Sashe 50
Akidata Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Abbas na fitowa yace "Aikin banza, ina ruwana uwatace ita, taje duk abunda ze sameta ya sameta, nan aka canza gurin aiki aka bawa ɗanta muƙamina, ba abunda tace se yanzu wani in mata jaje baza'ayi ba ɗin, Allah ya ƙara '
Harze wuce ya hangi Sakina ta taho da files a hannunta, yana ganinta ya fara murmushi yace "budurwar kidnapper, ashe abunda ya faru kenan? Saurayinki yaje ya sace' yar masu kuÉ—i gaskiya kuna ruwa"
Sakina tace "haba Abbas, yazaka maida abun abun wasa? Wannan maganar be dace a jita daga bakinka ba a matsayinsa na Abokinka, kuma abokin aikin mu, kuma kasan baze aikata hakan ba"
"ke dalla ware, waye yace miki baze aikata ba? Mutum nefa shi, waye baya son kuÉ—i a rayuwar nan? Kedai Allah ya kyauta kawai ya tona masa Asiri, dama ya daÉ—e yana naÉ—e kura da fatar Akuya ne"
Sakina ta dinga bin Abbas da kallon mamaki, wai babban abokine yake faÉ—ar maganganu akan Abokinsa haka, lallai duniyar nan ba abun yadda bace.
Da Asuba Yusuf ya tashi Widad tayi salla, taji daɗi yau ya kulata ya tasheta tayi salla, bayan ta idar ta koma baccin nata na ƙa'ida.
Yusuf yayi komai, har sharar tsakar gida, Hanne a ɓangaren Jamila ta kwana, da safe ta dawo ɓangaren su dan taga Yusuf, aikuwa ta tarar dashi yana shara.
"Ina kwana? '
Yusuf ya kalleta ya amsa mata, ya cigaba da shara," kawo in share gidan "
Yusuf yace ' A'a bakomai zanyi, ai ba wani abu bane"
Duk yadda Hanne taso ko hira su ɗanyi da Yusuf yaƙi yadda, saboda ya gane Lagon Widad yanzu, kishi ne da ita matuƙa, dan haka ya fara ƙoƙarin kiyayewa.
Sam Hanne bata ji daÉ—in yadda Yusuf yayi mata yau ba.
Ya koma ya É—ora girki a É—aki, yana yi ya kalli inda Widad ke kwance na bacci, yana zuwa beyi wata wata ba ya É—agata sama yai waje da ita tsakar gida.
BuÉ—e baki tayi zata yi ihu, ya rufe mata baki yace "ke nine fa" sannan tai shiru tana ajiyar zuciya tace 'shine zaka tsoratani kuma?'
"Yaushe kika zama matsoraciya ne? Kedai kiyi bacci kiyi bacci, ko gajiya bakya yi? Karɓi brush ɗinki ki wanke baki, muje ki tayani girki"
Yai maganar yana matsa mata toothpaste, "Yayan Daddy ka dena fushin dani ne?"
"A'a har yanzu inayi"
"Meyasa bazaka haƙura ba?"
Yusuf yace "kona haƙura anjima ma, sekin sake abunda zanyi fushi dake"
"to ai nace Kayi haƙuri, kuma ai kai baka fushi fa"
Yace "waya gayamiki bana fushi? Nima mutum ne fa"
"To na dena kaji" tai maganar a sigar Shagwaɓa.
"Idan kika kuma, sedai ki wayi gari kiga na fece na barki"
"Aikuwa inaga da haÉ—iyar zuciya zanyi in huta"
Murmushi yayi yace "ba wani haÉ—iyar zuciya, ai bakya sona"
Ba tace komai ba ta fara wanke bakinta, suka gama suka koma É—aki, can Widad tace "Yoseed, meyasa da nace maka Yuzarsef naga ka shiga damuwa jiya?"
Yace "karki damu ba wani abu bane, kin tunamin da babana ne"
"Allah sarki, Allah yayi musu rahama gaba É—aya"
Yace "Ameen ya Allah masoyiyyata"
Yai maganar tare da sumbatar kumatunta.
Tayi murmushi tace "Yayan Daddy, kamin addu'a Allah yasa in samu ciki, so nake in haihu nima ace ina da baby"
Da sauri Yusuf yayi mata wani irin kallo, da ita kanga bata gane ma'anar sa ba....
