Sashe 41
Akidata Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Widad tace "Daddy bana son zaman gidan nan kwata kwata"
Cikin Halima ya ɗuri ruwa, ta zata Widad zata tona mata Asiri, amma se tace "idan ina nan ina tunanin Ammine sosai"
"Babyna, shiyasa muka taso daga wancan gidan fa, saboda ki dena ganin abunda ze É—aga miki hankali"
"Nan ma akwai wanda yake É—agamin hankali, kuma ni makaranta nakeso in koma, ka maidani gidanmu na England seka kaini boarding school"
Shiru Daula yayi yace "lovely, zaki tafi kibar Daddynki?"
"No Daddy, kaga nan kullum kana cikin damuwa saboda ni, ni kuma ina tsorata sosai anan, dan Allah ka kaini can bana son zaman nan, please Daddy"
Daula yace "Shikenan, zan duba wace makarantar yakamata in kaiki"
Anwar yace "banji Daɗi ba, bazan ji daɗi ba idan kika tafi Widad"
Widad ɗin dako fara'ar kirki ba tayi amma tai murmushi, dan Anwar yana nuna mata tausayi, ko Daddy baya nan idan shi yana nan suna sassauta mata, Widad tace "ko zaka bini ne, mu tafi tare?"
Anwar yace "Ƙwarai kuwa, daga nan har birnin sin, idan zaki dani zan biki"
Murmushi tayi tace "aini makarantar mahaukata za'a kaini, kai kuma kana da hankali ai"
Sosai Anwar yaji tausayinta yace "Ai zakiji sauƙi insha Allah, zaki warke ki dena cewa kanki mahaukaciya"
Girgiza kai kawai tayi tace "Daddy, zanje in kwanta, ka rakani"
"Shikenan muje gimbiyata"
Halima da tun É—azu ba tace uffan ba, dan wani mugun haushinsu take ji, da gashi har 'yar tasa.
Kwana biyu da yin wannan maganar, cikin dare suna bacci aka kuma shigowa gidan, dukda tarin security dake layin gidan, still dai wannan takaddu suka sake biyowa, aka rufe ɓangaren Halima da' ya'yanta suka shiga na Daula suka tarar dashi yana bacci, Widad na bayansa tana bacci itama.
Haka suka tashesu, Amma saboda gaddama da taurin kai irin na Daula daga shi har Widad suka ƙi magana, a gabansa suka dinga solata suna bugawa da ƙasa dan tayi magana amma taƙi, ba abunda Daula ze iya saboda kashedin da suka yi masa na zasu kashe Widad idan yayi wani yunƙuri.
Wani daga cikinsu yakama kumatun Widad, da suke ɓulɓul jajawur saboda hutu, yasa Ƙaton hannunsa ya matse da ƙarfi seda tayi wani uban zillo dan azaba ta saki fitsari, amma taƙi magana se kace wata itace.
Ƙarshe haka suka yi jifa da ita a galabaice, suka zuba mata ido, tana kallon Daula yana kallonta yana hawaye itama tana yi.
Ɗayan yace "Wallahi ban taɓa ganin halitta me taurin kan mutumin nan da 'ya' yansa ba, ba dan ba abamu umarnin kisa ba, da wallahi sena musu kisan wulaƙanci mafi azabtarwa"
Ƙarshe haka suka haƙura suka tafi, Widad ta shiga tunanin ya akayi aka kuma shigowa gidan duk da tarin security ɗin nan?
Æangaren Daula ma yanzu ya amince dole Widad ta bar Æ™asar nan dan tseratar da rayuwarta, kusan kullum cikin turo masa saÆ™o ake akan idan be bayarba za'a kashe shi, ko a sace 'yarsa, tun yana damuwa harya fara sabawa.
Ya nemi shawarar Bulama, Bulama ya goya masa baya akan ya fita da Widad ƙasar waje, hakan tamkar tseratar da ita ne.
Haka kuwa akayi, Daula ya nemawa Widad makaranta a makarantar masu fama da larura ta musamman a ƙasar England, Anwar kamar yayi kuka, Widad tace tana son ya rakata makarantar, karon farko da Anwar ya hau jirgi.
