Sashe 113
Akidata Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ya ɗan taɓe baki yace " Any way, tunda haka kuka zaɓa zan miki bayanin sakamakon gwaje gwajen da mukayi, wannan abortion ɗin da tayi, an mata amfani da pills me ƙarfi wanda yafi ƙarfinta sosai, musamman duba da yanayin rukunin jininta, hakan ya samar da gagarumin rauni a mahaifarta, wanda yasa take ta zubar da jini, mahaifarta tayi raunin xa abune mawuyaci ta sake ɗaukar ciki, sedai idan an kaita India anyi mata aiki, akwai wani ƙwararren gynecologist dayake aikin, sannan a shawarce yana da kyau a dinga kaita tana ganin Likitan Ƙwaƙwalwa, saboda wannan depression ɗin ze iya zame mata hauka tuburan, duba da yadda matakin depression ɗin nata yayi worst "
Ramlah tace " Innalillahi wa inna ialaihi raji'un, yanzu nawane kuɗin aikin zeci? "
Ya kashingiÉ—a a kan kujerarsa yace " idan kun shirya kumin magana, baya cin fiye da naira miliyan uku haka, ko yanzu idan a shirye kuke, za'a iya booking na jirgi ku tafi"
Ramlah ta dafe kai, dan babu inda zata samo wannan kuɗaɗen, komai ya ƙare musu, basu da komai yanzu a kangon gidan kawai suke, gashi taji labarin Widad na Farm House dan haka a tsorace take, kar Widad tazo ta fatattake su koma tace a kamasu.
Ramlah tace "thank you very much doctor, when we are ready, we will let you know"
Likitan yace "shikenan, ba damuwa Allah ya bata lafiya"
Ramlah ta kama hannun Widad, suka fito suka hau motar da ta rage musu zuwa gida, haka suka koma Ramlah ta saka Amal a gaba tana kallonta, yanzu ita kaÉ—ai ta rage mata, ba Mummy, ba Anwar, ita kanta bata da tabbacin zata tsira, har gara Amal ita ba lallai a sameta da wani laifi ba, gashi itama Amal É—in ta zama shiri shiri, Ramlah ta rasa abunyi, taje ta É—akko kayan shaye2 ta É—urawa cikinta, seda taji tayi dam sannan ta baje tana bacci a gurin.
Kamar yadda Widad tace wa Murtalah tana son ganinsa, haka akayi yaje gidan gona dan ya sameta, amma 'yan sandan da suke gadinta suka hanashi shiga, seda sukaje suka sameta suka gayamata zuwansa, sannan tace a barshi ya shigo tasan da zuwansa.
Har falon ya shiga ya zauna, ta fito cikin dogon hijjabinta, Murtalah a ransa yace "iko se Allah, wai yanzu Widad uwar tsiwa, gadara ganioda izza itace a haka? Itace yanzu take komai sanyi sanyi, harda shigar zumbulelen hijjabi haka, lallai tayi darasi na rayuwa a makarantar duny, me cike da ƙalubale da tarin matsaloli, ya ga yadda ta sake ramewa, se kumburi a fuskarta, duk ƙibar nan babu da da aukinta, amma yanzu kamar sillen kara haka ta koma.
Ta ƙaraso ta zauna akan ɗaya daga cikin kujerun falon, gaba ɗaya a takude take saboda zazzaɓine ma a jikinta, ga jira dake kwasarta dan tun safe tea ne kawai a cikinta se biscuit, bata da appetite na cin komai sam..
Murtalah ya zube a ƙasa yana "barka da yamma ranki ya daɗe"
Tace "yawwa kana lafiya?"
"lafiya ƙalau Alhamdilillah ranki ya daɗe"
Widad tace "masha Allah, na kiraka ne nan dan muyi magana, zan saka wani aiki ne, amma kafin nan bani labari, wane hali gidan mahaifina ke ciki?"