LITTAFIN KUÆŠI NE, DAN ALLAH KI SIYA KAFIN KI KARANTA BA DANNI BA DAN ALLAH, LITTAFI NA ÆŠAYA KYAUTA NE WANNAN NA SIYARWA NE
NORMAL GROUP ₦300
VIP ₦500 NE KITURA TA WANNAN ACCOUNT ƊIN
0009450228
JA'IZ BANK
AISHA ADAM
SE A TURA SHEDAR BIYA TA WANNAN LAMBAR
07063065680
11/14/21, 6:09 PM - Ummee Musa: LITTAFIN KUÆŠI NE, DAN ALLAH KI SIYA KAFIN KI KARANTA BA DANNI BA DAN ALLAH, LITTAFI NA ÆŠAYA KYAUTA NE WANNAN NA SIYARWA NE

IDAN KUMA KIN SIYA AMANACE KARKI FITARMIN DAN ALLAH ðŸ™ðŸ™ðŸ™
90_91
Saroro tayi tana kallonsa ta kasa gane me yake nufi da wannan kallon da yake mata, tace
"ya dai naga kamar ka ɓata rai? Ko na sake faɗan wani abun na dai dai ba"
Girgiza mata kai yayi yace "No bakomai"
"Amma naga kamar ka ɓata rai? Da ba a haka fuskarka take ba fa"
Yusuf yace "A'a ba ɓata rai nayi ba, karki damu zo kici Abincin ki, nasan kina jin yunwa yanzu, dan rana tayi baki karya ba"
Ya zuba mata Abincin, Haka taci Abincin tana lura da yadda Yusuf duk yayi wani iri, kamar wani abu yana É—an damunsa, amma babu alamar ze faÉ—a mata meke damun nasa.
Anwar ya shirya yaje gidansu Fahad, domin yana son ganin Bulama suyi magana, sedai be sami Fahad a gida ba, dama ba gurinsa yaje ba dan haka be kula ba ya nemi idan Bulama yana nan a masa iso, Ramadan yayi masa iso zuwa gurin Bulama, Bulama na ganinsa yayi murmushi yace "Anwar, anya in kulaka kwana biyu baka leƙowa mu gaisa"
Anwar yayi murmushi yace "tuba nake, abubuwa ne suka É—anyi yawa wlh, Daddy ya aiki ya gida? Naji amce zaka Umarah shiyasa nace bari inzo in sameka"
"Alhamdilillah Anwar, eh insha Allah sati ma gaba zan tafi da yardar Allah, ya gidan naku ya babarta ka da ƙannenka?"
Anwar yace "Tana lafiya ƙalau Alhamdilillah"
"Masha Allah, nice to hear that haka akeso ai, naji kana son ganina meyafaru ne?"
Anwar yace "Amm Daddy, dama nazo ne akan inji wai har yanzu babu wani labari game da ɓatan Mariƙinmune? Har yanzu babu shi babu Widad gashi lokaci yana ta ƙara ja, amma shiru babu wani labari akai"
Bulama ya gyara zama sannan yace "Ahh mekuma kake sonji Anwar, bayan wanda yake ta yawo a gari? Widad garin jajibe jajibenta duk wayo da ƙin mutanenta, amma ta yayimo tsiya, wani koɗaɗɗen yaro me kama da sadakar yalla nan, direbanta ta ɗauki duk wata ragamar yaddarta ta bashi, ko gidan nan tazo duk sirrin magana sedai muyi a gabansa, ko nan da cam ba zata je ba seda shi, duk maganar da zamuyi sedai a gabansa, dan haka duk yadda take kaffa kaffa yasan wasu daga cikin sirrinta, gashi ƙarshe 'yan sanda bincikensu ya tabattar musu da cewar, shine yayi garkuwa da ita, ya nemi kuɗin fansa a gurin mahaifinta, dabe samu ba shine yabi Asibitin ya sace mahaifinta, yanzu dai' yan sanda suna nan suna binciken inda zasu gansu, amma shiru babu Labari, sedai a cigaba da Addu'a sannan mu cigaba da sauraren abunda zasu ce, amma abun da ɗaure kai fa sosai"
