Sashe 70
Akidata Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
A haka suka yi sallama, yana ta tsokanarta, kamar karsu rabu.
Duk iya dubawar da Saleh zeyi, yayi amma ya rasa takaddar nan, ya duba ya duba amma takadda tace ɗaukeni inda ka'a ajiyeni, gashi yacewa Bukar ya karɓo takaddar nan.
Ya koma guest House ɗinsa, inda suka dinga kokawa da Amal, ya dinga duba takaddar nan, yai tsai gana dubawa ya birkita komai, ya hango ta a ƙasan gado.
Hamdala yayi, ya durƙusa ya ɗakko takaddar, yana ajiyar zuciya ya buɗe takaddar, sedai me ba takaddar bace form ne na koyon kwalliya na Amal, tsaki yayi yai jifa da takaddar yana tunanin ina yasa waccan takadda data bashi, amma kuma lokacin da ta bashi takaddar ai be buɗa ba, balle yasan me ta bashi, hankalinsa na kan yai mata akuyanci kawai, ya birkita ko ina amma babu wata takaddar se wannan, nan take gumi ya shiga tsasttsafo masa.
Widad taita jiran Yusuf ya dawo, dan se nishaɗi take ji ze kawo gurji yayi musu kwaɗo, bayan ya dawo da kayan gurjin da yamma, ta zauna ta cire ɓawon tsaf, ta gyara zogalen suka ɗora zogalen akan wuta, suna zaune suna hira a ƙofar ɗakinsu suna aikin su, hankali kwance yayin da zamantakewarsu kan burge wasu daga mutanen gidan.
Ya gama suka haÉ—a KwaÉ—on nan a roba, Suka bawa wanda zasu bawa, Widad se haÉ—iyar yawu take, ta zauna zata saka hannu ta fara ci Yusuf yace "tsaya waye yace ki fara ci, salon ki fini loma ki fini ci ko?"
Ai ba ta saurareshi ba, danji take kamar hanjinta ze fito idan bata ci ba, jiki na rawa ta sa hannu ta fara cin Abunta, Yusuf yana kallonta yana nazarinta, tunda ta fara ci bata saurareshi ba seda taji ta ƙoshi tukuna, ta miƙe taje ta wanke hannunta ta sha ruwa ta dawo ɗaki sannan tace " Yawwa ina jinka, mema kace ɗazu?"
Yace "cewa nayi, sannu da aiki acici"
"Yawwa mijin acici, kai dai ubangiji Allah yayi maka albarka, ya saka maka da alheri nagode sosai"
Yace "Ameen, amma a dena cinye Abinci ana barina"
Kawai ta kwashe da dariya tace "ba ruwana cin abuna zanyi ehe"
Yace "ai shikenan poor me"
Tace "shagwaɓaɓe kawai, me sexy eyes"
Yace "what, sexy eyes kuma sekace wani mace"
"baka sani ba, you are having sexy eyes fa"
"Mhmm Malam kawai kice abunda yake ranki kenan"
Tace "What? Wai Yoseef meye haka? Kawai ba damar inyi magana seka canza mata ma'ana"
Tai maganar tana kai masa duka, ya kwanta yana dariya yasa pillow yana karewa.
"Kuma ma kai mummuna ne" tace tana harararsa.
"Eh naji bakomai, a haka 'yan mata suke rububina, saboda munina a haka suke sona"
Widad tace "Wallahi idan muka koma gida, duk wadda tayi gangancin raɓarka zata ga matakin da zan ɗauka wallahi"
Tai maganar very serious, dan kamar ma haushi taji.
Yace "haka akeyi, shikenan duk suna kallo se kice baza'a kulani ba, bayan kin sanni da farinjini, cewa fa kika yi in Auri Hanne"
Tsaki tayi zata tashi, ya fizgota jikinsa, yasa fitila ya haske mata fuska.
"Ni ka dena haskani, bana so"
Yusuf yai ƙasa da murya yace "An taɓa gayamiki ke kyakkyawa ce kuwa My wife?"
"Ai ko ba'a faÉ—a ba, nasan ni me kyauce sakeni"
"in sake ki kuma?"
