Sashe 13
Akidata Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Alhaji Musa yace "eh Home Accident ne, ta faɗi ne ta bige but is not that complicated"
"Ok to shikenan, Allah ya ƙara afuwa, zamu shigo mu duba ta insha Allah"
Alhaji Musa yace "shikenan nagode sosai"
Wata Nurse ce tazo wucewa, Maman Nurat tace "Sister dan Allah ko zan iya shiga gurin Nurat?"
Nurse É—in tace "eh zaku iya shiga ku ganta, bacci take"
Cikin rige rige suka nufi É—akin da aka kwantar da Nurat.
Nurat tana kwance tana bacci, ga drip an sa mata suka ƙarasa gaban gadon Nurat, mahaifiyar ta ta zauna a gefen gadon ta kamo hannun Nurat, jikinta ya ɗau zafi sosai Amma baccinta take ta sha.
A hankali Nurat ta buÉ—e ido, ta kalli inda Mummynta take, a hankali ta kai hannu tta shaf goshinta inda aka nannaÉ—e da bandeji, ta kalli Mummynta tace "Mummy me aka samin a goshina?"
"bandeji ne, aka rufe miki ciwon ki"
"Mummy kaina ze tsage ciwo yake min"
"kiyi haƙuri, ze dena insha Allah"
Alhaji Musa ya ƙarasa gaban gadon yace "Babyna ya jikin naki?"
Kallo É—aya tayi masa, ta É—auke kanta tana kuka.
Alhaji Musa yace "Am sorry kinji Babyna, is just a little bit mistake, kema ki dinga jin magana ki dena taurin kai"
Ita dai ba tace komai ba, kuma taƙi kallonsa.
Widad se farkawa tayi ta nemi Yusuf ta rasa a ɗakin, tayi tunanin ko ya tsaya sallar Asuba ne yayi karatu, gaba ɗaya jikinta ciwo yake, ta lallaɓa taje tayi sallar Asuba.
Ta koma kan katifarta ta kwanta, kanta se ciwo yake da duk ilahirin jikinta ciwo yake mata, ba ƙaramin mamaki Yusuf ya bata ba jiya, bacci ne ya sake yin awon gaba da ita.
Har sha ɗaya na safe bata ga Yusuf ba ba taga alamarsa ba, ta tashi ta lallaɓa ta gyara ɗakinta, ta ɗau bokiti taje ta karɓi ruwa tayi wanka.
Ta koma ta ɗau kofi ta fita tana takawa a hankali, saboda yadda tsakar gidan ya jagwalgwale sakamakon mamakon ruwan saman da'akayi jiya da daddare, tsigar jikinta se tashi take saboda ƙyanƙyami, ga ƙarnin ruwa daya kwanta.
Ƙofar ɗakin gwaggo taje tayi sallama, Gwaggo ta amsa mata, ta nemi izini sannan ta shiga.
Gwaggo tace "Amarya, yanzu nake sa ran in aiki Hindu ince ta dubamin me, yau shiru ban ganki ba ko dan anyi ruwan sama ne"
Widad tace "bana jin daɗi ne, in akwai Abinci ki bani yunwa nake ji"
Da yake yau ba Gwaggo ce da girki ba, yanzu se ranar girkin Gwaggo ake basu Abinci, dan Widad bata cin Abincin kowa se nata, in dai ba ita tayi girki ba baza taci ba, sedai Yusuf ya girka mata wani abun.
Gwaggo tace "Amarya bani nayi girki ba yau, amma ina da garin kunu an karɓomin jiya daga gurin niƙa, bari in dama miki"
Widad tace "to"
Ta nemi guri ta zauna tana sake ƙarewa ɗakin Gwaggo kallo, wand ke matuƙar birgeta, sedai sam abunda ya faru tsakaninta da Yusuf jiua ya kasa barin zuciyar ta.
Hindu tayi Sallama da kaya a hannunta, Widad ta amsa.
Hindu tayi murmushi tace "Amarya dama kin tashi? Na zata har yanzu bacci kike ai"
Widad tayi murmushi tace "A'a yazan ta bacci har I yanzu, na tashi tun ɗazu ai"
"Amma ya naganki wani iri, ko baki da lafiya ne?"
