Sashe 123
Akidata Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Alhaji Ahmad yace" kuma har yanzu ina so ba, amma tace min se É—anta ya yadda, dan haka Yusuf nidai ina so har yanzu "
Yusuf yai dariya ya buÉ—e mota yana faÉ—in, ni dai ba ruwana".
Suka shiga mota suka É—au hanyar garin Bauchi, bisa rakiyar 'yan sanda.
Tun su Alhaji Daula suna sa ran ƙarewar tafiyar, har suka zuba ido nausawa kawai ake cikin ƙauyuka, sannan aka bar kan titi aka saki hanya aka nausa wani surƙuƙin ƙaiye, tun daga nan Daula yake tasibihi, da mamakin azabar surƙuƙin gurin nan.
Nanam sukayi tafiya me nisa akan burji, babu kwalta ba zaka taɓa cewa zaka tarar da gida ba, se sama da ƙasa sukeyi danma a manyan motoci suke, amma hakan be hanasu jin jiki ba, idan aka shiga wani ramin, se Yusuf ya riƙe Widad gam saboda kar abunda ke cikinta ya wahala, a haka suka ƙaraso ƙauyen nan.
Suka fir fito yayinda 'yan garin sukayi dandazo suna kallon motocin, yayin da wasu suke gudu saboda ganin motar' yan sanda.
Daula ya kalli ƙauyen, ya sake kallo yace "yanzu Baby, a nan kuka rayu?"
Widad tace "ƙwarai kuwa Daddy"
Ita kanta Umma daba wani kuɗine da itaba, tunani take ta yadda zata yi rayuwa a wannan ƙauyen.
Widad ta raÉ—awa Yusuf a kunne "Allah sarki, yau zanje inga É—akin amarcinmu"
Suka ƙunshe baki suna dariya
Tuni labari yajewa megari, ga wasu nan sunzo a jibga jibgan motoci irin na masi sace mutane, da 'yan sanda, ya fito a ruÉ—e, dan baya son abunda ze tayarwa da mutanensa hankali.
Sam be gane Yusuf ba balle Widad, Yusuf ya ƙarasa gaban sa ya zube yana gaisheshi, seda ya tsurawa Yusuf ido sannan ya gane shi, yace "innalillahi, Malam Yusuf kaine? Dama zan sake ganinka Yusufa?"
Yusuf yace "Alhamdilillah, gani ai tare muke da iyayen namu ai"
Widad ta ƙaraso itama tana gaida megari, yace "Allahu Akbar, Amarya 'yar gwaggonta"
Widad tace "aikam bari in ƙarasa in ganta kuwa"
Ta shiga da sallama, Hindu na zaune tana tankaɗen garin dawa, taji wani irin ƙamshin turare ya gaauraye gidan, ta ɗaga kai zata amsa sallama tayi tozali da Widad, aiba shiri tayi wani uban tsalle tai fatali da ƙwaryar garin, tai gurin Widad tace "Allah yasa ba mafarki nake ba?"
Widad tace "idonki biyu Hindu, nice Widad ce"
Suka rungume juna suna kuka, Gwaggo ta fito da sauri jin kamar muryar Widad, aikuwa itace ba wata ba, nan gida ya hargitse da murna da koke koke, Widad tace "ina aminiyata abikiyar faÉ—ana Hari"
Hansai tace "taje barka bayan layi ita da Hanne, amma yanzu zasu shigo"
Tana gama rufe bakinta, sega Hari da gudu kamar ƙaramar yarinya "wayyo Allah na, jama'a dagaske Wudas ce? Wai Wudas ce tazo garin nan?"
Widad tace "nice Hari"
Widad ta rungume Hari, Hari ta shiga kuka tace "ban taɓa zaton na saba dake haka ba, seda kuka bar garin nan"
Umma tai sallama itama ta shigo, nan aka shimfiɗa musu tabarma, suka karɓsu hannu bibbiyu Widad tace "Mama ga Wannan itace Umma mamanmu nida Yoseef"
Hari tace "kamar yaya kenan? Ya za'ayi ku zama uwa É—aya? '
Widad tace " zaki fara ko? Tunda na gayamiki ki barshi a haka mana"
Hari tace "naji an barshi a hakan"
Hanne tai sallama ta shigo, ta kalli inda Widad take, ta ganta a balarabiyarta, fatarta ta sake ja tayi kyau sosai, Kallo É—aya Widad tayi mata ta É—auke kai daga kanta.
