Sashe 18
Akidata Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
'
Widad tace "in mutane na magana ki dena saka baki, danke ba mutum bace"
Gwaggo tace "Amarya yau wake muka dafa, ban sani ba ko zaki iyaci, dan haka na dama miki kunu gashi can da zafinsa"
Widad tace "wayyo Allah Mamana ta kaina, nagode sosai Allah yasaka da alkhairi, wakenma duk zan iyaci nagode sosai Mama"
Gwaggo tace "Babu godiya a tsakaninmu ai"
Yusuf kam bayan sun gama gaisawa, É—akinsu ya wuce, ya bar Widad tana cigaba da neman maganarta.
Hari tana ta ƙulla gyaɗarta ta siyarwa, Widad tazo ta cika hannu ta zuba a hijjabi tayi ɗaki, Hari ta buɗe baki tace "Wudas yaseen sekin biyani kuɗin gyaɗar nan"
Gwaggo tace "yi haƙuri, zan baki kuɗin"
Seda tayi me isarta sannan ta koma É—akin, Yusuf tun yana mamakin halin Widad har ya dena, ta kwaso kwanukan wanke wanke tayi, gaba É—aya yau wani irin nishaÉ—i take ji, taji daÉ—in fitar da suka yi sosai, wani irin farinciki ya dinga ratsata.
Ta karɓo musu Abincin gurin Gwaggo, suka zauna suka ci, bayan sun gama ne ta ɗanyi shiru sannan tace "Naji daɗin fitar nan sosai Yoseef, ban taɓa tunanin ana samun farinciki haka ba koda babu dukiya"
Yusuf yace "aishi farinciki da jin daÉ—i base ka tara dukiya ba, indai zakayi tawakkali da yadda Allah ya ajiyeka, zakayi rayuwarka cikin farin ciki da jin daÉ—i, kuma har kafi me Dukiya walwala ma".
Widad tace "ƙwarai kuwa yau na gani, rabon da inyi farinciki haka tun Ammi na nada rai, shekara goma baya kenan"
Yusuf yace "kina nufin duk tsawon wannan shekarun, bakya farinciki?"
"tun bayan rasuwar Ammi, ban kuma samun farinciki haka ba, babu club É—in da bana zuwa a waje, dan inyi nishaÉ—i, nice club É—im wrestling stadiums na ball da sauran wasanni, amma babu sauyi, na kanji nishaÉ—i ne kawai idan nai wasan doki, kona kasance da dabbobi kuma idan ina Tare da Alhaji Nasir Daula "
'yar Wulaƙanci yau kuma saunan baban nata take faɗa gatsal"
Ta cigaba da cewa "nasan Daddy zeyi murna sosai, idan ya ganni cikin walwala haka, danya fidda ran faruwar hakan a rayuwata" ta ƙarasa maganar muryarta na rawa alamun zata yi kuka.
Rungumota Yusuf yayi yace "haba Jarumata, kuma Gimbiya ta, karkiyi kuka please kiyi haƙuri kinji babyna, nifa jarumtar nan taki burgeni take yi, dan haka idan muka koma gida, zan saki a aikin ɗan sanda kema"
Kwashewa tayi da dariya, tace 'kai dai kaje kaita aikin É—an sandan, nikam a kai kasuwa "
" Zaki iya kama' yan fashi fa da ɓarayi da wannan dakakkiyar zuciyar taki Baby"
Shiru ta ɗanyi tace "da wanda suka kashemin Ammi ma ko?"
Yusuf yace "am just kidding, idan wanda suka kashe mahaifiyarki ne, Insha Allah ni zan É—au nauyin yin wannan binciken"
Girgiza masa kai tayi tace "this the most dangerous case, don't take the risk of it, ni suke bibiya suke son ganin bayana, dan haka koni ko su, karka sa kanka a ciki, a yanzu ma kalli yadda kake wahala"
Yusuf yace "Amma suwaye suka kashe ta, kuma meyasa? '
Widad tace " nima ban sani ba"
Yusuf yace "i have to know even a little bit of your life"
"bazan faÉ—a ba, ban yadda da kai ba" tai maganar tana dariya.