Da sauri tace "No, i don't mean you should divorce me, ka cikani i mean"
Yai murmushi yace "nima na sani ai, ni dake ai mutu ka raba Babayna me kama da teddy"
Tace "Yoseef me yake damunka ne yau? Duk ka takuramin nice kuma me kama da teddy?"
"Eh ramawa nayi, ko kin manta haka kika cemin cartoon jiya"
Yai maganar yana dariya, itama dariyar ce ta kamata, ta buÉ—e baki kamar zata cije shi, amma ta fara kissing É—insa.
Kamar ranar suka fara kasancewa da juna, sunyi nishaÉ—i mara misaltuwa, sun farantawa junansu rai sosai, kowanne yana sake jin É—an uwansa a ransa.
Haka suka wayi gari cikin farin ciki, sedai dukda wannan farincikin Yusuf se fama yake da fargaba, ya rasa dalilin hakan.
Yana ta shiri ze fita, yaji kamar harbin bindiga, gabansa ya faɗi yace "Lovely, kamar harbi fa nake ji"
Widad tace "A'a ko dai tunanin gurin aiki kake, amma wane irin harbin bindiga ana zaune ƙalau? Bari inyi walha, idan na idar seka tafi"
Ta juya ta tada salla, tayi raka'ar farko zata yi ta biyu suka ji Hayaniya, aka sake harba bindiga a ƙofar gidan mutane nata guje guje.
Yusuf yace "Innalillahi wa inna ialaihi raji'un"
Daga tsakar gida suka ji ana "duk wanda ya motsa, zamu fasa kansa da bindiga, kowa ya tsaya a inda yake"
Gaba É—aya jikinsu se tsuma yake, Hari ta samu wani lungu a bayan randa ta shige, se zare ido take saboda tsoro.
Nan da nan sega jiniyar motar' yan sanda ta ƙaraso
Da gudu Widad ta fito tsakar gidan, amma taga 'yan sanda tare da Saleh hannunsa duk ankwa a cikin mawuyacin hali.
Tace "me zan gani haka? Meye haka?"
Wani É—an sanda yace "Yusuf, ina Yusuf yake?"
Widad tace "ban sani ba, bazan faÉ—i inda yaken ba"
Hari daga inda ta laɓe tace "Wudas ki dena magana karsu kashe ki fa"
"Ina Yusuf yake!" a kai mata magana cikin tsawa.
Itama cikin tsawar tace "ban sani ba nace"
Yusuf ya fito daga ɗakinsu, jikinsa sanye da jallabiya, ya ƙarasa gabansu ya miƙa musu hannunsa cikin surrender
.
Widad ta fashe da kuka tace "No! This is impossible, me yayi muku? Laifin me yayi mijinane fa, ku cire masa wannan cuff ɗin"
Su kai mata banza suka tasa ƙeyar Yusuf, itama suka sata a gaba ihu take tana kururuwa akan su sake shi amma sukayi burus da ita.
Aka sashi a bayan motar 'yan sanda, idonsa yayi ja ya kasa magana, se kallonta da yake gaba É—aya ta birkice se ihu take tana kuka, muryarta harta fara dashewa.
"Ina sonka, Yusuf ina sonka, I love you Yusuf, dan Allah ku sakarmin mijina, beyi laifi ba, beyi laifin komai ba"
Yusuf ya ƙura mata ido, ya lumshe idonsa a hankali, yayin da Widad ke zubda wani irin hawaye tana kuka, me sauti.
Aka sakata a motar gida seinna, shikuma a bayan motar 'yan sanda gashi ga Saleh, kowanne hannu da sarƙa!!!