Murtalah yace "eh to, kamar dai yadda kika sani, an kama matar gidan saboda da haɗin bakinta Alhaji Bulama yake gudanar da wasu abubuwan, ita kuma Amal mamar hankalinta ya gushe, tunda aka kawo gawar Anwar, aka kama mahaifiyarsu ta faɗi shikenan, ko magana bata son yi, kamar dai ta samu matsala a Ƙwaƙwalwarta ne, ita kuma babbar dama tun bayan ɓacewarki take bin wannan ɗan gidan Bulaman, to a yadda muke ganin abubuwa na gudana ma dai, shaye2 take yi dan wataran mankas haka take dawo mana gidan nan, yanzu dai su biyune kawai a gidan ba kowa "
Widad ta jinjina kai tace " Allah sarki, Allah me yadda yaso, anyi ƙoƙarin ƙaƙabamin hauka tuburan ga haauka ya fara bibiyar 'ya' yanta, an haɗa kai an kashemin mahaifiyata, se gashi itama an sa an kashe ɗanta, shi kuma wancan ya kashe matarsa da hannunsa, haƙƙinmu baze taɓa barinsu jin daɗin duniya ba"
Widad tai maganar tana share hawaye, Murtalah yace "ayi haƙuri ranki ya daɗe, ai an gode Allah an auna Arziki sosai, Amma dama ita tasa aka kashe mahaifiyarki?"
"karka shiga hurumin da ba naka ba, ka tsaya iya matsayinka, ina son in dinga sanin duk wani motsinsu, da duk wani abu dayake kaiwa yana komowa a gidan ka dinga sanarmin, tashi ka tafi"
Murtalah ya miƙe yana godiya, harze fita tace "ya batun salary ɗinku? Ana biyanku kuwa?"
Yace "ranki ya daÉ—e, ai se muyi wata biyu kafin a bamu albashin ma, kuma duk anbi an rarrage mana albashin"
"Kuyi lissafin abunda kuke bi na bashi, zan biya ku ruɓinsu biyu insha Allah"
Murtalah ya zube a gurin yana  "Allah ya temakeki, Allah ya baki yawan rai yasa kifi ƙarfin maƙiyanki"
Widad tace "Ameen"
Yana fita itama ta fito, ta kira ɗan sandan nan daya kaita gidansu jiya, ya taho jikinsa na tsuma ya gurfana a gabanta, ta kalleshi tace "kasan gidansu Yoseef?"
Yace "A'a ranki ya daÉ—e"
Tace "ina son saka ka aikine, kaje ka bincikamin inane gidansu, ina son in dinga sanin duk wani moves ɗinsa ne, ina son dinga sanin halin dayake ciki"
Yace "to ranki ya daɗe, zan ƙoƙari in gano gidan nasu, amma kin san bani da damar da zan bari gidan nan, in koma unguwarsu saboda a nan aka ajiyeni inyi aiki"
"karka damu, akwai tukuici me kyau, sannan babu wanda ze zargeka akan hakan, zan baka kariya ince nine na saka aikin"
Yace "shikenan ranki ya daÉ—e, amma ki sanar da shugaban mu"
"baka da matsala"
Yusuf jikinsa yayi kyau sosai, ya farfaɗo daga wannan uban baƙin da yayi kamar bashi ba, saboda samun sassauci da yayi daga ƙangin zaman gidan kurkuku, sedai Umma na cigaba da damunsa akan lallai yaje ya nemi Auren Nurat, yace "Umma, kina cewa inje in nemi Auren Nurat, idan fa na nemi Aurenta dole za'azo bincike wataran, bana son abunda ya faru dani akan Salma ya sake faruwa, ga kuma abunda ya faru da iyayenta saboda ni, ina jin tsoro Umma, amma kinga Widad tasan koni wayey, tasan Halinda nake ciki amma muka zauna tare a haka, ba tare da ta nuna ƙyamarta a gareni ba"
Umma tace "kaga sauraramin, Itama Nurat ɗin zata iya aurenka ai, yarinyar bata da matsala kuma banga alamar wulaƙanci a tare da danginsu ba, nifa wannan Widad ɗince bana so, abun da ya samemu saboda ita bazan taɓa mantawa ba, duk wannan baƙar azabar ka shata ne saboda ita fa, amma baka gani "
Yusuf yace " Umma, Widad abun tausayi ce, baki san abunda ya faru da ita bane, ni kaina nasa....
