Sashe 14
Akidata Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ta riƙe hannun nasa, ta sa rigarta tan goge masa inda man ya zuba a hannun sa, karaf idonta ya sauka akan ƙafar wandonsa, kamar jinine a jiki, ta kai hannu ta janye wandkn, rauni me yaji a gurin, kamar an saka ƙarfe anja gurin.
Ɗaga ido tayi ta kalle shi tace "Yoseef, meye wannan?"
"wannan karki damu, dama zanje cikin garine in siya miki pad É—in nan, to kin san hanya bata da kyau, shine muka faÉ—i a babur, amma karki damu zan warke Insha Allah"
Kallonsa tayi, wani irin tausayins ya game zuciyar ta, hawaye sharkaf a fuskar ta tace
"This is serious, ya isa haka, yakamata mu koma gida kome ze faru ya gara faru, ba zamu cigaba da zama a nan lafiyarka na taɓuwa saboda ni ba"
Yusuf yayi murmushi cikin jarumta yace "wannan ai ba ciwo bane me girma, zan warke very soon insha Allah, ki kwantar da hankalinki"
Cikin kuka ta shiga girgiza kai tace 'No, Yoseef se mun bar garin nan haka, wahalar da kake sha saboda ni ta isa haka, is enough ba dangin iya ba na baba se wahala kake saboda ni? Idan har lafiyarka ta cigaba da taɓuwa bazan yafewa kaina ba, gida zamu koma ba zamu ci gaba da zama anan ba kome ze faru ya faru"
Tai maganar tana riƙe da ƙafar Yusuf tana kuka
LITTAFIN KUÆŠI NE, DAN ALLAH KI SIYA KAFIN KI KARANTA BA DANNI BA DAN ALLAH, LITTAFI NA ÆŠAYA KYAUTA NE WANNAN NA SIYARWA NE
NORMAL GROUP ₦300
VIP ₦500 NE KITURA TA WANNAN ACCOUNT ƊIN
0009450228
JA'IZ BANK
AISHA ADAM
SE A TURA SHEDAR BIYA TA WANNAN LAMBAR
07063065680
11/14/21, 6:09 PM - Ummee Musa: LITTAFIN KUÆŠI NE, DAN ALLAH KI SIYA KAFIN KI KARANTA BA DANNI BA DAN ALLAH, LITTAFI NA ÆŠAYA KYAUTA NE WANNAN NA SIYARWA NE

58 _59
Ɗan ƙura mata ido Yusuf yayi yace "haba Widad, ya zaki ce mu koma gida a wannan yanayin? Komai ze iya faruwa fa"
"Koma meye yafarun, amma be kamata ratuwarka ta cigaba da cutuwa saboda ni ba, kalli ƙaddara daga wannan se wannan yakamata inyi maka adalci bekamata in nuna son kaina da yawa ba"
Yusuf ya shiga share mata hawaye yace "Karki sake cewa ba dangin iya babu na baba tsakanina dake, koba komai koda mun rabu kin taɓa zama wani ɓangare na tarihin rayuwata wanda baze taɓa gogewa ba, dan haka kome nayi a yanzu domin farincikin ki bakomai domin kuwa haƙƙina ne inyi miki, a gurin Allah babu wani abu like arranged marriage, duk abunda abunda ze sameni saboda kare rayuwarki baze dameni ba, saboda mahimmancin da kike dashi a gurina, kidena kuka zan warke insha Allah "
Girgiza kai ta shigayi, tana son yin magana amma ta kasa dan haka kawai ta faÉ—a jikinsa ta cigaba da kuka.
Yusuf a ransa yace 'alamu sun bayyana ƙarara Widad tana sona, sedai ita bata san hakan ba'
'Amma idan harka bari Widad ta fara sonka kayi mata adalci kuwa? Kayi mata ƙarya a karo na biyu, anya ƙaddarorin rayuwarku zasu haɗu a guri guda?' wata zuciyar ta shiga gargaɗinsa.
