Sashe 100
Akidata Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
AMANA! AMANA! AMANACE!!!
AYSHERCOOL
07063065680
11/30/21, 8:20 AM - Buhainat: LITTAFIN KUÆŠI NE, DAN ALLAH KI SIYA KAFIN KI KARANTA BA DANNI BA DAN ALLAH, LITTAFI NA ÆŠAYA KYAUTA NE WANNAN NA SIYARWA NE
NORMAL GROUP ₦300
VIP ₦500 NE KITURA TA WANNAN ACCOUNT ƊIN
0009450228
JA'IZ BANK
AISHA ADAM
SE A TURA SHEDAR BIYA TA WANNAN LAMBAR
07063065680
(Albishir ga masoya, ma'abota bibiyar litattaafaina, dama ta samu zaku fara samun litattaafaina na audio, akan YouTube channel É—ina me suna Cool Arewa TV
https://youtube.com/channel/UCD5vnvA5laU8ti4LLz2_QEg
Kuyi liking sannan ku danna subscribe, domin fara samun litattaafaina na audio, nagode sosai da ƙaunar ku gareni"
_(INNALILLAHI WA INNA IALAIHI RAJI'UN ina amfani da wannan damar gurin miƙa saƙon ta'aziyya ga Ɗaukacin zuriyar Hajiya Aisha Muhammad (Baba) bisa babban rashi da mukayi na rasuwar ta ina fatan ubangiji Allah ya jiƙan ta yai mata rahama, ya kai haske kabarainta, ubangiji Allah ya duba zuriyar da ta bari, ya bata ladan ɗawainiya da iyalI da tayi tsawon ranta, ubangiji Allah ya jiƙan kafatanin wanda suka rigamu gidan gaskiya Musulmi, idan tamu tazo Allah yasa mu cika da kyau da imani_)
IN THE MEMORY OF LATE HAJIYA AISHA MUHAMMAD, I DEDICATED THIS PAGE TO LATE HAJIYA AISHA MUHAMMAD (BABA) MAY ALLAH SUBHANAHU WATA'ALA, GRANT HER JANNATUL FIRDAUSI AMEEN _
142_143
Yusuf ya dinga jujjuya takardar nan, ya kalli Barrister Hafiz yace "Ya akayi ta rubuta takadda a bani?"
Barrister Hafiz ya matso daf da Yusuf, ya shiga yi masa magana ƙasa ƙasa (ni kaina da nake ɗakko rahoton banji me yace masa ba)
Yusuf ya sunkuyar da kai yana sauraren Hafiz, Hafiz ya gama gaya masa abunda ze gaya masa, Yusuf ya dinga jinjina kai, Hafiz yace "ka sairaremu nan da wani É—an lokaci, mungode sosai"
Sukayi musabiha da Yusuf, suka miƙe suk tafi, Yusuf kuma aka maida shi inda yake, hannunsa ɗauke da takaddar da'akace Widad ce ta bayar a bashi, yaje ya samu guri ya zauna yana jujjuya takaddar da'aka bashi yana sake karantawa.
A hankali ya furta "Allah yasa kina lafiya Widad, koba wane hali kike Allah ya kuɓutar dake, ya sake ƙaddara saduwarmu dake"
Widad tana nan a tunanin Allah yasa saƙonta ya isa inda ta aika shi, dan zuwa yanzu ta sare da zata bar gurin nan, dan bata ga hanyar barin gidan nan ba, Amma Allah yasa kafin ta mutu Yusuf ya yafe mata, karta mutu yama ɗauke da pain ɗin bada shedar ƙarya da tayi akansa.
Da ta lumshe ido se hawaye, wani na bin wani, tana tunanin anya zata samu sassauci game da wannan halin ni 'yasu da take ciki? Ita dai fatan ta Allah ya haÉ—a ta da Yusuf ta nemi afuwarsa.
Ganin Widad dagaske ba zata bashi inda dukiyar take ba, tana ta faman raina masa hankali, ya ƙudurce tabbas ze ɗakko mahaifiyar Yusuf yayi garkuwa da ita, ko ta bashi, ko kuma ya illata ta a gabanta, tunda ya fuskanci bata son duk wani abu daze saka Yusuf da ahalinsa su shiga damuwa.
