Sashe 7
Akidata Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Saleh yace "eh mana dole, in tafi bana son mutanen nan su farga su fara zargin wani abu"
Yusuf yace "hakane, mungode Saleh Allah yasaka maka da alheri"
"Ameen ya Allah, nace ka gaya mata kuwa?"
Yusuf ya ɗanyi shiru sannan ya girgiza kai yace "A'a amma zan gayamata insha Allah"
Saleh yace "gara ka gaya mata, tayi duk borin da zata yi ta gama a nan, sedai Kayi haƙuri, ina son insha Allah idan na koma zanje in gaida Ummanka, in gaya mata kana cikin ƙoshin lafiya"
Yusuf yayi murmushi yace "ka gaya mata ina lafiya, kuma ina kewarta, sannan ta kwantar da hankalinta"
Saleh yace "zan gaya mata insha Allah, sena sake dawowa"
Sukayi Sallama Saleh ya tafi.
Widad kam wanke wanke suke ita da Hindu, Hindu tace "Amarya ban taɓa tsammanin kin iya faɗa haka ba, ashe kina sane kike ƙyale Hanne se kace bakya kishin mijinki"
Widad tace "Meye kishi?"
BuÉ—e baki Hindu tayi tace "baki san meye kishi ba?"
Widad ta jinjina mata kai tace "ni ban san wani kishi ba, banajin komai ina dai ji ana faÉ—a amma ban san me ake jiba"
"Lallai Amarya abun mamakin ki da yawa yake, se kace wadda akayiwa Auren dole? Zakice ba kya kishinsa, Amma dai ai kina sonshi ko?"
Taɓe baki Widad tayi tace "Nifa ban san me ake ji ba a son nan, nifa kawai gani nake wannan son shirme ne, babu wani so mutanene kawai ke abunsu"
Dariya Hindu tayi tace "Yanzu dai bakya son Yusuf ɗin kenan?"
"To base na yadda akwai son sannan zan iya banbance idan ina sonshi ko bana sonshi ba?"
Hindu tace "ina mamakin kalar taki rayuwar Amarya, gaba ɗaya abubuwan ki wani lokacin sun saɓa da na sauran mutane, anya gidan ku akwai mutane kuwa?"
Widad tayi dariya tace "eh mana, akwai mutane, sedai nikaÉ—ai nake rayuwata"
"Amma meyasa kika dinga kuka, kika kasa cin Abinci da mijinki bashi da lafiya?"
Ɗan shiru Widad tayi tace "Saboda idan Yoseef ya mutu, nima tamkar matacciya nake, ban san kowa anan ba se Allah se shi, sannan ya sha wahala sosai sabodani, yana shiga damuwa idan bani da lafiya ko ina cikin damuwa, shiyasa naji rashin lafiyarsa har cikin raina, kuma kinga ni bani da wa ko ƙani, Mamana ta rasu ina Yarinya Babana kawai nasani, Yanzu Yusuf shine yaya na, shine ƙanina shine ɗan uwana, shine komai nawa anan"
Hindu tace "Allah sarki Amarya, kin bani tausayi wallahi, amma Saleh yace mana É—an uwanki ne Yusuf"
Widad tace "ɗan uwana ne mana, Allah ne ya bawa Babana shi, ya zama garkuwa a gareni, Hindu kina da kirki sosai naga garin nan kun ɗau Aure da mahimmanci sosai, Allah ba yadda be iya ba, na dage ba zanyi Aure a rayuwa ta ba, babu Aure a gabana saboda wani ƙuduri da nake dashi a raina, babu zato ƙaddara tasa na Auri Yusuf, ina yiwa mazanmu na Hausawa kallon wanda basu san darajar Aure ba, gaba ɗaya ina yiwa Aure kallon rayuwar muzgunawa, Amma ina miki fatan ki Auri Namji kamar Yoseef, idan akace akwai mutum me haƙuri kamarsa zance ƙaryane, Amma yana da haƙuri sosai, nasan yana haƙuri dani, ni gaba ɗaya tausayinsa nake ji Hindu saboda.....