Jiki a sanyaye yake dukan bayanta cikin sigar rarrashi yace "ni ban gaji dake ba, kuma duk abunda yake faruwa dani baze taɓa sawa in juya miki baya ba, saboda Amana ce na karɓa a gurin mahaifinki, kuma Allah ya jarabci zuciyata da sonki, babu yadda zanyi ƙaddrata kenan"
A hankali ta tashi daga jikinsa, ta ɗan zuba masa ido, shi kuwa Yusuf me yake ji haka game da ita da baya iya ganin laifinta, kuma yake tarar dukkan ƙalubalen daze taso?.
A hankali tace "Muci Abinci, ina jim Yunwa"
Yusuf ya haɗa musu shinkafa da mai da gishiri, suka fara ci sedai Widad da ƙyar take cakalar Abincin, ƙarshe Yusuf ne ya bata Abincin.
"Kaje Asibiti kuwa da kaji ciwon?"
"Naje chemist, na sai magani ciwon bayamin zafi ai, bari nayi alwala inje waje inja salla"
"ba in da zaka, ka zauna ka huta"
Yusuf yace "Amma..
" ba wani amma, kawai kayi salla a gida, kar kaje ka fama raunin nan"
Da ƙyar ta yadda yaje yayi salla ya dawo, tazo ta zauna ta saka masa man zaitun a gurin, ta nayi tana jera masa sannu.
Da kanta ta gyara masa shimfiÉ—arsa, ya kwanta, tana sake kallon yadda ciwon ya É—anyi zurfi.
"Allah ya baka lafiya kaji"
Tai maganar tana shafa sumar kansa, yai murmushi yace "Ameen ya Allah nagode sosai"
"meye wani ka gode?" kawai se ya shagala da kallonta, ta kalle shi tace "naga kana kallona, idan ka sake kayi abunda bana so koka tsokaneni ko, zaka ga yadda zanyi da kai"
"ya akayi kika san abin da zan miki?"
"Fuskarka kawai na kalla na gane hakan ' ta bashi amsa
Ya shammaceta ha janyota kan shimfiɗarsa, ya mirginata aikuwa ta ware baki zata kurma ihu, cikin hanzari ya toshe mata baki yace "sekin tara mana jama'a tukuna?"
"Ka cikani ko inyi ihu Allah"
"to me nayi miki da zakiyi ihu?"
"Ai dole ka tambayeni me kaimin, tunda jiya...
Sekuma tayi shiru," Mhmm ƙarasa mana"
"dan Allah ni ka ƙyaleni bacci fa nake ji"
Shiru yayi bece komai ba, ya cigaba da kwanciya a jikinta.
"Masoyiyya, meyasa da muna gida kika cemin ke Karuwa ce? Alhalin ba haka bane?"
Widad tace "eh ai ba ƙarya nayi ba"
"Meyasa kikeyin abunda bakya so ai miki ne?"
"meye maraba ta da karuwa a wannan lokacin? A shigar da nayi, da kuma inda naje harka ɓatami rai ranar, Daka san me najeyi da bakamin haka a wannan ranar ba"
"Nifa tun a wannan lokacin ina matuƙar kishinki ne, tun a lokacin nake sonki shiyasa nake nuna kishina a fili, Abubuwa da yawa suna ɗauremin kai a wancan lokacin ina buƙatar warawara daga gareki"
"Yoseef kenan, kaine mutum na farko da ya shigo rayuwata a hagunce kuma ya zama garkuwa a gareni, ya samu damar da da ɗunbin mutane basu samu ba, kayi nasarar canza wasu daga cikin tunanina, sedai har yanzu baka bani labarin sakamakon bincikenka da kayi ba akan maƙiyana"
Yusuf yai murmushi yace "Naƙi na gaya mikin, nima ban yadda dake ba"
Dariya Widad tayi, harda kai masa dukan wasa a ƙirjinsa tace "nice baka yadda dani ba? Ai nima daliline yasa hakan, koka manta niɗin mahaukaciya ce? Haukana ne yasa bana yadda da mutane, kai kuma kaga kana da hankali"
Yusuf yace "Nifa gaskiya inada question mark akan wannan ciwon naki, meya hana ciwon tashi anan?"
Kasancewar a duhu suke, yasa se shseshsheƙar kukan Widad yaji, cikin sauri yace "Am sorry, i don't mean to hurt you, ban san ze ɓata miki rai ba tambayar yi haƙuri" yai maganar da sigar rarrashi, yana shafa bayanta.