Dan haka ya ɗakko wayarsa, ya kira me Adda "Allah ya temaki Oga, in ba kai waza mu duƙawa muci?"
Bulama yace "kai kana inane? Kana cikin garin nan ne?"
"A'a, na ɗan baza yin wata harƙalla, duk cikin iya taku da ɓoyewa masu saka na mujiya"
"ina son ganinka a yau ba se gobe ba, a cikin daren yau nake so kaje ka É—akkomin tsohuwar wancan sakaram yaron"
Me Adda yace "sa hankalinka a inuwa, turo adreshinta, zamuyi ram da ita mu kawo maka"
Bulama yace "Good, zan turo maka adreshin, a daren yau nake son a gama komai, ku É—akkota ka kawomin ita"
"An gama yallaɓai" me Adda yai maganar kamar yana maye.
Likitoci suka yi iya abunda zasu iya akan Mahaifiyar Nurat, amma babu wani cigaba, ta gaza farfaɗowa gashi jini yaƙi tsayawa, numfashi kawai take amma sam zuciyarta bata harbawa yadda yakamata, tuni danginta da 'yan uwanta suka cika Asibitin, Alhaji Musa yayi mamakin yadda akayi suka ji, bayan shi dai be kira kowa ya gaya masa ba.
Nan suka shiga tambayar ba'asi, akan yadda akayi' yar uwarsu ta faÉ—o daga kan bene?
Alhaji Musa yace "Wallahi ta fito ne daga ɗaƙi, zata sakko daga kan bene kawai ta zamo ta gangaro, dama tun safe take cemin tana jiri, nace mata ko Asibiti zamuje tace in bari seda yamma, ina ga harda jirine ma ya ɗebe ta yasa ta faɗo"
Barrister Khalil kallon Alhaji Musa kawai yake, ji yake tamkar ya danƙo wiyansa ya rufe shi da duka, dan sam beji ya gamsu da maganar da ya faɗa ba.
Amal ta shirya tsaf, dan taje a zubar mata da ciji ba tare da mahaifiyarta ta san halin da take ciki ba, gaba ɗaya ta tattara ta zuba musu ido, dan itama fama take da kanta, ko gani bata iyayi sosai sedai dususu saboda tsabar ɓacin rai da damuwa da yake ta'azzara mata hawan jini, gaba ɗaya ta koma kamar wata zararriya, yauma ta tashi tana ta fama da kanta, jiri da ciwon kai jininta ya hau, tana kwance a falo tana fama da kanta, Amal tazo zata fice.
"Amal ina Ramlah ne?"
Amal tace "tana É—akinta, inaga yauma tayi shaye2 tana can tana bacci"
. Hajiya Halima tai ajiyar zuciya, tace "kekuma ina zaki? Naga kamar fita zakiyi"
"Eh zan É—an fitane, ba nisa zanyi ba"
"Amma kina kallon yadda nake fama, ina kwance ina fama da kaina, amma zaki saka kai ki fice ki barni a haka?"
Amal tace "Mummy, na matsu in fitane ina da wani uzuri na gaggawa, ba daɗewa zanyi ba, ga Ramlah can kuma tana nan ai, ba daɗewa zanyi ba"
Tai maganar tana tafiya, a haka harta bar falon ta fice abunta.
Tana zaune a mota ta kira Alhaji Haruna, ya ɗaga ba tare da yasan wanda ya kira shi ba, "na gaya maka ina ɗauke da juna biyu, Amma kaƙi ɗaukar kowane mataki ko? To ka saurareni wallahi zan tona maka Asiri, duniya taji abunda ka aikata"
"wai ke ni dan Allah ya kike son inyi ne? Har yanzu baki fanshe bane? Me kike so inyi miki?"
'haka ma zaka ce? To shikenan, ciki dai nakane, kai kayi shi, wallahi ba zanyi abun kunya ni kaÉ—ai ba, na gaya maka'
Ta ajiye wayar, tare da yin ajiyar zuciya, ta kunna motar ta ta fita.
Suka yi waya da wannan Nurse É—in, wadda tace zata taimaka mata ta zubar da cikin nan, ta gaya mata a dai dai inda zasu haÉ—u.