Ta kasa ƙare maganar se Hawaye dake bin idonta, Yusuf yana tsaye a soro yana jin duk hirar da sukeyi, a hankali Yusuf yayi gyaran murya tare da yin sallama.
Da sauri Widad ta basar ta share hawayenta, Yusuf yace "Sannunku da aiki"
Hindu tace "Yawwa ina kwana"
"lafiya ƙalau Alhamdilillah"
Ya kalli Widad yace "My Queen, let's go inside"
Ta kalle shi tace "ka gama fushin?"
"ni dama nace ina fushi da ke ne?"
"ni dai ka bari in gama wanke wanke na"
Hindu tace "kije zan ƙarasa"
Yusuf yace "ƙyaleta, idan bata tashi ba, zan ɗauketa ne cak in kaita"
Hindu ta sunkuyar da kai, dan abun nasu Yusuf wani lokacin basa jin kunya.
ÆŠaki suka shiga, ta kalle shi tace "gani meye?"
"Ƙwanki dama zan soya miki, tunda bakya so shikenan"
Murmushi tayi tace  "Au ai na manta, soyamin inci"
Murmushi Yusuf yayi, ta zauna ta zuba masa ido, ya fasa ƙwan ya kaɗa yasa gishiri, dan su nan babu Seasoning.
"Wai dan Allah Mamanka ce duk ta koya maka wannan aikin?"
"Eh mana gashi kuwa kina gani"
"taɓ gaskiya kaji daɗi, ina Baban ka, baka maganarsa kullum se Ummanka kake faɗa"
Yusuf yace "Allah yayi masa rasuwa"
"Eyya Allah ya jiƙansa, yayi masa rahama"
"Ameen"
Ya miƙo mata ƙwan a plate, ya dafa mata tea ya haɗa mata, Widad tace "Allah sarki rayuwa, yau ni nake murna zan ci ƙwai, alhalin har kamfanine dani da'ake fitar da ƙwai har wajen Nigeria"
Yusuf yace "haka lamarin ubangiji yake, sedai dama da bredi se yafi daÉ—i"
"hakan ma nagode, zama da kai ka koyamin ci kuma da ni ba haka nake ba"
"Eh mana, so nake idan muka koma gida kar aga rama a tare da ke"
Dariya tayi tace "matso muci"
"A'a ci abinki, dama ke na saiwa, ni in aka É—umama tuwo se inci"
"Aikuwa ba zance kaci dole ba, cikinka ni ci zan in ƙoshi, kaita jin ƙamshinsa"
Ta soma cin ƙwan nan, kawai yaga tayi murmushi tace
"ban taɓa cin ƙwai mara daɗin wannan ba"
Yusuf yace "to mutum ya soya wanda yafi wannan in an isa"
Tai murmushi tace "Gwaggo tana koyamin ai, zakayi mamakin yadda zan iya girki, inyi girki me daɗin da baka taɓa cin irinsa ba"
Ta cigaba da cin Abincinta, ƙura mata ido yayi yaga yadda take nishaɗi, tana cin Abincinta cikin nishaɗi, tunani yake ko ya gayamata yanzu? Tunda tana cikin nishaɗi, to idan kuma ya ɓata mata nishaɗin da take fa?.
Ba tare da ta kalli Yusuf ba tace "gayamin abunda kake son gayamin ka dena kallona kar in ƙware"
Jin maganar tata yayi a bazata, dan be zaci tana kallonsa ba, kuma yaji muryarta ta a asalin Widad É—inta me cike da izza da jin kai.
Cikin kame kame Yusuf yace "Amm. Bakomai dama....
" bana son ƙarya, kuma bana son wasa da hankali Yoseef, ina jinka ka gayamin abunda kake son faɗa "
Gaban Yusuf ya faɗi, yace " dan Allah ina son ki fahimceni dama... "
"ni mutum ce kamarka, ban isa inyi maka abunda Allah be maka ba, sedai kome bakinka ze furta, karka kuskura kayi min ƙarya"
"to ai ƙaryar ma nayi miki Widad, shiyasa nake fargabar ta ina zan fara miki maganar ban san yanda zaki fahimci abun ba"
Wani irin sheÉ—anin kallo ta É—ago idonta tayi masa, me cike da tarin tuhuma, da gargaÉ—i gami da kashedi.