Daula yace "Mummynki fa bazata rakaki ba?"
Cikin harshen larabci Widad tace "ni ba uwata bace, uwata ta mutu bani da uwa a yanzu, kuma ni mahaukaciyace, babu wanda zeso ya zama maman mahaukaci"
Daddy yai shiru yana kallonta, bece komai ba suka tafi airport, da ita da Daddynta, da Bulama da Anwar suka tafi, tana tunanin irin zaman da Daddynta zeyi da wannan matar me fuska biyu, dan ko a yanzu ta lura da tana wulaƙanta mata mahaifi wani lokacin, kuma baya iyayi mata magana.
Haka aka kai Widad wannan makaranta, aka danƙata a hannun likitocin can ƙasar, Daula yana kuka itama tana kuka suka rabu.
Tun a hanya kewar Widad ta damu Daula, Anwar ne yaita bashi haƙuri, dan Bulama ya gaji da rarrashin Daula.
Haka ya dawo gida zuciyarsa fal tunanin Tilon 'yarsa, yanzu bashi da kowa se Allah se' yar nan, yana mata son da shi kansa be san kansa ba, dan duk ƙaunar da yakewa mahaifiyarta ta koma kanta.
Kamar yadda Widad ta buƙata, wannan Ƙaton gidan nasu na farko, haka ya zuba dabbobin nan a gidan nan, dukda Widad ɗin bata nan.
Kullum cikin hirarta yake da begenta, abun fa ba sauƙi, dan ba'a fasa masa barazana ba iri iri, ta waya akan dukiyar nan, ƙarshe ya ware kason Widad a dukiyarsa, itama yasa mata a kasuwanci aka cigaba da juyawa, haka rayuwa ta cigaba da tafiya.
Da Anwar yayi candy, Daula ya ɗauke shi dashi da Fahad ya kaisu ƙasashen waje yayi sponsoring ɗin karatunsu, da komai da komai.
Amal da Ramlah kuwa manyan makaratun yaran masu kuɗi suke yi, ya mallakawa Halima kadarori da dama, taje Saudiyya ita da yaranta, duk ƙasar da suke so sunje, an kai waninta ma, amma gaba ɗaya bata gani ba, wannan dukiyar ce take hari itama, ga baƙinciki da kishin da take da Widad da Huda wadda ta riga ta rasu, jin maƙudan kuɗin da suke Asusun Widad kawai ba ƙaramin firgita ta sukayi ba.
Saleh kuwa bayan an kama Bala ɗanuwansa, maƙiyan Daula sukayi amfani da shi suka sa aka kai shi gidan Daula yin aiki, dan ya zame musu CID, suka cusa masa aƙidar lallai yaɗau fansar abunda akayiwa ɗan uwansa Bala.
Haka Widad ta cigaba da rayuwa, a cikin mahaukata iri iri, ana cigaba da bata kulawa a can, komai yi musu akeyi, Daula na yawan zuwa ganinta, dan wasu lokutan har gidansa na can yake tafiya da ita, suyi kwanaki su sha hira sannan in ze tafi ya maida ita, lokaci lokaci Bulama ma yakan kai mata ziyara, a bayan gidansu gidan Alhaji Musa yake, dan haka sukan haÉ—u da juna.
Lokacin da zata shiga high school (secondary school) tace lallai se an cire ta daga makarantar mahaukata, dan ita ta warke, da yake Daula baya son ɓacin ranta haka ya cireta, da yake dama Asibiti ne haɗe da makarantar masu buƙata ta musamman.
Daula ya taho da Hajiya Halima da yaranta, amma a ranar seda jikin Widad ya kusa motsawa, ta birkice masa sosai, tace "kodai su bar mata gidan nan, ko ita ta bar musu"
Daula yace "daughter, Mummy cefa kuma dan su ganki suka zo"
'Daddy karka ƙara ce mata Mummy na, kuma ina neman alfarmarka, idan har ina England karsu ƙara sa ƙafa a ƙasar nan, nan gidan Ammi ne da ita muka rayu a cikinsa, dan haka bana buƙatarsu anan "
Aikuwa jikin Daula yana rawa, aka maida su Hajiya Halima Hotel, abun nan ya baƙantawa Hajiya Halima rai fiye da tunani.
