Sashe 91
Akidata Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ramlah tace "eh to, lokacin da aka kawo shi zeyi aikin direba, da bata aminta dadhi ba ita Widad, saboda halinta na rashin yadda, ganin mahaifinta ya yadda dashi, shiyasa itama ta haƙura da hakan ta yadda dashi a matsayin direban nata, Daya ke mukan ɗan gaisa da shi, wataran yake tambayata wai dan Allah nasan Password ɗin Widad na banki, dayake daga baya ta ɗan yadda dashi har ɗakinta yana shiga, nace masa me zeyi da password ɗinta na banki, se yace min bakomai tambayata kawai yayi, se nace masa nima ban sani ba, to haka dai Widad ta kan yi complaining akan ana mata sace sace bayan babu wanda yake shiga ɗakinta seshi, har wataran sukayi sa'insa ta kusa korarsa, mahaifinta ya hanata, sedai ba daɗewa wannan lamarin ya faru aka neme ta aka rasa "
Barrister yace " Shikenan, mungode Malama Ramlah zaki iya komawa kije ki zauna "
Yusuf yabi Ramlah da ido, har taje ta zauna, me shari'a yace " ko wanda ake ƙara, yana da abun cewa? "
Yusuf ya girgiza kai, ya maida kai ya sunkuya, Umma ta tashi da sauri ta fice daga kotun, tana kuka.
Barrister Saminu yace "idan wannan kotu ta bani dama, zan sake gabatar da sheda akan wanda ake zargi"
Wani ma'aikacine daga gidan gonar Daula ya fito, aka gabatar da shi a matsayin Iliya.
Barrister Saminu yace "ranar da abun ya faru, ance kana nan da daddare kana aiki a gidan meyafaru?"
Iliya yace "eh to, a ranar sunzo gidan dashi da Ita, da Alhaji Nasir Daula, cikin dare suka fito shida ita kamar ze nuna mata wani abu a wajen mota, kawai ya buɗe motar ya dannata ta ƙarfi, lokacin ina saman benen dake kusa da inda suke, kafin in sakko wasu mutane sun ɓullo daga gurin fulawoyi a laɓe, da alama dama suna laɓe ne gidan a ɓoye suka buɗe masa gate, Jin motsi yasa Daula ya fito a guje, yace lafiya? Se Saleh yace ai wasu mutane ne suka shigo suka fita da Widad, shine Daula ya faɗi a gurin "
Suleiman ya sunkuyar da kai kawai, dan kowa yaji yadda ake gudanar da wannan shari'a, tsantsar son zuciya ne kawai da rashin imani, wata irin bahaguwar shari'a ake ba fasali babu komai, kuma duk wanda ya bada sheda babu wani bin diddigi a masa tambayoyi dan tabattar da abunda yake faɗa, kawai se a karɓi wannan shedar.
Barrister Saminu yace "idan kotu ta bani dama, zan gabatar da sheda ta ƙarshe wadda itace me ɗungurungum, wadda zata tabattar da Wanda ake zargi shine yai garkuwa da 'yar gidan Alhaji Nasir Daula.
Yusuf ya ƙura ido yaga waye ze shigo, me ze gani Widad ce aka shigo da ita, tayi haske amma da gani kasan hasken cutane, ta rame tayi wani iri, duk wanda yasan ta a baya, idan ya ganta baze ganeta ba se mutum yayi dagaske, saboda tsabar rama da fita hayyacinta da tayi.
Yusuf yabi Widad da ido, yadda ta koma yana tunani daban daban a ranta.
Akaje aka tsaida Widad, amma ta gaza kallon Yusuf, yayin da Yusuf ya kafe ta da idanuwa, Barrister Khalil yace "ko zaki iya bayyanawa kotu wacece ke?"
"Widad Nasir Daula" ta bashi amsa, ba tare da ta kalle shi ba, ya nuna mata Yusuf yace "kin san wannan?"
Ya nuna mata Yusuf, ta jinjina masa kai, waye shi? Meye alaƙarki dashi? "
Bata kalli inda Yusuf yake ba tace "da farko direbana ne, yayi aiki tare dani a gidanmu"
"Lokacin da yayi aiki dake, kin san cewar É—an sanda ne?"
