Sashe 48
Akidata Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Jamila tace "Auho, yanzu na gane inda kika dosa, to tun wuri ki kiyayi kanki, ina ruwanki da mijin ta? Ke ke inake ina wannan bawan Allah, yana da wannan mace kamar ita tayi kanta, ki taba kanki da wahala ki lallaɓa da wanda aka sa miki rana"
Ji tayi wani mugun haushi ya kuma kamata, ta ja tsaki ta É—au fantekarta tayi waje.
Saboda tsabar takaici Widad kam a ɗaki ta wuni, tunda ta fito ta gaida Gwaggo ta koma ɗakinsu, dan ta riga ta gama kawowa iya wuya akan abunda yake faruwa, so take tayiwa Hannne abunda idan ta taho suka haɗu seta canza hanya, ace yarinya 'yar ƙauye kamar wannan ta dinga shigar mata hanci, wata zuciyar tace ' me zakiytsaya tankawa waccan kucakar, shi Yusuf ɗin zaki yiwa' haka ta wuni tana ƙunci da ɓacin rai, Abincin rana ma ta fara ci ta kasa ta ajiye, ta nemi guri ta kwanta.
Koda Yusuf ya dawo gida da yamma, yama manta da abunda ya faru da Safe, ya dawo ya tarar se cika take tana bastewa, Yusuf yace "Babyna wai meya farune kike wani haÉ—emin rai?"
Shiru tayi masa ko inda yake taƙi kallo, ƙarshema ta miƙe zata fice, Yusuf yay Wuf ya riƙota yace "haba gimbiyata, me nayi miki ne, bana jin daɗin irin wannan hukuncin da kikemin, ki hukunta ni ban san laifina ba"
Ƙwacewa tayi tace "ka ƙyaleni, ka koma gurin waccan 'yar ƙauyen daƙiƙiya ka Aureta, kuma kazo ka sakeni na gaya maka, nika ƙyaleni ita kaje ka aureta ka rabu dani, tunda itace mace"
Wai yau yake ganin kishi gangariyarsa, dan shaf ya manta da wani abu ya faru yau da safe, ashe abun yana ranta tun safen nan.
"Widad meye ya kawo wannan maganar kuma, ni nace miki ina son watane, ni ban gayamiki haka ba, meyasa kikemin hakane,? Haba Widad ki dinga jin tausayina inje in dawo a wahale, kekuma ki ƙaramin pressure"
Tsaki tayi, tai waje zata bar ɗakin, ya biyota yana cewa "naji na karɓi laifina, kiyi haƙuri dan Allah '
Amma Widad tayi fafur, fuuu tayo waje abunta.
Gwaggo ta kawo kai zata fito daga banÉ—aki, taga suna rigima seta koma bata fito ba.
Widad ta samu kujera ta zauna kawai ta fashe da kuka, tama rasa kukan me take yi ne.
Yusuf kuma ya koma É—aki, ya rasa abunda ma zeyi.
Gwaggo ta fito ta kalli Widad tace "Amarya lafiya kuwa?"
Widad ta goge idonta da sauri tace "bakomai"
Gwaggo ta kamo hannunta ta janyota zuwa É—akinta, ta zaunar da ita akan gado.
Jamila na nan zaune a ɗakin, da yake da ta gama aikin da zata yi a ɓangarenta nan take tahowa.
Gwaggo ta kalleta tace "Amarya, meyasa kike haka? Meyafaru ne ba wai sa miki ido nake ba, na kawo kai naga kina rigima da mijinki, yana baki haƙuri, ba wai ina son jin lallai meya haɗaku bane, a'a yakamata ki gyara mu'amalar Aurenki 'yata, ki samu namiji ya damu dake haka, ga mijinki yaron kirki me haƙuri, amma ki dinga masa haka, anya kuwa namiji ya miki laifi ya baki haƙuri amma kiƙi saurararsa ba' a haka 'yata"
Jamila dake zaune tace "Taɓɗijan lallai ke' yar gata ce, har ana baki haƙuri, lallai kinyi dace ai wani namijim shi ze miki laifi, kuma ya dinga fushi sekin bashi haƙuri, ai kekam kinyi dace"
Nan suka dinga yiwa Widad faÉ—a, suna mata nasiha akan yadda ake kula da miji, Gwaggo tace "Amarya mahaifiyarki na da rai kuwa?"
