Sashe 39
Akidata Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Tayi watsi da kwalabe tana kuka, Daula jiki a sanyaye ya karaya, tabbas hauka ya tabatta akan Widad, ta haukace.
Daula yana da matuƙar raunin zuciya, dan haka kuka baya bashi wahala, haka ze zauna idan damuwa tayi masa yawa yaita abunsa.
Yazo kan gadon nata ya zauna, aikuwa nan da nan ta rungume shi, tana ta sauke numfashi kamar wadda tayi dambe.
Ɗansandan yace "Alhaji, wannan harin da aka kai muku jiya, ya tabattar da maganar Widad, kashe matarka akayi muma munata tattara abunda bincike ya nuna mana, Insha Allah kamar yadda nayi Alƙawari, se naga abunda ya turewa buzu naɗi"
Daula yace "nagode sosai ranka ya daÉ—e"
Bulama yace "Nasiru kaga tashi muje a maida yarinyar nan gurin Likitan nan, ya duba ta asan halin da take ciki, abun nata gaba yake fa"
Babu tunanin komai, Daula ya amince, Bulama ya saɓa Widad a kafaɗarsa, suka fito sedai tasa tafukan hannayenta ta rufe idonta, saboda bata san haske kuma bata son koda wasa ta sake ganin mutanen nan.
Asibitin doctor Hamisu suka wuce, ya karɓesu hannu bibiyu, ya sake ɗurkawa Widad allurai wanda suka sake rikita ta gaba ɗaya, sannan ya ɗirka mata allurar bacci.
Gaba ɗaya seda inspector ya kamu da matsanancin tausyin Widad, yarinya ƙarama amma rayuwarta a garari haka, ya kalli Daula yace
"ranka ya daɗe, yakamata ace an sake tsananta matakan tsaro, a hanyar gidanka saboda kariya ga lafiyarka da kuma ta 'yarka, ina jin tausayin yarinyar nan, kuma nayi mata Alƙawari insha Allah bazan mutu ba zan cika mata, tacemin zata yi magana dani rannan, tace maganar tana da mahimmanci sosai, dan haka insha Allah zan sake zuwa, in duba ta sannan inji maganar da zata yi min"
Daula yace "Nagode DSP da wannan É—awainiya da kake, Allah yasaka maka da alheri"
"Karka damu, aikina ne yin hakan ai, Allah ya bawa Baby lafiya"
Kwana biyu da tafiyar DSP, lokacin Widad ta farfaÉ—o, a lokacin aka sanar da rasuwar Wannan DAP Na 'yan sanda da yake faÉ—i tashi akan case É—in, ranar da ya bar gurin Widad, akayi masa kiran gaggawa Lagos, akan hanyarsa sukayi artabu da' yan fashi aka kashe shi.
Daula ya kaɗu matuƙar gaske da jin wannan labarin, ya shiga damuwa haka kurum zuciyarsa ke raya masa, ba haka abun ya faru ba, yanzu kenan duk me niyyar taumakonsu se anga bayansa?
Wannan karonma farkawar Widad yazo da sabon salo, bayan rashin magana ma, sam bata son haske sedai a rurrufe ko ina, ko yaya haske yake bata sonsa komai sedai tayi a É—aki.
Ta ƙara shiga damuwa da taji labarin mutuwar DSP, dukda ba magana take son yi ba amma tayi kuka sosai.
Tace "Daddy"
Daula yace "Na'am lovely na"
"Daddy dan Allah, ko duk kuɗinmu zasu ƙare, karka bari a saki Bala megadi"
"Insha Allah Baby, bazan bari ba amma na fara damuwa, gashi baki da lafiya, gashi an fara kashs duk masu niyyar temakonmu"
Ta kalli Daula tace "idan an kashe masu taimakon mu, Allah ze temake mu, idan kaje gaisuwa kayiwa iyalinsa alheri, ka basu haƙuri"
Daga nam ta kwanta bata sake magana ba.
Gaba É—aya Daula ya ajiye batun harkar kasuwanci a gefe, ya tattara hankalinsa akan lafiyar 'yarsa.