Ta girgiza kai, "Ana zargin shine ya sace ki, yai garkuwa dake, me zakice akan haka?"
"Eh Yusuf yayi garkuwa dani, na zauna a hannunsa tsawon watanni biyar, sedai babu wani abu na cutawarwa ko tsoratarwa da yayimin"
"Ya isa haka Malama Widad, zaki iya tafiya"
Barrister Khalil ya katseta, ganin hawaye ya cika idonta tana neman ta saki layi, aka fito da ita zasu tafi, se a lokacin ta É—aga kai ta kalli Yusuf, taga yadda yake binta da kallon da bata gane na menene ba? Hawayene ke shirin gangarowa a idonta, ta girgiza masa kai, ta fita daga cikin kotun.
Tana fitowa tai karo da Umman Yusuf, cikin kuka Umma tace "Wallahi keda Allah, Allah ya sakawa ɗana, wallahi Allah ze bi mana haƙƙinmu, saboda rayuwarki ta ɗana ta kassara, a sanadiyarki aka kashemin miji, yanzu gashi sanadinki za'a kullemin ɗa, bayan danke duk ya shiga wannan halin, Allah yana kallonki fa, kiji tsoron Allah "
Umma na zubda hawaye, Widad na zubda hawaye, tana son tayi magana amma ta gimtse maganarta saboda abunda hakan ka iya haifarwa, ta shige mota ba tare da ta cewa da Umma Uffan ba.
Alƙali ya sanya sati biyu, domin yanke hukunci na ƙarshe akan Yusuf, kotu ta watse ana Yusuf bashi da sauran mafita, tunda ita da bakinta ta tabattar da ya sace ta.
Gaba ɗaya hope ɗin Yusuf ya ƙare, tunda Widad ta tabattar da hakan ba shakka bashi da mafita sam.
Abun duniya ya ishi Widad, aka maida ita inda ake tsareta a gidan Bulama, ta É—ora hannu a kanta tana wani irin kuka, jikinta har rawa yake, zuwa yanzu tana jin yadda abunda ke cikinta yake É—an motsawa kaÉ—an kaÉ—an.
Bulama ya shigo ɗakin da Widad take, yana kallonta ya kwashe da dariya yace "ban taɓa tunanin zaki so wani abu a rayuwarki bayan mahaifinki, kamar wannan shashashan Yaron ba, kamar ma kinfi sonshi akan Daula, sedai na ƙarar da soyayyar a nan, na saka mata aya, tunda gidan yari za'a kaishi"
Widad ta kalli Bukar tace "Kayi kuskure, kai Yusuf gidan yari baze taɓa kawo ƙarshen soyayyar da nake masa ba, dukda kai ba mutum ne me cika Alƙawari ba, nasan ba lallai ka cika Alƙawarin da kamin akan Yusuf ba, ni dai fatana kamar yadda mukayi da kai kar kuyi sanadiyyar rayuwarsa dan Allah "
Tai maganar tana kuka a gaban Bulama, yai dariya yace " wannan kaÉ—ai be isa in bar yaron nam a raye ba, harse kin gayamin inda kayan nan suke "
Widad ta kalle shi tace " A zatonka kafini wayo da dabara ne, to bari in gaya maka abunda baka sani ba tsayin shekaru, Daula ba dukiyar ya ɗauka ya danƙamin ba, ya naɗi video akan yadda takaddun suke, da yadda dukiyar take da kuma a inda take, ni kuma dana tashi na bawa Amintacce na ya ajiyemin, nasan ko bayan raina, idan ya gano ajiyar dana bashi ze danƙa amana ga masu ita "
Tai maganar tana tsura masa ido, nata cikin nasa.