Tun daga nan suka fara takun saƙa, duk isa da hura hancin da Halima take yi se Widad tayi abunda zata nuna mata bata isa ba.
Widad ta shiga high school, itama boarding ce, amma bata mahaukata ba.
Daga ƙasar da take idan taso se tayo waya, ta bada umarni a Nigeria kuma abunda tace shi za'ayi, duk azabar bin malaman Halima, amma ta kasa raba Daula da Widad.
Wataran Widad tazo hutu Nigeria....
LITTAFIN KUÆŠI NE, DAN ALLAH KI SIYA KAFIN KI KARANTA BA DANNI BA DAN ALLAH, LITTAFI NA ÆŠAYA KYAUTA NE WANNAN NA SIYARWA NE
NORMAL GROUP ₦300
VIP ₦500 NE KITURA TA WANNAN ACCOUNT ƊIN
0009450228
JA'IZ BANK
AISHA ADAM
SE A TURA SHEDAR BIYA TA WANNAN LAMBAR
07063065680
IDAN KUMA KIN SIYA AMANACE KARKI FITARMIN DAN ALLAH ðŸ™ðŸ™ðŸ™
11/14/21, 6:09 PM - Ummee Musa: .LITTAFIN KUÆŠI NE, DAN ALLAH KI SIYA KAFIN KI KARANTA BA DANNI BA DAN ALLAH, LITTAFI NA ÆŠAYA KYAUTA NE WANNAN NA SIYARWA NE

82_83
Lokacin da tazo Nigeria, maƙerin budurci ya fara ƙera Widad, ta fara zama budurwa me ji da kyau, zamanta a Turai sam bata san saka wata Atamfa ko makamancin kayan al'ada ba, da Amminta na da rai ma mafi yawan rayuwar su tana Turaine, dan haka sedai a saka mata blouse, yanzu kuma babu ran mahaifiyarta, gashi a tsakiyar turawa take, dan haka duk shigar da taga dama yi take ba wanda ya damu, Daula ya ɗaukar mata Nanny, idan anyi hutu tana gidansu na can, ita da Nannynta wata 'yar Nigeria ce amma bayerabiya, sedai a dafa taci, hatta gadonta da zata kwanta ta tashi sedai a gyara mata, saboda haka bata iya komai ba.
Itama Nannyn Widad ba wani yadda take da ita ba, gani take duk wanda ta yadda dashi ze iya cutar ta, ba abunda Widad ta iya na aiki, duk wani abu yi mata ake, ba wata wahala data sani a rayuwar ta, komai ta nema akwai available, kuɗi ko nawa take buƙata akwai shi available.
Widad tazo Nigeria, Daula ya dinga murna dan kusan shekararta Biyar bata taka Nigeria ba, sedai tunda ta dawo babu ragayya ko sassauci tsakaninta dasu Amal da babarsu, sam basa gabanta idan tana rayuwa a part ɗinta mantawa take dasu, Daula ya dinga zagayawa da ita guraren kasuwancin sa, da wanda yasa aka buɗe mata, taje har tsohon gidansu data sa aka maida shi na gona, gurin yayi mata kyau, tasa aka gyara mata wasu abubuwan aka canza mata wasu, ta cewa mahaifinta wato Daula tana son a siya mata dokuna biyu irin na wasan polo a saka mata a gidan, sannan aka kawo wani kare nasu, wanda yake a ƙasar waje, tasa aka kawo shi gidan aka ajiye.
Cikin hira Daula yake gayawa Hajiya Halima batun siyan doki, yace
"kinga rigima irin ta 'yarki ko? Saboda rigima wai dokin polo takeso a siyo a samata a wancan gidan namu, nasa ayo mata order su"