Sashe 104
Akidata Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"justice A dutse ne ke magana '
Bulama yace " ok nagane, ya kake ya aiki? "
" Alhamdilillah, dama na bugo in sanar makane da cewar tawagar lawyoyi da ƙungiyoyin kare haƙƙin ɗan Adam sun ɗaukaka ƙarar shari'ar Yusuf da nayi, kuma ina kyautata zaton ƙarƙashin jagorancin shahararren lawayrn nan ɗan gwagwarmaya wato Barrister Adam A Adam, dan haka tun wuri kasan abunyi!!!
(Alhamdilillah masha Allah, nagode sosai Allah yasaka da alkhairi, da addu'oinku da na samu bisa rashin da akayi mana, nagode sosai Allah ya bar zumunci)
AMANA! AMANA! AMANACE!!!
AYSHERCOOL
07063065680
12/7/21, 11:04 PM - Buhainat: LITTAFIN KUÆŠI NE, DAN ALLAH KI SIYA KAFIN KI KARANTA BA DANNI BA DAN ALLAH, LITTAFI NA ÆŠAYA KYAUTA NE WANNAN NA SIYARWA NE
NORMAL GROUP ₦300
VIP ₦500 NE KITURA TA WANNAN ACCOUNT ƊIN
0009450228
JA'IZ BANK
AISHA ADAM
SE A TURA SHEDAR BIYA TA WANNAN LAMBAR
07063065680
(Albishir ga masoya, ma'abota bibiyar litattaafaina, dama ta samu zaku fara samun litattaafaina na audio, akan YouTube channel É—ina me suna Cool Arewa TV
https://youtube.com/channel/UCD5vnvA5laU8ti4LLz2_QEg
Kuyi liking sannan ku danna subscribe, domin fara samun litattaafaina na audio, nagode sosai da ƙaunar ku gareni"
_(INNALILLAHI WA INNA IALAIHI RAJI'UN ina amfani da wannan damar gurin miƙa saƙon ta'aziyya ga Ɗaukacin zuriyar Hajiya Aisha Muhammad (Baba) bisa babban rashi da mukayi na rasuwar ta ina fatan ubangiji Allah ya jiƙan ta yai mata rahama, ya kai haske kabarainta, ubangiji Allah ya duba zuriyar da ta bari, ya bata ladan ɗawainiya da iyalI da tayi tsawon ranta, ubangiji Allah ya jiƙan kafatanin wanda suka rigamu gidan gaskiya Musulmi, idan tamu tazo Allah yasa mu cika da kyau da imani_)
IN THE MEMORY OF LATE HAJIYA AISHA MUHAMMAD, I DEDICATED THIS PAGE TO LATE HAJIYA AISHA MUHAMMAD (BABA) MAY ALLAH SUBHANAHU WATA'ALA, GRANT HER JANNATUL FIRDAUSI AMEEN _
146_147
Cikin Bulama yai wata irin ƙara yace "A dutse garin yaya haka ta faru? Ina tarin kuɗin dana baka kaida lawyoyi, ya za'amin haka?"
'Aini kuɗin daka bani, nayi aikin daya dace da su, na rufe yaron nam amma doka ta bashi damar ɗaukaka ƙara, kuma ya ɗaukaka ni yanzu shawara ɗaya zan baka, karka sake a gane kana da hannu cikin wannan badaƙala dake faruwa, idan da hali ma ka halarci zaman kotu da za'ayi, karka bari wani ya gane da saka hannunka"
Bulama yace "Innalillahi wa inna ialaihi raji'un, ko dai ƙasar zan bari gaba ɗaya ne? '
" baza' a gane da saka hannunka ba, tunda manyan ƙasar nan da 'aya siyasa dama jam'ian tsaro suna tare da kai, karkaji komai I will give you the necessary support i can, ka kwantar da hankalinka fa"
Bulama kawai ya ajiye wayar, ya dafe kansa Fahad ne ya bankaɗo office ɗin kamar wanda aka jefo, Bulama ya ɗaga kai ya kalleshi, ya mayar ya sunkuyar, Fahad ya ƙaraso gabansa ya tsaya yace "wallahi Daddy ka bani kunya, ka zubar mana da mutunci a idom duniya, ka cucemu ka zaluncemu kuma se Allah ya sakawa Mummy"
Kasa vane inda maganganun Fahad É—in suka dosa yayi, dan haka yace "kai me kame faÉ—ane haka? Meye hakan?"