Suna zaune da Bulama a falon gidansa, Bulama yace "Daula, zamanka fa da Widad a gidan nan baze yuwu ba, zuwa yanzu ya kamata kayi Aure kodan ka samu me ta yaka kula da ita, ga harkokinka suna nema su tsaya, ni da zaka yadda dana É—auketa, saboda ina son Yarinyar nan"
Daula yace "nasan kana son 'yata Bulama, sedai koms za' ace sedai ace, zan cigaba da kula da ita, ina nema mata lafiya, yanzu abunda ya dameni ina son in samo malamai suzo su raba gadon Huda"
Bulama yace "wane irin gado kuma? Naga dama idan wani abu take dashi kaika bata, tunda ta mutu ai ya zama naka"
Daula ya girgiza kai yace "A'a, akwai kuÉ—aÉ—enta masu yawa da bani lokacin da mukayi Aure, ina son a ware natane a cikin dukiyata, idan aka ware zan mallakwa Widad su"
"Kamar yaya? Da can ka ware kashi bakwai, yanzu kuma Allah kaɗai yasan kashi nawa zaka kuma warewa, Widad ɗin da take yarinya me zata yi da dukiya? Kuma yanzu idan duk ka kwashe kuɗaɗen nan, kasan adadin mutanen da zasu durƙushe kuwa? Mutane dayawa da Allah suka dogara, amma suna daga kwamce suke Arziki saboda kasiwancinka"
"Nasani Bulama, amma hakan baya nufin zan janye kuɗaɗen ne, zan cigaba da juyasu, amma zan canza suna na dana 'yata akan abunda yake mallakinta, kuma insha Allah idan naga maganin da ake mata anan beyi ba, zamu dan gana da ƙasashen waje ne kawai"
Widad fa ba zuwa makaranta, kullum se a gida banda zabure zabure da ihun da take yi cikin dare, ga ƙin mutane dan a tsorace take da mutanen nan kar su sake dawowa su cutar da su.
Sedai a hakan an cigaba da yiwa Daula barazana iri iri ta waya, ace za'a kasheshi ko za'a sace Widad idan be faɗi inda takaddun nan suke ba, tun yana zarya hukumar 'yan sanda harya haƙura gaba ɗaya.
Bulama ya saka Daula a gaba da yayi Aure, dan ba mutuncinsa bane babban mutum kamarshk ace bashi da Aure kuma yana zaune da gashi se ƙaramar yarinya a gida ba.
Daula yace "sam baze Aure ba, yazan babu me maye gurbin Huda"
Bulama yace "idan balarabiya kake so, kana da kuɗin da zaka je kowani ƙasa ka auro mace, wadda kake so"
Daula ya kan ce masa "ba balarabiya nake so ba, nagarta nake nema irin ta Huda"
Bulama ya matsa, ya dage ya takurawa Daula, Daula yace "nifa ka ƙyaleni, lafiyar 'yata ta fiyemin wani Aure"
Amma Bulama ya cigaba da matsawa, gefe guda kuma anata bankawa Widad allurai da ƙwayoyi da suke birkita mata lissafi, ƙiri ƙiri ta dena zancen zata faɗi wanda ya kashe Amminta, gaba ɗaya aka tsaya da zancen ma, a haka aka daddafa aka fara shari'a da Bala, anan Daula yayi amfani da tasirin dukiya, shari'a taƙi gaba taƙi baya aka tsare Bala, da rundunar sojoji sunso kawowa Bala ɗauki, Kasancewar nasu ne, sedai Daula yai amfani da kuɗinsa, hakan yaƙi tasiri.
Ganin Daula bashi da niyyar yin Auren nan, gaba É—aya ya tattara hankakinsa akan 'yarsa yasa Bulama da kansa nemawa Daula matar daze Aura, sedai me.......
