Sashe 106
Akidata Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Barrister Adam yace "sheda ta gaba da zan gabatarwa da kotu itace, shedar da aka bawa Yusuf a hukumance, daga hukumar 'yan sanda, na cewar yaje gidan Alhaji Daula yai bincike sannan ya bawa' yarsa kariya a ɓoye, a matsayinsa na ɗan sandan farin kaya, wanda hukumar ta musanta hakan, Amma akwai takadda da aka samu, wadda da saka hannun hukumar da stamp ɗinta, wanda babu wanda ya isa ya samu wannan stamp ɗin, idan har ba daga ofishin manyan cikin jam'ian tsaron ba " Barrister Adam ya fito da takadda aka karɓa ka miƙawa alƙali, shi dai Yusuf yana tsaye, yana tunanin waye ya masa wannan ƙoƙarin haka?"
"dan haka muna neman jin cikakken bayani daga bakin 'yan sanda, idan har bata hannunsu wannan takadda ta fito ba, ta yaya akayi stamp É—insu ya fito a takaddar, idan kuma da saninsu yaje yin aikin, meyasa suka musanta sune suka bashi aikin?"
Nan fa sa'insa ta kaure tsakanin lawyoyin, su Barrister Sadik suna da'awar ai ƙarewa Wadda abun ya faru akanta da kanta ta bada sheda, seda alƙali ya buga guduma, yace ya ɗage shari'ar zuwa sati biyu gaba.
AMANA! AMAA!! AMANACE!!!
AYSHERCOOL
07063065680
12/7/21, 11:04 PM - Buhainat: LITTAFIN KUÆŠI NE, DAN ALLAH KI SIYA KAFIN KI KARANTA BA DANNI BA DAN ALLAH, LITTAFI NA ÆŠAYA KYAUTA NE WANNAN NA SIYARWA NE
NORMAL GROUP ₦300
VIP ₦500 NE KITURA TA WANNAN ACCOUNT ƊIN
0009450228
JA'IZ BANK
AISHA ADAM
SE A TURA SHEDAR BIYA TA WANNAN LAMBAR
07063065680
(Albishir ga masoya, ma'abota bibiyar litattaafaina, dama ta samu zaku fara samun litattaafaina na audio, akan YouTube channel É—ina me suna Cool Arewa TV
https://youtube.com/channel/UCD5vnvA5laU8ti4LLz2_QEg
Kuyi liking sannan ku danna subscribe, domin fara samun litattaafaina na audio, nagode sosai da ƙaunar ku gareni"
_(INNALILLAHI WA INNA IALAIHI RAJI'UN ina amfani da wannan damar gurin miƙa saƙon ta'aziyya ga Ɗaukacin zuriyar Hajiya Aisha Muhammad (Baba) bisa babban rashi da mukayi na rasuwar ta ina fatan ubangiji Allah ya jiƙan ta yai mata rahama, ya kai haske kabarainta, ubangiji Allah ya duba zuriyar da ta bari, ya bata ladan ɗawainiya da iyalI da tayi tsawon ranta, ubangiji Allah ya jiƙan kafatanin wanda suka rigamu gidan gaskiya Musulmi, idan tamu tazo Allah yasa mu cika da kyau da imani_)
IN THE MEMORY OF LATE HAJIYA AISHA MUHAMMAD, I DEDICATED THIS PAGE TO LATE HAJIYA AISHA MUHAMMAD (BABA) MAY ALLAH SUBHANAHU WATA'ALA, GRANT HER JANNATUL FIRDAUSI AMEEN _
150_151
Zare ido Bulama yayi jin an ambace shi haka, abun da be taɓa kawowa ba, yaga dai duk shedun da aka gabatar babu wanda yai wata magana da ta shafe shi, amma yaji an ambaci sunansa.
Ya tsaya yana zazzare ido, ya miÆ™e cikin fargaba ya fito ya tsaya a inda ake tsayawa, Barrister Khalil yace Â
"Alhaji Bukar Bulama, duniya tasan kaine babban abokin mahaifin Widad, wato Alhaji Nasir Daula, ko zaka iya gayamana abunda kasani game da ɓatanta?"