Yusuf yace "ai yadda ta ƙare, tunda muka zama abu ɗaya, har muka kasance a inuwa ɗaya"
Hararsa tayi tace "wace irin inuwa É—aya"
"Inuwar Aure mana Baby na, kuma gashi.... Sekuma yayi shiru
Widad tace " Kuma gashi me? Ƙarasa mana, kai ko kunyata na baka ji ko? Allah ya shiryeka, ni cikani"
Ƙara rungumeta yayi yana murmushi yace "Kunyarwa zanji? Mutum da matarsa"
"Matar ƙauye ba, dan iya nan ne, kafin mu koma gida zamu rabu'
Murmushi kawai Yusuf yayi bece mata komai ba, a hankali yace " ki gayamin mana "
" wai mai meyasa ka damu se kaji tarihin rayuwata? Ko nima binciken ake a kaina? "
Yusuf yayi dariya yace " wane ni?"
"idan kana son in baka labarin, kwanta in kwanta akan ƙirjinka"
Yusuf yace "dan dai wannan, ai shi yafi komai sauƙi"
Yusuf ya kwanta, ta kalle shi tace "kuma wallahi idan kamin wani abu, se munyi faÉ—a na gaya maka"
Yusuf yace "idan nai miki me?"
"Bansani ba"
"Allah ya baki haƙuri, niba abunda zanyi miki"
A hankali ta kwanta akan ƙirjinsa, tayi shiru na wani ɗan lokaci
WACECE WIDAD NASIR DAULA.....
LITTAFIN KUÆŠI NE, DAN ALLAH KI SIYA KAFIN KI KARANTA BA DANNI BA DAN ALLAH, LITTAFI NA ÆŠAYA KYAUTA NE WANNAN NA SIYARWA NE
NORMAL GROUP ₦300
VIP ₦500 NE KITURA TA WANNAN ACCOUNT ƊIN
0009450228
JA'IZ BANK
AISHA ADAM
SE A TURA SHEDAR BIYA TA WANNAN LAMBAR
07063065680
11/14/21, 6:09 PM - Ummee Musa: LITTAFIN KUÆŠI NE, DAN ALLAH KI SIYA KAFIN KI KARANTA BA DANNI BA DAN ALLAH, LITTAFI NA ÆŠAYA KYAUTA NE WANNAN NA SIYARWA NE

60_61
Kallonsa ta ɗanyi tace "ina fatan Allah ya rabaka da son abunda ba zaka samu ba, na gaya maka babu Aure a tsarin rayuwata, bazan ji daɗi ba ace wani abu ya sameka saboda ni ba, amma ina fatan zumuncinmu ya ɗore nida kai"
Yusuf yayi Ajiyar zuciya yace "naga jarrabawa daban daban a rayuwata, ciki harda Jarrabawa a kan Soyayya, sam bani da sa'a a wannan ɓangaren, dukda tarin gargaɗi da kashedin da kikemin akan Sonki da nake, nakasa jin zan iya dena sonki, a kowane lokaci ina sake jin sonki a raina"
Shiru tayi suka cigaba da tafiya, ba tare da sun sake cewa komai ba.
Ta kalli Yusuf tace "ko mu tsaya ka huta ne? Saboda ƙafarka"
Yusuf yayi murmushin yaƙe yace "waye yace miki nagaji ne? Ko ance miki nima ragone irinki?"
"Nice ma raguwar?"
"Eh kece, me tsoron rago da spider ba"
Dariya tayi tace "kaikam baka mantuwa ko? Saura mu koma gida kace ga abunda nayi ka jamin raini"
"Ni na isa in faɗi abunda Gimbiya tayi, ai wannan sirrine kuma tarihi ne me matuƙar girman gaske daze zauna a zukatanmu nida ke"
Widad tai murmushi tace "gaskiya ne, wannan rayuwar ba zata taɓa gogewa a zuciyata ba"
Yusuf yace "dukda ragoncin nan naki, akwai inda na jinjina miki Gimbiya, ban taɓa tunanin samun jarumar mace kamarki ba, yadda kika sa hannu kika rama dukan da kidnappers ɗin nan sukayi miki, na jinjina miki ta wannan fannin"
Murmushi tayi tace "hakan ya samo asaline tun daga ƙuruciya ta, Allah Sarki, Allah ya jiƙan Ammi na da Baban Yoseef"
Da sauri ya kalle ta yace "Kaman Babana kikayi wa Addu'a"
Tace "Eh iyayenmu da muka rasa nayiwa Addu'a, ko baka so"
"Ni na isa imce bana so, Ameen ya Allah, ubangiji Allah yayi musu Rahama"
"Ameen"
Sunyi tafiya me nisa sannan suka iso rafin, ba kowa a gurin, gurin shiru se kukan tsintsaye, da kaÉ—awar bishiyu.