"dole ka tambayeni mana, dama Daddy kana alaƙar banza tsakaninka da Ramlah?"
"kai wace irin maganar banzace wannan? Ƙwayar taka bata sakeka a gidan ba shine ka biyoni har nan za kamin hauka? Wacece kuma Ramlah"
Cikin shouting Fahad yace "niba hauka nake ba, dagaske nake, akwai haramtacciyar alaƙa a tsakaninka da Fahad, kuma Asirinka ya tonu"
"wane banzan ne ya gaya maka wannan maganar banzar, mara tushe balle makama? Waye wannan waima wace Ramlah kake nufi ne?"
"Ramlah dai, 'yar gidan Hajiya Halima kumabita ta gayamin, da bakinta ta gayamin"
A fusace Bulama yace "zaka fitarmin daga Office ko sena ci ubanka na tattaka ka, dama akan tsini nake, saboda mahaukaci ne kai kamar ni, ni zan nemi wannan yarinyar? Inyi uwarme da ita? Fitarmin daga Office kobin saka security su casamin kai, kai ko kunya bakajiba, ina ubanka ka tunkareni da wannan maganar ba kai ba ma'ana, kai data gayamaka meyasa baka yi bincike a kai ba? Kawai ta gayamaka maganar banza ka hau kai ka yadda, fitarmin daga Office shashasha kawai "
Sekuma Jikin Fahad yai sanyi, dan ƙarya batawa Ramlab wahala, a ransa ya dinga fatan Allah yasa ƙarya takeyi, yana fita Bulama ya share gumi ya zauna yace
" Jimin tsinanniyar yarinya, ni zata kwaɓawa aiki haka? Waini garin yaya abubuwa suke ta cakuɗewa ne babu mafita sam a cikin lamuran, daga wannan se wancan? Kai baze yuwu ba da sake gaskiya"
Mahaifiyar Nurat fa babu sauƙi a lamarin nata, dan a kwanaki ukun nan ko yatsan ƙafarta bata motsa ba, yadda take a kwance a haka take, sedai a juya ta nan a juyata can, babu wani cigaba kuma a wannan kwanaki ukun still, lokaci lokaci jini na fita ta hancinta da bakinta.
   Nurat ta ɗaga hankalinta akan san sanin Halinda mahaifiyarat ke ciki, amma se dai ace mata tana ƙarƙashin kulawa ta musamman ta likitoci, dan haka bazata ganta ba, Bata da aiki se kuka, danta fara zargin ko ta mutune ake ɓoye mata, Khalil neke aikin rarrashi kullum cikin rarrashinta yake akan ta kwantar da hankalinta, Mum ɗinta zata tashi zata warke da yardar Allah.
Sam bata son ganin mahaifinta yazo inda take, data ganshi se taji ranta babu daÉ—i, mussman idan ta tuna irin muguntarsa da zalumcinsa, da rashin afuwarsa.
Bulama mussman ya shirya ya tafi gidan Justice A dutse da yamma, lokacin yasan ya dawo daga gurin aiki.
Bulama yace "Nifa A dutse na kasa gane bayanin ka, ji naifa kace wai harda wannan barrister me shegen bakin tsiya za'ayi shari'ar nan, yanzu meye abunyi kenan?"
A dutse yace "eh to, kaga dai ko ana hauka kasan A Adam baze karɓi bribe ba, ni dai shawarata da kai shine karka yi wani Yunƙuri da zesa a ganoka, dan ba kaiba harni zamu shiga cikin matsala, saboda irin shari'ar da nayi, musamman idan aka gano na karɓi cin hanci daga hannuka, abun baze mana kyau ba"
Bulama ya dafe kai yace "yanzu shikenan, babu wata mafita kenan?"
"Karfa ka damu, ka kwantar da hankalinka ai su Barrister Sadik suna nan, za suyi iya yinsu akan shari'ar, suma jajirtaccune karka damu koka É—aga hankalinka, babu abunda ze faru fa"
Bulama yace "to shikenan, dan Allah idan da wani information ka dinga sanar dani"
A Dutse yace "Insha Allah, kar kaji komai, ba zasu yi Nasara ba"
Fahad kuwa yana zuwa gida, ya É—au waya ya kira Ramlah, yana kira ta É—aga.
