Sashe 68
Akidata Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"kaga a bar maganar nan kawai, ba wanda na taɓa gayawa se kai duk yadda kukayi se muyi waya"
Ta miƙe ta fito, ya biyo bayanta yana sake bin Amal da kallo, kamar wani maye.
Saleh yayi 'yar siyayyar daya saba yi, ya shirya domin kaiwa su Widad ziyara, ya tafi tasha da nufin ya hau mota, da yake tafiyar dare yake yi in dai zeje garin dasu Widad suke, ya zuba kayansa a motar haya, ya zaga banɗakin tasha domin ya kama ruwa, yana fitowa yaji an shaƙa masa wani abu anyi sama dashi, daga nan be sake sanin inda kansa yake ba se......
LITTAFIN KUÆŠI NE, DAN ALLAH KI SIYA KAFIN KI KARANTA BA DANNI BA DAN ALLAH, LITTAFI NA ÆŠAYA KYAUTA NE WANNAN NA SIYARWA NE
NORMAL GROUP ₦300
VIP ₦500 NE KITURA TA WANNAN ACCOUNT ƊIN
0009450228
JA'IZ BANK
AISHA ADAM
SE A TURA SHEDAR BIYA TA WANNAN LAMBAR
07063065680
IDAN KUMA KIN SIYA AMANACE KARKI FITARMIN DAN ALLAH ðŸ™ðŸ™ðŸ™
(Albishir ga masoya, ma'abota bibiyar litattaafaina, dama ta samu zaku fara samun litattaafaina na audio, akan YouTube channel É—ina me suna Cool Arewa TV
https://youtube.com/channel/UCD5vnvA5laU8ti4LLz2_QEg
Kuyi liking sannan ku danna subscribe, domin fara samun litattaafaina na audio, nagode sosai da ƙaunar ku gareni"
Ayimin subscribe please 🙠🙠ðŸ™
11/17/21, 5:35 PM - Buhainat: LITTAFIN KUÆŠI NE, DAN ALLAH KI SIYA KAFIN KI KARANTA BA DANNI BA DAN ALLAH, LITTAFI NA ÆŠAYA KYAUTA NE WANNAN NA SIYARWA NE

104_105
Saleh dai ne ce komai ba, yana jin yadda ake tafiya dashi a mota 'yan sanda, a galabaice yake dan haka be san inda suke tafiya ba, harabar police station akayi parking, aka fito da Saleh, yana tangaɗi haka aka tankaɗa shi cikin cell aka ƙulle.
Duk da yamma ce amma sauro har ya fara shagali a gurin nan, ga zafi a gurin kamar oven, haka Saleh ya baje a ƙasa ƙirjinsa da cikinsa na masa ciwo kamar zasu tsage, saboda duk daya sha da katako.
Yana jin wani É—an sanda yayi sallama, sauram suka dinga sara masa, É—aya daga 'yan sandan da suka É—akko Saleh yace "Oga gashi nan a cell, munje mun É—akko shi"
Ɗan sandan yace "ok shikenan, ku rubuta statement ɗinsa"
"Yallaɓai tome zamu rubuta?"
"Kai baka san me zaka rubuta ba, ku rubuta bayani akan an same shi da laifin haɗa kai da Yusuf, sun sace 'yar gidan Nasir Daula, sun ɓoye su, ka dai rubuta abunda yakamata"
ÆŠan sandan ya sara masa yace "ok sir, za' ayi yadda kace"
"Yawwa that's very good, and a matsa shi yadda yakamata ya faÉ—i abunda ake nema a gurinsa"
"Yes sir, za'ayi abunda kace"
Yace "good"
Daga nan ya wuce ya shige office É—insa.
Hankalin Nurat ya tashi sosai, ganin cewar dagaske mahaifinta yake ze raba ta da Æ™asar, itama tayi É—amarar wannan karon zata bijire masa, kome ze faru se taga Æ™wal uwar daka, se taga Æ™arshen abunda mahaifinta yake yi, dan barin mutum irinsa suna cigaba da abunda suke so a doron Æ™asa hatsari ne ga al'umma, wataran za'a iya wayar gari mutanen kirki su Æ™are, ta É—au wayarta ta kira Khalil, Khalil ya É—aga yaceÂ
"Hello my dear, ya akayine any news?"