LITTAFIN KUÆŠI NE, DAN ALLAH KI SIYA KAFIN KI KARANTA BA DANNI BA DAN ALLAH, LITTAFI NA ÆŠAYA KYAUTA NE WANNAN NA SIYARWA NE
NORMAL GROUP ₦300
VIP ₦500 NE KITURA TA WANNAN ACCOUNT ƊIN
0009450228
JA'IZ BANK
AISHA ADAM
SE A TURA SHEDAR BIYA TA WANNAN LAMBAR
07063065680
IDAN KUMA KIN SIYA AMANACE KARKI FITARMIN DAN ALLAH ðŸ™ðŸ™ðŸ™
11/14/21, 6:09 PM - Ummee Musa: LITTAFIN KUÆŠI NE, DAN ALLAH KI SIYA KAFIN KI KARANTA BA DANNI BA DAN ALLAH, LITTAFI NA ÆŠAYA KYAUTA NE WANNAN NA SIYARWA NE

80_81
Daula yace "se Widad ta amince tukuna"
abun ya bawa Bulama Haushi sosai yace "haba Nasir, kaima ka zama ƙaramin yaron kenan? Ya za'ayi kace se Widad ta amince? ita meta sani game da wannan maganar?"
Daula yace "Yarinyar nan itace uwata, itace Ubana itace komaina a yanzu, dan haka duk hukuncin data yanke shikenan"
Bulama yaji kamar yayiwa Daula dukan tsiya ya huce, haka ya ci gaba da cusa masa matar nan, 'yar uwace a gurin Bulama matar, sun rabu da mijinta tana da yara Uku, mijin idan ya shura takalmansa se yayi wattanni ba'asan inda yake ba, ga ba Abinci ya barta da yar taita wahala shine aka raba auren.
Daula fafur yaƙi maganar sam, Ita kam Gimbiyar wato Widad ana cigaba da sake birkita mata tunani, ta hanyar ƙwayoyi da kuma allurai, gaba ɗaya ta koma wata iriya abun tausayi, wani lokacin idan ta rasa me yake damunta sedai tayi ta kuka, takasa banbance a aace duniyar take.
Wani lokacin haka kurum tana zaune, sedai taji ana mata ihu ko ana kuruwa a cikin kunnuwanta, ko taga duniya tana juyawa, ko kuma taji kamar ana buɗe ƙofa za'a shigo kawai se zuciyarta ta bata mutanen nan ne zasu shigo.
Abun duniya ya ishi Daula, ga surutun mutane ya fara masa yawa akan yakamata yayi Aure, bekamata ya cigaba da zama haka ba.
Bulama yace "kaga Daula, tun wuri ya kamata ka nemawa kanka mafita, kai ba dan Allah yasa kana da nasibi akan harkar kasuwanci ba, da tuni kasuwancinka yazo ƙarshe gaba ɗaya, kuma kaɗaici ze iya sawa Widad ta ƙara shiga wani hali, babu yadda za'ayi rayuwar yarinya ƙarama ta yuwu ba tare da mace me kulawa da ita ba, kai a yanzu taurin kai ba naka bane, kaje ka samu kayi Auren nan ko hankalinka yafi kwanciya "
Daula yace " Bulama ba naƙi inyi Auren nan neba, bana son in Auri wadda zata zo takasa jure zama dani, wadda zata ƙarasa kassarani, yanzu duk macen da zan aura, zata aureni ne dan dukiyata, matata ta fari kuwa ta Aureni tun banda komai, shiyasa nake jin tsoron hakan, ko in Auri mace ta haihu dani in kasa daidaita adalci a tsakanin 'ya' yan, dan bazan taɓa kamanta ƙaunar abunda Huda ta bari da wani ba, Allah sarki Huda ba ita ba abunda yake cikinta, Allah ya jiƙanki Huda ya saka miki kissan gillar da akayi miki"
Bulama ya dafa kafaɗarsa yace "Nasir, Kayi haƙuri, zan samo maka mace me hankali, kaga Haliman nan muyuniyar kirkice 'yar uwatace, mijin tane ta Aura Azzalumi, ƙarshe aka raba Auren, nayi imani da Allah zata zauna da kai lafiya, harta kula da Yarinyar nan tunda kaƙi bani ita, da naso ka bani ita kafin kayi Auren se in dawo maka da ita, amma kace kafi son ka kula da ita, tunda hakane gara ka lallaɓa kayi Aure, amma zaman da kake haka be dace sam, kuma kaima ka sani"
Haka Bulama yaita lallaɓa Daula, harya yadda zeje su gaisa da ita matar.