Bulama yace "Eh to, kafin ɓatan nata dai, kamar yadda ka faɗa ni ubane a gurinta, dukda rashin yaddarta ga mutane akwai kyakkyawar alaƙa tsakani na da ita, Daula da 'yarsa sun bada amanna sosai ga wannan bawan Allah, sun yadda dashi sosai.
Har nake ja masa kunne akan yayi taka tsan tsan, da wannan yaron saboda be kamata ace yana shishigemasa haka ba, saboda duniya babu gaskiya, wata rana ina bacci cikin dare, sega wayar Daula ina É—agawa a gigice yake gayamin ai Widad direbanta ya gudu da ita, a daren na tafi gidan gonarsa, yake gayamin ya kira Yusuf akan ze kai Widad Abuja, yana son ya kwana a nan gidan gonar dan suyi tafiyar Asuba suje da wuri, amma cikin dare Yusuf ya sace ta ya gudu da ita"
Barrister Khalil yace "duk ina ma'aikatan gidan, da har ya gudu da ita a mota babu wanda ya sani?"
"Nima ban saniba, tunda seda abun ya faru sannan ya kirani"
Khalil yace "Kasancewar ka Uba ga wannan yarinya, bayan an gano inda take, an karɓota daga hannun masu garkuwa, an kaita Asibiti an gama mata dukkanin wasu gwaje gwaje da yakamata, tana hannunka a zaune kenan?"
"Eh tana gurina"
Bulama ya bada amsa, Khalil yace "tana gurinka, amma ba'a gidanka da kake zaune da iyalinka ba?"
Bulama yace "Eh, tana wani gidan daban sakamakon rashin jituwa dake tsakaninta da ɗana Fahad, da kuma ta samu hutu"
"Amma me yakawo rashin jituwa tsakaninsu, dukda cewar kusan uba kake a gurinsu duka"?
Bulama ya rasa yadda zeyi da tambayoyin Khalil, yace "Eh, nima ban san dalili ba, amma basa jituwa '
Khalil yace "bekamata ace baka sani ba kuwa, sannan duk wanda yasan Alhaji Bukar Bulama a baya bashi da wannan tabon É—inki a fuskarsa haka? Ko ya akayi ya samu wannan tabon? "
Barrister Saminu yai suka akan abunda Khalil yake yi, amma Justice Mustapha yaƙi saurarrasa, yace Khalil ya cigaba.
Bulama yace "'yan dabane suka yankeni a fuskar"
"meya haÉ—aka da' yan daba kana babban mutum har suka maka wannan yankan a fuska haka?"
Bulama yace 'kuɗi suka nemi in basu ban bayar ba, shine suka yankeni a fuska da cinya ta "
" ka kai rahoton faruwar hakan ga hukuma? "
' A'a"
Khalil yace "saboda me?"
Bulama kawai yai shiru, yama rasa meze cewa Khalil, saboda yadda ya titsiyeshi da tambayoyi, tabbas da tun a shari'ar farko irin wannan shari' ar akayiwa Yusuf, da baze je prison ba, Umma dake zaune na kallon shari'ar banda tasbihi da hamdala ba abunda take yi a ranta.
Barrister Khalil yace "bayan kai akwai wanda Yasan inda gidan daka ajiye Widad Nasir Daula yake?"
Yace "Eh"
Khalil yace "wakenan?"
"'ya' yana duk sun sani"
'ka bawa' yan jarida damar ganawa da ita? Ko kuma jam'ian tsaro sun san inda take? , ko kuma meyasa iya kaida 'ya' yanka ne suka san inda take, alhalin ana kan shari'a, dole za'a so bincike se anji wani abun ta bakin ta, ka kaita ka ɓoye ta, ka tirsasata ta bada shedar ƙarya a kotu, kai yunƙurin cutar da ita, tai maka rauni da wuƙa, Bulama kaike da alhakin daukkanin abunda ke faruwa a gidan Alhaji Nasir daula, saboda babu wanda yasan sirrinsa sama da kai"
"Objection yame shari'a, wani irin abu Barrister Khalil yakeyi haka? Yana ƙoƙarin liƙa laifi ga wanda be jiba be gani ba, ba tare da wata hujja ko sheda ba, yana ta ƙoƙarin ƙirƙirar labari da hanyar da ze jingina laifi akan wanda bashi da laifi" cewar barrister Sadik.