Nurat tai ajiyar zuciya tace "bad news brother, Daddy ya dage akan cewar wai sena tafi imperial U. K Inyi karatau a can, me Daddy yake nufi dani ne?"
"Calm down dear, make your statement clear please, kamar yaya imperial Collage, ke kaÉ—ai zaki koma UK É—in kiyi karatu, wanda kika yi a baya be isa ba"
"Nima shi na gani brother, shifa yayi min alƙawarin zanyi school a Nigeria, a Nigeria zanyi high institution, Amma kawai yazomin da wannan maganar, da alama yana zargina ne da fara bin diddiginsa, ni kuma gaskiya i won't tolerate it dear, gaskiya zan bijire"
Khalil yace "subhanallah, Nurat don't say that again, haba Nurat na sanki da biyayya da haƙuri, me zesa ki fara faɗar haka kuma? Haba Sister na"
Kuka Nurat ta fashe dashi tace "Broz Khalil, iya biyayya da haƙuri kasan nayi, nayiwa Daddy biyayya yadda yakamata, nayi ƙoƙarin kasancewa a cikin 'ya' ya nagari masu haƙuri, tun taso wata fa kullum cikin tsangwama da kyarar mahaifiyata yake, amma ban taɓa kulashi akan hakan ba, Brother babu ɗan daze dinga ganin mutuncin duk mutumin daze dinga cin zarafin mahaifiyarsa, komai kusanci da soyayyar dake tsakaninsu kuwa, amma na share na ɗauke kai, nake masa biyayya, ni da mahaifiyata mun masa biyayya, amma baya gani Khalil, baya gani kullum cikin zagi da cin zarafin mu yake, har gara ni yana ɗagamin ƙafa, akan mahaifiyata lokaci yayi da zan nuna masa nima 'yar halak ce, zan nuna masa ni ma' yace, wallahi bazan sake masa biyayya ba nagaji Khalil "
Khalil yace " Calm down, calm down my dear, i feel your pain Baby, kiyi haƙuri dan Allah, nasan me kike ji a zuciyarki, amma dan Allah karki bijirewa mahaifinki, hakan ba halinki bane ba"
"Yanzu na koya, kuma shine ya koyamin, kuma zega canji tabbas, na masa biyayya har akan abunda be dace ba, haka kake so in cigaba da binsa yana jan rayuwata data mahaifiyata a ƙasa?"
Barrister Khalil yace "kamar yaya ya saki abunda be dace ba?"
Cikin kuka tace "Khalil, Daddy da farko ni yasa in hilaci Widad, aka sumar da ita za'a sace ta, Yusuf ya ceceta, wani abunma baze faɗu ba ni kawai ka ƙyaleni, idan kuma ya dage sena bar ƙasar nan wallahi sena kawo masa ɗan shege ya raina a cikin gidansa na rantse da Allah "
" Innalillahi wa inna ialaihi raji'un, Nurat kin san me kike faÉ—a kuwa? Ko kin fara shaye2 ne ban sani ba"
Ta ƙara sautin kukan ta tace "idan ma ban fara ba ina daf da farawa, dan wallahi ya takuramin zan bar masa gidansa in shiga duniya, ko in tafi England inyi irin rayuwar da yake ganin gara inyi irinta da ya kasa cinma nasa burin"
Khalil ya kwantar da muryarsa yace "kina jina Nurat, am sorry kinji, nasan a irin matsala da damuwar da kike ciki, amma kin san zukata nawa ne zasu shiga garari idan kika lalace? Mummynki da kike wannan damuwar saboda ita, ya kike gank idan taga tilon 'yarta ta faɗa mummunar rayuwa? Ya kike tunanin shi masoyin naki ze kalle ki idan kika koma mutuniyar banza? Family duk zasu shiga damuwa idan suka ji labarin yarinyar da suke so, suke ji da ita ta shiga wata rayuwa daban, dan Allah kiyi haƙuri ki bar wannan maganar "
" Brother idan na bar wannan maganar wacce zanyi? Am tired wallahi na gaji dayi masa biyayya, Khalil abun ba sauƙi fa, dama mutumin kirki ne da sauƙi"
"Nasani Nurat, ki kwantar da hankalinki kinji, Insha Allah zan shigo gidan naku, zanzo muyi magana amma ki dena kukan nan please, kuma karki sake faÉ—in wannan maganar kinji Light" gabata ne ya faÉ—i jin yace mata Light, sunan da Yusuf ke gayamata, ajiyar zuciya tayi tayi jifa da wayar, tana ci gaba da rushewa da kuka.