Umma ta katseshi ta hanyar cewa "ban san abunda ya faru da ita ba, kuma bana buƙatar in sani, tun wuri ka kiyayeni akan wannan yarinyar, ita 'yar masu kuɗice ka barta taje, taimakon daka mata Allah ya amfana, kaima ka rungumi talaucinka, kuma idan ka sake ka taka kaje inda take zakaga yadda zanyi da kai, kalli dukda kayi free ai yakamata ko dubaka tazo tayi amma ba ita babu dalilinta"
Yusuf ya rasa yazewa Umma ta fuskance shi, Yasan dole Umma zataji babu daɗi saboda yadda take ƙaunarsa, amma Widad taje ta bada wannan shedar, amma taƙi bari ya gayamata abunda yake faruwa, wanda ita bata sani ba.
Babban abunda ya bawa Umma mamaki, be wuce yadda Yusuf ya ɓata rai ba, duk laifin da zeyi tai masa faɗa baya fushi, amma ƙarara a fusakrsa wannan karon, ya nuna beji daɗin hukuncin data yanke ba, ta dinga binsa da kallo, yai shiru bece komai ba.
Umma tace "yakamata kuma kaje ka sake yiwa Nurat gaisuwa"
Yusuf yace 'to, zanje insha Allah "
Ramadan yaji takaici jin labarin mahaifinsi ne ya dinga shirya duk wata manaƙisa akan Daula, dukda tarin alkhairansa a gareshi, babban abunda ya daɗaɗa masa rai kuma shine ba' a samu mahaifiyarsu da cutar HIV ba, amma yana ta sake zullumi akan ance su koma bayan watanni uku a sake yi.
Ramadan yace "Umma, yanzu shikenan Daddy ya lalata rayuwarsa, mu kuma ya bar mana abh mafi muni da abun kunya, ban taɓa jin labarin mutum me butulci kamar mahaifinmu ba"
Hajiya Sarah tace "bari kawai Ramadan, ni kaina nayi haƙuri da shi tsawo shekaru na masa biyayya iyayi na, amma ban taɓa zaton yanawa Daula zagon ƙasa haka ba, dukda wasu lokutan inajin haushin Widad, amma tabbas mahaifinku ya zalunceta, zalunci me muni ina fatan Allah yasa bani da wannan cutar, shi kuma yaje can yaƙarata, ya girbi abunda ya shuka '
Iman tace "waini Mummy, Yaya Fahad baze zo ya duba ki bane? Tunda muka taho Adamawa be neme mu ba, kuma a waya ba wanda ya kira fa"
Hajiya Sarah tace "ƙyaleshi kawai, ki rabu da shi, aini Na zubawa sarautar Allah ido kawai, nasan zaluncin da mahaifinku ya aikata muma se hakkin ya shafemu"
Ramadan yace "karkice haka Mummy, ai Allah baya kama wani da laifin wani, dan haka kiyi hakuri Allah ya yafe mana kurakuranmu"
Suka amsa da Ameen gaba É—aya.
Ramlah ta farka daga uban baccin da take n shaye2 da tayi, lokaci ya ƙure tana wannan baccin, amma still damuwar dake tattare da ita bata sake ta ba, ji tayi ma kamar an ƙara mata wata damuwarne, akan wadda take ciki.
Ta miƙe a hankali amma bata ga Amal ba, tayi zaton ko tana ɗakinta ne, ta tafi ɗakin nata, ta duba amma nan ma bata ciki sam, ta sakko ta fito harabar gidan ta tarar masu aiki suna wa Amal fifita.
Ta taho da sauri tace "lafiya kuwa?"
Isa yace "wuƙa ta ɗakko ta fito da ita, tana yunƙurin kashe kanta, da ƙyar muka ƙwace wuƙar, shine ta faɗi ta suma"
Ramlah ta ƙarasa ta ɗago Amal tace "why Amal Why? Why will you attempt to kill yourself, why do you attempt to murder yourself? Haba Amal"