LITTAFIN KUÆŠI NE, DAN ALLAH KI SIYA KAFIN KI KARANTA, BA DANNI BA DA GIRMAN ALLAH.
A TUNTUÆENI TA WANNAN LAMBAR
07063065680
11/14/21, 6:09 PM - Ummee Musa: 52_53
LITTAFIN KUÆŠI NE, DAN ALLAH KI SIYA KAFIN KI KARANTA BA DANNI BA DAN ALLAH
07063065680
Gaba É—aya Yusuf ya shiga taradaddi, gumi ya tsasttsafo masa a goshi, saboda irin kallon da take masa, dan tun a nan yaga alamar rashin nasara.
Ɗauke idonta tayi daga kallonsa tace "ina jinka" tai maganar tana zuƙar tea ɗinta, Yusuf yace
"Da farko zan fara da baki haƙuri dan Allah... "
Katseshi tayi ta hanyar cewa "bana son wani ban haƙuri, ka tafi kai tsaye kawai ina jinka"
Cikin damuwa yace "dole in baki haƙuri, saboda a karon farko da ƙarya na fara miki, tun a zuwana akan ƙarya nazo miki, saboda nima ban san ya akai hakan ta faru ba, saboda" Se kuma yayi shiru.
Ba tare da ta kalle shi ba taceÂ
"to tunda ka kasa gayamin ni bari in gaya maka abunda kake son faÉ—a É—in ka kasa, na farko kai jam'in É—an sanda ne na sirri ko ba haka ba?"
Ƙuuuu cikin Yusuf ya kaɗa, ya kalle ta a razane, ta ci gaba da cin Abincinta tace "cigaba na fara maka, ƙarasa ina jinka, saura me kuma?"
Kasa magana yayi, ya dinga binta da kallo cike da ban al'ajabi, kamar yaga wata halitta daban.
"yanzun ma zaka cigaba ne ko in cigaba da gaya maka"? Tai maganar tana kallonsa
"Amma ya akayi kika sani?"
Cikin isa da taƙama tace "An turo ka ne a matsayin jami'in sirri, da sunan wai ka bani kariya ko?"
BuÉ—e baki Yusuf yayi yana kallonta, amma ya kasa cewa komai dama tasan waye shi?
Ta kalle shi tace "shikenan ko akwai saura?"
Wani irin yawu Yusuf ya haɗiye da ƙyar, kai da ka ganshi kaga mara gaskiya, yadda yake ta gumi kuma ya kasa cewa komai.
"tunda ka kasa magana bari in ƙarasa maka, bayan bani kariya da kake, kuma kana yin bincike akan maƙiyan mahaifina, da wanda suke bibiya ta, ka maida hankali sosai akan aikinka, sannan kana taka tsan tsan dan kar in san ko kai waye"
Ta ɗanyi shiru tana nazarinsa sannan tace "Sannu Yoseef amma meyasa kasa hannu akan contract ɗina, bayan na gaya maka bana yafewa maƙaryaci?, saboda tsabar taurin kai, son aiki da rashin nuna gazawa ka saka hannu, dukda baka san wane irin hukunci zan ɗauka akanka ba idan na ganoka, idan ban manta ba a lokacin nace if you know you are here to spy don't sign the contract, but you feel like to sign it, saboda ba zaka iya komawa Office ba tare da kayi aikin da'aka turoka ba right? Yoseef meyasa kayimin ƙarya? "
Jiki a sanyaye Yusuf yace " ai kin bawa kanki wannan amsar Widad, bazan iya komawa ince ba zanyi aikin ba, saboda Alƙawari nayi kafin in fara aiki zan kare rayuka da dukiyoyin jama'a, kuma tunda na fara aikin, dagaske har cikin zuciyata naji ina son in baki kariya, musamman ranar da mukaje gurin birthday Nurat akayi yunƙurin saceki, tun anan na fara karaya, na ƙara tabattarwa lallai rayuwarki a hatsari take, dan haka nayi ɗamarar baki kariya iya iyawata, amma dan Allah ya akayi kika san wannan abubuwan haka?"