Tuni aka fara kiciniyar É—ora girki, Widad tace base an É—ora komai ba, sunabda abinci a mota, amma ita dai idan an gama tuwo a bata zata ci.
Aka karɓo mukulli aka buɗe ɗakinsu da suka zauna, Widad cikin hawaye tace Allah sarki ɗakin mijina, wayyo rayuwa, a lokacin da nake shan baƙar azaba a hannun Bulama ji nake tamkar in dawo ƙauyen nan da zama in huta"
Ita kanta Umma tayi mamakin yadda suka rayu a gurin nan, megari yayiwa Su Daddy jagora har É—akinsu Widad, nan suka tsaya suma suna mamaki.
Hindu har ƙasa ta durƙusa ta gaishesu, Yusuf yace "Hindu amma dake zamu tafi kano ko?"
Hindu tai murmushi tace "waceni"
"yakamata, kinga yayartaki ta kusa haihuwa, seki tayata zama"
Hindu tai murmushi tace "Allah ya sauketa lafiya"
Yace "Ameen"
Daddy ya kalli É—akin nan nasu yace "yanzu Widad ce ta rayu a É—akin nan? Allah me yadda yaso sannu Yusuf nasan ka sha gwagwarmaya"
Yusuf sedai yai murmushi.
Hari yazo kusa da Widad ta zauna tace "abun mamaki, Wudas da ciki ana shan taɓara nasan"
Widad tace "ko in kira miki Yusuf ki tambaye shi idan ina taɓarar ko ba nayi?"
"kefa matsala ce dake, baki san wasa ba"
Hari ta shiga halin nata na ɓare ɓaren zance, aka shiga shigo da kayan Abinci gidan nan kamar ba gobe, wanima basu san meye ba.
Nan jikinsu ya hau rawa, suka tabattar da lallai Widad 'yaf ga tace gaba da baya.
Widad taja hannun Hindu gefe, tace "Hindu kinga babana?"
Tace "Na ganshi mana"
Widad tace "tsoho ne sosai ko?"
"A' a wallahi ba tshoho bane, gashi me kyau wallahi yana kama da mijinki sosai, dake dashi da Yusuf duk kuna kama, irin idanunku É—aya sak"
Widad tai murmushi tace "zaki iya auren Babana?"
A razane Hindu ta kalleta tace "Kamar yaya, ta yaya babanki ze auri 'yar ƙauye kamarni, gashi babban mutum"
"Hindu ki dena duba wannan, dan Allah ki aure shi, nasan zaki kulamin dashi dan Allah Hindu ki auri babana"
Jikin Hindu ya hau rawa, zata yi magana amma Widad tace "yi shiru, karkice komai ina zuwa, kuma karki gayawa kowa wannan maganar"
Widad taje É—akinsu, inda su Daddy ke zazzaune tace "Daddy, i want to talk to you"
Ba musu ya miƙe ya biyo bayan ta, ta ja shi can waje a wani soro tace "Daddy nifa nayi maka mata a garin nan"
"mata kuma kamar yaya?"
"Daddy, matar Aure dai nayi maka, dan Allah karka bani kunya kaji Daddy"
"Widad, nifa na haƙura da Auren nan"
"A'a Daddy, dan Allah ka tsaya ka ganta mana"
Yace "shikenan"
Ta shiga cikin gidan da sauri, ta tarar da Hindu a inda ta barta, jikinta a sanyaye tace "saka hijjabinki kizo muje"
Hindu ta saka hijjabi, ta biyo bayan Widad, ta mata jagora zuwa inda Daddy yake zaune, gaba ɗaya yaiwa Hindu wani irin kwarjini, da bata taɓa gani a gurin wani ba.
