutan, Yace "idan mutum yana yaro idan yayi wasa da dolls 'yar tsana, yana iya raino koba jariri a gidansu, amma ke baki iya ba '
Widad tace" waye ya gaya maka da ina yarinya ina wani wasa ni? Nifa kamar boss nake da ina yarinya, ba ruwana da wani wasa irin na yara"
Yusuf yayi murmushi yace " Yanzun ma ai boss É—ince"
Kawai tayi murmushi tace "nice boss ko, zan ramane"
A haka suna taɓa hirarsu har bacci yayi awon gaba dasu gaba ɗaya.
Da gari ya waye, Widad tana fitowa taga Hindu na tattare tsakar gida tana shara, Widad tace "Hindu kin warke ne kike aiki?"
Hindu tace "jikina da sauƙi Amarya, gani nayi tsakar gidan yayi wani iri, duk ganyen bishiya ya faɗo, shiyasa nace bari in gyara kafin a firfito"
"Kai Hindu, kina fama da kanki ki bari a share mana gaskiya bari"
Widad ta ƙwace tsintsiyar ta hana Hindu sharar, ta gama abunda zata yi ita ta share, sannan ɗakinta koma ɗakinta tayi kwanciyarta.
Wajejen takwas da rabi Widad ta farka, ta hangi Yusuf a zaune da gashi se gajeren wando yana buɗe kwanon Abinci, da alama har yayi wanka ma, dan jikinsa se ƙyallin mai yake.