Widad tace "A'a me kika gani?"
"gani nayi kinyi wani iri, idonki kamar kinyi kuka, kuma kamar me zazzaɓi"
Widad tace "lafiya ta ƙalau fa, yunwa kawai nake ji"
Hanne ta bankaɗo ɗakin ta shigo, babu ko sallama ta kalli Widad da Hindu taja wani uban tsaki, ta ƙarasa ciki basu kulata ba Hindu ta cigaba da jerawa Widad sannu.
Gwaggo ta kawowa Widad kunu, Widad tayi ta godiya ta tashi ta koma É—akinta.
Dama ba'a batun sugar acikin kunun da suke sha ko kuma koko, a haka suke sha itama kuma ta saba a haka take sha.
Kunun nan da ta sha har la'asar, bata sake cin komai ba, se Dafaffiyar gyaÉ—ar da Hindu ta bata.
Shikam Yusuf nauyin Widad ne ya hana shi dawowa, be san da wani ido ze kalleta ba, besan da wani kalaman ze amfani gurin kare kansa ba, tabbas yasan yayi aika aika a daren jiya, wadda shima be yi shirin afkuwar al'amarin ba, besan ta ina ze fara haÉ—a ido da ita ba, besan wani mataki zata É—auka a kansa ba.
Haka nan ya tunkaro gidan yana tunanin, gabansa yana faÉ—uwa se Addu'a yake.
Yai sallama ya tsaya suka gaisa dasu Hari, yai sallama a ƙofar ɗakin Gwaggo ma suka gaisa, da yake yau tun Asuba be dawo ba.
Cike da fargaba ya nufi É—akin su, yai sallama.
Tana daga kwance a inda take ta amsa masa a ciki ciki.
Ya shigo musu da 'yan kayan Abinci ya ajiye.
Jiki a sanyaye ya kalle ta yace "Yama ganki a kwance"?
Da harta buÉ—e baki za tayi masa tsiwa, kawai ta tuna abunda ya faru jiya da daddare a tsakaninsu, ba shiri ta tsuke bakinta kawai tasa kuka.
Dama Yusuf yasan a rina, ya ƙarasa inda take, yasa hannu ze kama hannayenta amma ta janye hannunta.
Yusuf ya ɗan ƙura mata ido, ji ba ƙwari ya fara magana yace "Widad ban san ta ina yakamata in fara ba, bani da kalaman da zanyi Amfani dasu wajen baki haƙuri, gaba ɗaya na rasa me yakamata inyi, ina me baki haƙuri sannan na shirya karɓar duk irin hukuncin da kika shirya Yimin" yai maganar fuskarsa na fallasar da tsantsar damuwa dake kwance a zuciyarsa.
Cikin kuka tace "shine ka tafi ka barni tun safe, bayan kasan...." ta ɗanyi shiru sannan ta ɗora "bayan kasan abunda kayi min, bani da lafiya tun Asuba baka sake dawowa ba, ga yunwa nake ji, Se gurin Gwaggo naje ta bani kokon tsamiya" ta ƙarasa maganar cikin kuka.
Seda Yusuf yaji kamar yayi dariya, amma ya dake yace "subhanallah, am very sorry, na manta ne kuma ina jin nauyinki sakamakon abunda ya faru jiya, dan Allah kiyi haƙuri, i don't even know how it happens"
Widad a ranta tace 'jimin ɗan rainin hankali, wai he don't even know how it happens, se kace yana maye yayi abunda yayi'
Haɗe rai ta sake yi ta cigaba da kukanta, tace "Kuma seka sake ni"
Yusuf yace "Naji amma ba yanzu ba se mun koma gida, for now am very sorry please, am not able to fulfill my promises to you, dan Allah kiyi hakuri Widad"
Banza tayi masa taƙi cewa komai, da haushinsa take ji kama sosai he takes away her pride, sannan yasa ƙafa yayi tafiyarsa tun safe ya barta, bata shirya faruwar haka ba sam a rayuwarta, babu Aure a gabanta, amma Yusuf ya ɓata mata komai yanzu.