(Rayuwa ƙaddarace kowa da irin tasa......... 🎶 )
LITTAFIN KUÆŠI NE, DAN ALLAH KI SIYA KAFIN KI KARANTA BA DANNI BA DAN ALLAH, LITTAFI NA ÆŠAYA KYAUTA NE WANNAN NA SIYARWA NE
NORMAL GROUP ₦300
VIP ₦500 NE KITURA TA WANNAN ACCOUNT ƊIN
0009450228
JA'IZ BANK
AISHA ADAM
SE A TURA SHEDAR BIYA TA WANNAN LAMBAR
07063065680
IDAN KUMA KIN SIYA AMANACE KARKI FITARMIN DAN ALLAH ðŸ™ðŸ™ðŸ™
(Albishir ga masoya, ma'abota bibiyar litattaafaina, dama ta samu zaku fara samun litattaafaina na audio, akan YouTube channel É—ina me suna Cool Arewa TV
https://youtube.com/channel/UCD5vnvA5laU8ti4LLz2_QEg
Kuyi liking sannan ku danna subscribe, domin fara samun litattaafaina na audio, nagode sosai da ƙaunar ku gareni"
11/17/21, 5:35 PM - Buhainat: LITTAFIN KUÆŠI NE, DAN ALLAH KI SIYA KAFIN KI KARANTA BA DANNI BA DAN ALLAH, LITTAFI NA ÆŠAYA KYAUTA NE WANNAN NA SIYARWA NE

106_107
Sosai Widad ta cigaba da gunjin kuka, yayin da mutanen ƙauyen suka fito suka yi duru duru suna kallo, ɗaliban Widad se kuka suke, haka Hindu gaba ɗaya ta birkice banda kuka ba abunda take yi, ba Hindu ba kawai hatta Megari, da su Hari hankalinsu ya tashi sosai, ga Sunusi mijin Jamila baya nan akazo aka kama su Widad.
Ana tafe a hanya amma bakin Widad yaƙi mutuwa, kuka kawai take akan a sakar mata mijin ta, tun Yusuf yana iya juyo muryarta da kukanta, har muryar tata ta dashe ba ajin me take faɗa sosai, haka sukaita tafiya har suka fito daga wannan kwazazzaban, da ramukan dake hanyar garin, suka hau kan kwalta ɗoɗar suka kama hanyar Kano.
Alhaji Haruna fa ya haɗa uban gumi, saboda ya tabattar da babu wannan takadda, takaddar form ɗin koyon kwalliya ta bashi, ba shiri ya ɗau wayarsa ya kirata da lambar da ta kirashi ɗazu, tana ganin kiran nasa Amal ta tashi da sauri, ta duba har zata ɗaga kawai ta fasa, ta ajiye wayar yai mata kira yafi Ashirin, ƙarshema ta saka wayar a silent tai kwanciyarta.
Yai wujiga wujiga, saboda takaddar nan saboda yasan Bukar ba kyau, gashi ya riga yace aiya karɓo, tunda takaddar zata iya zama sheda a kansu, wannan wasiƙar zata nuna akwai halin rashin gaskiya da mahaifiyar Anwar take aikatawa wanda yasa ya bar gida, idan tuhuma tayi tuhuma kuma za'a gano su.
Ya tura mata saƙo kusan kala shida amma babu reply, can dai ta ɗau wayar ta duba saƙon daya turo, magiya yake mata akan dan Allah ta ɗaga wayarsa, mahimmiyar magana yake son suyi.
Tana cikin karantawa kuwa ya kuma kira, seda taja aji sannan ta ɗaga, yai ajiyar zuciya yace "habba kyakkyawa, tun ɗazu naake kiran waya, amma anyi biris dani?"
Tace "to me kake so in maka? Ko in É—aga in ce maka?"
"A'a kwantar da hankalinki, ai duk abun bana zafi bame ko É—aga hankali, magana zamuyi"
Tace "ina jinka"
Yace "Yawwa, dama cewa nayi wannan takaddar da kika kawomin, kinyi mistake ba wasiƙar kika bani ba, form ɗinki ne na koyon kwalliya, kinyi mistake gurin bani"
Tace "se akayi yaya?"
"A'a dama ba wani abu bane ba, cewa nai zanzo in karɓa in an jima, saboda takaddar tana da mahimmanci sosai"
"Karka sake ka soma zuwa inda nake, bazan bayarba ka riƙe wadda na baka a matsayin ta"
Alhaji Haruna yai gyaran murya yace "haba beautiful Baby, ai abun duk bekamata ya kaimu ga haka ba, meye na ɗaukar zafi haka? Ai abun bana zafi bane ba, ki gayamin me kike so ayi yanzu in karɓi takaddar nan? Ko nawane zan baki"