" me kike nufi, suna gurinwa? "
" Gurin masoyina mana, da kake so ya ƙare rayuwarsa a prison, seka bari ranar daya fito seya baka "
Ya wanketa da mari da wannan Ƙaton hannun nasa, idan ya mareta har wani jirine yake kwasarta, amma ta dake tace "idan ka kasheni, ka kashe dukiyar da kake nema, ka huta, shedar tana gurinsa, mabuɗin yana gurina, dan haka dabara ta rage game shiga rijiya"
IDAN KIN SIYA AMANACE, IDAN KIKA FITAR KUMA KINCI AMANA!!!
Ayshercool
07063065680
11/24/21, 10:26 AM - Buhainat: LITTAFIN KUÆŠI NE, DAN ALLAH KI SIYA KAFIN KI KARANTA BA DANNI BA DAN ALLAH, LITTAFI NA ÆŠAYA KYAUTA NE WANNAN NA SIYARWA NE
NORMAL GROUP ₦300
VIP ₦500 NE KITURA TA WANNAN ACCOUNT ƊIN
0009450228
JA'IZ BANK
AISHA ADAM
SE A TURA SHEDAR BIYA TA WANNAN LAMBAR
07063065680
(Albishir ga masoya, ma'abota bibiyar litattaafaina, dama ta samu zaku fara samun litattaafaina na audio, akan YouTube channel É—ina me suna Cool Arewa TV
https://youtube.com/channel/UCD5vnvA5laU8ti4LLz2_QEg
Kuyi liking sannan ku danna subscribe, domin fara samun litattaafaina na audio, nagode sosai da ƙaunar ku gareni"
136_137
Bulama ji yayi kamar ya shaƙeta ya huta da wannan baƙincikin, daga wannan se wannan, daga wancan se wancan se wasa take masa da hankali, ya miƙe kamar ze fita ya juyo ya kalleta, yasa ƙafarsa ya dinga dukanta yana taka ta, tasa hannu tana tare cikinta saboda karya dakar mata ciki, danshi ya sakankance cikin nan babu shi ya fita tuni.
Haka ya dinga Takata da ƙafarsa, ko kukan bata iyawa sedai hawaye dake zuba kawai kamar an kunna famfo, yai me isarsa ya dinga zaginta ita da Daula, yai ya gama yasa kai ya fice.
Widad tai kuka har hawayen suka gagara zuba se ƙunar rai da take, tana jin abunda ke cikinta yana motsawa kaɗan kaɗan, ta tuna yadda Yusuf ya dinga binta da kallo, kana ganinsa kasan a tsatsanr wahala yake, fuskarsa duk tabo da raunuka na ciwo.
idanunta sukayi jawur, kamar wadda aka zubawa barkono saboda kuka, ta sunkuyar da kanta ta shafi cikin ta, da take jin motsinsa kaɗan kaɗan a can ƙasar mararta, cikin zubda hawaye tace "wace amsa zan bawa abunda yake cikina, idan har ya girma ya samu labarin mahaifiyarsa taje kotu ta bada sheda akan mahaifinsa an kai shi prison? Shedarma ta ƙarya, nasan duniya zata zageni ga duka wanda yasan ainihin abunda ya faru, sedai ba yadda na iya, nayi hakanne da ceton rayuwarsa, kaicona haɗuwa ta da Yusuf ta zame masa babbar ƙaddara a rayuwarsa, ya sadaukar da rayuwarsa don inganta tawa, amma maƙiyana suna ƙoƙarin cin galaba akanmu, abun da basu sani ba shine, tun ran gini tun ran zane, ita gaskiya duk daren daɗewa zata yi halinta"
Tai maganar ranat yana mata wani irin zafi da raÉ—aÉ—i.
Yusuf kam ya sha mamaki da Widad taje ta bada sheda a kotu, akan cewar saceta yayi sedai yanayin daya gantabya tabattar masa akwai lauje cikin naɗi, akwai abunda yake damunta, da gani duk inda take ba'a kwanciyar hankali take ba, amma duk da haka ya zaci zuwanta kotu ze zama sassauci a gareshi, sedai zuwanta kotu ya zama ƙarin tsanani a gareshi, yanzu kam ya haƙura yasan idan ba ikon Allah ba, bashi da wata hanyar kuɓuta sam.