Aikuwa tana ɗagawa yace "munafukar banza da ta wofi, ashe ƙarya kikewa Mahaifina zaki haɗani faɗa da ubana, mara mutunci ƙaramar karuwa"
"Lallai Fahad, Bulama ya maida kai gaula, gashi ka ka raineni ka bani training a harkar karuwanci, amma kuma na shallake tunanink, dan na kai inda baka kaiba, to idan uban naka ya isa, ya kirani a waya a gabanka yace ƙaryane abunda na faɗa mana, ko kuma yaje a binciki lafiyarsa ko yazo har gida ya sameni yace ƙarya nayi mana, ai baka isa ka cuceni a banza ba, gidanku ma kun ƙara yawa masu ciwon, seku dage da shan magani tare "
Ta katse kiran wayar gaba É—aya, Fahad ya jinjina kai tabbas tunda ta dage babu ko shakka mahaifinsa ya aikata abin da Ramlah ta faÉ—a, kuma da wuya idan ba'a sameshi da cita me karya garkuwar jiki ba, dan tunda ya iya neman Ramlah to yana biye biyen mata.
A hankali ya furta wayyo Allah Mummyna, ya nufi gida da sauri, yana zuwa ya tarar da mahaifiyarsu Hajiya Sarah ta shirya ta sha gayu zata fita, dama gata mace me iyayi da son kwalliya.
Ya ƙura mata ido, yana jin tausayinta a ransa,
"kai lafiya kuwa? Wannan kallon ƙurillar da kakemin fa? '
Fahad yai murmushin ƙarfin hali yace" kyau kikamin Mummy "
Tai murmushi tace "Allah ya shiryeka, sarkin zolaya"
Tai maganar tare da murmushi, ta shige motarta taja ta fita.
Jiki a sanyaye Fahad ya tafi part ɗinsa, yana zuwa ɗakinsa ya zube akan akan gadonsa yana rusa kuka kamar ransa ze fita "wayyo Allah na, kaicona da irin wannan rayuwar da nayi, a sanadina rayuwar mahaifiyata zata shiga garari, Daddy bakamana Adalci ba, wayyo Allah kaicona"
Jin hargowar kukan Fahad ne yasa Ramadan farkawa daga bacccin da yake yi, ya fito daga ɗakinsa ya shiga ɗakin Fahad, ya tarar da shi a zaune zaman dirshen yana ta gursheƙen kuka.
Jiki a sanyaye Ramadan yace "Fahad lafiya kuwa? Waye ya mutu?"
Fahad ya ɗago ya kalli Ramadan, ya goge hawayensa tare da daidaita nutsuwarsa yace "ba kowa"
"Amma kake wannan kukan? Idan ba mutuwa akayi ba meyafaru? Kukan kane fa ya tasheni daga bacci"
Fahad ya share hawayensa yace "Ramadan Daddy be mana adalci ba, wai ashe Daddy yana da mummunar alaƙa tsakaninsa da Ramlah"
Ramadan yace "wace Ramlan?"
"Ramlah dai, Ƙanwar Anwar"
Ramadan yace "subhanallah, wai kana nufin da Daddynmu take mummunar mu'amala"
Fahad yace "ba wai bane Ramadan, gaskiya ne ita ta gayamin da bakinta"
Ramadan yace "innalillahi wa inna ialaihi raji'un, meyasa Daddy ze mana haka? Fahad abunda kake aikatawa ga 'ya' yan wasu ne muma yazo mana har cikin gida, kai kayi Daddy yayi alhalin muna da uwa muna da ƙanwa mace wannan abun dame yai kama?"
Fahad yace "wallahi Ramadan nayi nadama, nadamar da bata da amfani sam, a yanzu haka maganar da nake maka da ƙyar idan Daddy bashi da cuta me karya garkuwar jiki, saboda Ramlah ta tabattar min tana da ita"
A razane Ramadan ya kalli Fahad, "HiV kake nufi fa?"
Fahad ya jinina masa kai alamar eh.
"La'ilahaillalah Muhammadu rasulillah salallahu alaihi wassalam, Fahad HIV? Mummy kenan itama ta É—auka a jikinsa? Subhanallah kun jawa wadda bata ji ba baya gani ba Fahad, ka ga illar zina da nake ta nuna maka ka kasa ganewa, Anwar ma ya nuna maka ka toshe kunnenka, gashi sanadin zina Daddy ya kwaso mana masifa, illar zina kenan idan kayi kai kaÉ—ai illarta seta shafi al'umma da dama, Daddy be kyauta mana ba"
Fahad a ransa yace "Ramadan idan na gaya maka ni na sakawa Ramlah ciwo ta sakawa mahaifina ban san wani kallo zakamin ba"