Anwar yace "nifa Daddy har yanzu ban yadda da wannan sakamakon binciken ba da aka bayyana, babu yadda za'ayi ace shine ya saceta, Daddy kasanta da wayon tsiya, babu yadda za' ayi tana sane ta bari yasan sirrinta, sedai idan akwai wata manufa da take dashi a kanta, sannan daga rundunar 'yan sandan nan a farko an sanar da sace su akayi, har an siyar da motar da aka sace su a ciki an ganta a kasuwa, ba' a kumabi takan zancem ba, basu bincika ya akai motar taje kasuwa ba, kuma azo a sake sanar da cewa wai shine ya saceta, it doesn't make sense, kuma bayan haka ace ya kuma zuwa ya sace mahaifinta, sam beyi kama da criminals ba, ni gaba ɗaya banji ƙamshin gaskiya a lamarin nan ba, akwai wata a ƙasa dai"
Bulama yace "eh to, kaima maganarka abun dubawace, amma ka sani mutum yana iya canzawa a kowane lokaci, kuma ze iya yuwuwa shine ya saida motar, tunda yasan siriikanta dan yasan abunda ban sani ba ni game da ita, sannan kuma duk abunka da ƙwaƙwƙwafinka kasan dai ba zaka gwadawa 'yan sanda aikinsu ba, tunda suka faɗi haka kasan abunda bincikensu ya nuna musu kenan, ba zasu yi ƙarya ba haka kurum, kabar mutum akan aikinsa kawai"
Anwar kamar ze kuka yace "Amma Daddy babu abunda' yan sanda ba zasu iyayi akan kuɗi ba kaima ka sani, idan wasu ba zasu yi ba, wasu zasuyi tunda suma mutane ne, dan haka ba abun mamaki bane suma 'yan sanda suyi komai akan kuɗi ba, dan haka yakamata ta ɓangarenka ma, kasa a sake bincikawa a tabattar da in dagaske binciken nasu haka yake, kasan Alhaji Nasir da' yarsa suna da maƙiya, komai fa ze iya faruwa, zata iya yuwuwa su suke wannan abubuwan haka"
Bulama yayi dariya irin tasu ta tsofaffin manya yace "Yaro yarone dai, Amma kaima kace wani abu me mahimmanci fa, shikenan Anwar tunda haka kace, Insha Allah zanga ƙoƙarin da zanyi ta ɓangarena, tabbas Daula yana da maƙiya kam, kuma komai ze iya faruwa, zanga abunda zan iya, Allah ya wuce mana gaba"
Anwar yace "Ameen Daddy, nagode sosai"
Kasancewar gidan babu kowa yasa Yusuf baya fita ko ina, dan baze iya fita ya barta a gida ba ita kaɗai, yasan ba zata zauna bama, suna zaune tama ta saƙa mafici Ya ɗan kalleta yace "Widad"
Ta ɗago ta kalleshi Tace "Na'am"
Yace "Me kike tunani game da wannan baƙin, ɗan megari da matarsa, bakya ganin Asirinmu ze iya tonuwa zamanmu dasu? Kar muje a samu matsala fa"
Widad ta ajiye abun hannunta jiki a sanyaye tace "To aini gaba ɗaya kaina ya kulle Yoseef, na rasa meye abunyi wallahi, kawai ni yanzu na fawallawa Allah lamarinsa, duk yadda yayi damu shikenan, ni dai babban fatana in cika burina kafin in mutu, nasan ko asirinmu ya tonu, ko be tonu ba dole ɗayanmu zeyi nasara, komu ko maƙiya, dan haka na miƙawa Allah lamarina, Allah ya kiyaye mu gaba ɗaya, amma nima nayi irin wannan tunanin naka, amma ba yadda na iya, in mun bar nan ina zamu?"
Yusuf yayi ajiyar zuciya yace "da farko ina É—an jin shakku a raina ne, amma Saleh ya tabattar min da babu komai, ba abunda ze faru yasan matakan daya É—auka, sedai ina fatan Allah yasa hakan, Allah ya kiyayemu da kiyayewarsa"
Tace "Ameen ya Allah, Amma Yoseef nifa har yanzu baka taɓa gayamin meka gano a naka binciken ba, da kayi a lokacin muna gida"