Alƙaki yace "Barrister Khalil, ko kana da shedar abunda kake faɗa?"
"Ina da ita yame girma me shari'a"
Khalil ya saka hannu a aljihunsa ya ɗakko wata waya, yazo gaban Yusuf ya nuna masa wayar yace "ko za ka iya tuna wannan wayar?".
Yusuf ya karɓa ya jujjuya wayar yace "eh na gane wayar"
"wayar waye?"
Yusuf yace "Wayar Nurat ce, 'yar gidan Alhaji Musa"
Khalil yace "meyasa baka gabatar da wannan wayar a matsayin shedarka ba lokacin da ake maka sharia' ar farko?"
Yusuf yace "saboda an hanani duk wata dama da zan kare kaina"
Khalil yace "ina son ka karɓi wannan wayar, kayiwa kotu bayanin abunda ke ciki"
Yusuf shi gaba ɗaya ya manta ma da batun wayar Nurat, ko ya akayi Khalil ya gano da wani abu a wayar harya ksrɓota oho, saboda Yusuf besan akwai alaƙa a tsakanin Nurat da Khalil ba.
Yusuf ya riÆ™e wayar yaceÂ
"Kamar yadda nake gudanar da bincike na a ɓoye, a gidan Alhaji Nasir Daula, katsam watarana nayi dare a gidan na fito zan tafi gida wasu mutane suka tareni, sunamin kashedi akan lallai suna daga cikin masu bibiyar Alhaji Nasir da 'yarsa, kuma nima zasu dinga bibiyata akan lallai sena samo musu wani abu a hannun Widad, har mukayi sa' insa dasu suka dakeni, still bayan wani lokaci suka sake biyoni, nan ma suka dakeni sedai na ɗau lambar motar tasu, naje na kai Office muka bibiyi lambar, a nan na gano lambar motar gidan Alhaji Musa ce, wato mahaifin Nurat.
sannan na taɓa kai Widad wani hotel, na jirata a waje, ta shiga ta fito tana kuka, bayan mun koma gida, na maida ita naji lallai ina son sanin me taje yi a Hotel ɗin nan, bayan na koma na kasa gane komai, sena nemi manager nace ina buƙatar ya bani record na wanda suka kama ɗaki a hotel ɗinsu, mun kai ruwa rana kafin ya bani, dan seda na biya shi, aka bani Jerin record na wanda suka kama ɗaki na kusan watanni huɗu, a nan naga Alhaji Bulama yafi kowa kama ɗaki, dan yakan kama na wata guda, kuma da na ƙara bincike sena gano suna yawan zama dashi Alhaji Bulama, da Alhaji Musa, da Alhaji Munir da kuma matar Alhaji Nasir Daula, yanayin yadda Widad ke matuƙar tsoron mutane da kuma nima yadda akace za'a dinga bibiyata, yasa naji cewar lallai ya kamata inyiwa binciken da nake kyakkyawan ɓoyo, bayan na system ɗina na wayata, da wanda nake haɗa report a takadda, dan haka na yanke shawarar zuwa gidan Alhaji Musa, Na samu Nurat, na samu bayanai daga bakinta na yadda rashin jituwar mahaifinta da Alhaji Nasir ya samo Asali.
nai amfani da wannan damar, na karɓi wayarta na buɗe wani website nai hiding ɗinsa, na tura mata duk wani sakamakon binciken da nayi, sannan nai linking ɗinsa da wayata duka lokacin dana tura wani abu website ɗin ze shiga wayarta, kuma ze zauna akan wayata, nasan babu wanda zeyi tunanin da wani abu a wayarta, ko da na rasa na gurina"
Aiba Khalil ba hatta jama'ar kotun, sun jinjinawa Yusuf wannan basira tasa, Khalil yace "Amma ya akayi kai garkuwa da 'yar Alhaji Nasir Daula?"