Widad ta girgiza kai alamar a'a, "mariƙiyarki bata gayamiki yadda rayuwa take ne?"
Widad tayi shiru ba tace komai ba, nan suka zage suna mata nasiha, se kuma jikin ta yayi sanyi, tabbas Yusuf yana matuƙar haƙuri da ita, sekuma taji sam bata kyauta ba abunda tayi.
Jamila ta tashi ta goya 'yarta tace' zomu je É—akina kiji wani abu".......
LITTAFIN KUÆŠI NE, DAN ALLAH KI SIYA KAFIN KI KARANTA BA DANNI BA DAN ALLAH, LITTAFI NA ÆŠAYA KYAUTA NE WANNAN NA SIYARWA NE
NORMAL GROUP ₦300
VIP ₦500 NE KITURA TA WANNAN ACCOUNT ƊIN
0009450228
JA'IZ BANK
AISHA ADAM
SE A TURA SHEDAR BIYA TA WANNAN LAMBAR
07063065680
IDAN KUMA KIN SIYA AMANACE KARKI FITARMIN DAN ALLAH ðŸ™ðŸ™ðŸ™
11/14/21, 6:09 PM - Ummee Musa: LITTAFIN KUÆŠI NE, DAN ALLAH KI SIYA KAFIN KI KARANTA BA DANNI BA DAN ALLAH, LITTAFI NA ÆŠAYA KYAUTA NE WANNAN NA SIYARWA NE

88_89
Widad ta kalli Gwaggo, ta kalli Jamila, Jamila tace "magana zamuyi"
Widad ta tashi tabi Jamila, suka zaga ɓangaren Jamila, ta buɗe ɗakinta tayi mata iso, suka shiga sannan ta kalli Widad tace
"dukda naga baki da sakin jiki da mutane, amma naji ina son in temakeki, kinga nima da a ƙauyen nan nake, da mijina ya aureni muka tafi can barikin sojoji, to a can nima naga abubuwa, duk banyi karatun boko ba, amma na bazama na fara nema, naga yadda mata ke kula da mijk, naga a mugun ƙauye nake bansan komai ba, a tashin da mukayi a garin nan komai iyayen mu basa iya gayamana, mussman da ya shafi ɓangaren Aure ba abunda suke iya gayamana, saboda kunya amma ita rayuwar Aure faɗine da ita, amma a ɗan zaman da nayi zuwan nan nawa na fuskanci abubuwa da dama, ta wasu ɓangaren kina ƙoƙari, amma ta wani ɓangaren kina da rauni, mijinki yana da kyau yana da kirki masha Allah, idan har kikayi sake 'yan matan ƙauyen nan zasu cigaba da bibiyar sane, kiyi ƙoƙari ki riƙeshi sosai saboda mijinki zinare ne, samunsa a cikin maza akwai wahala
Dan haka shi namiji idan yana ta taka, baka wannan dogon jan ajin, ai daya miki laifi idan ya baki haƙuri kawai a wuce gurin, idan ba haka ba ze fara tunanin ko bakya sonshi ne, ya fara leƙe leƙen wasu matan, idan da ba yayi to zaki koya masa da kanki
Sannan wasu lokutan kina gsyamasa baƙar magana, kuma hakan be kamata ba tunda mijin kine, ba kowace magana zaki dinga gaya maaa yadda kike so ba, a koda yaushe mune ƙasa dasu dan haka dole mi bisu, dukda ban san dalilin zamanku a garin nan ba, amm gaki sam babu abunda ya haɗa kalarki da ƙauyen nan, dan baki kama da wadda take a wahala ba, amma ke yanzu dake kaɗai aka bari ki kula da kanki a ƙauyen nan zaki iya? Babu lallai ki iya saboda haka kodan yadda yake tsaye yana kula dake, yake iya ƙoƙarinsa akanki ya cancanci ki girmamashi saboda haka.