Yauma Allah ne ya kiyaye, dan tana jin Yusuf ya fara zarce ƙa'ida ta narka masa cizo, ba shiri ya cikata ta miƙe ta koma kan shimfiɗar ta, tayi shiruu kamar ruwa ya cinye ta.
Kwanan Nurat uku a Asibiti, anata zuwa duba ta, Allah ya temake ta da akayi hoton ƙwaƙwalwar, babu wata matsala a cikin kanta dan haka aka sallameta daga Asibitin.
Suleiman ne zaune a gaban wani mutum a office, da gani mutumin babbansa ne a gurin aiki, mutumin ya kalli suleiman yace "Nagaji da gafara sk ko ƙaho ban gani ba, har yanzu babu wani bayani akan Assignment ɗin nan da muka bayar"
Suleiman ya gyara zama yace "Yallaɓai ai akwai matsala ne"
"Matsala wace iri?"
"yallaɓai wanda muka bawa aikin, shine direban 'yar gidan Alhaji Nasir kuma tare aka sace su"
Ɗan waro ido mutumin yayi yace "ban fahimceka ba"
Suleiman ya gyara zama yace "ƙwarai yallaɓai, Yusuf jam'in mune, yaje da saunan aikin direba amma shine wanda muka tura muka saka aiki, kuma yanzu haka tare aka sace su ita dashi"
Jinjina kai mutumin yayi yace "Amma babu wani abu daya fara gabatarwa na sakamakon binciken da yayi?"
"gaskiya Yallaɓai babu, dan a satin da nayi masa magana ya cemin zezo office yayi bayani, a satin aka sace su"
Mutjmin yayi ajiyar zuciya yace "shikenan you can leave"
Suleiman ya tashi yayi saluting mutumin sannan ya fita.
Susu huÉ—une zaune a wani matsakaicin falon Hotel, Alhaji Bukar yace "wata maganar banza da naji, wai yaron nan da'aka sacesu tare shine jami'in tsaron da aka tura yayi wannan binciken"
Alhaji Musa yace "wane yaron?"
Bukar yace "direbanta mana"
Alhaji Musa yace "Innalillahi wa inna ialaihi raji'un, shikenan na kaÉ—e har ganyena inda wannan yaron da suke yawo tare ne"
Alhaji Haruna yace "kamar yaya ka kaÉ—e?"
"Ranar da Nurat take birthday sukazo, lokacin da nayi attempting a sacemin ita, shiya ritsa Nurat da bindiga ta gaya masa inda Yar Daula take"
Alhaji Munir yace "ji wata maganar banza, to me yasa tun a lokacin baka faÉ—a ba se yanzu"
"to ta yaya zan in sani, na tambayi Nurat tacemin itama bata san waye ba, se yanzu da akayi zancen nan sannan na gane"
Alhaji Haruna yace "gaskiya malam ka kwafsa mana, kayi mana gyɗa a gurin nan, maimakon tun a lokacin kasa ayi bincike a gano maka shi, aji dalilin da yasa ya hana a sace yarinyar, wataƙila ma da tun a lokacin munsan waye shi"
Alhaji Bukar yace "ku dakata, kuskure ne dai an riga anyi shi, sedai a kiyaye gaba kuma a sake shiri, babban abunda ya ɗagamin hankali shine, bai bada komai na shedar binciken da yake yi ba, babu wanda yasan meye sakamakon binciken nasa, amma tabbas tunda ya gano kayi yunƙurin saceta, nasan ze maida hankali da yin bincike akanka"
Zufa Alhaji Musa ya shiga sharewa yace "yanzu meye abunyi? Hankalina fa ya fara tashi, gashi babu wanda yasan inda suke"
Alhaji Munir yace "kaine a ruwa ai, tunda kikayi shirme da sakaci"
"Mune a ruwa dai, idan Asirina ya tonu ai naku ma gaba É—aya ya tonu"
Alhaji Haruna yace "dan Allah kuyi shiru mu nemo mafita, aikin gama ya gama ba yanzu ya kamata a nemi mafita ba, abun da ya kamata mu yi yanzu shine neman mafita"