Aikuwa tana zuwa suka haÉ—u, ta É—au Nurse É—in a motarta, ta fara nunawa Amal hanyar zuwa Gurin, Amal tace "nifa gaskiya tsoro nakeji, wallahi ji nake kamar wani abu ze faru"
Nurse É—in tace "haba ke kuwa, amma dai wannan ne karon farko da zakiyi abortion ko?"
Amal ta jinjina kai alamar eh, Nurse ɗin tace "karki damu mana, ai ke naki cikinma ƙaramine, nan da nan za'a cire shi babu wani tashin hankali, ɗan pain ɗin kaɗanne, ke ciki koya kai 9 months Doctor Hamisu ze jajjageshi ya cire shi tsaf, dan haka ki kwantar da hankalinki, komai ze tafi normal"
Sukaje Asibitin, Nurse ɗin ta jata har office ɗin doctor Hamisu, suka tarar yana aiki a system, Nurse ɗin ta gaisheshi tace "Doctor, ga customer fa cikine take son a cire mata"
Ya É—ago ya kalli Amal sannan yace "cikin wata nawane?"
Amal tace "nima ban sani ba, amma naji da akamin test ance watansa É—aya be cika biyu ba"
Doctor Hamisu yace "ai wannan ba abun damuwa bane ba, za'a cire shi ba wata wahala, an gayamiki kuÉ—in aikin?"
Tace "eh an gayamin, zanyi transfer É—in kuÉ—in".
Ya É—ago ya sake kallon ta yace "you look familiar to me, is like I know you somewhere"
Amal tace "eh nima ina ganin kamar na sanka fa, kamar likitan dake duba Widad shekarun baya"
Yace "exactly, that's where I know you, ya maman naki?"
"tana lafiya ƙalau"
"masha Allah, amma ya akayi ke kuwa wannan abun ya faru haka?"
Amal ta ɗan ɓata fuska tace "wallahi wanine yamin Akuya, daga zuwa kai masa saƙo, shiyasa nake son inyi acire kafin ta gane"
"ba matsala, karki damu kinji yanzu za'a cireshi insha Allah, Nurse maza kaita É—akin da ake aiki ta kwanta ta jirani".
Aka kai Amal É—akin, ta kwanta tana jiransa, gabatan se faÉ—uwa yake, tana tunanin kar wani abu ya faru, bayan an cire cikin "
Tana nan kwance, yazo ya ɗaura mata ruwa, ya bata wani magani ta sha, ko mintuna goma ba'ayi ba da saka mata ruwan, da bata maganin ta fara wani irin ciwon mara kamar zata mutu, ta dinga murƙususu, kafin kace meye wannan tuni jini ya fara malala daga jikinta, bayanta kamar ze ɓalle da ƙugunta, ta dinga antayar da jini, Nurse ɗin nan ta dinga temaka mata, yazo ya sake mata wasu allauran, yace
"Sister, maza idan ta É—an huta ki kaita gida ta samu rest, jinin ze tsaya insha Allah"
Haka kuwa akayi, Ta kai Amal har gida, Amal ta shiga da motar, a dudduƙe ta tafi ɗakinta ba tare da kowa ya ganta ba, taje ta baje akan gadonta, dan wani irin sanyi take ji da jiri a lokaci ɗaya.
Duk yadda Suleiman yaso ɓoyewa Umma yadda shari'ar Yusuf ta kaya seda taji a radio, kasancewarta mace ms son jin radio, da farko zamanta a gidan tare da Surayyah ta ɗanji daɗi, dan koba komai motsin mutum rahama ne, tana ɗebe mata kewa ita da yaran ta, kuma ta kan sakata a gaba lallai se taci Abinci, ta sha magani amma tunda taji hukuncin da akayiwa Yusuf ta kasa zaune ta kasa tsaye, se kuka nan da nan jikinta ya nemi ya rikice saboda tashin hankali da damuwa.
Suleiman yaje ya sameta a ɗakin da take, yace "Umma, babu yadda za'ayi Yusuf yayi wannan shekarun haka a gidan yari, ai kowa yaga irin shari'ar da akai, ana nan ana wani ƙoƙari, sedai cikin sirri ake komai, ki kwantar da hankalinki, nina gayamiki da yardar ubangiji se Yusuf ya kuɓuta, amma kidena wannan kukan haka da damuwa dan Allah "