Nasan ko ban faɗa miki ba abubuwan da Hanne take kinsan son mijinki take yi, dan haka seki kula sosai bar ganin kima da wannan kyan surar, yanzu se hankalinsa ya ɗauke idan kika gaza sauke haƙƙoƙinsa dake kanki.
Ki kula ki tsare haƙƙinsa, sannan rayuwar Aure duk ta haƙurice, babu yadda za'ayi ace kullum shi ze dinga baki haƙuri, tun yana ta taki zeyi watsi dake wataran, mata na rububin irin mijinki, dan haka dan Allah ki dinga haƙuri dashi, karki ƙara yi masa abunda Gwaggo ta gani ɗazu.
Maza na son a girmamasu, ka basu girmansu tunda Allah ne ya basu.
Dan Allah ki kwantar da hankalinki ki kula da mijinki, duk abunda baki gane ba ki tambayeni zan gayamiki, dan ita Gwaggo bakomai zata gayamiki ba saboda kunya"
Nan ta cigaba gayawa Widad abubuwa da dama akan sabgar Aure, wanda Widad sam bata sani ba, nan ta dinga koya mata kissa da dabarun zama da miji, wanda ita Widad sam bata taɓa sanin su bama, dan ita rayuwar Auren bata gabanta balle tasan meya ƙunsa.
Abun ya dinga bawa Widad mamaki, lallai wanda ya rasa uwa yayi kuka, ita banda yanzu ma wasu abubuwan bata sansu ba game da Auren, lallai Yusuf yana haƙuri, wata zuciyar ta ta tace 'amma ai Auren bogine bana gaske ba meye na damuwa da ɗaga hankali?'
Wata zuciyar kuma tace 'dukda hakan dai, ai yakamata ko yaya ki kyautata masa, ko bakomai ya cancanci hakan daga gareki, karki zama me butulci mana.
Duk da Jamila ba wata babba bace, amma ta gayawa Widad abubuwa da dama da yakamata ace ta sani, game da rayuwar Aure, wanda yanayin zamansu da Yusuf ita bata saniba.
Widad tayi mata godiya, sannan suka dawo ɓangaren su Gwaggo, koda ta koma Yusuf ya fita bayanan, dan haka ta shiga shagalinta.
Hari na ganin Widad a tsakar gida tace "Mhmm yau ninaga abunda yafi ƙarfina yafi ƙarfin idanuna, wai nikam dama Yaya nace mutane ma na wa junansu ɗura kamar yadda tsuntsaye keyi?"
Gwaggo tace "to ikon Allah, nima ban sani ba gaskiya dan ban taɓa jiba ko gani, se yanzu a bakinki"
Hari tace "hmmm, ai ina ganin tsiyataku kala daban daban, wani abunma idan na gani na dinga Tuba kenan kar inje in fita daga musulunci ban sani ba, banda jaraba ace mutum yasa bakinsa a cikin na ɗan uwansa, saboda tsabar ƙazanta, yo nidai nasam tsuntsaye ne kawai ke yin haka, amma se gashi mutane ma nayi, kai ina ganin masifa ƙuru ƙuru"
Widad ta ƙura mata ido, Ba shiri Hari taja bakinta ta tsuke, tun kan Widad ta gayamata baƙar magana itama.
Widad a ranta tace "ke wannan haƙoran naki, gaftara gaftara koraye wane mijin ze sha'awar sa bakinsa a naki? '
Yusuf ya dawo amma yayi watsi da Widad, yaƙi shiga sabgarta ya cigaba da harkokin gabansa, sam yaƙi kula ta, gaba ɗaya se taji babu daɗi, ta kuma rasa yadda zata yi ya kula ta.
Yusuf ya samu guri yai kwanciyarsa, ba tare da ya tsokane ta ba yau, koya mata hira, ko yazo inda take ya share ta kamar shikaÉ—aine a É—akin.
Bacci ma ya nemi ya gagareta, gashi 'yan kwanakin nan ta fara sabawa da kwanciya a jikinsa, amma yaƙi kulata yau, gaba ɗaya taji garin ya mata zafi.
Da safe ma farkawa tayi taga yayi ficewarsa, ta rasa abunda yake mata daÉ—i haka nan jiki a sanyaye take komai, tayi wanka ta karya.