A hankali hannun Amal yana warkewa, an kwance mata bandejin kanta ma, se hannun da haryanzu akayi hangin ɗinsa a wuyanta, yanzzhma ta fito daga wanka tana tsaye a gaban madubi, daga ita se towel kanta a tsefe, ta baje gashin kanta, ba laifi gashinta yana da tsawo, ga hannuta sagale a wuyanta, ga goshinta inda yayi tabon ciwon da Alhaji Haruna yaji mata, ta dinga ƙarewa kanta kallo a mudubi.
A hankali tace "dubeni, mace har mace, bani da makusa sedai an gurguntamin rayuwa, an rabani da mutuncina saboda zalunci, kuma ya biyoni da wasu tarkacen banza saboda ya rainamin hankali, bayan tabo na sarari da yayi min, ya barmin na zuciya me matuƙar ɗaci da baze goge ba, me zanyiwa mutumin nan in huxe, wace irin illa zan masa daze dasa masa baƙin ciki a rayuwar sa ne? Me zanyi ne Amal kiyi tunani ƙwaƙwalwarki bata ja Sam "
Ta dafe kanta ta fashe da kuka, tana tuna yadda ya suka dinga kokawa, da muguntar da yayi mata yacinma burinsa, zubewa tayi a gurin tana wani irin kuka, me tsuma zuciya
" Duk laifinki ne Mummy, laifin kine, nace ba zani ba kika ce se naje, Mummy why? "
Jikinta har rawa yake saboda kuka, dukda daga wanka ta fito amma ta haɗa gumi, ga hawaye ga majina se shesheƙa take.
Ramlah ta shigo ɗakin, ta tarar da ita a zaune a ƙasa, idonta yai ja tana kuka.
Ramlah ta ƙaraso da sauri tace " ke Amal lafiya kuwa? Meye haka? Meye ya same ki"
"Bakomai"
"bakomai kamar yaya? Kalle ki fa"
Tsaki Amal Tayi tace "excuse me please, dan Allah ki bani guri, ina son kaɗaicine"
"wane irin kaÉ—aici kuma? Anya kina hayyacinki kuwa?"
"Na miki kama da Widad ne, balle kice na haukace? Kawai ki fita ki bani guri"
"Amma Amal"
"Dan Allah ki fita ki ƙyaleni, kad in haɗiyi zuciya in mutu, dan Allah ki fita!"
Tai maganar cikin kuka, Ramlah na fita taje ta dstse ƙofarta ta kwanta akan gadonta ta cigaba da rera kukanta, tana jin Ramlah ta kira Mummy, suka dinga buga ƙofar amma tayi musu banza kamar ba taji ba.
Bukar ya kira Alhaji Haruna, Ya É—aga wayar suka gaisa, Bukar yace "kunyi waya da Musa ne?"
Alhaji Haruna yace "A'a gaskiya, na kwana biyu bamuyi waya ba"
Alhaji Bukar yace "ok, na zaci kunyi wayane, haryanzu be ce mana komai ba akan batun wanda ze saka mana hannun, kuma yace mu saurareshi zuwa Laraba, anjima zamuyi meeting kota zoom ne, sannan ya batun takaddar da aka ce wannan yaron ya bari? Ka karɓo mana ɗinne kokuwa?"
Alhaji Haruna yace "eh na karɓo, naje har gidan da kaina naje na karɓo takaddar"