Hannu ya kai ze taɓa ta, aikuwa ta zabura ta miƙe zaune da sauri tana faɗin "wayyo Allah Daddy"
Yusuf a rikice yace "yi haƙuri ba wani abun zan kuma yi miki ba"
"Kuma sena gayawa Daddy idan muka koma gida, idan kayi min hakane dan karka sakeni, let me tell you, we must go separated, you must divorce me na gaya maka"
Yusuf yace "Widad trust me, is not intentionally shiyasa nake iya ƙoƙarina akan in kiyaye, but am human being, am not super natural"
"you said i should trust you how? After you know this is arranged marriage, but you took away my pride, how can I trust you Bayan Kamin ƙarya a baya, bazan taɓa trusting ɗinka ba"
Gaba ɗaya Yusuf ya rikice, ya rasa abunda yake masa daɗi, ya dafe kai yana kallon yadda take kuka, tausayinsa ne ya kamata, tace "Nifa Yunwa nake ji, kokon tsamiya kawai na sha tun safe"
Yusuf yace "to, bari in É—ora mana girki"
Yai maganar tare da miƙewa, ya hau kokawar ɗora Abinci.
Yana cikin gaganiyar É—ora girki taga kamar yana É—ingishi ne, bata kula ba ta share shi.
Ya dawo ya ɗakko leda ya ɗakko mata pad guda goma sha biyu, da Maclean sabo da su man shafawa yace "Kinga na siyo miki pad ɗin, kuma naga Maclean ɗinmu ya kusa ƙarewa na ɗanyi mana siyayya"
Tasa hannu ta karɓa tace "Nagode sosai Allah yasaka da alkhairi" yaji daɗin godiyar da tayi masa tace "amma zan bawa Hindu, itama ta dinga amfani da pad instead of cloth"
Yusuf yace "duk yadda kika yi"
Ta tashi tayo alwala, ta dawo ɗaki Yusuf ya zauna ya tsince shinkafar hausa tsaf, ya fita yana wankewa, Hanne ma ganinsa tace "Laa dama ka iya aikin mata haka?"
Yusuf yai murmushi yace "eh na iya mana, gashi inayi"
"Kawo in wanke maka, kar ayi sallama a ga kana wanke shinkafa da kanka, bayan kana da Aure kuma akwai mata a gidan"
Yusuf yace "karki damu Hannatu, ai shinkafar kaɗance zan iya wankewa"
Hanne ta ƙaraso tana faɗin gaskiya a'a, nidai bani nan in wanke maka.
Widad ta gani tsaya a bakin ƙofar ɗakinta, tana watso mata wani mugun kallo, take Hanne ta tuno da shaƙar data sha, nan da nan cikinta ya kaɗa ta tsaya tayi sororo, Yusuf ya ɗaga kai ya waiga, yaga ashe Widad ta gani, bata ce musu komai ba ta shige ɗakin, tana jiran Yusuf ya shigo ta zazzage masa.
 Ita mamaki ma take yi, yadda ta kasa zagewa ta ƙare masa saboda abunda ya shiga tsakaninsu, tunda ya shiga ɗakin take binsa da kallo.
Be ce mata uffan ba, ya zuba shinkafar
"Malam daga yanzu idan zakayi kule kulenka ka bari seka sakeni tukuna na gaya maka"
Kallonta Yusuf yayi yace "Dagaske har ranki so kike ki rabu dani?"
Kallonsa tayi tace "to da tare aka halicce mu? Ko kuma ka manta bisa yarjejeniya mukayi Aure ne haba? Nifa bani nace ka fara sona ba, dan baka gara tun wuri kasan abunyi"
Shiru yayi ya cigaba da tunani, har ya kammala girkin ya sauke, ya É—ora mai akan wuta ya soya, sedai bisa tsautsayi saboda tunani mai ya zubar masa a hannu.
Firgigit ya dawo hayyacinsa yace "Subhanallah"
Da sauri ta juyo taga abunda yake faruwa, ai nan da nan ta ƙarasa gabansa tana faɗin "Subhanallah, yoseef garin Yaya? Me kake tunani haka? Kalli yadda ka ƙone hannu, innalillahi"