Suka ƙarasa Widad tace "Daddy, ga amaryar da nayi maka, ina fatan bazaka ƙi karɓa ba"
Daddy ya kalli Hindj, yarinya ce ƙarama, yace "Amma daughter, naganta yarinya ce sosai fa, kamar zaki girme mata ma"
Cikin harshen larabci Widad tace "Daddy aiba haramun bane, wallahi yarinyace tagari me nutsuwa, zakayi alfahari da ita"
Yace "to ita kin tabatta tana sona? Karki ƙwareta dan son kai kinga na girma dayawa"
"Daddy Hindu bazata ƙika bafa" tai magana kamar zata yi kuka.
Daddy ya kalli Hindu yace "ya sunan ki ne?"
Hindu dake gefe ta takure kamar bokanya tace "Sunana Hindu"
"masha Allah, Hindu kinji rigimar da wannan matar ta tattago, ban miki tsufa ba?"
Hindu ta kasa cewa komai, se jikinta dake ta tsuma, tana rarraba ido.
Widad tace "Daddy ai mun gama magana da ita, yanzu megari zakayi wa magana, kaga se a bada kuÉ—in aure ma kafin mutafi.
AMANACE!!!
Ayshercool
07063065680
12/10/21, 1:36 AM - Buhainat: LITTAFIN KUÆŠI NE, DAN ALLAH KI SIYA KAFIN KI KARANTA BA DANNI BA DAN ALLAH, LITTAFI NA ÆŠAYA KYAUTA NE WANNAN NA SIYARWA NE
NORMAL GROUP ₦300
VIP ₦500 NE KITURA TA WANNAN ACCOUNT ƊIN
0009450228
JA'IZ BANK
AISHA ADAM
SE A TURA SHEDAR BIYA TA WANNAN LAMBAR
07063065680
(Albishir ga masoya, ma'abota bibiyar litattaafaina, dama ta samu zaku fara samun litattaafaina na audio, akan YouTube channel É—ina me suna Cool Arewa TV
https://youtube.com/channel/UCD5vnvA5laU8ti4LLz2_QEg
Kuyi liking sannan ku danna subscribe, domin fara samun litattaafaina na audio, nagode sosai da ƙaunar ku gareni"
168_169
Daula yace 'Widad mubi komai a sannu, ki bari muji ta bakinta, karki mata dole mana, kuma maganar aure ai ba' a gaggawa "
Widad tace " Daddy, nasan irin zaɓen da na maka ne, ni dai ka amince kawai please "
Daula ya lura da yadda jikin Hindu keta tsuma, ko idonta bata iya É—agawa ta kalle shi, ta sunkuyar da kai tanata cimimiyewa a hijjabinta.
Daula yace " Hindatu, tashi ki koma gida, Widad zata sa ki auri tsoho "
Cikin hanzari Hindu ta miƙe, ta shige cikin gida tana haɗa hanya, Daula ya kalli Widad yace "Widad, wannan haɗin naki beyi ba, kowa zega kamar an ƙwareta ne, tayi yarinta dayawa kuma kinga ba ita tace miki tana sona ba, gashi ni na riga na fidda rai da Aure"
Widad tace "Daddy, na zauna a garin nan na zauna dasu, nasan halin yarinyar nan, Daddy karka duba ƙauyanci ko ƙuruciyarta, ni dai tukuicin dazakamin shine ka Auri Hindu, sannan akawo musu cigaba a garin nan, shine zaka biyani ɗawainiyar sa sukayi damu, dan Allah Daddyna "
Daula yace " Naji, zanyi shawara kafin mutafi "
Da ƙyar ya lallaɓa Widad ta tafi, ta koma gurin Alhaji Ahmad da Yusuf ta dinga musu magiya akan lallai su saka baki, Daddynta ya auri Hindu, Alhaji Ahmad yace "to muyi musaay, kice mijinki ya bani ummansa nima"
Widad tai dariya tace "ka samu, nidai fatana Daddy ya amince da Auren Hindu, sonake kafin mutafi ya bada kuɗin Aurenta"
Umma tace "Widad, ba'a gaggawa a harkar Aure, karki takuramasa ko ita yarinyar ki takura ta fa"
Yusuf yace "Umma Hindu bata da matsala, and she deserves to marry a descent person like him, idan harya yarda ya aureta ze sha biyayya"
Widad tace "Yoseef, dan Allah zomuje ka gayawa Megari, bana son Daddy yayi missing wannan opportunity ɗin"