Widad tace "Wow masha Allah, ɗan uwa gurin nan yayi kyau sosai"
"enjoy yourself"
Yusuf ya shiga aikin yi musu wanki, yayin da Widad keta kalle Kallen tsuntsaye.
"ÆŠan uwa da ruwan nan yana da kyau sosai, da swimming zanyi"
"kin iya ruwane?"
"Taɓ sosai ma, na iya ruwa sosai fa, ina shiga"
"Ai da alama kina da rashin ji, ba wanda ze gane hakan se wanda yake zaune dake"
"Wanda yake zaune da ni É—in ma ba kowa ne ze gane hakan ba, kaima ban san yadda akayi na sake da kai haka ba, haka kurum naji kamar in yadda da kai"
"Aikin gama ya gama ai, kinma yarda dani ni É—in"
Cigaba tayi da wasanninta a gurin, tayi nan tayi can ta Leƙa nan ta leƙa can, Yusuf yana ta wanki har ya kammala, yai shanya ya zura ƙafafinsa a cikin ruwan, kusa da Yusuf tazo zauna itama ta zura ƙafafunta a ruwan tana kallonsa.
"Meye kuma kike kallona?"
"Me zan kalla?"
"Muni mana" ya bata amsa
Murmushi tayi tace "kaine mummunan? Ai baka da muni sam"
Murmushi kawai yayi, yana jefa dutse a cikin ruwan.
Widad tace "kasan wani abu?"
"A'a sekin faÉ—a"
"Ban taɓa sanin a duniya akwai mutane nagari kamarka ba, da ina yiwa talakawa kallon mayun kuɗi, maciya amana, amma gaba ɗaya you proves me wrong"
Yusuf yace "dama bekamata ka yankewa mutane hukunci da laifin tsirari daga cikinsu ba, duk lalacewar zamani akwai na kirki"
Widad tace "Aikama nagani, dan yadda nake treating ɗinka a gida ban taɓa zaton zaka iya taimakona ba, nayi mamakin ganin hawaye a idonka lokacin da ni kaina na yanke tsammani da cigaba da rayuwa"
Ta ƙarasa maganar tana kwanciya a jikin Yusuf.
"Habibty, a wannan lokacin da kin mutu ban san ya zanyi ba, Nagode Allah da ya nunamin na Aure ki, dukda ba kya sona"
Shiru tayi ba tace komai ba, can Yusuf yace "Widad, yanzu idan na mutu zaki damu?"
Tsaki tayi tace "wace irin tambaya ce wannan?"
"Tambayarki kawai nayi"
"To wannan wace irin tambaya ce mara amfani, kawai muna hira ka kama wannan zancen ni bana so"
Ɗagota Yusuf yayi ya kalli idonta, ƙwallace kwance a idonta, se wani tura baki take, murmushi yayi ya maida ita jikinsa ya kwantar da ita, ya shiga shafa bayanta.
Ɗagowa tayi ta kalle shi tace "Ɗan uwa"
Yusuf yace "Yaushe na zama É—an uwane, naji kin canza min suna'
" Gwaggo ta hanani faÉ—ar sunan ka, kuma kaga ni bani da É—an uwa, se gaka ka bani jini, kaga mun zama 'yan uwa tunda an samun jininka, mun zama' yan uwa kenan"
Dariya Yusuf yayi yace "wannan philosophy ɗinfa,? Lallai kam shikenan nima nayi ƙanwa tunda bani da ƙanwa mace"
Ta gyara kwanciyarta a jikinsa tace "Yoseef, idan muka koma gida zaka dawo gidanmu ka zauna kaida ummanka?"
"Ai muma muna gida" ya bata amsa
"Dan Allah ka dawo gidanmu, nasan bazaka cigaba da tuƙani a mota ba, nasan maybe ma in koma ƙasar waje, amma dan Allah ka dawo gidanmu kaji"
Girgiza mata kai yayi yace "so kike Mamansu Amal ta dinga wulaƙanta Ummana? Kuma zaman me zanzo inyi a gidanku, bayan bamu da wata alaƙa, kafin nan fa mun rabu"